Sashe 18
Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ya samu arin matsayi a wurin aikin shi aka yi mashi transfer zuwa ministry of finance da ke anan Abuja, a alla yau watan su bakwai da barin jihar jos, ba aramin canjin rayuwa su ka samu ba a gidan an Iya, mutunne mai son jama a ga iya mu amala da kyautatawa mutane, kusan halin shi aya da matar shi Aishatu wadda ake da Aunty Ummi. Aunty Aneelerh! Auntyna! Where are u? i m back can cikin bacci ta dinga jin ana wala mata kira, Sautin muryar matashiyar budurwa. Nauyin bacci ya hana ta bu e idanuwanta sai ma ara udundune kanta da ta ke yi acikin lallausar bargonta, fa owa cikin akin ta yi Tabarakallahu Zanka iyar budurwa jawur da ita, Jikinta na sanye da egyptian gown launin shu i, Ta yi rolling veil akanta, Light make up ne akan fuskarta daga ganinta ba aramar wayayyi bace a jin farko, Takalman afarta high hills ne launi aya da Mayafinta white colour, hannunta na dama na asanya da Tsadadden agogo silver colour. amshin turaren Jikin ta mai matu ar sanyaya zuciya, wayar da ke a ru e a hannunta irar i phone 15 pro ce. Agogon bangon da ke a akin ta kalla arfe 9 Na safe, Da sauri ta wurga wayar idanuwanta kan Aneelerh dake kwance saman gado, girgiza kai ta anyi fuskarta auke da ayataccen murmushi tace Auntyna kenan bakya gajiya da bacci, sam kin canza mini ba kamar yarda na sanki ba, Gaskiya zanyi magana da Daddy ya hanzarta sama maki aiki ki fara Ni bana son inga mutun yana zaman kashe buje da zolaya ta yi maganar a yayin da take arasa shigewa Cikin bedroom in, Cikin san a take tafiya tana tunkarar A.c remote da ke ajiye saman bedside drawer, aukar shi ta yi saboda mugunta ta ure mata sanyin A.c, Jikin Aneelerh tuni ya fara kakarwa Sosai ta ke ara nanna e kanta Cikin bargo, Dariya sosai *FATIMA ZAHRA* ta sa ki a yayin da ta ke kallonta, Kasa jurewa Aneelerh saboda sanyin ya addabe ta, A gigice ta sanya hannu ta yaye bargon ta jefar dashi kafin ta yi yun urin bu e ido da sauri Zahra ta rage sanyin a.c ta ajiye remove in saman drawer, ta ru e qugu tana binta da kallo. Sleeping dress ne a jikinta Riga da wando Milk colour, Gashin kanta a hargitse, Tunkan ta bu e ido ta soma surfa masifa tana fa junaid bana hana ka ara min sanyin a.c ba? Saboda ka raina min wayau ko?wlh idan ka bari na dam i hannun ka sai ka gane ba ka da wayau, Sullu6iyo kawai Bata arasa maganar ba ta soma Jin sautin dariyar Zahra, hakan yasa ta yi saurin ware idanuwanta tare da wurga su kan fuskarta. Gwalo ta yi mata tare da aga mata gira tace Ba junaid bane yayar shi ce mai irin halin shi, Harara Aneelerh ta shiga watsa mata kamar wayar idon zata fa o kasa. Zahra tana dariya tace Iya hararar ne kawai idan mutun ya isa ya sanya hannu ya dake ni, kai da ka zo ba unta gidan mutane ka ishe su da baccin lalaci bata samu damar arasa maganarta ba, Aneelerh ta rarumi pillow a zafafe da duro daga saman gadonta, zaro ido zahra ta yi kafin ta juya da gudu ta nufi ofa cikin rashin sa afarta ta jirkice ta fasa ara zata kife asa da sauri Aneelerh ta janyota zuwa jikinta, sosai ta ameta sai faman sauke ajiyar zuciya ta ke yi ta firgita sosai. Rasa kunya 6eran tanka, Yanzu ga ki a hannuna, mai watarki yau sai Allah Kokoyi su ka soma Yi kamar ananun yara, Zahra sai walawa Umminta kira ta ke yi tana fa in tazo ta cece ta daga hannun Aunty aneelerh zata kashe mata arta, Aneeleh na dariya tace Nima ai ina da uwar sai in kirata tazo taga idon mara kunya ta ambaci hakan tare da walawa Maminta kira. Sun sha e junansu sai nishi su ke yi gyalen Zahta tuni ya jima da zamewa saman tiles, gashin kanta ba i wulik anyi mata kitson kalaba ya sauko har kafa arta. Aunty Aneelerh Am sorry wlh na mi a wuya, zan maki biyayya na tufa bazan ara ba Azabar zafin da taji ne yasa ta furta mata hakan donta yale ta. Sakinta Aneelerh ta yi don itama ta gaji da kokawar Sai haki ta ke yi, A nan asa suka zauna saman floor suna kallon juna. auko mun ruwa mai sanyi in sha harara zahra ta an jefa mata Baki da hannu ne ? Zaro ido Aneelerh ta yi tare da cewa bugun da nayi maki bai ishe ki ba Jin haka yasa zahra yin saurin mi ewa hannunta aya dafe da qugunta, Binta da kallo Aneelerh tayi fuskarta auke da murmushi fucewa tayi daga Cikin akin, after some minutes ta dawo hannunta auke da glass in ruwa me sanyi, ta mi a ma Aneelerh hannu tasa ta kar6a tare da kafa ruwan abakinta Kur6a uku tayi mashi ya are, Janye shi tayi daga bakinta tadan kalli zahra da ke tsaye tana gatsina mata hanci. Ki gama yi mini rashin kunyar ina nan ina jiran ki, in dai ni ce za ki zo ro ona in fa a maki iyamil lailin da za ki yi don ki mallaki Zuciyar matashin saurayin nan da ki ka wallafa rai akan shi, meye ma sunan shi? tai tambayar tana kallon Zahra, Dariya ta saki tare da kai hannu ta kar6i glass cup din hannun aneelerh, Cikin kwarkwasa ta Juya ta nufi ofar fita daga akin tana fa Heart beat of Obinna Murmushi Aneelerh tasaki tare da cewa Ehem shi nake nufi, zakiyi bayani ne bayan fitar zahra mi ewa Aneelerh ta yi tare da juyawa har ta kusa shiga toilet Muryar zahra ta katse ta Bafa tafiya nayi ba, taimakon nan dai da aka saba aunty Aneelerh, Juyawa aneelerh ta yi tare da kallonta, Fuskarta auke da murmushi. Harara ta jefa mata ar wahala wanka zan shiga idan na fito zamu tattauna Zahra tace idan ma shekara za ki yi zan zauna in jira ki ta6e mata baki Aneelerh ta yi a yayin da ta ke shigewa cikin toilet taja ofa ta datse. Daga gefen gadonta Zahra ta zauna tana jiran fitowarta, almost 15 mins Aneelerh ta bu ofar toilet ta fito jikinta sanye da rigar wanka fara yal, ganin yadda zahra ta tsare ta da ido yasa ta murgu a mata baki Tubarkallah Dariya Zahra ta sa ki kafin ta tsagaita da yin dariyar tace Masha Allah Iyayen mu sun Iya haihuwa girgiza kai Aneelerh ta anyi Allah ya shiryeki Zahra, Yanzu dai ta shi ki fuce zan sanya sutura, Ki jira Ni a palour e mata kafa a zarah tayi Nifa ba aramar yarinya bace da zaki kore ni, Menene aciki don kin sanya kaya agabana, sai kace wani gardin ato Nima fa macace kamar ke komai ki ke dashi ina da Kafin ta arasa maganar Aneelerh ta nufeta da gudu Zarah ta bar Cikin akin tana dariya. Kaitsaye ta nufi Cikin Hadadden palourn gidan mai girman gaske. Tun kan ta arasa ta hango mami da ummi zaune saman sofa suna fira, kowaccen su na sanye da atampha riga da zane ba aramin kyau su ka yi ba. Gani nan tafe kamar daga sama suka ji miryarta. Atare suka ago suna kallonta, mami tace yaushe kika dawo gidan Ban jima da shigowa ba, Na shiga akin Aunty Aneelerh ne, Na same ta kwance Tana bacci, Tai maganar a yayin da ta ke zama saman sofa mai mazaunin mutun aya. Nasan kin kwaso gajiya, Tun asuba sai yanzu aka kammala aikin decoration in, Kin ci abinci kuwa ? cikin Kulawa mami ta yi mata maganar, Fuskarta auke da murmushi tace mun aikatu Mami, Uban aiki kamar zamu shekara muna Yi, kinsan hidima idan akace maki ta Hamsha an attajiran masu ku ine komai dagaske ake yin shi basu aramar harka, Mami zanso Kije Gidan nan zaki sha mamaki wlh, Ha iyar Daular arzi i ce tun kan Zahra ta rufe baki Ummi tace Ae Obie estate Aljannar Duniya ce Mai zaman kanta, Idan fa ki ka shiga gidan Sai ki rasa gane Awace asa kike, tsabar kayan alatun da ke a cikinsa, Yasin in mutun mai aramin Imani na rayuwa acikin tuni zai daina Sallah Dariya mami ta saki Yayin da take sauraron su, daga uwar har iyar gwanaye ne wurin Iya bada Labari. Aunty duk yadda zan kwatanta maki Ha uwar Kayan alatun dake acikin Estate insu Ba zaki Fahimta ba, Gani da ido yafi abaka Labari, Obinna family duniyace mai zaman Kanta, Ranar dana ta6a zura afa ta cikin gidan wlh Sai da gabana ya fa i, nace Anya ko Mutane suna tunanin duniya? Yo abu kamar baza a mutu ba, wannan ae sai mutun ya manta cewa da tur6aya aka halicce shi Dariya sosai Mami ta ke yi tana kallon Aunty Ummi da ke kora mata jawabi, Zahra ta aura da cewa Ni wlh Naso Daddy ya sama mun Ko aikatau ne agidan su, tun ranar da naji Salary din masu aikin gidan da dollar ake biyan su, Ci da sha da suturarsu duka A kyauta ake yi masu, ai duk wanda Ya ha a ala a Da an familyn Obinna kakar shi ta yanke sa a, Shi da talauci sun raba Jaha in serious matter za a ta ke magana, Ummi taci gaba da cewa Shiyasa naso mahaifin ki ya kutsa ki cikin danginsu tun da dama an bangar siyasa ne, Ni ko wannan Yaron ne *DR JAZZ* kisamu ki aure shi, ko mun samu muma mu dangawali arzi ta arasa maganar tana dariya, tur6une fuska zahra tayi Jin abunda Ummi tace haba ummi, dr Jazz fa meye haka, Ni da na ke harin bugun zuciyar Family in gaba aya, Taya zaki ha a ni da yaron da har yau ba asan waye ubanshi ba acikin family da mamaki akan fuskar Mami tace kamar ya ba asan Ubanshi ba ? Zahra tace aya daga Cikin ma aikatan gidan su ce tazo dashi aikatau, Matar ma farar fata ce, ba ki ga yaron ba kyakkyawa ga son