← Book details Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 106

Sashe 56

Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"No zaid, ku in sunyi yawa zasu sa mu shagala mu daina yin sallah ne" Pravin dake kallonsu ba aramin dariya suka bashi ba. "Har yanzu akwai uruciya atattare daku, ku in kuke gudu? Ai nayi tunanin idan na baku jiki na rawa zaku kar6a, ban ta6a tunanin kuna da zuciyar Imani akan ku i ba, Sam baku da ha ama, Ga dama ta samu amma kuna arin yin watsi da ita"! Muryar zayn na rawa ya furta"Daddy zamuyi shawara tsakaninmu, ka ajiye mana atm in zamu kar6a" jiki na rawa ya ru o hannun Zaid suka fuce daga akin. Ajiyar zuciya ya sauke tare da mi ewa Ya maida atm in inda ya aukosa, komawa yai gefen gadon ya zauna yana cin abincin Da abla ta kawoma Hajiya saratu *Dr.Jazz* Tun zuwa shi gidan Mommynsa ta ke ta faman tarairayarsa tamkar aramin yaro, Yana daga kishingi ine saman doguwar sofa ya aura kanshi saman laps insa, Sai zuba mata shagwa6a yake yi, yatsun Hannayenta na acikin sumar kanshi Tana yi mashi susa Mahaifiyar Dr.Jazz Baturiyar asar England ce, sunanta na asali Harriet, Silar zuwanta aikatau gidan ta musulunta suka canza mata suna zuwa khadija amma sunfi kiranta da Turai, Farace jawur tana da jiki bata da tsayi launin idonta green ne, sumar kanta launin blonde, A yanzu ba matsayin mai aiki take ba, Matace awurin Sir mubarak, Ya da e da auranta tun Bayan rasuwar matarshi Hajiya naja'at, an shi biyu da uwar gidansa gaba ayansu ba mazauna Nigeria bane, Suna a asar canada suna kula da Babban companynsu tare da sauran an uwansu dake zaune agidan Hateem. Turkish dress ne a jikinta, Riga da wando launin red colour, Ta aura satin scarve asaman wuyanta, ta zubo da gashin kanta har gadon baya, Allah yayita da ruwan kyau. "Jazz sai nake ganin kamar baka yi kewata ba, Meyasa bakasan zuwa ganina? kullum Sai in ni na shiga gida nake samun damar ganinka idan naci sa'a baka tafi aiki ba. Fararen idanuwanshi ya daura akan fuskarta, "Mommy ba haka bane, Ni just banason ha uwa da daddyne, ya cika fa a, kuma sharri yake yi min yana cewa wai ni mata maza ne, Fisabilillah" "Ya fa i hakanne donka Gyara rayuwarka, ni kaina ina mamakin shagwa6arka sai kace wani yaron goye, komai naka irin na mata" aure mata fuska yai"mommy kina goyan bayansa kenan, yaci gaba da kira na mata maza"? Girgiza mashi kai tai"A'a, Ai nafi kowa jin haushin inji ya kiraka da hakan, Yana ta6a min zuciyana, donni nasan namiji na haifa ba maca ba" murmushi Jazz Ya saki"to kice mashi ya daina" "Zan buga mashi warning, kada ka damuwa" ma e mata kafadai yai"Allah mommy ni nasani wasa kikeyi, saboda ke kanki shakkarshi kike ji ba zaki Iya bu e baki ki yi mashi magana akan ya daina ba" Jan kumatunshi tayi da hannunta In jiwa ya fa a maka! Ni bana jin tsoronshi awaja ne mutane ke jin shakkarshi, da zarar ya shigo nake juya shi son raina, Har girki yana yi min" Baki asake Jazz ke kallonta "Uncle mubarak in"! Jinjina masa kai ta yi" warai kuwa, ae dukkan Namiji bawan matane, Har ya bu e baki zai ara magana, Wayar Aljihun wandonshi ta soma ruri, mi ewa yai da sauri ya curo wayar, bayan ya duba sunan mai kiran nashi ya ago tare da kallon mommynsa, Wanene ya kira"? Bai amsa mata ba sai dai ya sakar mata murmushi, da sauri Ya fito daga falon gidan, Kamar wani munafuki duk fa in gidan bai isheshi ba sai da ya shiga garden tukunna ya dakata da yin tafiyar, Yai picking call in jiki na rawa ya kara ta akan kunnansa, Kirari ya soma yiwa wanda ya kira shi wayar tamkar maro "Yalla6ai Kajin nan suna nan cikin oshin Lafiya, Suna samun kyakkyawar kulawa yadda ya dace," dakatawa ya anyi da yin maganar, yana sauraron muryar mai magana, "Ana basu hatsi yalla6ai mai rai da lafiya, Yanzu haka idan nagama magana da mama zan tafi gidan gona domin duba lafiyarsu," sai faman sakin murmushi yake yi, aladabce yake yin maganar 'kasan kajin turawa saida hatsi mai kyau, Gaskiya basu da matsala yalla6ai, biyu daga cikinsu ne ka ai suke neman gazawa, shi zakaran ciwon nashi Ya lafa, sauran Kajin muna nan muna basu kyakkyawar kulawa, in sha Allah zasu samu lafiya harma asamu nayin farfesun sallah" Tuntsirewa dr Jazz yai da dariya hada dafe ciki. duk wannan surutun da ya ke yi acikin waya baisan Sir Mubarak na tsaye abayanshi ba, daga shi sai gajeran wando, Da singlet fara, hannunshi aya ru e da Cup na coffee Mamaki ne arara akan fuskarshi Jin dr jazz na Zancan kajin turawa awaya "Okey toh, Zuwa anjima idan nashiga gidan Gonar zan Kiraka Awaya" Daga haka sukayi sallama, Juyawar da zaiyi karaf suka ha a ido da sir mubarak, tuni yasha jinin jikinsa, Du ar da kai asa yai ido ya raina fata "Jazz! Dawa kake magana a waya? Kajin menene naji ana magana akai? Ni dai A iya sanina likitan mutane ne kai bana dabbobi ba" sosa eya jazz yai, mirya dabarbarce yake fa in"am...umm..dama " Ya rasa ta ina zai taro zancen, Kallon tuhuma Sir mubarak ke jafa mashi hakan yasashi yin saurin fauzewa "daddy, Ni da abokina ne dr fawan muka bu e gidan gona, kajin turawa ne muke kiwo, wasu ne babu lafiya shine ya kira muna tattaunawa game da yadda zamu shawo kan matsalar" Ajiyar zuciya Sir Mubarak Ya sauke"Okey, mu shiga gidan" yai maganar tare da mi a mashi Cup din hannunsa, da sauri jazz Ya kar6a Yana sha atare suka nufi gidan sai faman sauke ajiyar zuciya yake yi. *GIDAN AN IYA* Mahboob ne ke ta faman zuba sauri Yana tunkarar harabar ajiye motocin su, ya auki wankan shadda, tunkan Ya arasa idonshi ya sauka akan motar Uncle abdallah, ura ido yai yana kallon bayan motar sunanta Ya karanta, Aranshi Ya ayyana lallai mutanan nan ba ananun shaggu bane wannan mota haka mai tsada! saboda almubazzaranci da rashin sanin ciwon ku i, Ina laifin ko aramar honda mutun ya saya ya wadatar, mutane sun aurewa aryar arzi i wurin zama, Allah dai ya shirya mu, ae ni wlh ko nayi arzi i ban Iya fidda ku ina in sayi mota, na wammace duk inda zanje in taka da afata, idan ma da nisa ne wara in biya ku i In hau motar Haya, Ita ma wannan motar da nake amfani da ita ba don babansu abokina ne ya bani kyautarta ba kuma ina ganin mutuncin shi saboda ya ji tausayina ya siyamin ganin ina hawa motar haya yasin da tuni na jima da siyar da ita' Shi ka ai ya ke yin sambatunsa, Har ya arasa gaban motarshi Ya bu e front seat Ya shiga Ciki Yana an dube dube, da alama wani abu yake nema, sa o da lungu na motar yake ta bincikawa, har arkashin seat, tuni ya ha a uban gumi. "Ina na ajiye zoben nan Jiya? Ko dai ban shigo da shi mota bane? fuskarshi a hautsine Ya jefawa kanshi tambayar, zurfin tunani ya shiga yi still bai tunano inda ya ajiye shi ba, A arshe Ya soma tunanin kodai Ya shigar da shi aki ne, Fitowa yai daga cikin motar Ya datse murfin, Jiki na 6ari ya nufi cikin gidan. Abie da Uncle an Iya ne zaune a saman sofas na palourn tare da Uncle abdallah, Sun nutsa suna tattaunawa dangane da 6acewarsu tajuddeen, Mahboob Ya fa o falon Ko kallo basu ishe shi ba hankalin shi na akan zoben shi da bai gani ba. "Wancan ba mahboob bane? Kamar naso na wayi fuskarshi" Uncle abdalla ne yai maganar, Girgiza kai uncle an Iya yayi Yayin da yake bin bayan mahboob dake arin karya kwana zai nufi sashen akinsa "Shine, halan bai gaishe ka ba"? Murmushi auke akan fuskar Uncle Abdalla yace"Tun da muka zo ban yi tozali da shi ba, sai dai naji labarin shi awurin junaid" Cikin nuna 6acin rai an Iya yace"baida wayau ne ai ni bansan baizo ya gaishe ka ba, bari ya fito daga akin an rainin wayau, Zahra tafi shi hankali" Abie yace" uruciyace ke damunshi, Zahra kuma ae tafi shi shekaru baza a ha ata da shi ba" an Iya yace"babu wata uruciya atare da shi, Sarai yasan me yake yi sai girman jiki ba wayau" da alama Ranshi ya 6aci da rashin gaishe da uncle abdallah da baiyi ba. Kafin wani daga cikinsu ya ara yin magana Hajiya adama ta fito daga aki hannunta auke da baby junaid, tun da ya dawo daga school a wurinta ya wuni ya hanata sakat duk inda za ta je afarta kafarshi toilet ne ka ai yake bari ta shiga, Ta canza Kayan jikinta zuwa atampa riga da skirt, Ta yafa mayafi akanta, kafin ta arasa shiga palourn Mamie ta fito daga akin Ummi su biyu ganinta yasa suka nufi wurinta fuskokin kowannansu da fara'a suka soma gaisawa da junansu Atare suka arasa shiga palourn, Kowa ya samu wuri ya zauna, Kafin suka fara gaishe da Mazajensu, mi a ma junaid hannu uncle abdallah yai"zonan kyakkyawan Jikana mu gaisa," da sauri Junaid ya sauko daga saman laps din Hajiya adama ya nufi sofa in da uncle abdalla yake azaune Ya haye saman jikinshi yana faman sakar mashi murmushi, shafa fuskarshi yai da tafin hannunshi"Masha Allah mutumina, Ka tashi lafiya? Fadamin meyasa baka je school ba yau? Sannan baka bi mu zuwa masallacin Juma'a ba" Zaro ido Junaid yai ha i da an girgiza kanshi muryarshi da shagwa6e yace"nafa je, ae yau da wuri ake tada mu duk ranar juma'a, kuma ni ai ban isa zuwa masallaci ba inji mommy" maganarshi ba aramin ayatar da su take yi ba, musamman In ya ha a da shagwa6a, "Junaid kaji tsoron Allah, Aneelerh ce ta fa a maka haka? Fa amin gaskiya ka dai san me arya an wuta ne" jin haka yasa shi saurin sanya tafukan hannayenshi biyu ya toshe fuskarshi Yana ti ar dariya" muryarshi asa asa ya furta"ba ita bane, ae malaminmu ne yace mu ananu ne bamu isa aukar zunubi ba" gaba aya suka saki dariya, bayan sun tsagaita da yin dariyar
Chapter 56 · 0% Book details