Sashe 39
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ba ku dade ba muka isa Zaria kasancewar daga Kano zuwa Zaria babu nisa, na sauka ta shar sai na ji dabam ina tajin kamar ace na taho da mask dina ko Niqab, cikin tashar na kusa na nemi shagon da ake siyar da kayan ciye ciye provision na siya mask a gurin da biscuits ya miko min lemu mai gas sai na tuna Deen ya hana ni shan abu mai gas.
alam ba ni mai madara
Na mayar masa sai ya miko min mai madara ya bani canjina kasancewar dubu daya na bashi ya kuma miko min leda na saka, sannan na kama hanya ina tunanin ko zan iya gane Kauyen su Hafsat, wata tsohuwar kawata ce da muka taso tare tun muna yara yar zaria ce sai dai tana zaune a kano ne a unguwar mu hannun yayarta kamin ayi mata aure da wani dan'uwanta a kawo ta Zaria, sai dai iyayenta suna kauyen Kalbana (sunan kauyen Kalbana na kirkira ne).
Kai tsaye na nufu inda ake faka motocin kauyen na taba zuwa sau daya lokacin da tana Kano na saci kafa na tafi ba tare da sanin Mama ba, aiko ranar da na dawo na sha duka a gurin Deen kamar zai kashe ni domin a tunaninsa lokacin na je gurin wani saurayi ne.
Ina isa na tararda mutun mutun biyu kawai ake jira a take na biya kudin mutun biyu saboda na samu wali kasancewata mai ciki.
A cikin motar na bude lemun da biscuits ina ci, wani dan tsoho mai zubin mayu sai kallona yake, ni ko na daddage ina ta karanto addu'a, idan ma mayen ne sai dai ya ci kasan, daman ance mayu sun fi son mace mai tsohon ciki ko amarya ko mai jego ta fi saukin kamawa a garesu domin jikinta a sake yake kurwarta kuma a kasa take ba kamar sauran da kurwarsu take tashi ba.
Ina fara karanta wa'inyakadun lazeena kafaruu....
Har zuwa karshe sai ya fara tsarguwa ya juya fuska be sake kallon inda nake ba har motar ta isa da ni yar karamar kasuwar da ake hawan babur a isa kauyen Kalbana.
Na fito na dauki jakata na rayata na kara gyara mask dina da na yi kasa da shi saboda biscuits din da na ci, na nufi gurin da babura suke fake wasu tuni ma sun nufo motarmu da ta tsaya domin aikinsu kenan daukar passengers zuwa cikin kauyen ko kuma gaba da kauyen domin babu titi mai kyau idan da mota za a je za a sha wahala sosai saboda rashin kyaun hanyar, na fada ma mai achaban inda zai kai ni sai ya fada min kudin zuwa can, a take na hau ya fara tuka babur din muka dauki hanyar kauye mai cike da albarkar Manoma.
Tafiya ce mai dan karen nisa domin ta dauke ni awa daya da rabi kamin mu isa, aiko kafafuwa kamar na fasshe da kuk
a abun cikin na sai motsi yake daga ni har shi ko ita mun matsu.
Babban family a kauyen domin gidan irin gidan nan ne na gado irin wanda kowa ke ware na shi bangare ya gina nasa a ciki, kuma mahaifinta shi ne sarkin majema na yankin kamin Allah yayi masa rasuwa.
Ina tsaka da tambayar wani matashi gidansu sai mai achaban yace min ya sani.
i da kin yi magana da can zan sauke ki, waye be san gidan Margayi Musa Sanga ba
A haka na koma kan achaban muka sake wata tafiyar ta minti ashirin sannan muka iso kofar gidan, na sauka na biya mai achaban na doshi gidan ina kallon yadda yanayinsa ya canja domin a can da gidan kasa ne gaba daya yanzu kuma na ga gaban gidan da wani bangare ginin bulo ne na zamani, sai dai ba ayi filista ba balle fenti.
Na shiga cike da tsoro irin na bakunta waya sani ma mahaifiyarta tana nan ko ta rasu ko zan iya gane bangaren da take ba, wani gidan na fada na fada musu wanda nake nema.
nno Mamansu Hafsat wanda ta yi zama a Kano
h ga bangarensu can
Matar mai goyon ta nuna min, sai na juya na nufi bangaren, na shiga da sallamata ina ta karewa bangaren Kallo.
a'alaikissalam
Muryar Hafsa na ji ta amsa ta juyo daga wankan da take yi ma yaro ta kalleni mamakin ganinta ya saka na tsaya cak domin a iya sanina ta yi aure irin auren da ake yi ma yarinyar tun bata gama makaranta ba a lokacin muma ss1 aka cireta aka mata aure, ita ma mamakin ganina ya saka ta tsaya a gurin kamar hoto.
wani...
Ta furta haka take kirana tun ina complain har na gaji na rika amsawa kasancewar ina da sunan mahaifiyarta ne.
Da gudu ta iso gareni sai kuma ta ja ta tsaya tana kallon cikina.
llahu Akbar Uwani rai kan ga rai?
Ashe Allah be kare ganawarmu ba
Kallona take irin na canjawa da nayi nima ina mata kallon yadda ta yi rama ta kara baki kamar ba ita ba, a take hawaye ya cika idonta ta rungume ni tana murna tana kwalawa mahaifiyarta kira.
nna fito ga takwararki
Inna ta fito da sauri tana kallona irin kallon nan na baka wayanci mutum ba, har sai da Hafsat ta yi mata bayani.
llahu Akbar yar nan?
Allah sarki sannu da zuwa sannu da zuwa
Kamar su hade haka suka rika murnar ganina.
10/9/22, 22:30 - Buhainat: *F*
Ta yi shiru tana kallona can kuma ta ce.
anzu babu wanda ya san kin zo nan?
Na daga mata kai
mman hankalinsu ba zai tashi ba Uwani?
Na yi masa da kai ina hawayen da su kadai suke iya fadar halin da nake ciki.
dan ban gudu ba, ba ni da wata mafita
aboda me?
aboda za a raba ni da abun da yake cikina
amar ya?
Ban gane ba
iyar na yi saboda rashin lafiyar Deen...
Ban karasa ba ta saka hannunta ta rufe min baki tana kallon kofar dakin Inna.
ar maganar nan Uwani ba ri sai gobe mu yi ta, idan zan je mu je aikin gona sai mu tafi tare ai zaki iya ko?
a nisa bana iya tafiya mai nisa yanzu ban san miyasa ba
ikin da kike da shi ne hala kin shiga watan haihuwarki ne?
a wata takwas ne da kwana sha shida yanzu
ina kusa Allah ya sauke ki lafiya.
meen
Na amsa ita kuma tana ta kallona cike da tausayawa.
10/9/22, 22:30 - Buhainat: *E*
afiya?
a lafiya ba ke ma kin san lafiya ba zata saka na bar gida na dawo nan a cikin yanayin da nake ba
iya faru
an fada miki amman ba anan ba, kuma ba yanzu ba, dan Allah karki ba Inna ta san ina takaba kuma karki fadawa kowa abun da zan fada miki
nshallah na miki alkawari babu wanda zai ji
10/9/22, 22:30 - Buhainat: *B*
A take aka yi min shimfida aka bani ruwa da filo ta cire kudi tace a siyo mata taliya da kifi ta daba min, abun ka da mutanen kauye masu karamci da kara kamin azahar har gidan ya cika da kwanon abinci, domin duk mutanen gidan da suka dafa abinci sai da suka kawo min suna ta min marhabun, har na rasa wane zan fara ci, Hafsat kam sai tambaya take idan akwai wani da nake so ta siyo min, mun sha hira duk da bana jin sakewa sosai amman a dole na washe damuwata ta ragu sai dai faduwar gabana be daina ba na halin da Hajiya da Mama za su shiga.
Can da hira ta yi dadi take fada min aurenta ya mutu, sam ban jidadi ba ganin tana da kurciyarta gashi har sun haihu biyu.
i kam yi mamakin ganinki gida, amman ban dauka mutuwar aure ba ne, Hafsat miya faru?
i ya faru kuwa Uwani mazan yanzu mutunci ne da su, auren zamani ya zama abun da ya zama aure zai kara saboda arziki ya fara samuwa yana zuwa onisha kai kayan masarufi yana samun kudi sai maganar aure ya shirya ma Amarya daki ciki da falo.
10/9/22, 22:30 - Buhainat: *C* A kusa da nawa ni kuma kin san daki daya da ni ko da yake baki taba zuwa ba, nawa dakin dai daya ne kuma indai har ga mutunci da adalci kamata yayi ya gyara min nawa ko kuma ni da ita duk ya gina mana sabon daki, daga na yi magana sai ya fara masifa ta inda yake shiga bata nan yake fita ba, daman gaba daya ya canja sai rawar kafa yake zai yi amarya, yan'uwansa suka hau zuga shi wai na cika mugun kishi daman mahaifiyarsa ce take so na domin ita ta hada auren yanzu kuma bata raye, daga yar magana nan sai ga saki abun haushi kuma ba saki daya ba har biyu ya karbi yaron sa babban wannan karamin ya kai wa yayarsa kawai ya bar min
nnalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un wannan mutuwar auren har da ku?
Na furta cike da bakin ciki.
mmm ai auren yanzu idan kin yi dace ki gode Allah, ba kafi ba na dara ko'ina fama ake mazan ne kamar an kwashe na kwarai, yanzu kuma baka san inda zaka fada ba
afsat ba za a shirya ba?
Tun da har ga yara?
un da ya sake ni har yau be tako kafarsa gidan nan ba
10/9/22, 22:30 - Buhainat: *G*
ABIEY POV.
Kwanansa takwas a England suna buga wasa sannan ya dawo gida, a karo na hudu kenan da ya sauka a Masarautar be sauka gurin Ammy ba, daman ya kan kwatanta yin haka lokaci lokaci saboda Anty Amarya da kuma Mai Martaba da Ammy ta nuna masa yin hakan zai kara gyara alakar dake tsakaninsu.