← Book details Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 70 OF 106

Sashe 70

Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read

cewa Ai sun samu gidan da zasu zauna a abuja ya 6oye ne bai sanar dasu, harma ya samu aiki a companyn sharufuddeen, ba aramin farin Ciki su ka yi ba sun tayashi murna sosai, musamman da suka ji cewa bazasu raba Aneelerh da junaid ba ko da yakai shekarun da zasu Iya kar6ar shi ne, Zasu ha ura ne har Allah ya bayyanar masu da su Uzair, dama rashin an nasu ne yaja har suke son kar6ar shi, Aneelerh hada kukan farin Ciki, Ta ara jin son surukan nata, ba ita ka ai ba hatta su mami sun ji dadin ziyarar da suka kawo masu sun kuma jinjina ma arinsu na barma Aneelerh anta, su kansu sun fahimci ba arami so suke yima yaron ba tun da gashi ta dalilinsa sun dawo abuja da zama, ba su kai ga barin gidan ba, abie ne ya dakatar da su yace su an jira akwai malaman da zai sanya su yi masu safkar al ur'ani a sabon gidan su, hakan ba aramin da i yai masu ba, don su basuyi tunanin yin hakan ba. Hankalin Mahboob ya i kwanciya tun da yayi tozali da hoton Angel, a daren ranar da yar Ya iya runtsawa, saboda fuskarta da ke yi mashi gizo, ya kwana da mamakin baiwar Kyan da Allah Yayi ma yarinyar, bai ta6a ganinta ido da ido ba sai dai ahoto yasanta tun tana aramarta, Aneelerh take aukar ta hoto da video tana sanyawa a status dinta to anan yasanta, a arshe daya gaza ha ara bayan sun dawo daga sallar asubahi, ya lalla6a yaje akin aneelerh, tsabar Iya fadanci hada Kiranta da aunty, bai ta6a kiranta hakan ba sai yau da Allah ya jarabe shi da son sanin komai dangane da Angel. Tambayoyi ya tsare Aneelerh da su akan ta fada mashi dagaske yarinyar mutunce bata ha a jinsi da aljanu ba? Don shi gaskiya bai yarda da kyanta ba, Ya zarce na jinsin mutane, tun da yake kallon indian film, da korean drama bai ta6a ganin jarumar da ta kama afar Yarinyar a kyau ba. Aneelerh taci dariyar wautar Mahboob, har tambayar shi ta yi ko dai sonta ka ke yi ne? Naji kanata zuzuta kyawunta, " da sauri ya dafe irjinshi da hannu Yana fa in"Sai kace dai bani da hankali aunty Aneelerh? Ae rijiya ba wurin ga ar makaho bane, Nasan ciwon kaina ban shirya yin jinya a gadon asibiti ba, ni kawai kyanta ne ya ru e ni ba wani abu ba, tsakani da Allah yarinyar ba matar yaku bayi bace, ko makaho ya shafa fuskarta zai shaida hakan tafi dacewa da Manyan an masu ku i wa anda suka ji e da naira, ni yanzu idan nace zanso ta, ko zan aureta, Aunty Aneelerh ina zan samu ku aukar awainiyarta? Ku in man shafawarta dana zuwa saloon ka ai sun isa su takaita jarin mutun balle ni da ba ku i gare ni ba" tsabar dariya Aneelerh hada hawaye, shiko fuskarshi a daure yayi mata maganar bada wasa ba, ya ara da cewa" wara na auri ar talaka wadda ba ta da tsayin gashi, sai yafi min sauki, in manna mata ar naira ari biyar taje gidan kitso ayi mata, man shafawa a jiki kuma Ko vaseline na siya mata ya wadatar, Iya ku in ka iya shagalin ka, Amma wannan Ifritun yarinyar wlh aunty Aneelerh duk talakan da ya aureta ya cuci rayuwarta, yasin ni har kotu zan Iya kai arar shi, ita kanta idan ta auri talaka batayiwa kanta adalci ba fisabilillahi. Lamarin mahboob sai addu'a, Haka ya dinga santin kyan Angel, Har fa i yake shi ya kosa A gano su, in sha Allah zai tayasu da addu'a akan Allah ya bayyanar dasu, burinshi idan Allah yasa ta dawo gidansu da zama zai zama na hannun damanta saboda idan ta auri basarake ko wani mai ji da naira, ya dinga samun an canjin kashewa. Saboda Angel Ya manta da zancen neman zoben shi, gaba aya ya aura burin duniya akan Angel, harya fara iyasta ku in da zai tatsa wurin Mijin da zata aura. Da yar Aneeleerh ta samu mahboob Ya fita daga akinta, ya addabeta da zancan kyawun Angel. Alhamdulillah, a yau labarin 6acewarsu Angel ya dawo tamkar sabo a shafukan sada zumunta, ta ko'ina buga labaransu Akeyi tare da hotunansu, tun da Ont suka fara ya a labarin nan take sauran gidajen jaridu suka bubbuga labaran da gidan radio. Ta ko'ina zancen su akeyi kamar yau abun ya faru, labari ya dawo sabo, Yanzu shine Top story dake trending a social media, mafi yawan mutane Kyawun Angel ke ru arsu har su kaiga aukar labarin su karanta sannan suyi share inshi don ataimaka a gano su. Fuskar Aneelerh tun safe da annuri akanta, Mutane sai kiranta sukeyi awaya sunayi mata jaje ha i da tambayarta wasu bayanai da suka danganci Angel, a arshe sunayi mata fatan Alkhairi, Numbobinsu ne akan labaran da akayi share nasu shiyasa mutane ke ta kiransu suna yi masu jaje. Ta natsu saman mirror chair, turkish gown ce a jikinta launin maroon tayi bala'en yi mata kyau, babu mayafi akanta zallar sumar kantace Hannunta na aruke da wayarta, tun azu take maimaita karanta labarin su Angel da akayi posting insa a shafin Ont na insta "Mommy" muryar junaid ce ta janyo hankalinta ga kallonshi, ta cikin mirror, Hajiya adama tayi mashi gayu don yau ma a akinta Ya wuni, ita tayi mashi wanka, tasa Aneelerh ta kawo mata kayan shi ta santa mashi jeans da shirt fara, sumar kanshi tasha gyara. arasawa yai gaban kujerar da take a zaune, ya daura kanshi saman laps inta, amshin turaren jikinsa na Hajiya adama ne da ta shafa masa 'Wow my baby boy, kayi min kyau sosai, lallai granny in nan taka tana matu ar sonka irin wannan gayu haka da tayi maka"
Chapter 70 · 0% Book details