Sashe 57
Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
ne, Uncle an Iya yai masu gyaran murya hakan yasa suka dawo da dubansu gare shi. "Dama yanzu nake shirin aikawa a kira mun ku, don mu ha u duka muyi magana, Kafin mu shiga cikin zancen Ina ara yiwa ba inmu barka da zuwa fatan kun wayi gari lafiya" da fara'a Hajiya adama ta amsa mashi a mutunce Mami tace"tun azu da safe take son yin magana mun fara sai nace ta bari idan kuka dawo daga masallacin juma'a zaifi mu ha u mu duka mu tattauna tunda abune daya shafi kowannanmu da bu atar aji shawara daga bakin kowa" Jinjina kai Abie yai"hakane, Yanzu Ina aneelerhn take"? "Tana a akin zahra, Bari na shiga na kirata" kafin ta mike muryar junaid ta katse mata hanzarinta. "Ni zan Kirata" Bai jira amsarta ba, Ya sauko da gudu Ya nufi akinsu, uncle abdallah ne ya aga murya yana yi mashi fa an ya daina gudu kada ya fa i yaji ciwo, Jin haka yasa shi dakatawa da yin gudun ya soma yin tafiya a tsanake A lokacin Aneelerh da Zahra suna zaune saman gado kowa ya dafi waya suna fira suna chatting, sun auki wankan dogayen riguna "Ba zaki le a wurin surukar taki ba? Kin barta a aki ita ka ai" acewar zahra azu da safe na shiga na gaishe ta, har ma na tarar da mami zaune suna tattaunawa shiyasa ban tsaya ba," "Gaskiya aneelerh ki godewa Allah, surukarki tana da mutunci ta iya magana ga faran faran da jama'a, Ni wlh ba aramin burgeni take yi ba, Inasonta sosai, da ace tana da wani an Bayan Yaya uzair Allah dana aure shi" har cikin zuciyarta take yin maganar, Aneelerh na murmushi tace"Chief Owais din fa? Ko kin fasa"! farfari Zahra Tayi mata da ido "shi wannan na dabanne, idan ana maganar arau arau ba a maganar Zinari, My dream man inaji araina ma ya kusa dawowa asar jiya har mafarkinsa nayi" Murmushin gefen fuska Aneelerh ta saki "Allah Ya cika maki burinki zahra, Ni na osa inga fuskar Owais in nan, har tambayarki nayi hotonsa kin i ki nuna min, bansani ba ko rowa kike yi min" dariya Zahra tayi"Ina jin fargabar zuciyarki ta buga silar ganin kyakkyawar fuskarshi, kuma kinga ke matar aure ce bana son ki kalli haramun" Sakin baki aneelerh tayi yayin da take kallonta, tama rasa bakin magana "Fuskarshi tsadane da ita, idan har zaki Iya biyan farashi sai muyi ciniki in nuna maki" fashewa da dariya aneeleeh tayi jin wani zancen abakin zahra. Fa owa akin Junaid yai tun abakin ofa yake faman wala mata kira"Mommy!mommy!" a hanzarce ta kai idonta ga ofar "Babyn mommy lafiya kake ta walamun kira" tai maganar tare da sakowa daga saman gadon ta nufe shi, hannu biyi tasa ta auke shi tana kallon fuskarshi "Mommy ana kiranki, ki zo inji su abie" "Sune sukace ka kira ni"? aga mta kai yai alamar eh ya ara da cewa"ke ka ai banda Zahra" Harara zahra Ta wurga mashi"aiko sai naje an ba in ciki, so kake kayi mun bu ulu wata' udi ne za'a raba mana, Saukowa tai daga saman gadon ta auko masu mayafi a closet ita da Aneelerh ta yafa mata akanta, atare suka fuce daga akin zuwa palour Hankalin Mahboob Ba aramin tashi yai ba, ganin babu zoben a aki, duk yabi ya birkice akin, ya tarwatsa komai, Hatta zanin gadon shi da fululluka duka yayi wurgar dasu saman tiles, ya zazzago da jerin ninkakkun kayansa na cikin wardrobe kaf dinsu Ya bazasu saman gadonshi, zufa ta ko'ina, Bawan Allah shine har arkashin gado neman zobe, Cikin drawer chest, da laundry basket, kanshi harya fara yi mashi ciwo, ya tsani asara a rayuwarshi, a haukace ya tura ofar toilet dinsa ya shiga ciki Yana neman zoben, gaba aya ya fara zaucewa, ganin babu zoben a toilet in ya dawo akin, yana haki zufa sai tsastsafo mashi take Yi, Idanuwanshi sunyi jawur dasu luhu luhu yakai ma ura tamkar zai rushe da kuka, jiri ne ya fara ibarshi a hanzarce ya koma gefen gadon shi ya zauna tare da sanya hannayenshi biyu ya tarbe kanshi Takaicin duniya ya ishe shi, bakomai yake tunawa ba face ku in da Aka sayi zoben, har zazza6i yai daya mi a su dubu goma sha biyar. Ahakama ku in bada guminsa ya same su ba, Abokin shi ne ya siya mashi zoben saboda ya nuna yana so kuma baida ku *Boss Bature Mu ha u monday Idan Allah Ya kai mu da rai da lafiya don jin yadda zata Kaya Game son cigaban littafin kurkukun addara 500 ne zai tura ta acct number dina Ga bank details da za ki tura ku in_~*BossLadiesWriters*~_ _*KURKUKUN ADDARA*_ ~Middle step~