Sashe 63
Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
atampa leshi, material, english wears, Pakistans, ga jerin Kayan baccinta, komai fa anzuba mata su, shalelen daddy musa Da hannu ta zuge glass wardrobe in, Ta ura ido tana tunanin suturar da zata sanya don ta burge Yayanta shureim, idanuwanta ne su ka sauka akan ha iyar atampa, yatsun hannunta na kerma ta cafko ta, tana kiciniyar ciro atamfar ai ko gaba ayan jerin Kayan da ke a gidan tsakiya suka zazzago saman tiles, ko ajikinta, saida ta 6arar da kayan wardrobe in wurin neman sutura aya kacal da zata sanya a jikinta, Ga abu a fili ta auka tasa shine bazata Iya ba, tafi so saita haukata komai na akin tukunna a arshe tabar masu aiki da wahalar gyara mata su. Tamkar zata fashe da kuka, ruwan ido Ya hanata aukar Kayan da zata sanya don ta burge Yayanta. "Assalamu alaikum" Muryar aya daga Cikin masu aikin gidan ce babbar mace wadda suke Kira da Tani. Da sauri Zeenat ta juyo tana kallonta, "Yawwa Tani, shigo ciki ki taimaka min narasa wasu Kaya zasu dace dani, Inaso ne na burge yaya shureim" Baki asake Tani take bin akin da kallo, Sam ba ta yi mamakin ganin yadda Zeenatu ta faffasa Kayan Kwalliyarta da turarurrukanta ba, Halinta ne yin 6arna kamar 6era. "Haba zeenat, Dubi yadda kika zazzago da ninkakkun Kayan Cikin wardrobe inki asa, sannan kinbi kayan kwalliyarki da kwalaban turare duk kin faffasa su why pls? Harfa larai na turo donta taimaka maki ki shirya a tsanake amma sai ki ka ce mata ta tafi za ki yi da kanki, yanzu kin kyauta abun da ki ka yi"? Cikin kwantar da murya take Yi mata magana. Zumbura mata Baki Zeenat tayi"Nifa bana son fa a, Idan ma na faffasa su ai daddy zai canza min wasu, kuma ai bada gangan nayi ba ko" Girgiza kai Lami tayi ha i da sakin murmushin takaici "Oh, Saboda kinsan daddynki zai siya maki wasu shiyasa kika faffasa su? Ke Baki damu da asarar dukiyar da za'ayi ba kenan"? Bubbuga afafuwa Zeenatu tayi fuskarta a tur6une tace"Ni ki daina Yi min fa a, Nace maki ba laifina bane kuma in sha Allah zan gyara, pls ki taimaka min In gyara komai kada mommy tazo taga ban shirya ba" Gya a kai Tani tayi"ai dole kam in tayaki gyarawa, idan ba haka ba hada ni zata shafa" arasa shiga akin Tani tayi, cikin anin Lokaci ta auko Parker ta tattara Kayan kwalliyar da zeenatu ta faffasa ta zubar a trash can na akin, Ta koma bakin wadrobe din ta soma ninke mata kayan da ta zubar a kasa ta jera mata su a cikin wardrobe, duk tana a tsaye ta ru e qugu tana kallon tani. Wani ha an Cord lace ta auko mata Red colour anyi mashi adon flower yellow. "Zeenat wannan zaiyi maki kyau sosai, Red and yellow, kalar farare ce sannan kuma kyawawa irinki" Washe fararen Ha oranta tayi Jiki na rawa ta sanya hannu ta kar6i kayan da Tani ta mi o mata, Sai da Tani ta taimaka mata wurin aura zani da aura an kwali don ba ta iya ba, masha Allah Lace in Yayi bala'en Yi mata kyau. "Bari na auko maki Takalman da zaki sanya" Tani ta yi maganar tare da nufar Shoe rack din akin, Inda jerin takalman Zeenatu suke na gayu masu tsini da flat, ta auko mata yellow kalar head inta. Ta dawo ta ajiye mata su agabanta, ta koma ta auko Jewelry box dinta, ta auko mata sar ar diamond da earrings, Bayan ta kammala sanya mata su, sai da ta gyara mata make up in fuskarta. Ita kanta Tani Kyawun Zeenatu ya tafi da imaninta, Inaga wanda Akayi adon domin shi. "Kinyi kyau sosai shalelen daddy musa, Muje kitchen in in shirya maki dinner dinsa ki kai mashi" Ta amsa mata da "Toh" Da yar take yin tafiya da high hills din afarta, Bawai don bata saba sanya takalmi mai tsini ba, sai don rashin natsuwarta. Bedroom inta a second floor Yake, a'ida ne idan zata sauko down stairs sai dai Ta hau elevator saboda a wurinta wahala ne taka bene. Atare da Tani suka Hau elevator in ta sauko dasu down, da kwarkwasa take yin tafiya tana taka tiles sautin na bada kwas kwas kwakwas. Kaitsaye kitchen suka nufa, tun daga Cikin Katafaren palourn gidan kana Iya hangen Masu aikin dake safa da marwa acikin kitchen, a tsakiyar falon ta dakata da yin tafiya. Tani tace "Bari na auko maki Kayan abincin" ta arasa maganar tare da juyawa ta nufi kitchen, badajimawa ta fito hannun ta ru e da wooden tray faffa an gaske, daga saman shi wasu ha un Warmers ne da flatware da sauran kayan abinci" "Anya kuwa zeenatu zaki Iya ru e tray din nan? Naji da nauyi, ko dai In raka akin nashi"? Girgiza mata Kai tayi"a'a Zan Iya ki bani kawai" mi a mata tray din tani tayi, Ta rurru e shi da hannu Biyu, tana tafiya tana rangwa a, Tani dake a tsaye ta urawa bayanta ido, ita tasan da yar zata Iya kai shi akin ba tare da ta 6arar dashi ba. akin da aka warema Dr shureim a gidan baida banbanci dana sarki saboda luxury furniture dake a cikinsa, sam ta manta ba ta tambayi Tani a wani room ya sauka ba, sai faman wurwurga eye balls inta take yi a arinta nata gano masaukinsa, Cikin sa'a ta hango aya daga cikin akunan dake a rufe ofar shi ta bu e hakan na nufin anan aka saukar da shi. A lokacin Yana a kwance saman katafaren gadon akin, Ya cire Jallabiyar jikinsa, Iya short ne fari, ya zame arab turban din kansa, Kwantacciyar sumar kanshi ba a wulik, ya sanya singlet tabi shape irjinsa. Bacci ne ya auke shi gefen shi wayarshi ce ajiye yana cikin kallon hotunan abar aunarsa bacci yai awon gaba da shi. "Yaya shureim ina" Muryar Zeenatu ce ke wala mashi kira, tun kafin ta arasa bedroom "Ya ya shureim am coming" kasancewar tana da za in murya mai tsiwa har cikin kunnanshi yake jin muryarta. "Yaya shureim" firgigit! ya farka daga baccin ha i da mi ewa zaune la66ansa na ambaton sunan Allah, idanuwanshi har sun canza launi saboda bacci. akin Yabi da kallo a arin shi na ya gano ta inda zata 6ullo, sautin takun tafiyarta ne Yaja hankalin shi ga kallon ofar akin. Da yar ta ke tafiya, sai faman zabga murmushi take yi akan fuskarta, tun da ta shigo aki ta tsayar da blue eyes inta akan fuskarshi, da arfi ta furta hubby na" kamar a mafarki shureim ke kallon zeenatu, kamar yau ya fara ganinta sam ya kasa motsawa daga zaunan da yake saman gadon. Ganin yadda take yin tafiya babu natsuwa yasa shi yin saurin furta"bari nazo na taimaka maki" maimakon ta dakata da yin tafiyar tun da yace zai taimaka mata, sai ma ta ara saurin tafiyar da take yi, a hanzarce dr shureim ya haura afafuwanshi ya sauko daga saman gadon sai dai kafin yai saurin zuwa gareta, Cikin rashin sa'a takalmin afarta ya karkace ai ko Gaba aya Ta saki tray in hannunta Ya kife saman tiles kayan abincin ciki duk suka tarwatse, Nan take zanin da aka aura mata Ya warware Ya zame asa, Daga Ita sai an pant inta. Runtse ido dr shureim yai, ba arzi i ya dakata da yin tafiyar. Jikinta sai kerma yake yi, Kunya duk ta isheta muryarta na rawa ta soma magana"wayyo Allah na, Am sorry yaya shureim wlh duk zumu in ganinka ne bansan ya akai zanin ya warware ba, gashi na zubda maka kayan abincin" ta yi maganar tana faman yarfa hannayenta, Kunyar duniya ta ishe shi "Yaya shureim bari na koma Tani ta gyara min aurin zanin, yanzu zan dawo maka da wani abincin tun da wannan Ya 6are" saboda tsabar ru u Anan tabar mashi zanin da kallabinta da ya warware, da takalmanta, da gudu ta juya ta fuce daga akin A hankali dr shurem ya bu e idanuwanshi Yana kallon 6arnar da Zeenatu tayi mashi, rashin natsuwar yarinyar ba aramin burge shi yake yi ba, Saboda yana samun nisha i sosai, tsabar shiririta ita da tace za taje a gyara mata zani ta tafi tabar zanan a asa. Yaushe rabon da ya yi dariya irinta yau harya manta, Hada dafe cikinsa tun da zeenatu tabar akin bata ara dawowa ba saboda Kunya gare ta, kamar ba jinsin turai ba, Tani ce tazo akin ta bashi hakuri game da 6arnar da zeenatu tayi mashi yace mata bakomai ai yarinyace yana yi mata uziri, Bayan tani ta kwashe kayan da ta 6arar mashi, Ta koma kitchen ta canzo mashi wani abincin ta dawo ta kawo mashi, kafin Tani tabar akin sai da ta tattara kayan zeenatu da ta bar masa zaninta da an kwalinta da takalman duka ta kwashe ta fuce da su, dr shureim yaso ta dawo suyi fira sai dai yasan abune mai wuya ta bari su ara ha uwa yau sai dai zuwa gobe idan kunyar ta sake ta. *PRISONERS MIDDLE STEP arfe 7 na safe agogan San antonio ta buga, adai dai lokacin Sojojin sun zo duba marasa lafiyansu daga headquater, mutun uku ne Commender, Major, tare da Captain sun zo cikin shigarsu ta kaki, A office in dr. Laura davis suka fara zama domin tattaunawa. A6angare Angel tana udundune cikin bargo tasha baccinta, sai mutsu mutsu take yi duk ta yamutsa bedsheet in ga dukkan alamu mafarki take Yi, A firgice tafarka Ha i da yakice bargon ta wurgar da shi gefe aya, hannayenta biyu saman fuskarta, cikin sha ar murya take ambaton sunan Danish, Mummuna mafarki tayi akanshi Ya farka Ya riki a ya zama dodo Yana shan Jinin mutane, Hankalinta duk yabi ya tashi hai am gani take kamar mafarkinta zai iya zama gaskiya. Ta yi zurfi acikin tunaninta muryar Nurse ta Fargar da ita "Barka da safiya Masoyiya Angel, fatan kin wuni Lafiya" da sauri ta aura idonta kan fuskar nurse In a cool voice ta amsa mata Lafiyalou "How are you feeling today? Are you experiencing any pain?" girgiza kai Angel tayi"A'a" "Okey, nasan zaki bu aci shiga toilet, ki