← Book details Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 95 OF 106

Sashe 95

Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_THE PRISONERS E24 *Daga al alamin Boss Bature* Confusion of the heart lokacin da ta ware idanuwanta akan screen din wayar wani irin sanyine ya ratsa zuciyarta ganin fuskarta, hotonta ne tun tana ar shekara goma sha aya a duniya, tsabar farin ciki Ya hanata rufe baki, hada hawayenta saboda farin cikin ganin hotonta ne yaya shureim yake kallo, bata kawo komai aranta ba saboda ta yarda da shi. agowa tayi idonta acikin nashi ta furta"yaya shureim dama hotona kake kallo"? aga mata gira yai alamar eh, ta kuma cewa"yaya shureim wannan ai tsohon hotona ne a ina ka same shi" Fuskarshi auke da murmushi yace"nima tsohuwar ajiyace a cikin memory dina, saboda inason hoton bana so na rasa shi, bama shi ka ai ba akwai sauran hotunanki a gallery in wayar zaki Iya dubawa ki gani" Yatsun hannunta na kerma ta bubbu e sauran hotunan tana kallonsu hada wanda tun tana jaririya akayi mata shi, abunda ya aure mata kai gaba daya gallery na wayarsa hoton mutun biyune acikinsa daga hotonta saina anwarshi benazir. "Yaya shureim tun yaushe kake kallon hotuna na"? ta fa a da mamaki akan fuskarta. Muryarshi asa asa tamkar tame yin ra a ya furta mata"tun lokacin dana fahimci kece addarata" wurga mashi blue eye balls dinta tayi akan face dinsa. addararka? Kamar yaya kenan"? Cikin rashin fahimtar kalaman shi ta ambaci hakan. "Lokaci zai ure mana zeenatu, ki bari idan muka dawo gida zan fahimtar dake abunda nake nufi" amsa mashi tayi da toh, ha i da mi a mashi wayarshi Ya sanya hannu ya kar6a, ya turata a aljhu, har cikin ranshi ba aramin da i yaji ba, ganin bata kawo komai aranta ba, Duk da ya 6oye mata ainihin hoton da yake kallo. "Allah sarki aunty benazir, nayi missing dinta Yaya shureim, tsawon lokaci babu ita, Allah dai yasa aganta da ranta da lafiyarta" cikin sanyin murya zeenatu ta yi maganar, ya amsa mata da ameen. Yana arin tada motar, ba zato ba tsammani yaji zeenatu ta kwantar da kanta saman kafa arshi, wata irin kasalace ta soma baibaye shi sakamakon amshin turarenta dake kashe mashi jiki. A hankali motarsu ta mi i Hanyar babban gate din gidan, Gate security officers in dake tsaron gidan suna ganin motarshi gaba aya suka yun uro suka nufo motarsu, hannunsu ru e da jibga jibgan bindigu, ba arzi i dr. shureim Yaci burki, Jin ya dakata da yin driving din yasa zeenatu ago da kanta daga saman kafadarshi ta dube shi. "Yaya shureim meyasa ka dakata da yin driving din" "Masu tsaron gidan nan ne suke tunkaro mota ta," ya bata amsa a takaice. Dafe kai tayi da hannu aya"Namanta ban fa a ma daddy ba, Ni nasan da yar zasu bari mu fita, idan har bai basu umarnin su yale mu ba, gashi baya agidan, Mommy ma har yanzu bata dawo daga office ba" ta fa a tana faman zare ido. "Yaya shureim ka kira daddy awaya ka sanar dashi" a tsoroce take yi masa maganar don ita kanta mugun jin shakkar masu tsaron gidan nasu take ji, irar jikinsu ka ai abun tsoratarwa ne, sannan basa wasa da aikinsu, gashi babu annurin akan fuskokinsu. Kafin dr shureim Ya zaro wayarshi tuni sun cimma masu, awanya su ka yi mata motarshi. aya daga cikin su ne yai knocking glass motar, da kakkausar murya yake ya ce "wanene acikin motar? Muna baka umarnin ka zuge glass din motar ka" zeenatu ce ta sauke glass din, Ya zu unno Yana dubansu A tsanake miryarta na rawa tace"yanzu zai kira daddy awaya, yayana ne shureim zamu fita yawo ne" Security guard in yace"oh, meyasa baki fa a mashi ba'a fita dake waje ba tare da iznin daddyn ki ba"? Still muryarta arude ta furta"ai mantawa nayi ban fada mashi ba" jinjina kai mutumin yai"okey, Muna jiran umarninsa" Kusan Sau uku dr shureim yana jaraba kiran layin Alhaji musa bai aga ba, zeenatu tace dashi"ka jaraba kiran Layin mommy, idan tayi masu magana zasu barmu mu fita" kiran Layin Hajiya sarah yayi ringing biyu ta aga, bayan sun gaisa ya sanar da ita halin da suke aciki, tace dashi yaba ma Security guard din waya suyi magana da shi. a masu wayar yai, bayan sun kar6a ya dubi zeenatu, yayi mamakin ganin zufa na wanke fuskarta duk da sanyin A.c na motarshi, ya fahimci tsoron su take ji. "Ki kwantar da hankalinki zeenatu kina atare dani" cikin sanyin murya ya ambaci hakan, muryarta tamkar zata fashe da kuka tace"yaya shuriem ni bana son tashin hankali, duk laifin daddyne ni banga amfanin ajiye wa annan attan ba acikin gidanmu, ai Allah ne ke tsare bawansa bawai mutun ba" da shagwa6a ta are maganar, ru o hannunta yai acikin nashi, da sauri ta mayar da kanta saman kafa arshi tare da lumshe idanuwanta tana faman sauke ajiyar zuciya. Mi o mashi wayar Security guard in yai"an baku iznin fita, amma bisa shara in zaku koma mazaunin baya na motar, Ni zanyi driving dinku duk inda zaku je" zeenatu tamkar zata fashe da kuka tsabar jin takaicin jin abunda Security guard din ya fadi. Dr shureim yace "ba damuwa mun gode da kulawa," ya fa a yana bu e murfin motar, fitowa su ka yi daga front seat suka koma back seat na motar suka zauna," security guard din ya shiga ciki Ya zauna a driver's seat, Ya tada motar Ya fuce dasu daga cikin gidan lokacin da suka haura saman titi, security guard din ya tambaye su ina zasu je ne, zeenatu ce ta zayyana mashi wuraren sha atawar da zasu je, kafin dawowarsu gida sai da suka mori lokacinsu, kamar karsu dawo gida. *EX-PRISONERS After two days (bayan kwana biyu) Idan muka koma 6angaren prisoners sai dai muce Alhamdulillah, domin kuwa tafiya ta kankama, tun bayan da sojoji suka ulla yarjejeniya da ummin america, A ranar wuraren arfe shidda na marece, sojojin suka zo kawo masu ziyara domin duba lafiyarsu, a akin hutawar dr Laura, suka tattarasu gaba ayansu, sunyi matu ar jin da in ganin Yaran sun samu sau i musamman Danish da suka barshi Yana ta faman sharar bacci, dama sun wallafa rai akan son ganin ya farka, duk da bai sakar masu fuska ba sai da suka ja shi ajiki, kafin tafiyar sojojin sai da dr laura ta nemi izni akan tana so abata dama ta auki Yaran zuwa gidanta na tsawon kwana uku, saboda tana so gobe zata kai su saloon agyara masu jikinsu da sumar kansu, sannan tana so zata siya masu suturar da zasu sanya, sojojin basu amince da bu atarta ba, saboda chief na Isod Ya hana a fita da yaran ko'ina, yace kada a kuskura a fitarsu daga asibiti sai Airport idan zasu tafi, Sun bata ha uri akan in amincewa da bu atarta sun kuma nuna mata illar yin hakan tun da su Yaran suna hasashen cutar da su akayi kuma dole asamu masu bibiyarsu, ba dan taso ba ta ha ura, sai dai kamar yarda tace zata siya masu suturar sanyawa tayi arin yin hakan duk da Commender yace kada ta wahalar da kanta, Chief na isod Ya auki awainiyar yaran duk wani abu da zasu bu ata a duniyar nan shi zaiyi masu, dr laura tace taji amma dole ta siya masu wani abun da zasu dinga tunawa da ita akai akai, commender yace mata ba damuwa, bayan tafiyar sojojin, tsabar farin Ciki awurin Angel kamar zata zuba ruwa asa tasha, dr laura ce ta fa a masu komai dangane da tafiyarsu Nigeria, da kuma dam a case insu a hannun Chief of Isod, daren ranar da aka fa a masu ko bacci bata yi ba, kwana tayi tana yin Nafilfili, har sai da idanuwanta suka kumbura saboda hawayen dake fita acikinsu, afafuwanta suka fara yi mata zogin azaba, tukunna ta dakata dayin sallar asaman prayer mat bacci ya auke ta. Tsawon kwana Biyu Kacal, a tsakani Shugaban Isod, Ya shigo birnin San Antonio Texas, Ya kama Yau kenan Monday, Kuma A yau din zasu Bar America, Da zarar ya fito daga meeting din da suka shiga ahead quarter tare da Chief of army staff, da commender da sauran sojojin dake da alhaki akan Tsintar Yaran A daji, tattaunawa ce ta musamman da zata dauki tsawon awa nni suna Yinta. *UNAISERH ANGEL Mutuniyar tun da ta farka, bakinta awashe kamar wadda akayima Albishir da gidan Aljanna, sai faman zarya take Yi a akin ta kasa zama, jefi jefi ta kan wurga eye balls dinta kan wall clock dake a akin don ganin lokaci idan yana tafiya, ta osa su kammala meeting din azo a auke su, don ita a takure take da zama america. Ta zuba hannayenta biyu acikin aljihun wandonta, bakomai take tunawa ba face Aunty Aneelerh da daddynta, ta sanyawa ranta cewa idan suka koma Nigeria, zata ganshi a gidansu. Zame hannayenta tayi daga cikin aljihun wandonta, ta goya su saman irjinta, abun nayine. "Masoyiya Angel," muryar dr Laura ce ta fargar da ita ga kallonta, har batasan lokacin da ta furta"Sun gama meeting din"? Fuskar dr Laura dauke da murmushi ta araso ciki, hannunta ru e da atuwar shopping bag. A gefen gado ta aura jakar kayan, tare da mi a hannu ta rungumo Angel a jikinta. "Zanyi missing dinki masoyiya Angel, sai dai na lura kamar ke ba za kiyi kewata ba ko"? Ta fada tana raba jikinta daga na Angel. Du ar dakai Angel tayi cikin jin kunyarta tace"Idan nace bazan yi missing dinki ba, Nayi arya, ba ma ke ka ai ba, duka nurses da likitocin da suka taimaka mana wurin samun lafiyarmu, zamuyi kewarku sosai" Shafa gefen fuskarta dr. laura tayi da tafin hannunta. Cikin karyayyar murya ta furta"masoyiya Angel, saura mintuna alilan suka rage maku a asibitin nan, an uwanki duk sun shirya cikin sabbin Kayan da na Siya masu, Kema ga naki nan" ta fa a tana nuna mata jakar kayan data ajiye mata saman mattress. "Sannan akwai Waya dana siya maki, na yi maki Saving phone number dina tare dana Dr brown dana dr mark, da duk numbers na nurses da suka kula da ku, idan kin sanya layi akan wayar ki kira mu pls" Da yar ta
Chapter 95 · 0% Book details