← Book details Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 106 OF 106

Sashe 106

Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 3 min read

din hannun ki, ar rainin wayau, wallahi na fi arfinki ba za ki ta6a cin galaba akaina ba, tunda can baki ta6a girka abinci kin kawo min don inci ba sai yau da kika shirya kashe Ni"? Tuni idanuwan Hajjaty sun cicciko tab da walla, cikin shesshe ar kuka tace"meyasa kika tsaneni? Laifin me nayi maki? Duk cikin masu aikin gidan nan ni ka aice ke bakiso, idan laifi nayi maki ki fa a min sai in gyara" A tsawace Hajiya saratu tace"wai ke baki da hankali Ne? Kin manta wacece ni acikin gidan nan? Ko kin fara shaye shaye ne? Ni narasa gane wani tsautsayin ne ya kawo ki cikin akina, I don't know where you get the nerve to talk to me face to face, ke ga ta6ararra dallah fuce ki ban wuri" Juyawa Hajjaty tayi da sauri ta fuce daga akin, Kamar zatayi tuntu6e, gutun tsoki Hajiya saratu taja tare da samun wuri ta zauna gefen gado, tana mai mamakin arfin hali irin na Hajjaty. an daga Cikin na sati mai zuwa Idan Allah yakaimu da rai da lafiya A firgice Zainab ta dago tana kallon matar da ta fado cikin falon afujajen, Cikin shiga ta ba ar jallabiya, Ta rufe fuskarta da niqab, Hannunta aya ru e da trolley, sam babu natsuwa atattare da ita, hankalin zainab ba aramin tashi yai ba, tsananin tsoro Ya kamata, Jikinta ya hau yin kerma, Muryarta na rawa ta furta"baiwar Allah wacece ke? taya ya akai kika shigo gidan nan? arfe sha biyu na dare"? Aru e take jefa mata tambayar, Shesshe ar Kukan matar ne Ya ara firgitar da ita, ta soma Ja da baya tana arin guduwa cikin gidan don ta fa o ma Hajiya layla abunda ke faruwa sai dai kafin Ta juya muryar Matar Ya ratsa kunnanta cikin harshen larabcin take fa har bada bazata ta6a mantawa da muryar nan ba, koda kuwa amfarkine Tajita tabbas zata shaida mamallakiyarta, A hargitse Ta juya Tana dubanta, A hankali Ta daura ziraran yatsun hannun ta farare tas ta ru asan ni in fuskarta ta age shi sama" tsabar ki ima da ganin fuskar da tayi kimanin shekara sha shidda batayi tozali da ita bane yasa Jikinta ya hau yin kerma, tsantsar mamaki da al'ajabi akan fuskarta, ta zazzare idonta akan kyakkyawar fuskar matar, sam takasa yadda da abunda idanuwanta ke nuna mana gani take yi tamkar mafarki ne take Yi!!!! Kamar Fatalwa, Tayi wani irin haske Kamar ka ta6a jini ya igo, Fuskarta sharkaf take da hawaye ta ko'ina, ga zufa dake tsastsafo mata sam babu kwanciyar hankali atattare da ita......... ABBAN SOJOJI KURKUKUN ADDARA *Assalamu alaikum, fatan mun wuni lpy, ga masu son abban sojoji complete 400 da kuma kurkukun addara wanda nake cikin rubutawa, ga number da zasuyi mini magana da ita, new number ce wadda nake da ita me 08103884440 whatsapp din ya samu matsala, ga wadda za'a same ni da ita (08134387050) ayi mini magana ta whatsapp, message from Boss Bature* Mu ha u Monday In sha Allah Idan Allah Ya kai mu da rai da lafiya don jin yadda zata Kaya, Game son cigaban littafin kurkukun addara 500 ne zai tura ta acct number dina Ga bank details da za ki tura ku Times New Roman Times New Roman Symbol Symbol Arial Arial Calibri Calibri SimSun Cambria Math Cambr a Math !%),.:;>?]} $([{ SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData Infinix X688C TECNO LD7 WPS Office 49eaca59db9d4456bad8025a46b314da
Chapter 106 · 0% Book details