Sashe 30
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cike da far'a muka gaisa da ita ta tambayi sunana na fada mata, sannan Barrister ya gabatar mana da bayani a tare na yadda komai zai waka ciki har da rubutun da yayi, sannan ya miko min takardar na karba na karanta tsab.
Cewar A yau 23 ga watan biyar shekara ta....
Ni Fatima Aminu Umar Matar Zaharadeen na aminta na siyar da abun da na haifa ko zan haifa mace ko namiji ga Jamila Abdullahi bisa da kudi naira miliyan bakwai da rabi siyar ta har abada, ba zan tana tutuya cewar dana ko yata ba ce, kuma ba zan taba fadawa kowa ba har abada, babu cilastawa babu tsoratarwa, bisa amincewa ta yarda ta, idan kuma har na karya doka zan biya tara naira miliyan ashiri, an yi haka gaban shaidu a gaban kamar haka Barrister Akilu Kamalu, Dr Hamid Abdallah, sai kuma bayan na gama kara karantawa na lura da inda aka bukaci sa hannu a gurin sheidu sai kuma gurin da zan saka ni da Jamila.
in karanta?
Barrister ya tambaya sai na daga masa kai.
in aminta?
Dan karki dawo daga baya ki ce zaki danki ne ko zaki bukaci danki ko kuma ki tona asiri
a zan yi ba, amman ina neman alfarmar, ki kula min da da ko abun da zan haifa da amana, ki rike shi tsakani da Allah, kuma ina son ki rada masa suna Zaharadeen, idan kuma mace ce ki saka mata Zahra
Ta kalli Dr Hamid.
ula da shi, dole ne wannan domin na dade ina wannan mafarkin, karki damu ko dan shugaban kasa ba zai nuna masa gata ba, domin muna da rufi asiri irin wanda baki tsammani, sai dai zancen kasa suna, ba zan iya miki alkwari ba, idan mijina ya bukaci saka mahaifinsa ko mahaifiyarsa babu wata damar hana shi, amman zan iya kokarina na ganin na saka daga daga cikin sunan sai idan abun ya gagara
Sai kuma ta kalli Dr Hamid.
a tabbatar da lafiyar Baby
dan ban tabbatar ba zan kira a nan ne?
Sai ta kai hannu ta taba cikin nawa ta saman hijabi.
annu Allah ya sauke ki lafiya
Na daga nata kai ina jin kamar kar na aikata sannan ya miko min nata na karanta suka ba ni biro na saka hannu ita ma ta saka sheidu suka saka, sannan Barrister ya mike tsaye ya fita, sai ta bude jakarta ta dauko kudi dubu goma sha biyar ta miko min.
ashi ki hau abun hawa, na gode sosai Allah ya ba mijinki lafiya
Na karba, amman na kasa amsawa da Ameen zuciyata ta yi min wani abu babu dadi.
Ba mu dade ba Barrister ya dawo ya mika min copy takardun ita ma ya bata ya mikawa Dr Hamid sannan shi ya aje original din.
Kamar wata matacciya haka na taso muka fito daga gidan na bude motar na shiga, bayan ya zagayo ya shigo ya kalleni.
ahra lafiya kike?
Na kalleshi hawaye na sauko min.
a siyar da cikina ka tambaye lafiya nake?
No am not
Ya sauke ajiyar zuciya ni kuma na kara rike takardun a hannuna.
yi masa aikin gobe da wuri, kuma ka fadawa iyayensa da iyeyena cewar wani ne ya dauki nauyi yace kar a fadi sunansa
nshallah
A inda ya dauke ni ya aje ni, na tari wani abun hawa na hau, bayan ya rubuta min number a wata takardar ya bani.
Ko da na dawo asibitin hankalin su duk ya tashi suna ta nema na, da suka tambaya sai na yi karya nace gurin Baba Salihu abokin Abbah na tafi ko zan samu wani abu, kana ganina kasan ba lafiya ba, sai dai sun sun dauka saboda rashin lafiyar Deen ne, sai kwantar min da hankali suke, lokaci lokaci sai na kai hannu na taba cikina.
Dare nayi sai labari ya canja Hajiya da Baba Da Mama da Yaya Maryam, Bahijja suka fara murna suna jindadi saboda domin likita ya sanar da su cewar Wani mutun ya dauki nauyin aikin Deen, ni kaina na nuna murna ta amman ba sosai domin duk yadda na so na ji dadin sai na kasa.
A daren kowa farin ciki yake saboda Doctor ya jadada musu washe garin karfe 8am za a shiga da shi sai suka gargadi kar mu bashi komai yaci.
Misalin karfe takwas na dare Deen ya farka, babu alamar sauki a jikinsa, banbancin dazun da yanzu, yanzu yana magana sai dai alamu be nuna yana ganin mutane ba, sai dai da muka kira sunansa ya amsa, hakan kuma ya saka na ji sanyi a raina.
Hajiya ta yi masa albishir da cewar gobe za a shiga da shi aiki domin wani ya dauki nauyi, har lokacin addu'ar alheri suke yi ma mutumen, Deen be ce komai ba sai na kama hannunsa.
een...
ahra ta
Wani irin sanyi na ji kamar wanda aka cewa an yi ma gafara.
annu Allah ya baka lafiya
min, bana iya ganin fuskarki matso na taba ki
Sai na kama hannunsa na kai a fuskata yana ta shafawa, Ina lura da yadda hankalin Mama ya tashi saboda taba ni da Deen yake, hawayen da ya ji a fuskata ya share min.
i daina kuka jinki, i love you ki kula min da abun da zaki haifa, kuma na yafe miki duk abun da kika min, ni ma ki yafe min, ina son ki Zahra ina kishinki dan Allah ki min alkawari bayan mutuwa ba zaki taba auren wani namiji ba, domin ina son kasance dake a aljanna, saboda Malamai da Hadisai sun nuna duk matar da mutu da auren mijinta na karshe da shi Allah zai tashe ya aljanna, ko da kuwa mijin ya tafi ya barta ne, saboda matan Manzon Allah Sallalahu Alaihi Wassalam
een ba zaka mutu ba, ba zaka tafi ka bar ni ba, tare zamu rayu mu mutu tare, na maka alkawari ba zan auri kowa ba bayan kai...
Mama ce ta rufe min baki ta jani da karfi zata fitar da ni waje saboda kuka nake na tashin hankali ina kururuwa kamar mahaukaciya, kamin Mama da Yaya Maryam su fice da ni ina jin yana rokon mahaifiyar gafara kuma yana fada mata ta yi hakuri, da kuma mutanen da ke binsa bashi.
TEAM GATHER HERE LET'S CRY TOGETHER
TEAM ABIEY BA KU DA KIRKI DA ABIEY DINKU YA TAIMAKA MATA AT THAT TIME DA TAJE NEMAN TAIMAKO DA BATA SIYAR DA ABUN CIKINTA BA
WAI INA DAN AIKEN ABIEY YA TSAYA NE?
SAUBAN?
Mu hadu a page 15 wanda shi ne last free page domin jin yadda zata kaya.
10/1/22, 22:05 - Buhainat: *
CIWON - SO
By Khadeeja Candy
*A&A*
_Youghurt Online Class_
Learn how to make Youghurt.
Know what brand of ingredients to use,
Equipments and best technique.
Dreaming of starting a Youghurt business?
This class is for you
CAURSE OUTLINE...
1- Regular Youghurt
2- Sweetened Youghurt
3- Flavored Youghurt
4- Yogo-fruit
What are you waiting for?
*Hurry now and register @
500 naira Only
VENUS: Whatsapp & Telegram
DATE: 30th Sept 2022
Pay your 500 to 0220232459
GT Bank
Amira Ilyasu Raji
And send your evidence of payment/Screenshot to this number 07036882378
Matan dake da Freezer aje ba ku san ya zaku yi sana'a da ita ba wannan damarku ce, da kuma ma su son sanin yadda ake hada Youghurt a gida, musamman amare karku bari wanna damar ta wuce ku da kudinki kalilan ki ko yi abun da zaki dade kina amfana.
Last free page.
Misalin karfe goma na safe ya kira wani abokinsa ya bada masa yadda komai zai kasance na game da taimakon Deen da Abiey ya ce ayi, domin shi ba zai iya zuwa da kanshi saboda Mahaifiyar Deen ta sanshi idan har yaje unguwar neman sanin asibitin da aka kwantar da Deen wata kila zai iya haduwa da ita ko kanwarsa ta fada cewar ta ganshi wanda ya san Abiey ba zai so hakan ba domin ya bukaci a taimaka mata ba tare da ta san shi ya aikata ba.
Ya bawa abokinsa addireshin gidansu Deen ya kuma fada masa yadda zai binciko masa komai cikin har da neman ganin likitan da zai yi aiki da kuma account din da za a saka kudin.
Tun daga lokacin be sake waiwayar mutumen ba, har sai da dare da mutumen ya same shi har gida ya fada masa komai, ba karamin mamaki Sauban yayi ba jin cewar an biya komai na aikin, sai kuma daga baya wata zuciyar ta raya masa ko dai Abiey ya saka wani yayi aikin ne bayan shi, duba da ganin be kira shi ba tun safe har yanzu da ake daf da kiran sallah Isha'i.
aybe Abeiy ya biya
Ya fada with confused domin ba shi da tabbacin haka.
mman ka bincika wanda ya biya
eah na bukaci hakan amman likitan ya nuna min wani ne kuma ya bukaci kar ya fada, har yana nuna kamar be yarda da ni ba ma
un yaushe ka je can?
Ni aiki ya dauke min hankali ban samu na kira ba, kai ma kuma ya kamata ka kira ni ka sanar min
aka ne, amman ganin an riga an biya shiyasa nace bari sai na zo gida na fada maka, na je gurin ne da La'asar a lokacin ma likitan baya nan sai daga na samu aka hada ni da shi daker Wallahi
nyways thanks, maybe wani ne ko Abiey
eah ni ma na yi wannan tunanin
Sauban ya mike tsaye yana kallon bedroom din Nuratu, sai da ya shiga ya fada mata zai leka gurin abokinsa sannan ya fito, a tare suka fito da Hafiz yana ta fada masa abubuwan da likitan ya fada masa akan ciwon Deen, daga bisani Hafiz din ya shiga motarsa shi ma ya shiga tashi.
ABIEY POV.
Da tunanin halin da Zahra zata shiga ya kwana a ranshi, washe gari ma kana ganinsa kasan akwai damuwa a tare da shi, sai dai Ammy bata ce masa komai ba, domin bata da wata kalma da zata hada a yanzu ta furta masa, cewar zata yi hakuri?
Ko kuma ya cire abun a ransa?