Sashe 96
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Idannuwansa ya zo lumshewa a hankali sai ya rage masu girma ya ringa kallon kannen nasa, kallon da suke masa du sai ya ji wani iri, gaba daya sai ya ji wani iri walahi, a hankali idannuwansa suka sauka a kan hannayensu ita da Rukaya, a jimke hannayensu suke kanta kuwa a hade da kirjin Rukayar ita kuma Rukayar ta zuba masa ido tana kallonsa
A hankali ya idasa lumshe idannuwan nasa ya saki maganar inda muryar Abah ta ci gaba da magana kamar haka
" Sai dai ni da kaina na san rigima ce ba yar karama ba, idan na yi duba da ra'ayi, akida irin ta dan Adam Babana na da nasa shima wa'inda ya tsaya a kansu, su kuma manyan abubuwa ne masu hatsarin dake iya hanna bawa aikata aikin alkhairi, .......ama da zan samu Babanah ka zamo mai gidanta , hakan zai idasa cika min ladana............, Sai kuma maganar matana dan Allah hajia ku basu kular da ta dace, bama irin mahaifiyar Zahra, ki zamo mata yaya ki kuma jajirce ta fitar da miji ta yi aure, kin san damuwarta sai an bita a hankali, shi yasa nake mata uzuri, dan Allah a kula da ita ga yarinta ga kuma halin rayuwa da ta fada kin ji?......., Mu ci gaba da zayano sunnayen dan kowa inada sakon da zan bashi......"
Haka suka ci gaba da fada masa sunna yana barin sako da umartar yiwa Baban gida biyaya har ya gama ya ringa yar dariya ya ce" Allah mai alheri iyalan Docter kennan masha Allah da mu, to kunna jina, idan na dawo zam sanar maku da kaina, zaton in kuwa ban dawo ba wannan din itace muryata, sakona ne wanda na yi da kaina, babu wanda ya doran bindiga a saman kaina , ni na yi niya na fada, idan kun fuskanci son kai ko wani abin ku gafarceni, abinda zan sake fada shine Gidan da muke ciki Baba ne ya gina mana, ya barshi matsayin gida na iyali, na umarceshi ci gana da wanzar da iko dan ya isa da ku,ku kuma ina umartarku ku masa biyaya, idan kun ki ya bi dukkan hanyar da ta dace dan ku saurareshi, dukkan abinda ya dace zai zartar da izinin Allah, Allah ya taya shi riko...
................."
Sanyin da muryar Abah ta yi,da kuma shashekar kukan Mama da na Marshal ya saka ya sake katse wayar ya sada kansa yana jin sabon kukan rashi da suka dora, har suka yi suka gaji dan kansu sannan suka sake fuskantar junna
Mamah ta idasa share hawayenta tana kallonsu
A tausashe ta ce" Bi izinillah ba zaku rasa ci, sha, sutura ba, in sha Allah ba zaku kawo bukata a gagara dubawa ba, ban maku karyar komai zaku samu na rayuwa ba, ama gwargwadon karfin ikona zan kamanta , ba zan gajiya da hidimarku ba tunda ku din ahalina ne, sai dai ku sani ba zamu rayu tamkar tinkiyoyi ba watau ba mai tsawatarwa ba mai tarowa, kun san ko a gidan giya akoy baba , a nanma dole a bi baba a yi masa biyaya, ba zamu yi rayuwar rashin yanci ba, aa, ko daya, ama fa zamu yi ta kwaba da sakawa a hanya, idan ka yi gardama dukkan hanyar da ta dace a bi dan a nuna maka daidai za'a kamanta, babu yan wancen dakin ko yan uba, na fi gane gaba dayanmu abu daya ya yi mu dan a zauna lafiya, Aure auren yayanmu bakwai dake gabanmu zamu ci gaba da shiryawa hakan a tsanake, dukkan abinda kuke bukata ku zo mu zauna mu zanta mu tsaya a mafita guda, idan ranar ta zo nan da sati uku kamar yadda aka karra wata daya a taru a yi a kai kowa dakinsa............, Iyayenku babu ruwanku da tsakaninmu, ko me zaku gani ido ne naku wace ke son zaman lafiya mu zauna, idan kun ga sabanin hankalinku ku bamu waje ku mana fatan shiriya kun fahimceni?" Mama ta karashe a kausashen da ya saka baki daya yaren amsawa shi kuma MARSHAL kawai ya zuba mata ido har ta dasa aya, sannan ya sauke ajiyar zuciya
Amir ya kalla ya masa umarnin su tafi baki dayansu
Tatarawa suka yi kowa ya fita a falon yana zuru zuru na ciki na ciki ba damar amayarwa, ba damar tambaya daga manyansu har kannanunsu, bama irin maganar wannan bare gurbin wa da yayansu, ai da sun shiga uku da zama sai ya gagaresu, idan wannan yarinyar da suka takurawa ta zama wace zasu dawo yiwa biyaya?, Yiwa biyaya mana kowa ya san a yanzu komai nasu na hannun Yayansu, hakan na nufin matarsa tana cikin hurumin dukkan wani motsi nasu?, Kai ina gwarama ya auro koma wacece da wannan banzar!
Ita kuwa, zama suka yi su hudu a saman kujeru, kowa ya yi shiru sunna kalle kalle na ciki na ciki, bama irin Fatima da ta dauki maganar nan kamar saukar almara....ta ajiyeta matsayin tausayinta da Abah yake yi har ya daukota ita wannan marar darajar ya hada da mai daraja irin BABANGIDA, ......in na wannan ba, bata ga hadi ba, dan haka bata dauki abin da mahinmanci ba
Wayarta da ta fara tsuwa ce ta sakata mikewa tana sauke ajiyar zuciya, lokacin da Hasan ke kiranta ne dan ya tambayeta ko ta ci abincin rana?, Dan haka sai ta yi gaba kadan tana dagawa hadi da lumshe idannuwanta ta shiga amsa shi
"Ranar da muka zauna, nace kar a kuma kamanta irin maganar nan, an manta ne aka maimaita ko an daukeni a shashasha ne a gidan nan?" Ya fada a cikin falon a kausashe bayan ya mike daga zaunen da yake ya fuskance su fuskarsa har bari take yi yana kallon Maman Furera da Maman Abul..........
To fah zasu saka shi kyatsawa
12/28/22, 11:06 - Buhainat: A waya ya sanar da ni cewar yana waje, sai na saka hijabina na janyo kofar na rufe na fito ina ta tararar bangaren Hajiya Jamila, masu gadin shka bude min kofar na fice.
Nesa da gidan ya faka kamar yadda na fada masa tun kamin na karasa inda motar take fake ya bude min front seat.
Ina zaunawa sai ya kalleni da murmushi a fuskarsa.
ullum kyau kike karawa ban san miye sirrin ba
Ban shiryawa murmushi ba wannan yasa ban yi murmushin ba, domin ba shi ne a gabana ba yanzu, sai na nade hannayena na juyar da fuska ina kara bayyana fushi.
Leko fuskata yayi sai ya aje wayar hannunshi ya gyara zama.
ahra akwai wata matsala ne?
Na daga masa kai ina mara turo bakin gaba.
a Hajiya ba ce ba
ace Hajiya?
amila mana ba ma zan sake cewa Hajiyar ba
Yayi murmushi.
emme touch kayan Abiey
Sai hannunsa na ji a fuska ya juyo da fuskar tawa yana kurawa bakina ido kamar idon nasa za su yi magana.
iya faru?
Hannu na saka na dauke hannunsa kan fuskata.
amila ce tace mu bar mata gidanta
aboda me?
Daki-daki na tsara masa abun da ya faru, kallona ya sake yi da murmushi a fuskarsa.
ijinta yake sonki ne?
na fa, kawai tana da karamin kai ne bata gane komai idonta rufewa yake
dan ba sonki yake ba mi zai saka yayi haka a gabanta
Na kalleshi.
o ko so na yake?
e baki sani ba ya za'ayi wani ya sani?
Amman ina ji miki tsoron ranar da zai gane gaskiya bana tunanin zai kyale ki, abun da nake ganin ya fi tun a yanzu ki yi aure inuwar aure zata baki kima da martaba, kuma kin ga ita kanta Jamila hankalinta zai kwanta dake kuma mijinta ma dole ya kyaleki
Magana yayi min mai halshen damo, kamar ya idan ya gane gaskiya?
Gaskiyar me?
i ban shirya aure yanzu ba, yaushe aurena ya mutu da zan ce na yi wani, kuma ba ni da wani da zan iya aure a yanzu
aki san musulunci ya yarda aurenki ya mutu da safe idan kin cika idda da rana a daura miki aure da dare ba?
Musamman irin aurenki da haihuwa ce iddarki, karki damu da abun da mutane za su fada karki haramtawa kanki abun da Allah ya halal ta miki
Shiru na yi ina kallonshi har yanzu mamakin furucinsa na dazun nake.
e kike tunanin ina zuwa yi gurinki?
Me yake kawo ni?
Kula dake right?
Na daga kai.
ayan wannan zuciyarki bata raya miki wani abun ba?
Miyasa yake kula da ni, wannan kulawar ta yi yawa
a ce saboda na rage damuwa
eah saboda ki rage damuwa amman ai ba kekai kike cikin damuwa ba, miyasa ban kula wasu ba sai ke?
Akwai wadanda suka fiki shiga matsala
iyasa ni kake kula ni?
aboda ina sonki...
Ya fada min kai tsaye murya kasa kasa yana matso da fuskarsa kusa da tawa.
auban ni ce fa
a sani, na dade ina jiran zuwan wannan ranar ranar da zan fada miki gaskiyar abun da yake zuciyata, Zahra na dade da kaunarki a cikin zuciyata, sai dai ba ni da wata damar nuna miki saboda hankali yana gurin Abiey a da na hakura dake saboda abokina, sai dai kaddara ba barku kun zauna da juna ba, na san Abiey zai iya yin sakarcin hakura dake ya barwa Deen da ban bari soyayyarku ta yi karfi ba, and now Deen ya mutu Ammy da Mai Martaba sun shiga tsakaninki da Abiey, and now ga wannan matsalar ta taso kina tunanin kina da wanda zaki aura sama da ni
auban ko wani abu ka sha?
Kai fa abokin Abiey ne?
dan ni abokin Abiey ne dai na haramtawa kaina abun da Allah ya halatta?