Sashe 1
Kurkukun Kaddar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry WordDocument 0Table Data Normal Default Paragraph Font Table Normal No List Kurkukun Kaddara book 2 page 1 Novels Elite Admin December 29, 2023 Sponsored Link _~*BOSS LADIES WRITERS*~_ KURKUKUN ADDARA _The Prisoners ~Middle step~ _A heart-wrenching story of love, romance, and redemption, set against a backdrop of betrayal and cruelty._ *Episode 1* Zaro ido su Parveen su ka yi bakunansu a sake, yayin da su ke kallon ofar, Wani irin farin Ciki ne Mara misaltuwa ya bayyana akan fuskokinsu Har sun wage baki zasu Fasa ihu Angel Tai saurin Dakatar da su ta hanyar cewa"Kun manta abunda na fa a ma ku? Komi za ku gani ku ja Baki ku yi shiru idan ba haka ba asirin mu zai tonu har su gane abunda mu ke arin yi' Fuskokinsu Haris da alamun ru u donsu basu son kan me ta ke magana ba, sun dai ga murfin arfe jikin bango, bayan haka sunji batul tace ofar da su ke nema. Naufal ne yai arin bu e baki Yace"Angel Kun bar mu a duhu, bamu san kan me ku ke magana ba" ya arasa maganar idanunshi akan fuskarta, har lokacin bata daina sakin murmushi ba, Haka zalika su parveen Bakin su awashe ya ke Kamar Gonar audugu Ji su ke kamar ma Har sun fuce daga Cikin kurkukun. "Ki yi mana bayani mana, Wannan murfin arfen na menene a jikin bango"? javed ne yai maganar, sautin Muryoyin su da yar ya ke fita saboda rashin arfin jikin su, har wara sauran mazan akan mubeen ko da su ka shigo toilet in kan shi na asaman Kafa ar Hannah, Sam babu kuzari a jikin shi. "Na ru e Angel Ki fada mana mun osa Mu ji," acewar Gabriel. duk wanda yai magana acikin su idanuwanta na akan la66ansa, Sai bin su ta ke yi da kallo, farin Ciki Ya hana ta yi magana. "Idan ba zata Iya yi mana Bayani Ba, Deeja Ku fa a mana Meke faruwa ne'? Haris ne yai maganar idon shi akan su Deeja dake a tsaitsaye Cirko Cirko. Ganin sun fara fusata Yasa ta ha iyi yawu tare da sauke nauyayyar Ajiyar zuciya, Cikin sanyin murya ta soma kora masu jawabi sannu a hankali ta fayyace masu komai dangane da ofar sai dai ta 6oye masu Game da tattaunawar da su ka yi Ita da Salsabeel. Tsabar mamaki yasa su ka dinga jefawa junansu kallo Lokaci aya wani irin Annurin farin Ciki Mara misaltuwa ya lullu6e zukatan su, Har basu san lokacin da suka arasa gaban Angel suka ago da ita daga zu unnan da take abakin Bango, gaba aya su ka rungumeta, Kamar zasu Karya asusuwan Jikinta, Musamman Gabriel da ya fi kowa burin son ku6uta daga kurkukun addara, zafafan hawaye ne su ka soma gangarowa ta saman fuskarta, ta rasa gane hawayen menene? Shin na farin Cikin da ta ke yi ne ko kuwa na ba in Ciki? aya bayan aya ta ke kallon su Bayan sun sake ta, Maganar da ke yi mata yawo acikin kanta itace"kada ku sanyawa ranku cewa dukkan ku za ku Rayu! wannan maganar ta yi matu ar tsaya mata aranta, ta ta6a zuciyarta, fatan ta Allah yasa Mutuwar kada ta rus e su agidan kurkukun addara, ba zata so wani daga Cikin su ya ara rasa ran shi a wannan azamin Ginin ba, Duk idan ta tuna Matasan Yaran da ta gani awannan akin lokacin da ta dura taga taje ta gane ma idonta su Rataye Saman igiyoyi kamar dabbobi sai ta ji duk jikin ta ya mutu, Ha a ta yi matu ar girgiza ganin yadda Suke fe e Cikin mutun mai rai su kwashe sassan Jikin shi........" Hankalin su ba aramin tashi yai ba, ganin yadda Angel ta fashe da matsanancin kuka tamkar ranta zai fita har wani jiri ta ke gani acikin idanuwanta, Da yar ta jingina bayanta Jikim bango, taci gaba da riskar kukan ta Fuskarta jaga jaga da hawaye. Murnar da su ke yi ce ta koma Ciki, Damuwa ta bayyana Akan faces insu, Har suna ha a baki wurin furta Sunanta "Angel! Why are u shedding ur tears? Dan Allah kada kisa zuciyoyin mu su karaya, Baki ji irin farin Cikin da mu ke yi ba, saboda Kin gano mana ofar da zamu bi, don mu ku6uta daga kurkukun addarar, Gidan da aka untata rayuwar mu aka hana mu sakat, Shekara da shekaru tun muna jarirai har zuwa lokacin da muka fara mallakar hankalin mu, Angel dukkan mu nan babu wanda bai haura shekara sha wani abu ba a gidan kurkukun Nan, Ta ya ya ba zamuyi farin Cikin Ganin ofar nan ba? muna so mu tsira kodan Muga ya wajen kurkukun nan ya ke, Muna so muga hasken dake awajen shi, koda da numfashin mu na arshe ne, mu dai burin mu, shi ne mu ga mun ku6uta, Idan ma kina tunanin ba zamu Iya tsira mu dukkan mu ba, Zamu ro i Allah da ya ara mana lokaci mu bar kurkukun nan wlh bamu fatan mu yi wula antacciyar mutuwa acikin shi! Mun fi so Mutuwar ta ris e mu acan inda zamu je koma akan hanyar Guduwar mu ne......." Kalamansu sun ara karya mata zuciya, kallon da take binsu da shi da rinannun idanuwanta wa anda suka canza launi kallo ne da ke nuni da tsantsar aunar su, tausayin su da ta ke ji, Ko aya daga Cikin su ba ta son ta rasa, sai dai tasan ba abune mai yiwuwa ba, Mutuwa dole ce! Tsawon lokaci Suna ta shan kukansu musamman Batul da su Azeeza in ka cire mazan da ke a cikinsu, hawaye ne kwance acikin fararen idanuwansu. "Muna 6ata lokaci Angel, Ni zan fara jaraba 6alle ofar," Gabriel ne yai maganar, Shi da ba oshin lafiya ba. A haka ya nufi ofar ya zu unna yana tatta6a Jikinta. "Nima zan ta ya ka" acewar Naufal, yai maganar tare da matsawa kusa da Gabriel Ya zu unna, Atare suka dunga bugun ofar da niyar ta bu e, sun ha a uban gumi akan fuskokin su, murfin arfen ko motsi bai yi balle su sa ran zai bu Matsawa Haris yai kusa dasu Shima ya sanya hannun shi, Hada matan kowa Ya shiga gwada arfin shi akan ofar don ta bu e, Duk wannan budurin da ake yi Jemimah Tana acan cikin akin su kwance saman gado, ta lullu6e kanta da bargo baccin ne bai ishe ta ba. Sun auka cewa abun wasan yara ne shiyasa su ka dage akan sai sun bu ofar, Mayen arfe ne murfin da ke ajikinta Yana da arko Shekara da shekaru wurin yana adatse ta ya ya zasu iya bu e shi? Yaran da ba lafiya gare su ba, Ganin yadda suke ta gabzar ofar ko sautin bugun da su ke yi mata bai fita sun Dage sun nace akan dole sai sun bu e ta.. "Haris! Gabriel! Ku daina wahalar da kanku, ofar ba zata ta6a bu ewa ba, saboda babu babban mukullin da zamu Iya bu e ta da shi,". Jin wannan maganar da Angel ta yi ne yasa su ka mimmi e tsaye sai nishi suke fitarwa ta ko'ina sufa ke tsastsafo masu a jikin su Atare suka ha a baki wurin fa in"Makulli? A ina zamu same shi? Dan Allah ki fa a mana inda ya ke" Zuciyarta ba aramar karaya ta yi ba a yayin da su ke tambayarta ina makullin , wani abu da ta lura dashi gaba aya hankalin su ba'a kwance ya ke ba, duk sun furgice burinsu kawai su bar kurkukun. "Angel kin yi shiru baki amsa mana ba" Jan numfashi ta yi tare da sanya tongue inta ta an lashi lower lip inta da ya bushe Cikin sanyi murya ta soma yi masu magana "Danish! Shine makullin Da zai Iya 6alle mana ofar, gashi baya atare damu Yana acikin kurkuku, Yanzu dole sai mun nemo shi idan har muna son mu ku6uta ......." a matu ar ru e su ke jefa mata kallo, Dole su yi mamaki, Ta ya ya Danish da ya kasance Ragon Namiji acikin su zai zama Makullin bu ofa? How that can be possible? Ta ina Danish ya ke da arfin yin hakan? ganin irin kallon da su ke binta dashi yasa ta fahimci cewa Basu gasgata maganarta ba. Suna bu atar arin haske. "Bazan Iya yi ma ku dogon bayani ba, because you won't understand me, but definitely Danish is the key to open the door, just believe my words, he can open it," Lamarin ya yi matu aure masu kai, Musamman Haris shi da yafi kowa sanin Danish, mutumin da ko waro Tsoron shi ya ke ji yau shine Angel ta ke kira da makullin bu ofa. "Maganar ki gaskice! Ni shaida ne akan hakan! Danish ne ka ai zai Iya bu ofar! kusan atare suka aura Idanuwansu akan fuskar Gabriel da yayi maganar. "Nasan za ku yi mamaki, Dalilin da yasa nace haka, Saboda kokawar da muka ta6a yi dashi, lokacin da Danish Ya sha i wuyana da hannun shi, Sha ar da bana tunanin cikakken mutunne yayi mini ita, Ni nasan mai naji a lokacin da har yaja na naushi idonshi, arfi ne dashi naban mamaki, tabbas shi zai iya bu ofar......" tunkan ya arasa rufe baki Haris yace"Kun rikita mini tunani na, Taya mutumin daya rasa idon shi aya zai Iya yin hakan? Bayan ni asani na Danish bashi da wani arfi," Fuskar shi da alamun ru u yai maganar. "Danish Ya rasa ido"! Batul ce ta ambaci hakan Idanuwanta azazzare hankalinta ba aramin tashi yai ba jin abunda Haris yace don ita bata san da zancen rasa ido da Danish yai ba, sun6oye mata don karsu tayar mata da hankalinta. "Danish bai rasa idonshi ba, Sun samu sa6ani da Gabriel ne, Har takaiga ya naushi idon shi, wanda silar hakan Giant yazo ya tafi dashi, Na 6oye maki hakan ne saboda bana son hankalin ki ya tashi, Kuma Ni da kaina Danish ya fa a mini cewa Lafiyar shi qalou ba abunda ya same shi, ' Angel ce ta kora mata jawabi, Hankalin batul ya i kwanciya da kalamanta, jikin ta yayi sanyi, hawaye tuni sun soma yin sintiri saman kuncin