Sashe 71
Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read
aura wayar tayi gaban mirror, ta sanya hannu biyu ta
ago da junaid ta
aura shi saman laps
inta, langwa6ar da kanshi yai saman kirjinta
"Mommy namanta ban fa
a maki ba, jiya wani mutun ya kira awaya har yace wai in fa
a maki...." katse shi tayi"yaushe aka kirani? Bana son
arya fa"
Muryarshi da shagwa6a ya ce "mai
arya fa
an wuta mommy, ni dai Allah ba
arya nake maki ba" mi
a hannu Aneelerh tayi ta
auki wayar, tana shiga call logs tayi arba da New number da aka kira kuma an
aga kiran.
"Junaid bana hanaka
aga min kira ba"?
Zumbura mata maki yai'to ai nayi tunanin Angel ce ke kira, kuma baki a
akin shine na
aga, kuma yace in kai maki wayar ku yi magana ni kuma na
iya nace sai dai ya fa
amin in gaya maki" tun da ya fara magana ta
ura mashi ido tana kallon shi, komai nashi burgeta yake yi, musamman in yasanya shagwa6a a maganar shi.
"Meyasa baka kawomin wayar ba"?
ura mata ido yai ba tare daya furta kalma ba
Sam hankalinta bai kwanta da ba
uwar number da ake yawan kiranta da ita, tuntuni take ganin missed calls daga Number ta
i yarda ta
aga kiran don har yanzu bata daina fargabar mutanan nan da suka
auketa da sunan jami'an sirri.
"Junaid, daga yau karka kuskura ka
ara
aga min kira kaji ko"?
aga mata kai Yai alamar eh, tace"yanzu zan sanya number
in a black list, hankalina zaifi kwanciya' ta yi maganar a yayin da take cigaba da daddana wayar hannunta, blocking number din tayi saida ta kammala baby junaid yace
"Mommy namanta ban gaya maki ba yace wai in fa
a maki daddyn um am...." natsuwa ta yi tana kallon shi,
"What"? Shine yace min wai ince maki daddyn ummm..." sam ya kasa tuna sunan duk ta
agara da sonjin
arashen sunan
"Kai nake sauraro ka fadamin mana"
"Wai ma daddyn....." girgiza kai ya
anyi"mommy kaina ya cunkushe na manta, idan na tuna zan gaya maki"
Murmushine shimfi
e saman la66anta, Idanuwanta akan face dinsa
"Shikenan My baby boy, yanzu fa
a mun Ina ka 6oye zoben Mahboob? Na duba cikin rigar pillow ban ganshi ba, yakamata mu maida mashi abunsa kada ayi mana kallon 6arayi"
Gatsina mata hanci junaid yai ha
i da murmura idanuwanshi yace"tab ae Allah bani bashi, Na angel ne na 6oye shi wani wuri inda ba wanda ya sani, Allah Angel zan baimawa shi, kuma kada ki fada ma kowa in baki so mu 6ata dake,"
Dariyace
umshe abakinta"kai junaid babu kyau fa, da guminsa ya sayi zoben taya zaka ce ba za ka bashi ba? Kana so Angel
inka ta sanya abun sata? Kayan haram da ba mallakin ka ba?
Girgiza mata kai yai"a'a mommy, to ai bani da ku
in da zan siya mata wani"
Shafa sumar kanshi tayi"mommynka tana da ku
i, zan siya maka wani but pls ka maida ma mahboob zoben shi kaji my boy"
aga mata kai yai"Toh zan maida mashi badan halinshi ba, kuma Allah idan ya
ara cinye min chocolate
ina saina sanya shi kuka" fashewa Aneelerh tayi da dariya, ba
aramin nisha
i yake sanyata ba.
*DAULAR ALHAJI MUSA*
Ya kasa fita ko da
ofar
akinsa ne, tun jiya da ya zo gidan ba
unta yake yi masu, fitowa yai daga Cikin bathroom jikinshi sanye da bathrobe fara
yal, ya
aure igiyarta a tsakiyar cikinsa daga can ciki akwai short da ya sanya, sumar kansa ta manne ma fatarsa saboda lemar ruwan wankan daya ji
ata, Dr shureim ba dai kyau ba, ta ko'ina sanyin A.c ne ke ratsa fatar jikinsa, ya ji da
in dawowarshi gidan uncle
insa baida wata damuwa, musamman tarbar da ya samu awurin Hajiya sarah, ta nuna farin cikin ganinshi kamar
an cikinta haka take tarairayarsa.
Walking slowly ya nufi dressing mirror Don Ya kimtsa kanshi
Gyaran muryar da aka yi mashi ne yasa shi yin saurin juyo wa baya don ganin wanene
Lokaci
aya ya sauke ajiyar zuciya yana kallon uncle
in nasa
Yana daga tsaye bakin
ofa, kayan gym ne a jikinsa, short da riga sun
ame jikinsa, mutumin akwai
ira kamar
an wrestling.
Da fara'a akan fuskar shureim ya furta"My Uncle" yai maganar yayin da yake tunkarar shi, gabanshi sai fa
uwa yake yi ya rasa gane dalilin dayasa a duk lokacin da ya yi tozali da uncle din nashi sai yaji faduwar gaba.
Kyakkyawar fuskar Alhaji musa, mai
auke da
ayataccen saje, ba murmushi sai dai ya
an sakar mashi fuska.
"Fushi nakeyi da kai shureim baka iya takowa kazo
akina ka gaishe ni, ko dama jira kake inzo room
inka"? Cike da izza da nuna isa yake yin maganarsa.
Yawu shureim ya ha
iya"ba haka bane uncle, yanzu nake
arin zuwa part
in naka"
Yamutsa fuska Yai"okey, nima na fadi ne kawai ba don wani abu ba, ko akwai abun da ka ke bu
ata"?
Girgiza kai shureim yai"a'a aini ka gama min komai kawuna, nagode sosai da kulawarka agareni, Allah yabarmun kai" matsawa Alhaji musa yai dab dashi, Ya janyoshi a jikinshi yai hugging nashi tightly, in a whisper ya furta"idan akwai abun da kake bu
ata ka sanar dani, idan ma baka Iya fadamin ka tura min ta text message, sannan akwai sa
o da za'a kawo maka zuwa anjima, ya
arasa maganar tare da raba jikinsu daga na juna.
Still face din Uncle musa ba fara'a, haka Allah ya halicce shi baida sakin fuska.
"Nagode sosai uncle, tun jiya da nazo gidan nan akayi min kyakkyawar tarba naji da
in Hakan sosai"
"Shureim ba'ayi min godiya, next time kada ka
ara" fuskarsa a
aure yai maganar
Cikin jin shakkar shi shureim ya furta"in sha Allah" ya
ara da cewa"burina ka canza rayuwarka shureim, banason ganinka acikin damuwa, kaman ta duk wani abun da ya faru a rayuwarka, shiyasa na dawo dakai gidana saboda nasan zaka fi samun kwanciyar hankali, sannan Inaso naji ra'ayinka, bance ka bani amsa yanzu ba, nafi so sai ka natsu kayi nazari tukunna.
Jinjina kai shureim yai, idanuwanshi na kallon
asa, saboda
warjinin alhaji musa bai iya jurar kallon fuskarsa.
"Bazan hana Ka Yin duk wani abu da za ka yi don jin da
in rayuwarka ba, sai dai ban goyi bayan zamanka a cikin gida ba aiki ba, abu na biyu kuma Aure, kasan shi sunnah ce ta manzon Allah SAW, Aure yana
aga darajar mutun yazamto mai cikar kamala da natsuwa, rayuwarka zata canza idan ka yi aure, Na gaji da ganinka a matsayin tazuru" Yai maganar yana
aga mashi gira, da zolaya akan fuskarshi, kunyace ta hana shureim furta komai, ji yake kamar
asa ta tsage ya shige, Yana jin nauyin uncle din nasa.
"Da ace kayi aure da wuri da yanzu mun samu
aruwar babies" da sauri shureim Ya juya mashi
eya ya rasa ina zai tsoma ranshi, hakan da yai ba
aramin nisha
i yaba kawun nashi ba
"Zeenatu ta shigo kun gaisa"? Muryarshi
asa
asa ya amsa mashi da"eh jiya tazo"
"Okey, pls, shureim inaso kana taimaka mata, Kuna fita yawo atare, still
anwar taka bata canza ba, sam bata da natsuwa, ni ban ta6a ganin mahaddaciyar
ur'ani mara natsuwa irinta ba, zaka ga duk min rashin natsuwar mutun indai yana yawan karanta al'
ur'ani natsuwa na shigarshi amma ita kullum abun nata
ara gaba yake yi"
A hankali shureim Ya juyo ya kalle sa, mamakine
arara akan fuskar Shureim wai yau shine kawu musa keyi ma magana har haka? Mutumin da bai Iya surutu ba.
"In sha Allah uncle, zanyi
ari wurin ganin na taimaka mata, " gya
a kai yai"haka nakeson Ji, Ni zan shiga Ciki, idan ka yanke shawara game da abunda na fa
a maka, ka same ni a
aki ka sanar dani ko kuma ka kirani awaya"
Amsa mashi yai da toh, sallama Uncle musa yai mashi kafin ya fuce daga dakin
Ajiyar zuciya shureim ya sauke, hannun shi
aya dafe da
irjin sa.
Lokaci
aya zuciyarshi ta fara tariyo mashi haukan zeenatu na Jiya, murmushin gefe fuska ya saki, aranshi ya ayyana ko ta na ina yanzu, yasan zai yi wuya ta jure rashin ganinshi.
Ai tun Jiya data bar
akinshi Cikin san
a ta nufi
aki akan hanya suka ci karo da Tani, Abunka game saurin kuka nan take ta
ware mata baki tana kuka ta fa
a mata abunda ya faru
Lallashinta tani tayi tana fadin to menene aciki, Ki kwantar da hankalinki dr shureim dai
an uwanki ne ba wani bare ba, yanzu bari na baki mayafi na ki
aura a qugunki, ni kuma zanje
akin nashi in
auko maki zanin, Ai mantawa nayi ban baki undy kin sanya ba jiya, ke kuma baki tuna min ba,"
Cikin shesshe
ar kuka take fa
in Na tsani kaina Tani, bani da hankali, sai yaushe ne zan daina hauka, sam bani da natsuwa, meyasa na kasance haka"? Cikin kwantar da murya tani tace"karna kuskura na
ara ji kince haka, in banda abunki ma, meye na damuwa?, Haka Allah ke son ganinki, don haka ki share hawayenki, ai ni wlh ba
aramin burgeni kikeyi ba saboda kina da hankali, dayawa wasu
an masu ku
in basa girmama
an aikinsu amma ke kin
auke mun tamkar iyayenki, shiyasa nake
ara
aunarki"
"Tani ba zaki gane ba, ni duk ba wannan ba, Yaya shureim bazai ta6a
auka na a matsayin mace ba, idan har ban daina wannan haukan ba" tsabar kukan da takeyi make up din fuskarta ya ca6e mata, jan bakin har saman kumatuntu.
aura mata Mayafi Tani tayi asaman waist dinta, tace"ki koma
aki, zan shigo muyi magana" ta amsa mata da toh, ta juya da sauri ta nufi
akinta.
A daren ranar da
yar Tani ta lallasheta, ta kwantar mata da hankalinta akan tadaina cewa ta tsani kanta saboda yarda Allah ya halicce, kowa da irin tashi
addarar, bawa bai ta6a zama 100% batare da an samu na
asu atare da shi ba. Sannan Idan saboda yayanta shureim ne takeyin kuka waya fada mata rashin natsuwarta zai hana shi sonta? Wata'
il ma haukan nata ne zai
ara mashi
aunarta, don shi so babu ruwan shi da yanayin mutun abu
alilan ke haifar dashi indai mutun ya kasance
addararka.
Kafin Tani tabar
akin sai da ta tabbatar ta kwantar mata da hankali tukunna ta fuce, tsakar dare Zeenatu ta farka, ta shige toilet ta
auro alwala kamar yarda ta sama tashi yin nafilfilin dare, yawanci addu'arta duk akan Allah ya bata natsuwa take yinta, abun yana damunta.
(Abunda Ya faru a daren Jiya kenan bayan zeenatu ta baro
akin Dr shureim)
Tun safe baiwar Allah ta
i fitowa daga
aki, tarasa ya zatayi, kunyar duniya ta ishe ta, a
arshe ta janyo al'
ur'ani ta cigaba da karantawa, har rana ta fito tukunna Ta ajiye shi ta shiga bathroom tayo wanka, ta fito ta sanya doguwar riga ta zura hijabi maroon har kasa, ko make batayi ba, cikin san
a ta fito daga
aki tana tafiya tana waige waige kamar wata munafuka, a haka ta
araso part din daddynta.
A lokacin bai jima da fitowa daga wanka ba, tun bayan da ya baro room din shureim, Ya dawo nasa
akin, Jallabiyace a jikinsa launin milk mai kyan gaske, Yana daga kishingi
e saman doguwar sofa ta cikin katafaren
akisa, tsayawa zayyana kyawunsa 6ata baki ne hankali ma bazai
auka ba.
Ya
aura kansa saman pillow, Yayin da apple laptop
insa ke a saman flat tommy
insa.
Idanuwanshi suna a lumshe ya natsu yana kallon wani abu a laptop din nasa, ga dukkan alamu video call ya ke yi, sautin muryarshi baya fita yayi low sosai, yana magana eyes dinshi suna lumshewa.
Kusan sau Uku zeenatu tana
wala mashi sallama baiji ba, saboda hankalin shi baya atare da shi.
Tasan baison ashigar mashi room batare da an nemi izininsa ba.
Jin shiru bai amsa mata ba, Yasa ta haura
afa ta shiga
akin tana tafiya babu natsuwa sai faman zumbula sauri take yi burinta kawai ta
asa gare shi, duk da fargabar shi da take ji.
Cikin rashin sa'a, garin sauri hijab
in ta da ke ja da
asa Ta har
afarta
aya, wani irin sul6i ne ya kwashe ta, gaba daya ta rubza saman Sofa table din gabanshi, wanda ke
auke da Cup na coffee mai zafi da aka ajiye mashi, gaba
aya Cup din Yai tsalle Ya fada mashi ruwan ya wanke Laptop dinsa da gaban jallabiyarshi, zeenatu kuwa tunda ta kife saman sofa table din bata
ago ba, jikinta sai kakarwa yake yi hankalinta idan yai dubu to ya tashi, zufa ta ko'ina take tsastsafo mata, duk da sanyin A.c
akin. ko gizau baiyi ba idonshi akan keyboad
in laptop nashi da ruwan coffee ya ji
a, Tashin hankalin da ba'a sama shi data
_~*BossLadiesWriters*~_
_*KURKUKUN
ADDARA*_
~Middle step~