Sashe 6
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ya daki motar da mugun karfi har sai Yasmin ta tsorata.
arka ji ciwo mana
iwon da nake ji a cikin zuciyata ya fi duk wani ciwo da zan ji a duniyar nan, the most painful part is Zahra ta tafi tana min kallon macuci wanda ya kasa saka hannu ya tarbeta ya dorata a baya ya saka zane na goyata a lokacin da wannan kaddarar ta fada mata
ut it's wasn't your fault Abiey Deen plan everything...
nd he success right?
While i failed, the most annoying thing da yar'uwata yayi amfani jinina, i hate that guy, i hate that name...
Don't mention it again...
Ya fada idonsa na wani rin juyawa alamar bacin rai marar misaltuwa, sannan ya cire key din motar ya rufe motar ya nufi main door din.
Tsaye Yasmin ta yi tana kallonsa har ya shige cikin falon sannan ta bi bayansa cike da tausayinsa.
10/1/22, 21:59 - Buhainat: *
CIWON - SO
By Khadeeja Candy
ABIEY POV.
liyu, hakuri ake yi da rayuwa, dan adam kullum rayuwarsa a cikin wahala take ko da kuwa wasu na maka kallon kana jindadi ne, shi musulmi baya zama babu jarabawa, Allah babu ruwansa da kyauka muninka asalinka kyau ko muni, kana cikin wata jarabawar zai iya karo maka wata, sai dai shi musulmi an sanshi da hakuri da yardar da kaddara
A wannan gabar ne ya daga kai ya kalli Momy dake magana.
omy idan ban yi hakuri ba hauka zan yi?
Na yarda jarabawa ce shiyasa na tashi babu soyayyar mahaifi, bayan kuma na samu Zahra mun shaku da juna, ita ma kaddara ta hana ni aurenta, Momy kin sani ina da iko ina da karfi ina da kudin da zan yi amfani da su na kashe auren Zahra ko na rabata da mijinta na aureta amman ban yi ba, as long as zata zauna cikin farinciki tare da wannan azzalumin sheidane abun farinciki ne ni a gurina, ina son farinciki Zahra ko da ni zan cutu, Momy ina son Zahra ina sonta sosai Momy Allah ma ya sani
A sirrance Momy ta sauke ajiyar zuciya tana tausayin dan Kishiyarta.
llah ya sasssauta maka Abiey Allah ya baka wanda ta fi Zahra
abu wata mace da zan gani ta burge ni kamar yadda Zahra ta burge ni, dan haka a gurina babu wata mace da ta fi Zahra, komai na Zahra dabam yake Momy she's social, unique...
Everything about her is beautiful...
Ya furta yana murmushi zuciyarsa na masa wani irin zafi, kami ya daga ido ya kalli Yasmin da ke kokarin mika masa ruwa.
hank You
Ya furta sannan ya bita da kallo har ta shige dakinsu, after like 20min ta fito sanye da uniform din makaranta.
omy zan tafi islamiya
Ya mike tsaye.
emme drop you
Momy ma ta mike tsaye suka jera ita da shi suka nufi kofar fita falon Yasmin na bayansu.
a yi ta addu'a Allah ya yaye maka abun da kake ji a zuciyarka akan, kuma kar ka yarda son Zahra ya hada ka da mahaifiyarka da yan'uwanka, ita tana can tana yi aure tana rayuwarta cikin farinciki kai kana nan kana fama da Ciwon So, kar kuma son ya hana ka son wata mace ka rika tausayawa kanka, a musulunci ma ba a yardar mutum ya cutar da kansa da kansa ba, hakan da zaka yi shi zai kara tabbatar da cewar ka yardar da kaddara...
Haka Momy ta yi ta masa kalama na kwantar da hankali da lurarwa har suka isa gurin motar.
a gode
Shi ne abun da ya fada sannan ya bude motar ya shiga driver side ya zauna, Yasmin kuma ta zagaya ta bude front seat ta zauna, sai da yayi reverse sannan aka bude masa gate din gidan ya fice, yana hawan titin unguwar ya mika hannunsa ya riko hannun Yasmin sai ta kallrshitda sauri gabanta na faduwa, domin be saba yi mata haka ba.
biey ba kyau fa...
Ta fada da kamar tsoro sai yayi murmushi ya janye hannunsa.
aka Zahra take min idan na rika ta, sai ta ce wai kai miyasa kake son taba ni kamar dan'iska
Ya karasa yana busar da iskar bakinsa, Yasmin dai ban da kallonsa babu abun da take tausayinsa ya cika mata zuciya.
Adaidai gate din makarantar ya faka sai ta bude mota ta fita ta rufe masa, kallonta ya tsaya har sai da shiga ciki sannan ya yi reversed ya hau titi, be yi minti uku da hawan titi ba kiran Dr ya shigo wayarsa, hannunsa ya saka aljihu ya ciro wayar ganin yayarsa ce ya saka ya aje motar a muhalin da aka tanadar mata a cikin tsadaddiyar motar, haka kiran ya shigo har ya tsinke wani ya sake shigowa ya ki ya daga.
Kiran Dr Zainab na yankewa na Ammy ya shigo, sai a nan ya mika hannu ya dauka ya saka speaker.
liyu, baka ga kiran Zainab ba?
a gani Ammy
aba Autana ka dawo gida yanzu ina son magana da kai
r tana nan?
Dr Zainab da idanuwanta suka gama kumbura saboda kuka ta girgiza ma Ammy kai alamar tace aa.
a bata nan
ou won't lie to me Ammy
ana nan and she want to talk to you, akwai abun da zamu fada maka, dan Allah ka zo
ani nan zuwa
Ya fada sannan ya katse kiran, ya juya motarsa ya dauki hanyar da zata sadashi da gidansu.
Bayan Ammy ta sauke wayar Dr Zainab ta share hawayenta ta ce
a can idan kika bata masa rai ko Mai Martaba, gurin na take zuwa, ko gurin Sauban a lokacin da ya hadu da Zahra kuma gurinta yake zuwa, yanzu kuma ya bata da ni, Zahra kuma bata nan, Sauban kuma yana ta hidima Abiey abun tausayi ne Ammy
a sani, amman idan muka ce zamu biye shi to zai bata ransa ne kuma ya bata damu, duk abun da ya faru kaddara ce, rashin sonsa da mahaifinsa yake yi wannan daga Allah tun da ban masa komai ba, shi ma kuma ba masa laifin komai ba, rasa Zahra kuma kaddara ce tun dukanmu muna son yarinyar muna kaunarta to me zai saka ba zai yi hakuri ba, sai riga dorawa wasu laifi
Ammy na rufe baki kiran Momy ya shigo wayarta, sai ta dan tabe baki ta yi murmushi sannan ta daga.
na fatar karata aka kawo miki
e kawo min kararki ba, amman dai ya zo min abun tausayi, Ammy danki yana cikin tsananin damuwa, yana bukatar taimako na addu'a da kuma kalamai masu kwantar da hankali, kar halin da yake ciki ya jefashi cikin wata rayuwa wanda mu da ke duka mu kasa cetonsa, ki dage da addu'a ki yi duk abun da zaki yi na ganin mahaifinsa ya shirya da shi, sannan ki natsu ki samo masa wata yarinya wanda hankalinsa zai kwanta da ita su yi rayuwar aure ko da ba zai so ta kamar Zahra ba
ddu'a ina kan yi kullum Hajiya Uwani, babu dare da bana kaiwa Allah kuka akan dana, amman Inshallah zan kara dagewa zan yi duk abun da ya kamata na gode sosai
llah ya taimaka, mu ma zamu kara yi Inshallah Allah ya yaye masa danuwarsa
min Hajiya uwani
Wannan karon da damuwa Ammy ta sauke wayar sai ta kurawa hoton Abiey dake gaban wayarta ido.
llah sarki Autana
Motsin takowa upstairs suka ji, daga ita har Dr Zainab kofar shigowa bedroom din suka kalla, sai ya turo kofar dakin ya shigo tare da kamshinsa, ko kadan be kalli inda Dr take zaune ba, sai mahaifiyarsa yake kallo har ya karasa cikin dakin ya zauna kusa da ita.
biey...
Dr Zainab ta kira sunansa da muryar kuka hawaye na sauko mata, bnza ya mata kamar baya cikin dakin.
e zan maka na gyara kuskuren da na yi?
Sai a lokacin ya kalli gefenta.
abu kin riga kin bata komai, kin gama komai kin yi kuskuren da ba zai taba gyaruwa ba, na rasa Zahra to me zaki yi yanzu?
Kin riga kin shafa min bakin fenti da ba zai taba goguwa ba, Zahra ta auri mutum da br dace da zama mijinta ba, ni kuma tana min kallon wanda ya kasa taimakon ya kasa yi mata rumfa ya zame mata inuwa a lokacin da take cikin rana, ta auri wacan banzan mashayin tana kallonsa a matsayin mai gaskiya, duk abun da abun da ya faru ke kika ja Dr
Ya karasa yana kallon fuskarta, ko kadan baya jin tausayin hawayen da take zubarwa.
ainab ta aikata abun da ya dace ta aikata a lokacin, amman so ya rufe maka ido taya kake ganin zata bada rayuwar mijinta saboda Zahra?
Ka auna kanka a matsayin yadda kake son Zahra da kuma yadda ita ma take son mijinta, miyasa baka dora abun a mizani na hankali da yardar da kaddara ba?
Ta ya kake iya gusar da farincikin wani saboda ka samu farincikinka Aliyu?