Sashe 104
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ba mu dawo gida ba da muka tsaya ni da kawata Hafsat muka yi abun da muka saba yi kamin mu dawo gida wato tsintar kayan marmari, ko da na iso gida ni dai nawa cikin ya cika ovar abinci rana ma kadan na ci na shiga bandaki, ina tsaka da wanka na ji sallamar Deen sai na daina motsa ruwan da nake ina ta sauraren gaisawar da yake da Mama.
ama ina Zahra
Ina jin ya tambaye ni sai gabana ya fadi, Baba ya fara bashi labarin abun da na yi masa na sakawa mahaukaci yayi masa duka sannan kuma na kira masa sojiji har cikin gida.
Aiko a ranar jikina ya fada min domin ina fitowa wankan jirana kawai yayi na saka tufafi na dauko jakar islamiya jikina na mazari na fito ina cewa Mama zan tafi islamiya.
slamiyar jan magana?
Ki je can ki sake dauko Magana?
A lokacin da na dube shi sai an fahimci dukan da sojan nan yayi masa ba dan karami ba ne, domin ua raunata masa fuska sosai kafarsa ma kamar gurgu haka yake tafiya.
A lokacin da Deen ya rika hannu be yi min da sauki ba kamar wanda Allaj ya aiko haka ya rika dukana da bulalar da yayi tanadinta tun kamin ya shigo cikin gidan, zaneni yayi ras babu inda babu yabon bulala a jikina sannan ua buga min warning cewar idan ya sake ganin na tsaya da wani ina magana sai ya kusa kashe ni.
eeni da duka na gyara yaro ina kyautata zaton da yanzu Zahra ta daina abun da take, ina ganin addu'a kawai ya kamata a cigaba da yi mata har Allah ya shirya
Cewar Mama daga inda take zaune ina rike da kafarta kuka na bana iya yi saboda wahalar duka.
Baba ya nuna ni da baki yana fadin
i wannan da kike gani bata jin magana shi ne kawai maganinta da ace ma baya dukanta wata kila ni da ke da yanzu ta kashe mu
Deen dai be ce komai ya jefar da bulalar dokin ya fice daga gidan, ruwan zafi Mama ta dora akan wuta ta rikoni ta dawo da ni
aki ta dauko ruwan tana gasa min jiki, ina kuka tana hawaye.
ndai ba ki natsu kin yi hankali ba, wata rana sai yayi miki dukan da ya fi karfin jikinki ya kashe ki, kuma na a isa ayi komai ba, a yanzu ma idan na ce zan yi magana laifina za a gani, Allah ya saka miki
Ina kuka da ihu Mama ta gasa min jikin, har sai da makota suka shigo Tambayar ba'asi, domin ko dazun da yayi min dukan nan na yi ta ihu balle kuma yanzu.
Ni da Baba sai muka koma majinyata biyu a gidan shi yana jinyar dukan mahaukaci ni kuma ina jinyar
dukan Deen.
Wata kila yayi nadamar dukan da yayi min ne ko kuma daga baya tausayina ya kama shi idan zai shigo duba ni sai siyo min nama ko ice cream saboda ya san ni sarkin kwadayi.
Ranar da aka yi kwana na uku da faruwar lamarin na yi wanka na saka tufafin Yaya Maryam daman tun a lokacin da na sato su nake ta dauko sakawa ban samu dama ba sai yau, wani abu mai kama da hadin baki ban yi minti goma da saka tufafin ba sai gata ta sallamo a gidan ta saka salati tana son ta kai hannu ta dake ni har sai da Mama ta shiga tsakani.
ama wannan sabon tufafina ne fa, ban taba sakawa ba daman ina dubawa ban gani ba nasan ke kadai zaki iya saka hannu ki dauketa
Mama ta kai min wani rankwashi mai zafi a kai.
i wani lokacin duk abu da ake miki ke kike jawa kanki wahala, miye na sato maka kaya?
Ba ce min kika yi ta ba ki ba?
Na yi zuru zuru da ido irin na marasa gaskiya.
ama ki ce ta yi hakuri to
Na roka ina zuboto baki gaba kamar na yi kuka, ranta ya bace sosai daman na saba yi mata haka sai dai na lura kamar wannan ya fi yi mata zafi, muna cikin gidan Deen ya shigo ya gaisa da su Mama ni dai ko gefen da yake ban kalla ba, haka kuma be hana shi aje min ledar hannunsa ba sannan ya juya gurin Baba yace.
otar tana waje Baba
Baba ya amsa ni da Yaya Maryam da Mama muka yi masa kallon rashin fahimta jin cewar Deen ya bata masa zancen mota, sai a lokacin ya sanar da Mama cewar wai gidan Hajiya zai koma saboda ita ma ya bata hakkinta ba zai yiyu ya zauna a nan kadai yayi jinya ba.
mman kuma Malam ba zaka sanar da ni ba sai da zaka tafi Fisabilillahi?
o yanzu ba sanar da ke nake ba?
Wai miyasa kika cika fitina ne Fisabilillahi?
Wani lokacin ina duba kamar halinki ne Zahra ta dauko Wallahi, sam sam baki tausayina yanzu ina kwance a halin ciwo ai kamata yayi ki dauke min cefane da wasu lalurorin gida amman ina kullum sai kin karbi kudin cefane a hannuna, kuma kina dai kallo mahaukaciyar yar nan taki ta janyo min wannan lalura
llah ya kiyaye ya baka lafiya, ni na yafe kwanan ka zauna a can har sai ka samu lafiya
Cewar Mama sai Deen ya karbe.
aba Zahra tana da Hankali ba mahaukaciya ba ce, kawai dai bata jin magana ne
aka dai kuke gani amman daga ganin idon wacan kasan ba na masu hankali ba ne
Kasa kasa na watsa masa harara yadda ba zai gani ba, Deen ya rika shi tare da wani abokinsa suka fita da shi daga gidan.
Yaya Maryam dai sai kallon ikon Allah take.
ai Mama yanzu jinyar ce ba zata yafe masa yayi a nan ba sai ya tafi gidanta?
aka dai ya so, daman ba a komai yake iya kwatanta adalci ba sai idan ya shafi bangarenta, kina jin yana zancen na matsa masa da karbar kudin cefa ne, to waye zai ba mu idan ba shi ba?
Ita cefanenta yake duk karshen wata ni kuma sai dai ya rika min guntu guntu a hannu, ka yi magana ace kishi kake saboda ita ya saba yi mata tun kamin na shigo
uma yana siyo mata nama be naki ba Mama
Na kara mata da wani, a take ran Yaya Maryam ya bace.
o Mama idan kina son abu ki rika karba cikin kudinki kina siya mana, sai ki zauna a haka ina son abu ke baki siya ba kuma shi ba zai siya miki ba?
i ina masa zancen kudin nan na san laifi zan yi, ni tun da ya karbi kudin sau biyu kawai ya ba ni ribar daga nan ban sake sanin yadda aka juya kudin ba, idan na tambaye shi sai yace kudin marayu ne kara a rika ajewa
Sam ban san da zancen wasu kudi da Mama ta bawa Baba ba sai a lokacin, aiko na mike tsaye na rausayar da kaina, na nufi daki ban ce masu komai ba, ina jin suna da zancen ita da Yaya Maryam, ni kuma na bude jakata ta makaranta na dauko kullin ledar da na sato a dakin Deen ya bude ina dubawa domin sai yau Allah yayo hankalina ya kai na bude ledar, wani abu ne a ciki mai kamar ganyen ko ma dai na ce ganye sai kwayoyi magani farare fes kamar maganin ciwon kai sai dai ya dara maganin ciwon kai girma.
12/28/22, 11:06 - Buhainat: Na fito da kullin maganin a waje na nunawa Mama a tunanina ko maganin mallaka ne.
ama kalli har da wani magani na samu a dakin Deen waya sani ma ko na mallaka ne
Mama ta karba ta shinshina ta mikawa yaya Maryam sai na ji ta saka dariya.
ahra kin shiga uku dakinsa kika shiga kina masa bincike kuma?
Mama ta yi mata alama da ta yi shiru duk a gabana sannan ta kalleni ta ce.
a maganin mallaka ba ne, maganin da maza suke sha a tea ne
h shi ne Deen yake sha kenan?
h bar shi anan zan saka a wuta, karki sake shiga dakinsa kina masa bincike, ban dan lalacewa ba ma miye kaiki dakin namiji Zahra?
ama fa naje dauka shi ne na hado da ledar, Mama ba ni zan kona
a barshi a nan idan na tashi zan kona
Bata yarda ta ba ni, suka cigaba da hirarsu ita da Yaya Maryam har Yaya Maryam take bata shawarar ta karbi ragowar kudinta da suke hannun Baba ta fara wani sana'ar da shi, a lokacin da na lura hirar ta yi musu dadi hankalinsu ya dauka akan abun da suke tattaunawa sai na tashi na nufi daki na dauko jakata makaranta na yi musu sallama na kama hanyar zuwa makarantar sai dai ba makaranta na nufa kai tsaye ba, daman can na saba da shiririta abu mai wahala na tafi makarantar islamiya kai tsaye ba tare da na biya ta wani gurin ba.