← Book details Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 106

Sashe 50

Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*Daga al alamin Boss Bature* ~Middle step~ _A heart-wrenching story of love, romance, and redemption, set against a backdrop of betrayal and cruelty *Universal Hospital* Ba sai na tsaya misalta kyawun asibitin ba, tun da akace america zance Ya are just imagining insa zakuyi, lokacin da motocin suka araso entry way na shiga asibitin uff suka aukar jiniyar bayan shigarsu A parking space motocin suka dakata da yin tafiyar, Cikin anin lokaci Emts Suka kammala jigilar shigar dasu cikin asibitin duk wani motsinsu akan idon sojojin Bayan kammala Shigar da su asibitin, Likitoci da nurses suka du ufa domin duba lafiyar jikinsu, tuni sun canza masu kayan jikinsu daga Uniform insu Jajaye zuwa Patient's uniform launin Light blue, hatta wa anda suka 6aci da ta6o sun wanke su tass tamkar basu ta6a fa awa cikin ca6ali ba. gaba ayan su a Amenity ward aka kwantar dasu, sashe na musamman da ake kwantar da sarakuna da hamshakan masu ku i, duk mutun aya aki aya, tsabar ha uwar akunan tamkar bana jinya ba, anzuba ababen more rayuwa, kama daga ha en gado, ga A'c hada tv da frigde komai na jin da i, tuntuni sun farfar o daga suman sai dai gaba ayansu they were in a state of unconsciousness sakamakon firgici da tsoron da ya rikitar da su, razana suke yi ha i da yin sambatu hakan yasa likitoci su ka yi masu allurar kashe warin jiki don su samu damar duba lafiyar jikin su, the first thing da doctors su ka fara yi masu is general checkup wanda ya ha a da sauraran bugun zuciyar su duba hunhunsu, fatarsu da idanuwansu daga bisani suka fara yi masu gwaje-gwaje da su ka shafi blood test, chest X-ray, da sauran gwaje gwajen hotunan wasu 6angarori na ga6o6in su, domin duba raunukan da suka ji da cututtukan da ke damunsu, Cikin warewa likitocin su ke gudanar da binciken nasu, aya daga cikin abunda suka gano wanda ya aure masu kai, duka yaran akwai depression atattare da su (ciwon ba in ciki da damuwa) Mutun aya ne ke fama da Ciwon Zuciya (stress-induced cardiomyopathy, agaggauce su ka fara bashi taimakon gaggawa, Ga arancin Jini da ya ke fama da shi, tuni sun fara yi mashi Blood transfusion. alla likitoci sun shafe tsawon awanni akansu, wani abu da yai mugun aurewa Likitocin kai oshin Lafiyar Danish da kyawun surar shi! Tun da Allah ya halicce su basu ta6a ganin mutun mai rai da lafiya irin shi ba, gashi ya i farfa owa sun rasa gane wani kalar bacci ne ya ke yi, kuma sam babu wata lalura da ke gare shi, bacci ne kawai yake ta shara abin shi, Duk sun agara da su ji bayani daga Gare su, Amma sun bari sai Yaran sun ji sau i tukunna su ji daga bakinsu menene ya haddasa masu depression? Da ananun shekarun su, mutun aya da Sojojin su ke tsammanin Jin bayanai daga gare shi, Tun acikin jirgi da suka yi mashi allurar bacci bai ara farfa owa ba, Yanzu haka Yana akwance saman gado sai sharar baccinsa Ya ke yi. Till Wuraren arfe 12 Na rana, Gabriel ya soma mutsun mutsun farkawa daga bacci, Dama jiran shi suke Yi ya tashi, Kasancewar akwai na'urorin cctv a kowace kusurwa na medical rooms in ta hanyar su likitocin su ka san da tashin sa. Slowly ya bu e idanuwanshi Akan ceilling akin, Tamkar a mafarki Ya ke kallon shi, tsantsar mamaki ne da al'ajabi akan fuskarshi, Tambayar kanshi ya soma yi cikin ru anin zuciya, Ina ne nan? Wanene ya kawo ni? Anya ba mafarki nake Yi ba"? da wata irin kasala Gabriel ya mi e zaune Yana faman wurwurga wayar idanuwansa akan ha en room in da ya ke a ciki, Lamarin ya aure mashi kai, Daddafe kanshi yai da hannayenshi biyu tamkar zai fasa ara, abunda ya ara rikitar da shi Uniform in da aka canza mashi, daga jajaye zuwa light blue Riga da wando, asa asa da murya yake ambaton sunayen an uwan shi "Azeeza! Angel! Danish! Batul! Naufal! Javed! Par....." bai arasa maganar ba sakamakon Jin motsin bu ofa, A firgice ya zazzare idanuwanshi akan masu shigowa. Uku daga Cikinsu asanye suke da scrub suit, Kayan Likitoci, biyun da ke biye da su cikin kakin Sojoji masu ru e da mu aman Major da Captain wakilai ne da aka turo daga can headquater, likitocin uku dake atare dasu Turawa sun ha a da md (medical director) Dr. mark Johnson, bayan shi sai Hospital Ceo Dr. laura Davis babbar macace fara jawur, na arshen su health records technician ne Dr. Danial Brown hannun shi ru e da Apple ipad. A gaban gadon shi su ka tsaya suna dubanshi Cikin harshen turanci suke Yin magana "Fatan ka farka Lafiya? Ya jikin naka"? Dr Brown ne yai mashi maganar, cikin kulawa,.Muryarshi adabarbarce ya furta"Ina an uwana suke"? Tambayar farko da ya fara jefa masu. "Did you forget that we found you in the forest? (Kamanta a daji muka tsince ku"?) Major ne Yai mashi maganar, Gabriel was silent as he tried to remember what had happened. They could see that he was confused and would need time to sort out his memories. Nuna mashi screen in Ipad dr bown yai, hotunansu Angel ne a jere da suka auka yayi saving insu akan wayar, ura ido gabriel yai akan screen in, a tsanake ya ke are masu kallo, nan take ya zaro ido wani irin farin Cikine Ya lullu6e shi, hada murmushin sa. "Do you remember everything now"? Major ne yai maganar, Jinjina mashi kai yai alamar eh, janye wayar dr.bown yai tare da kallon abokan aikin nasa da sojojin "He needs some food and a cold drink" Jinjina kai su ka Yi, A waya Md Ya kira nurse Ya isar da sa on abunda za'a kawo masu, cikin anin Lokaci Nurse ta shigo hannunta biyu ru e da round tray saman shi plate ne sha e da abinci sai bottles biyu na ruwa dana lemu mai sanyi, A saman table in gaban gadon gabriel ta sauke tray in kafin ta juya ta fuce, Zama suka yi saman sofa in dake a akin suna jiran shi Ya kammala ci. Kafin ya fara cin abinci sai da ya fara agowa ya kalle su"Ni zan ci"? murmushi suka sakar mashi Jin tambayar da yai masu Md yace"'It's all yours. Eat until you are satisfied. We need to talk to you when you're done." A kan idonsu Gabriel Ke cin abincin sai da ya ci ya oshi Ya kora da ruwan sanyi, tukunna ya dawo da duban shi gare su. "Zamu iya farawa yanzu" aga masu kai yai alamar eh Major ne Ya fara yi mashi magana "Zaka Iya fadamin ala ar dake a tsakaninka da sauran yaran? Jinjina kai Gabriel yai"Eh, an uwana ne" "Menene sunayenku da shekarunku"? Duk wata kalma da Gabriel ya furta a rubuce dr. Brown ya ke shigar da bayanan cikin ipad in hannunsa. "Muna zargin an ta'addan da muka je kamawa A dajine yai garkuwa da ku don gujewa farmakin da zamu kai mashi Shin dagaske ne"? Ras Gaban Gabriel Ya fa i, tuni yanayin fuskarshi ya canza baisan amsar da zai basu ba, jin shiru yasa Major ambaton sunanshi"Gabriel amsar ka mu ke jira, muna so mu tabbatar da hasashen mu ne" idanuwanshi sunyi wu i wu i akan fuskokinsu, duk sun agara da son jin amsar da zai basu, abunda yasa ya shiga ru ani kokwantone yake yi Akan ya fa a masu gaskiya ko kuwa ya 6oyeta gudun kada su ara jefa rayuwarsu cikin hatsari, Yana tsoron abunda harshenshi zai furta, Tunawa da Angel yasa shi saurin cewa "I have forgotten everything, but my sister Angel knows everything." ya fa i hakanne don su yale shi, don kuma su tuntu6eta don yasan tafi shi wayau ita ka ai tasan yadda za ta yi ta fidda su. Numfasawa Kowan nan su yai, sun fahimci har yanzu babu kwanciyar hankali atattare da shi "Gabriel, please calm down and explain to us what happened. We're medical professionals, and we have the right to examine your health and help you get better. And those soldiers you see are the ones who saved your life in the forest. If you cooperate with us, we'll help you and reunite you with your family." cikin kwantar da murya dr laura ta yi mashi magana. wahalalln Yawu gabriel ya ha iya muryarshi na rawa ya furta"Angel tasan komai, duk wani bayani da kuke son ji daga bakina ita zata fa a maku," "Can you identify your sister from these photos? Wacece Angel a cikinsu"? Dr.brown ne yai maganar tare da nuna mashi hotunansu ta cikin ipad's gallery din hannunsa ura ido gabriel yai akan fuskarta ya aura yatsan shi"Itace" Dr. mark ne ya soma yin magana "muna son jin bayani dangane da abunda ke damunku"? Ya yi mashi tambayar ne saboda abun da ya aure masu kai, na farko Depression dake damunsu da ananun shekarun su, na biyu dangane da matashin saurayin nan da ya tsone masu ido wato Danish da ya i farkawa daga bacci. "Babu" amsar daya basu kenan Captaim yace"ka natsu kayi mana bayani, ba cutar dakai zamuyi ba, idan har baka bamu amsa ba zamu maida ku inda muka auko ku ne" jin haka yasa Gabriel zazzare mashi ido, da sauri ya girgiza kai yana fa in"Ni ai bansan komai ba Angel ce ta sani," kansu ya aure jin yanata ambaton sunan Angel "We should wait until your sister wakes up and see if she can provide any information that might help us." acewar dr. brown Gaba aya sunyi amanna da hakan, Mi ewa Sojojin sukayi tare da likitocin Bayan sunce mashi ya koma ya kwanta suka fuce daga akin, A bakin ofar akin suka tsaya suna tattaunawa a tsakaninsu, Hankalinsu ya i kwanciya da yaran, sun fara kokwanton Anya kuwa Jinsin su ne? Ko dai sun yi kuskure wurin auko su a matsayin an'ta'addan asar su ne yai garkuwa da su, Kyawun yaran yafi komai tafiya da hankalin su, sun rasa da wani jinsi zasu danganta su, Saboda Kyawun prisoners Ya banbanta dana sauran mutane su in na dabanne. Bayan kammala tattaunawar su,
Chapter 50 · 0% Book details