← Book details Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 106

Sashe 17

Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a datse ba tare da an yi amfani da ita ba, Muggan warin da ke a ciki sai allinsu su ke Yi, amma saboda azabar ra in da zuciyar su ke yi masu yaci uban ra in harbin da warin ke yi masu yasa ba su ji, A makance suke tafiya basu ji basa gani, ga wani azababben zafi daya addabe su, kowan nan su ya ha a uban gumi burin su kawai su cimma arshen ofar, wani arin tashin hankalin fitilun da ke a hannun su Batul hasken su ya fara arin aukewa abunda basu ta6a yi masu ba, sun fuskanci matsanancin tashin hankali har sai da suka fidda rai da fita saboda ganin tsawon awannin da suka shafe ba tare da sun kawo arshen ta ba, tun da suna rarrafawa Hannah ke kuka tana fa ayi ta ke ji a jikin ta, duk da halin da su ke aciki hakan bai hana su rarrashin ta ba akan ta yi ha uri, a lokacin da ba su yi tsammani ba kwatsam! hasken fitilun hannun su Ya auke uff Innalillahi wani irin duhu ba irin ya mamaye idanuwan su, ko fuskokin su basa Iya gani, duk sunbi sun firgice saboda hanyar ta 6ace masu, Sunan Danish su ke ta kira a bakunan su, sun manta cewa baya atare da su. "Danish ka taimaka mana, duhu bamu iya ganin komai, bamu san ya za mu yi ba," abu biyu ya ha e masu ga fargabar kar a rutsa su ga kuma Rashin haske gani su ke kamar Aljalinsu ne zai ris e su awurin, Sautin koke koken su ne ya cika hanyar, sun kasa jurewa tsananin tsoro suke ji, Danish ka yi mana magana pls Ya zamuyi? Kada a rutsa damu, idan ba mafita ne ka fa a mana....." Cikin shesshe ar kuka Angel ta yi mashi maganar, kamar zasu yi hauka, sun rasa gane me ke shirin faruwa dasu ne? "Innalillahi wa'inna ilaihirra'un! ya Allah kawo mana auki! Wai ina Danish in ya ke bai jin mu ne ko baya atare damu"! Naufal ne yai maganar, tsabar matsewar da su ka yi yasa wani bai iya motsawa daga inda yake balle har su iya gano inda Danish in ya ke, Yadda kasan kifin gwangwani haka suka cunkushe, Bawan Allah Haris gaba aya baya acikin hayyacin shi, Damuwar shi Deejarshi da ya rasa, Yaji uncin da har abada bazai ta6a goge mashi ba, zuciyarshi ta yi mashi nauyi ga dukkan alamu wani mummunan ciwon ne ke shirin kama shi. "Nifa ina jin tsoro ace Danish Ya canza ra'ayin shi na taimakon mu, zai iya komawa giant"! Gabriel ne yai maganar cikin rauni na murya "Ni da ma na fidda rai da rayuwa, bansawa raina zan bar kurkukun nan araye ba." Javed ne yai maganar cikin rauni na murya. Suna Cikin Jimamin rashin Jin motsin Danish da fargabar me zai Biyo Baya. Ba zato ba tsammani suka soma hango haske Yana kur owa ta Cikin wata ofa Yana gauraye inda su ke zazzaune, Tsabar ru ani Ya sanya su ka Waro idanuwan su waje Kamar wayar Zasu fa asa Sun kasa gane hasken menene ke isowa gare su. Ba kowa ba ne abakin ofar fa ce Garkuwar kurkuku shine ya bu ofar Kogon Bishiyar, Ashe ta inda zasu 6ullo Cikin kogon bishiya ne Mai girman gaske Wurin Ya wawake........ Saboda rashin wadataccen haske basu Iya ganin shi da kyau, Cikin sanyayyiyar murya ya furta masu "You ave reached the door. Today, you will finally leave the prison of destiny, am happy for the first time that you will live a happy life. am ready to be your shield, and I will not let you get hurt by the lows and difficulties of life." Abun farin Ciki sai dai ba halin nuna shi saboda ba haka suka tsammaci zasu bar kurkukun ba, an uwan su duk sun mutu, duk irin burin da suka aukarwa kansu na son Yin rayuwar anci gaba aya ya tashi abanza, Cikin su goma sha takwas mutun goma suka tsira, ahakan ma basu da tabbacin zasu arasa da ran su da lafiyar su ba tare da wani abun ya kuma faruwa da su ba, Kusan atare suka rushe da matsanancin kuka tamkar ana zare rayukansu, Kukan ba in Ciki da unci da ra i, Kuka mai matu ar tsuma zuciya, Tsananin tsauyin su ne ya kama Danish A hankali ya ke are masu kallo, Cikin sanyin murya yace da su Idan nace Ku yi ha uri Na cuce ku, I can't stop you from shedding your tears, except to encourage you to cry. It's the only thing that can ease the pain in your heart." Fuskar shi auke da matsananciyar damuwa yai maganar, kamar ya ara tun zura su aiko suka ara sautin kukan nasu, Idanuwansu duk sun kumbura Fuskokinsu sun yi jawur. ganin basu da alamun motsawa yasa shi matsawa tare da ru o hannun Angel dake goye da gawar jemimah abayanta, ya turo ta waje a hankali, Tana fitowa ta runtse idanuwanta da ke tsastsafo da walla. urmin Daji ne mai nau'ikan tsirrai da dabbobi iri-iri. Manya manyan bishiyoyi masu tsayi da fa i suna da Dogayen rassa, Fa an Ganyayyakinsu Sun toshe hasken Farin watan da ke a sararin samaniya ka an ne ke samun damar haskowa ta tsakankanin Ganyayyakin, yau shekara Uku da watanni rabon da ta tsinci kanta A waje, Ina ga sauran an uwanta Prisoners wa anda tun da uwar su Ta haife su basu ta6a tozali da haske rana ba, aya bayan aya Danish ya dinga janyo su kamar basu son fitowa, Kaf in su Ya fiddo da su, kafin Ya maida ofar kogon tamkar ba'a ta6a ratsa cikinta ba. Sai faman zazzare idanuwansu suke yi suna bin Dajin da kallo duhu Ya hana su ga komai da kyau, Tsananin tsoro ne ya kamasu, Ga wani irin bala'intaccen san yi kamar Jaura ta gifta, Ha oran su sai kakarwa su ke yi, muryoyinsu Na rawa suka soma ambaton sunan Danish Suna fa in sanyi su ke Ji. Da sauri Ya bu e akwatin kayan su dama shi ne ya auko shi Tare da back pack in Unaiza, Ya zaro masu bargunan su, A saman bayan su Ya lullu6a ma kowannansu bargo, Tunani ya shiga yi ya zaiyi dasu? Ga dukkan alamu sun gaji basu Iya motsawa gashi yana fargabar kada akawo masu hari yasan dole abiyo bayansu. Babu mai oshin lafiya acikinsu kowa takan shi ya ke yi shiyasa ko farin cikin fitowar ba su yi ba duk da irin aukin da suka dinga yi, su fa har yanzu basu yarda cewa sun fito daga kurkukun addara ba, gani su ke yi kamar har yanzu suna aciki, saboda duhun daya mamaye idanuwansu basu Iya gani dakyau hada arin nauyin da idonsu yai masu sakamakon kukan da suka sha, wasu ma daga cikin su ciwon ido suke fama dashi, Danish ne ka ai yake Iya ganin su da kyau. Yanke shawarar ya yi da zuciyarshi nan take ya haifar masu da jin matsanancin bacci, Asaman dogayen ciyayin da ke shimfi e masu cukowa, Kowan nan su Ya kwanta hada masu goyan cikin su, Ajiyar zuciya ya sauke tare da mi ewa, Ya auki bargo aya daga Cikin wanda Ya lullu6a masu Kamar wal iya ya 6ace Bai dura a ko'ina ba Sai acikin kogon dutse mai girman gaske, da sihirin shi ya kawar da duk wani abun cutarwa Ya gyara wurin tsaf babu ko ura balle aje ga batun halittun da ke rayuwa a cikinshi, Bayan ya tabbatar da babu abun cutarwa Ya shimfi a bargon dake a hannun shi, Kafin Ya juya tare da 6acewa ya dawo wurin da yabarsu kakkwance suna bacci, Cikin mintuna Biyar Yai aikin da acikin awa biyu mutun zai iya yin shi, Bai da banbanci da Jinni, kamar wal iya ya dinga aukarsu aya bayan aya yana kaisu saman shimfidar da yayi masu a cikin kogon dutse bai bar kowa ba, Bayan ya kammala kwashe su ya auke masu akwatin kayansu da jakar ya shigo dasu Cikin kogon ya ajiye shi. Komawa yai cikin dajin Ya ha o itace dayawa ya shiga dasu ru e a hannun shi Cikin kogon dutsen, Ya jera su a asa nesa da inda su Angel su ke akwance, Ya tsinto duwatsu guda Biyu ya gurzasu jikin juna nan take wuta takama Ya cinna ta a jikin itace sosai Wutar ta ruru, a alla ya sauke ajiyar zuciya yafi sau a irga, ya hada uban gumi shi ka ai, jiki bai saba da wahala ba, fuskarshi sai naso ta ke yi kamar an watsa mashi ruwa, Ya jima zu unne abakin wutar Yayin da idanuwanshi ke akan an uwanshi dake lullu6e cikin bargo suna bacci, wani irin sanyi ne ya ratsa zuciyarshi kamar an kora ruwan san yi, ha ika yayi danasanin duk wani abu da ya faru dasu, Ya ji unci sosai A cikin ran shi, mi ewa ya yi a hankali ya ke tafiya yana tunkararsu a gaban shimfi ar su Ya zu unna tare da mi a yatsun hannayenshi Ya ru o bakin bargon dake lullu6e dasu Ya yaye shi, Hasken wutar da ke cini ne Ya haskaka mashi fuskokinsu, Idanuwanshi na akan Marasa ran cikin su, idan ka kalle su a yadda suke kwance baka ta6a cewa gawawwaki ne, Tuni idanuwanshi sun ka a jawur, Zuciyarshi ta ara karaya tsananin tausayin rayuwar an uwanshi ne ya kama shi, Ya rasa ya akai duk wa annan abubun su ka faru ba tare da sanin shi ba? Shin me ya faru da su bayan An auke shi daga Cikin su? tambayoyi ya shiga jefa ma kanshi. Ata aice Daren Ranar Danish bai runtsa ba, Kwana yai a zaune yana gadin su. _~*BossLadiesWriters*~_ _*KURKUKUN ADDARA*_ _The Prisoners E5_ *Daga al alamin Hafsat Bature* ~Middle step~ _A heart-wrenching story of love, romance, and redemption, set against a backdrop of betrayal and cruelty._ *ANEELERH* Kwance ta ke asaman katafaren gadon ta da ke acikin ha en bedroom inta da ke a sabon gidan su na Abuja mallakin Uncle an Iya aya daga Cikin annan Abie inta mazaunin garin Abuja, Attajirin mai ku i ne mai yiwa an siyasa hidima, Tun bayan da Abie
Chapter 17 · 0% Book details