Sashe 105
Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
just ina kwantanta Namiji mai bin mata ne da sunan bunsuru, kasan shima bunsurun haka abi'unsa suke, duk inda yaga mace sai ya bita, shiko namijin da mata suke kawo kansu gare shi bazai yiwu ba a kirashi da bunsuru, sannan Ni bance hada daddy ba, kai ka ai na ce" a fusace zaid yace"kada ka manta, dani dakai bamu da banbanci ko a murya, idan ina kama da daddy then you look like him too, and you're a he-goat as well. gwalo zayn yai mashi"Oho dai, ai kwanan nan zanje ayi mini surgery amaida mun kamannin fuskata irin na mommyna, donni bana son abunda zai ha a ni da ku" da zolaya yake yi mashi magana, amma shi zaid sai yake ganin kamar baison shi ne, ganin yadda ya ha e fuska ne yasa zayn saurin cewa" wasa fa nake yi maka, kaima ka sani ni da kai abu ayane, na fadi hakanne don in 6ata maka rai kamar yarda ka tada ni daga bacci" Yamutsa fuska Zaid Yai"naji, yanzu dai mu ajiye wannan gefe, Ya maganar zuwanmu america"? Yai tambayar yana duban fuskar Zayn "Bamu da isassun ku i a account, Ni dai na hakura, wara kaima ka ha ura kawai muyi zaman mu a asar mu ta gado," Girgiza kai Zaid yai"bazai yiwuwa ba, zayn bakasan yadda naci burin ha uwa da Ummi ba, Jiya har mafarkin ta nayi, na kasa gogeta acikin zuciyata" Ta6e baki zayn yai"fa amin acikin mafarkin me kuka aikata" "Bamu aikata komai ba, kawai dai mun hadu a jabi lake mall, har nake tambayarta yaushe ta shigo asar? Kafin ta bani amsa ka katse mini bacci ka tada ni kana fadin lokacin sallar asuba yayi" Murmushi Zayn ya sakar mashi"kace nayi maka bu ulu, wata'kil da har kiss ta manna maka da hug" Harara zaid ya jefa mashi atakure yace"ya zamuyi ni dai? Ko dai mu kar6i Atm din daddy daya ce zai bamu"? da sauri zayn ya girgiza kai Yana fadin"No, ba zamu kar6a ba" zaid yace"why? Ni bansan meyasa baka son mu kar6i Atm dinsa ba, ma udan ku i ne fa zayn zasu ishe mu muje duk inda muke so, wai kai kafi son muyita wahalar jiran salary"? "Eh, wara mu jira salary, akan mu kar6i kudin da ba mu san inda aka same su ba, ka yi amfani da hankalin ka mana, ina daddy yake da arzi in tara wa annan millions of dollars din? Abun da baka sani ba, Dana zauna na lissafa dukiyar mommy ko rabin tashi bata kai ba, ita da ta gaji arzi in kenan, da farko nayi tsammanin ko ku inta ne ta bashi ajiya amma daga bisani na zauna nayi nazari sosai na gane cewa ku in nan fa bana mommy bane, kuma ba albashin daddy bane suka tara mashi su, Ni tsorona kada mu je mu kar6i kudin sai mun gama sharholiyarmu asiri ya tonu agano daddynmu yana aikata wani abun, duk da ina kyautata mashi zato, amma gaskiya ni zaid ban yarda da ku in nan ba, bada guminsa ya tara su ba, akwai dai wani abun a asa" Damuwace arara akan fuskar zaid sam babu alamun Ya fahimci zancen twin bro dinsa. "Na lura zayn baka son daddy, baka aunar shi, kafi son mommy, sai kace bashi bane ya haife ka, na tabbata da ace mommyne ta baka atm dinta jiki na rawa zaka kar6a ka yi amfani da ku in amma da yake na daddy ne shine kake neman yi mashi azafi, wallahi kaji tsoron Allah zayn, mahaifin mu babu abunda yake aikatawa da guminsa Ya tara ku in shi, wata'kil dama can me arzikine Ya dai 6oyene don baison agani, amma nidai ina kyautata mashi zato, kuma atm daya bamu don yaga muna bu ara ku ine Yana so ne Ya faranta mana" Zayn ya natsu yana kallon dan uwan nashi ya ha ance Yana yi mashi magana, sai da yakai arshen Aya tukunna zayn yace"baka amfani da walwa, ta inda muka banbanta kenan, Zaid ka fa a min wani ubane zai auki ma udan ku i irin wadannan yaba anshi don suyi sharholiya? Ba tare daya tambayi me zasu yi da ku in ba? uba na gari bazai ta6a aikata hakan ba, Ni bani ke bansan daddy ba, shine baison mu zaid! Saboda tun da muke dashi bai ta6a zaunar damu a matsayin shi na mahaifinmu yayi mana nasiha akan rayuwar duniya ba, ko lahirarmu, komai mu ka yi dai dai ne a wurin shi, Mommy ce ka ai take tsawatar mana idan mu ka yi ba dai dai ba......" Tun da Zayn ya fara magana muryarshi a kausashe, idanuwanshi sun ka a sun ciko da walla, zaid dake sauraron shi, Yayi shiru yana kallon shi, Jikin shi ya fara yin sanyi, dakatawa ya anyi yana faman fitar da huci, kafin ya aura da cewa"idan har dagaske ku in shi ne meyasa be yi amfani da su ya gina mana gida na kanmu ba? bayan yasan duk irin gorin da ake yi mashi, hmmm kawai baison asan Yana da kudin ne don yasan za'a tuhume shi ina ya same su, shine kawai," shiru su kayi akin Yayi tsit na an wani lokaci, "Kaina harya fara ciwo, Inaso in kwanta In huta" Zaid ne ya ambaci hakan tare da mi ewa Ya nufi closet din Kayansu dake acan cikin akin, Kwantawa zayn yai saman mattress yayin da idanuwanshi suke fuskantar ceilling, abun ba aramin ona mashi rai yake yi ba, Yana matu ar jin acin irin rayuwar da mahaifinsu yake yi. *Hajiya Saratu A tsaye take gaban mirror, jikinta sanye da Jallabiya, babu mayafi akanta, hakan ya bayyana kitson zanan dake akanta, hannunta ru e da wayarta ta karata a kunnanta, fuskarta da fara'a, ga dukkan alamu magana take yi da wani awaya. "Nayi mamakin ganin kiranki, Allah dai yasa lafiya, don nasan hakanan baki nema na, ba tare da wani waran dalili ba" On the other hand matar da suke yin waya ta soma magana, Daga jin muyarta babbar macace mai ji da qasaita. "Oh, saboda kada na fara yi maki orafin baki kirana shine kika rigani yin magana"? Hajiya saratu na dariya tace"wallahi ba haka bane Hajiyata, abubuwane suka yi min yawa, amma duk da haka ai ina arin tura maki sa on barka da juma'a, ke dai ce baki nemana, amma nayi maki uziri saboda hidindimun al'umma da kuke fama da su, nasan sune suka sanyaki busy" "Hakane, amma kada ki damu, dama dalilin dayasa na kira ki, game da zuwanmu gidane, Naga sa on ankon da kika tura mini nagode, so abunda nikeson kiyi mini, Inaso ki fada min me baba yafi so"? murmushi saratu tasaki, Har cikin ranta taji dadin tambayar da tayi mata. "Gift ne zaki shirya mashi na birthday dinshi"? "Eh, na tambayi yayanki akan ya fa a min me yafi so, kinsan halin shi, cewa yai shi baisani ba, Duk abunda yayi mini in siya mashi, Ni kuma nafi son abun zai burge shi sosai" Dariya hajiya saratu tayi tana fadin" Gaskiya baba ni kaina bazan Iya cewa ga abunda yafi so ba, amma kwanakin baya naji yana magana da abokinshi akan yana son suturar su na al'adar inyamurai, tun lokacin dai banji sun ara magana ba, kuma ba akawo kayan ba, idan har kika shirya mashi su a matsayin gift dinsa, Nasan zai yi farin ciki sosai kuma zaiyi mamaki" "Okey, Send me his measurements through WhatsApp, and please don't let anyone know. I want to surprise him." ta amsa mata da toh nima agaida mun da yayan nawa, ko na kira shi sai yaga dama yake agawa, Ina nan ina jiran shi zamu ha u ne" sautin dariyar hajiyarne ya cika kunnanta da ba'a tace"Ai kin fi kowa sanin yayan naki, sai dai ki ba wani labari" Sun jima suna waya kafin daga bisani sukayi sallama, Ajiyar zuciya ta sauke, tana arin zama gefen gadonta, Muryar Hajjaty ta katse mata hanzarinta, tayi mamakin jin sallamarta, don koda gigin wasa bata ta6a tako afarta zuwa akinta ba, Jim ta anyi kafin ta furta"Wacece" ta fada tamkar bata gane me magana ba" "Hajjaty ce" jinjina kai Hajiya saratu tayi tuni mood din fuskarta Ya canza, jim ta anyi kafin tace"zaki Iya shigowa" A hankali ta turo ofa ta shigo akin, tun daga asa hajiya saratu ta soma binta da wani matsiyacin kallo, pakistan ne ajikinta farare, ta ca6a uban ado, sai dai babu amshin turaren nan, sai ka matsa kusa tukunna zaka Iya jin shi, hannunta biyu ru e da wooden tray, kayan abincine sha e asaman shi. Lamarin ya aurewa Hajiya saratu kai, tayi sototo tana kallon ta Muryarta na an rawa ta furta"Ina wuni" yamutsa fuska tai"da ban wani ba kin ganni, shin wai ma me ya akawo ki room dina? Makuwa ki kayi ne"? Fuska adaure ta mata maganar. Duk tasha jinin jikinta, adabarbarce ta furfa"am..umm...dama abincine na kawo maki, Ni na girka shi da kaina abincin asar mu ne..." da yar ta are maganar a tsananin tsoroce. Murmushin ya e hajiya saratu ta sakar mata"dama ke ce kike kawo min abinci? Ina masu aikin gidan ne? Ko sunyi yaji ne" "Suna a kitchen suna aiki, kawai nayi ra'ayin in kawo maki ne da kaina, nasan zaki ji da in girkin tun da baki saba cin kalar shi ba" hankalin ba akwance ba take yin maganar, Ru e ha6a hajiya saratu tayi tana faman jinjina kai tace"To fa, sabon salo, tanan kika biyo? An gaya maki bani da hankali ne da zanci abincin da kika girka da hannun ki? Wato bokan ki ya ha o ki da maganin barba e kin zuba min aciki shine ki kawo mun don inci in mutu saboda kinsan abinci ne lago na ko"? Hankalin Hajjaty ba aramin tashi yai ba, cikin sanyin murya tace"Allah shine shaidata, tun da nake arayuwata ban ta6a takawa naje wurin boka ba, kuma ni banzo da niyar in cutar dake ba, abincine kawai na kawo maki, dan Allah ki kar6a ki ci......" Kafin ta arasa maganar, Hajiya saratu ta dakata mata tsawar data firgitar da ita, jikinta ya kama kakarwa, nuna mata hanyar fita tayi daga akin"Fuce min daga aki tunkafin Inyi wallo da tray