← Book details Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 86 OF 106

Sashe 86

Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 1 min read

_The Prisoners E22
*Daga al
alamin Boss Bature*
_UMMIN AMERICA
A hankali ta zuro
afarta
aya daga cikin motar wow, high hills ne launin army green sanye a
afarta, sunyi bala'en yi mata kyau, Launin fatar
afarta ka
ai abun kallo ce, kai kace hasken rana bai ta6a shafarta ba, tsabar kyan fatar da sal
inta.
Tun kafin ta
arasa fitowa sojojin suka sassauta fushin fuskarsu, Jikin kowan nan su yai la'asar
amshin shu'umin turaren jikinta ya daki hancinansu har cikin ma
oshin su fragrance din ya ratsa, Tabarakallahu ahsanul khali
in, gaba
aya ta tafi da imanin su, basu san sa'adda Bindugun hannunsu suka fa
asa ba, Ta yi matu
ar tafiya da hankalinsu, wani irin mayataccen kallo suke bin surar jikinta da shi kamar zasu kai mata hari.
Chapter 86 · 0% Book details