Sashe 65
Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
agowa tayi suka hada ido da juna"Is there anything you need?" Da sauri tace"Hijabi da abun sallah inaso zanyi" Da murmushi akan fuskar nurse in tace"are u muslim"? aga mata kai Angel ta yi alamar eh, nurse in tace"Okey, ki jira ni yanzu zan dawo" Fuce wa tayi daga akin, Angel ta sauke ajiyar zuciya, tana are ma akin kallo, shigowa nurse in tayi hannunta ru e da hijab da Prayer mat ta mi a mata, Farin Ciki a wurin Allah bakinta ya i rufuwa. "Thank u so much" nurse in na murmushi tace da ita"never mind" ita kanta batasan Ina ne al ibla ba, sai da ta tambayi nurse in tayi amfani da wayar hannunta wurin yi mata bincike ta gano mata Al iblar da zata fuskanta tukunna ta shimfi a carpet in, a tsanake ta kabbara sallah, saman chair nurse din ta zauna tana jiranta, Raka'a Biyu Angel tayi kafin ta sallame sallar, wani irin da i take ji yau tayi sallah, bakinta ya i rufuwa, tafin hannayenta biyu ta aga sama tana karanto addu'o' kirari tafara yi ma Allah kafin tayi ma an uwanta da suka rasu addu'a, da su kansu a arshe ta ro i Allah akan Ya ha a ta da an uwanta ba tare da ta sha wahala ba, Allah yasa daddynta Yana araye, da auntynta Aneelerh. bayan ta kammala Yin addu'ar, Ta shafa a fuska, ta yun ura ta mike, ta nanna e prayer mat in da hijabin ta dubi nurse "Kin gama" aga mata kai Angel tayi alamar eh, Mi ewa tayi tare da zuwa gaban angel ta kar6i carpet din da hijabin juyawa tayi ta nufi closet akin ta bu e ta sanyasu aciki. "Aduk lokacin da kika bu aci yin ibadarki zaki iya auka ki yi" godiya Angel tayi mata, daga bisani ta zauna zaman Cin breakfast, lafiyayyan kalaci aka ha a mata, tana ci tana tunane tunane sam tamanta da sojojin dake jiranta. Sai da ta kamalla cin abincin ta oshi, Nurse in ta tattara komai ta fuce dashi, Zama tayi gefen gadon idonta akan ceilling ta urawa ha en kwan akin ido, Yayin da zuciyarta ke tariyo mata abubuwan da suka faru. Ba zato ba tsammani ta tsinkayi muryoyinsu a yayin da suke shigowa akin, A hanzarce ta mi e tana faman zazzare gray eyes inta akansu, sojojinne tare da likitocin, saman doguwar sofa akin suka zauna a jere suna fuskarta, Dr Laura davis ta zauna gefenta, Kamar wata mara gaskiya duk ta kama kanta, Hankalinta ba aramin tashi yai ba. "Masoyiya Allah fatan Kin wayi gari lafiya? Ya jikin naki" muryarta adabarbarce tace"da sau i sosai" cikin kulawa suke Yi mata magana da harshen turanci Dr Mark jackson ne ya fara yi mata magana"mun nemi jin bayani daga bakin an uwanki Gabriel sai dai bai bamu ha in kai ba, Yace duk abunda muke son sani ke ce zaki amsa mana. Jin wannan maganar yasa hankalinta ara ugunzuma. Fahimtar yanayin ta ne yasa dr mark cewa" Ki kwantar da hankalin ki, Bamu zo da niyar mu takura maki ba, an tambayoyi ne zamuyi maki da zarar kin amsa mana zamu tafi, munfiso ki natsu kiyi nazari kafin ki amsa mana" "Kin shirya"? aga mashi kai tayi alamar eh, duk tabi tasha jinin jikinta. "Da farko zamu so ki fada mana Ya akai kuka tsinci kanku A daji? Waye ya kai ku can? Sojojin kasar mu suna hasashen an Ta'addan daya gudu zuwa canne Yai garkuwa daku don ya kare kanshi daga farmaki da suka kai mashi, shin dagaske ne ko kuwa? ura masu ido ta yi aya bayan aya take kallon fuskokinsu, tsabar fargaba an hanjin cikinta sai ka awa suke Yi, Tarasa Tayaya zata fara basu amsar tambayarsu? sam ba ta jin zata Iya fa a masu ainihin Abunda Ya faru da rayuwarsu, ita aganinta kamar idan suka ji zasu guje su ne, musamman idan Danish Ya farka a matsayin giant ba aramar masifa zaija masu ba, Zaiyi wuya su yarda da abunda zata fa a masu, saboda Labarin ba ar izayar da suka sha a prison ba kowane zai gasgata kalamanta ba, zama su Iya tunanin arya take yi masu, bayan haka tana tsoron ta fada masu, su kuma su tara an jarida su sanar dasu a auki hotunansu ayi share da labarin prison tabbas yin hakan zai jaza masu babbar matsalar da zata Iya ja su rasa rayukansu don tasan dole Shuwagabannin kurkukun addara su bibiyi rayuwarsu ko dan saboda abu biyun nan na farko Garkuwar kurkukun da su ka gudu da shi, Na biyu don kada su tona masu asiri. duk da sanyin A.c dake ratsa fatar jikinta hakan bai hanata zubar da zufa ba, ta ko'ina take tsastsafo mata, Hakan ba aramin aure masu kai yai ba, farat aya suka fahimci akwai wani gagarumin al'amari atattare da yarinyar sai dai zaiyi wuya ta iya sanar da su gaskitar zance. Gyaran murya Commender yai mata, A hargitse ta wurga eye balls inta akan fuskarshi "Kin yi shiru baki ce komai ba meyasa"? Dafa kafa arta dr laura tayi da hannu aya"Ki kwantar da hankalin ki my daughter, Ki natsu ki bamu amsa, a shirye mu ke da mu taimaki yaruwarku, ha in kanki ka ai muke bu ata, kuma muna tabbacin zaki Amsa mana tambayoyin mu" gaba aya ta ru e saboda sa e sa en da zuciyarta ke yi mata, wani sashe Yana jan kunnanta akan karta kuskura koda gigin wasa tace zata fa a masu abunda ya faru a rayuwarsu, Yayin da wani sashe na zuciyarta ke Jan hankalinta akan ta fa a masu wata' il su taimaka masu wurin kawo arshen Azzaluman kurkukun addara, Yanzu idan ta 6oye masu ta i fa a masu gaskiya kwatsam wani abin da ba'a fata ya zo ya same su har su rasa rayukansu shikenan tarihin kurkukun addara zai cigaba da wanzuwa ne. Sun tasata gaba kamar sun sam i tv, duk sun agara da su ji amsarta, gashi ta i bu e baki tayi magana. "Idan har baki bamu amsar tambayoyinmu ba, zamu maida ku Dajin da muka auko ku"! Acewar Major Ras Taji gabanta ya fa i, Lokaci aya ta fashe masu da matsanancin kuka mai ratsa zuciya Cikin shesshe ar kuka take fa in"Ni bansan komai ba, Bazan Iya tunawa ba, Namanta komai, an uwana danish shi ya sani" Ta ara rikita masu lissafi, Captain yace"kun ha a baki ne? Mun tambayi an uwanki Gabriel ya fa a mana cewa ke ka aice kika san komai, Yanzu kuma mun tambayeki kince kema bakisan komai ba A tambayi Danish! Why kuke son Yi mana yawo da hankali....? Da alama Ya Hasala ne dan muryarshi a kausashe yake mata magana. Da sauri dr laura ta katse shi"Sir, bata da oshin Lafiya, Ni a ganina bai kamata mu tsareta da tambayoyi ba a yanzu, aramar yarinya ce sai ana lalla6ata" Sassauta fushin fuskarshi Yai, Cikin kwantar da murya yaci gaba da cewa"Okey, Share hawayenki, ki daina yi mana kuka bama so" Muryarta Na rawa ta amsa mashi da toh. Mi ewa Dr laura ta yi ta nufi fridge ta bu e ta auko mata fanta me sanyi, ta ha o mata da tissue, Ta dawo gefen gadon ta zauna tare da mi e mata tissue in, Hannayenta na kerma ta kar6a ta soma goge wallarta da hancinta, Bayan ta gama share hawayen dr laura ta mi a mata lemun kar6a tayi tare da yi mata godiya. kamar tasan Mayyar fanta ce, Bu e wa tayi agaban su ta kur6i ruwan lemun kusan sau uku tana sha, Sun tsareta da ido suna kallonta, hakan ba aramin rikitar da ita yake yi ba. "Pls Masoyiya Angel, Ki taimake mu ki taimaki rayuwarki da ta sauran an uwanki, Ki fa a mana gaskiyar abunda Ya faru a rayuwarku wanda yai silar haifar maku da ciwon damuwa, Idan har baso kikeyi mu maida ku daji ba" acewar Captain. "Abunda mukeson sani shine Ya akai kuka tsinci kanku a urmin dajin Evil forest? saboda an ta'addan asarmu da muke hasashen shine Ya kai ku can mun titsaye shi akan ya fa a mana menene ala ar shi da ku, Ya fa a mana cewa Baisan komai dangane da ku ba, Ya taimaki wasu daga Cikin an uwanku ne, Munyi dogon nazari akanku, da farko munyi tunani asarmu ne ku, sai kuma muka ji kuna magana da wani harshe wanda bana nahiyarmu ba! Mun rasa gane daga wani Jinsi ku ke? sannan menene ma asudin haddasa maku ciwon damuwa da ba in ciki? lamarin ya aure mana kai da ananun shekarunku? hada me fama da ciwon zuciya! Wani abun al'ajabin aya daga cikin an uwanku ya i farkawa daga bacci mun rasa gane meke damun shi......" tun da major ya soma yi mata magana a tsanake ta tsare shi da ido tana kallon la66ansa har ya are maganarsa, tukunna ta fara magana "Gaskiya ne abunda an ta'addan ya fa i, bashi ne yakaimu daji ba, Mun jima Acan kusan zance tun kafin mu mallaki Hankalin mu, bazan Iya tuna abunda Ya faru arayuwar mu ba, kome yakai mu Dajin, abunda na sani shine Munci ba ar wahalar rayuwa dani da an uwana, wanda silar hakan yajaza mana depression...." Kallon Juna su ka yi, still sun fahimci bazata fa a masu abunda suke son ji ba, sam bata son su sani babu alamun zata yarda da su. Murmushin gefen fuska Major ya sakar mata"Ni dama tunda naga idanuwanki da aramin bakin nan Naki raina ya bani kina da wayau sosai," du ar da idonta asa Ta yi zuciyarta na bugun uku uku. Dr. Laura sam ba ta so suka matsa mata da tambayoyi ba, tuntuni ta basu shawarar su bari Yaran su saba da su tukunna amma da yake Sojoji ne Yana aya daga cikin Halayansu, Idan suna son jin bayani daga bakin mutun ba wani uziri da suke Yi mashi dolenshi ya amsa masu. "Yaren da ku ke yin magana da shi na wace asa ne"? Captain ne Ya jefa mata tambayar. Muryarta na an rawa ta furta"Ni.. geria" Tsabar mamaki ne yasa su kallon Juna. "Kina nufin daga Nigeria ku ke? Tayaya hakan zai yiwu? Dama Nigeria suna da