← Book details Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 106

Sashe 46

Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

mi ewa yabar dining din bayan tafiyar Ubaid Alhaji musa ya ago ya kalli shureim You should start preparing, arfe shabiyu zamu bar jos, already nayi magana da pilot ina, bana bu atar ka tafi da komai naka, Duk wani abu da za ka bu ata za ayi maka acan murmushin ya e dr shureim ya an saki in sha Allah Uncle yanzu zan shiga ciki In ara shiryawa amsa mashi Yai da toh, Kafin mi ewar Dr shurem P.a in Alhaji musa yai sallama daga wajen palourn, Hakan yasa shi saurin mi ewa cikin takun izza ya nufi ofar fita daga palourn Ajiyar zuciya dr shureim ya sauke, shi kanshi shakkar Alhaji musa yake ji, mutumin babu wasa a harkarshi. *Boss Bature Mu ha u gobe Idan Allah Ya kai mu da rai da lafiya don jin yadda zata Kaya Game son cigaban littafin kurkukun addara 500 ne zai tura ta acct number dina Ga bank details da za ki tura ku in_~*BossLadiesWriters*~_ _*KURKUKUN ADDARA*_ _The Prisoners E13_ *Daga al alamin Boss Bature* ~Middle step~ _A heart-wrenching story of love, romance, and redemption, set against a backdrop of betrayal and cruelty._ Juyawa yai da sauri ya nufi kitchen maimakon akin shi, Yana shiga ya ci karo da zainab tana goge tiles da floor wiper sam bata lura dashi ba, har saida yai mata sallama tukunna ta ago suka ha a ido Fara a ta sakar mashi shuraim tun jiya na ke son yin magana da kai, fargaban Iyayenka ta hanani tunkarar ka arasa shiga kitchem in yai Aunty zainab Ya zamuyi? Uncle musa ya matsa min akan saina bishi abuja, arfe sha biyu zamu bar jos, dafe kai ta yi da hannu Naji takaicin jin haka shureim, Duk plan in da muka shirya ya tashi abanza kenan Girgiza mata kai yai in sha Allah komai zai tafi dai dai aunty zainab, ko da ace bana nan that will not change anything Damuwa ce cunkushe akan fuskarta How ka ke tunanin komai zai tafi dai dai bayan bamu a wuri murmushin gefen fuska ya sakar mata har dimples insa suka lotsa. Kin manta da waya? Ina da ita kina da ita, zamu dinga yin communicating da junanmu, hakan ma zai fi ba tare da wani ya zarge mu ba ayataccen murmushi zainab ta saki Allah ya yi maka albarka shureim ni sam na manta da waya, amma fa zan yi missing inka sosai mutumina Murmushin fuskarshi bai washe ba yace Ni kaina zanyi missing in auntyna mai share min hawayena, amma in sha Allah zamu dinga yin waya akai akai, Inaso komai da ke faruwa a gidan nan kidinga sanya min ido, da zarar an samu update ki kirani awaya ki sanar dani, amma fa sai kinyi takatsantsan kinsan Iyayen nawa ba ananun mutane bane jinjina kai Zainab ta yi don ta gamsu da bayanin shi In sha Allah zan kiyaye shureim, kaima ka kula min da kanka, idanuwansu duk sun ciko da walla, don ba aramin aunar juna su ke yi ba, tana jinshi tamkar anta, shima Yana jinta tamkar mahaifiyarsa, sun jima a kitchen in sunayin magana kafin daga bisani yai mata sallah. Ba tare da 6ata lokaci ba, Dr shureim Ya fara shirye shiryen tafiya abuja, bai canza komai na suturar jikinsa ba, Iya turarurrukansa ka ai ya feshe jikinsa, sannan ya warware aurin larabawan dake akanshi, Ya sharce lallausar sumar kanshi Ya gyarata tsaf yabi da mayukansa ya shafe ta, Kafin barinsa akin saida yai Nafila Ya ro i Allah da ya tsare shi ya kare shi daga sharrin mutun sharrin zuciya da duk wani abun cutarwa, ya kuma ro i Allah da ya sa silar komawarshi gidan uncle din shi abuja rayuwar shi ta canza ya dawo kamar yadda yake ada, addu i sosai shureim yayiwa kanshi, Bayan ya kammala ya zaro memory inshi da ya 6oye a cikin rigar pillow ya zaura shi awayarsa, Hankalin sa Ya an kwanta zai samu natsuwar cigaba da kallon hotunan Abar aunarsa awayarsa. A gefen gadon shi ya zauna yana daddana wayar shi, Lokaci ya ke jira ya cika. **DAULAR OBIE ESTATE** A Hankali Jigunannun Motocinsu su ke kunno kai saman shantalelen titin obie estete, gaba da baya Sojoji ne ke tafiya akan afafuwansu, Hannayensu ru e da bindigu, Motar farko mallakin Sir mubarak ce, motar dake a biye da ita zungureriya irar Navigator limousine wadda cikinta tamkar bedroom ya ke saboda tsabar ha uwarta, Dattijon arzi i ne hakimce acikin motar tare da Jikokinsu tagawaye zain da zaid sai Dr Jazz shalelensa, Motar da ke abiye da tasu Dan areriyar gaske mai numfashi mallakin Senate president Lateef Obinna ce, Yayin da motar arshe Ta pravin Obinna ce, gayu mutanan Allah su kansu motocin da dattaku ake yin driving insu a tsanake cikin warewa, sautin karatun kur ani mai girma ne ya kara e ko ina, irar Ahmad suleiman mai matu ar ratsa sassan jiki, daga motar dattijon arzi irar ke fitowa, ida ne a lokacin da suka fito zasu tafi masallaci sai yasa an kunna masa irar Ahmed suleima haka zalika idan zasu dawo daga masallaci sai an kunna masu karatun wani sa in Idan irar takai mashi karo har bi yake yi yana lumshe ido, A yanzu haka dawowarsu kenan daga masallacin Juma Sannu A hankali su ke tunkarar Moto park insu, kusan atare motocin suka Yi parking at same time, Da azama sojoji su ke bubbu e masu mota, A hankali Obie Ya sauko afarshi dake sanye cikin takalma kalar na sarakuna, Jikinsa Jallabiya ce daga sama Ya aura alkebba ha ar gaske sai yalli ta ke Yi, aya bayan aya su ke fito daga Cikin motocin, gaba ayansu ha un Jallabiyoyi ne a jikin su daga Iyayen Har Mu shiga ciki ko ? Obie ne Yai masu maganar, Zaid da zayn Sai faman sunnar dakai asa suke yi kamar marasa gaskiya, mamakin hakan yasa Mahaifinsu pravin tanka masu Lafiya ? Kafin su yi yun urin bashi amsa Sir Mubarak ya tari numfashin su Zaku ci aniyarku ne, ananun an iska masu kwana da wando, har ni zaku dinga kakkaucema wa? Kun raina ni ko ? Fuskar shi a aure ya ke yi masu magana, sir mubarak mutunne mai fusatacciyar zuciya abu ka an ke hasala shi sai da ta wani 6angaren yana da sau in kai. Dr jazz Yana ru e da hannun Obie dariya ce umshe abakinsa, ya i bari ta kubce masa gudun kada Ya ji saukar mari daga Sir mubarak, Twins kuwa Duk sun sha jinin jikinsu sai faman no e kai suke yi ha i da sosa eyarsu. A fusace Ya daka masu tsawa har saida suka an razana atare su ka ago da fararen idanuwansu akan fuskarshi Ina magana kuna kallona? Saboda tsabar fitsara ? Da sauri suka sunnar da kawunansu asa, Alkunyace ta hana Pravin sanya baki, Gyaran murya senate Lateef Ya yi ma an uwan nashi, Ya juya yana duban shi, cikin muryan Manyantaka Ya soma magana Aymasu afwa, Yarane su har yanzu, basu mallaki hankalin su ba, Sai ana ha uri da su girgiza kai Sir mubarak yai Pls ka daina wannan maganar, Yara sun balaga kana fa in basu mallaki hankalinsu ba ? Juyawa yai tare da kallon su twins muryarshi a kausashe yace Dagaske baku mallaki hankulan ku ba ? Har suna ha a baki wurin furta wlh mun mallaki hankalinmu, pls Ka yi ha uri Uncle mun gane kuskurenmu zamu gyara in sha Allah, Dan Allah daddy ka bashi ha uri wlh ba zamu ara ba A marairaice suke kallon Mahaifin nasu pravin, Shi dai Obie bai tanka masu ba, murmushi ne auke akan fuskarshi. Za ku Yi bayanine, muddin Owais ya dawo asar nan zan sanya shi Ya ba ku horon isod, Ni dama can ban Goyi bayan aikin Company da ku ke zuwa yi ba, saboda ba ku iya komai ba Zaro ido waje su ka yi jin abunda yace Hankalinsu ya tashi matu a, saboda suna mugun tsoron training in Isod har wara abasu horon aikin Soja, tuni sun raina kansu, Muryoyinsu tamkar zasu fashe da kuka su ke kallon Kakansu obinna don ya sa baki akan maganar Pravin na murmushi yace dama kun daina wahalar da kan ku, kunsan wanene Kawun na ku mubarak, Idan ya yanke hukunci babu wanda Ya isa ya dakatar dashi, Ni ma kuma na goyi bayan hukuncin da ya yanke Ransu ya 6aci jin abunda daddyn su Yace, juyawa su ka yi afusace suka nufi gidan. Girgiza Kai Sir mubarak yai kun ga irinta ko? Ana magana sun juya sun tafi saboda rashin ganin girman nagaba da su, duk izzar Owais ba ka ta6a yi mashi magana Ya juya maka eya duk mun rashin da inta, natsuwa ya ke yi ya saurareta, Ai duk laifinka ne Pravin da kai da Saratun Kun sangartasu duk cikin anmu babu sangartattu irin twins, Zanyi maganinsu ne Maganar Sir mubarak ta ta6a zuciyar Pravin, yana aya daga Cikin abunda ya tsana, ya ji an kushe an shi an yabi na wasu, Musamman owais, gani yake kamar don saboda Shi ba Jinin family in bane Shiyasa suke nuna ma an shi wariya. Tuni yanayin fuskarsa ya canza sam babu annuri, Ba tare da ya kalli fuskokinsu ba Ya furta Ni zan Shiga ciki Sai kun araso Yana fa in hakan Ya zura hannayenshi cikin aljihun jallabiyar shi ya nufi gidan. Gaba aya sun fahimci canzawar da yai, Senate Lateef ya girgiza kai Yana bin bayan pravin da kallo Narasa gane kan mutumin can, aranci Hankali nadamun shi, meye aciki don Anyi maganar an shi sangartattune? arya aka yi ne ? ran sir mubarak Yafi na kowa 6aci Ka barni dashi, zan koya mashi hankaline, Maganar horon Isod da za a ba an shi ba fashi ko da zuciyarshi zata buga ne an rainin wayau gyaran murya Obie Yai masu hakan Ya janyo hankulansu ga kallon shi, ya an jingina bayan shi jikin motarshi su ka ai suka rage a harabar ajiye motocin, tun bayan isowar su gidan sojojin da ke take masu baya suka watse zuwa 6angaren da suke kula da shi na gidan. Sai kuna Yi mashi uziri, Pravin yana da raunin zuciya, ga shi dai a ido
Chapter 46 · 0% Book details