Sashe 133
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kwana biyu yayi ya koma gurin Yasmin, hakan ya taimaka miki gurin gyara kaina na shiryawa shimfidar mijina kamin girkina ya dawo.
Yasmin na cika sati biyu a gidan Abiey na shiga makarantar koyon girki, a nan na hadu da wata kawa mai kirki ashe ba ni kadai ce matar auren dake fama da rashin iya girki ba, wasu kuma yan mata ne da aka kawo su koyi kalolin girki kamin aurensu.
A ka'idar koyon girkin wata uku ne, kuma kullum ake zuwa domin ko wace da kalar abun da ake girkawa, idan ka dawo gida zaka kara gwadawa ne, haka nima nake idan na dawo ranar abun da na koyo shi zamu ci domin shi zan girka.
A haka kachar aka yi wata biyu da ni saboda laulayin da na fara, da farko na yi zaton ko nauyin jiki ne kawai saboda aikace aikacen da nake fama da shi a yanzu, sai dai ganin ina yawan Amai da kwadayi ya saka na fahimci laulayi ne, daman watan nan gaba daya ban ga al'adata ba, a gidan Deen ma sai da na yi wata uku sannan na samu ciki.
Ranar da abun yayi min tsanani har Abiey ya fahimci haka, a asibiti muka wuni domin baya wasa da lafiyata.
Daga Asibitin ya dauke ni muka biya a masarauta muka gaishe da Mai Martaba kuma muka duba Mama Lami da aka yi ma aikin ido.
Daga ranar Abiey ya dauke min aikin komai, motsi mai karfi ma idan na yi sai yace babynsa, kamar akansa aka fara haibuwa.
Yanayin wannan cikin yayi min kama da na farko domin laulayin kusan iri daya nake, hakan ya dawo min da tunanin
ana sosai a raina ina ta jin kewarsa har ta kai ko ruwa na sha sai na tuna da shi na tambaye kaina ko a wane hali yake a yanzu.
Cikina na wata shida na yi ma Abiey zancen ina son naje na duba Amir a take na ga yanayin fuskarsa ya canja, kuma ya kasa amsa min da mu tafi din ko kar mu tafi, a madadin haka sai ya dauke ni muka tafi muka gaishe da Baba da Hajiya yayi musu alheri, ba laifi Baba ya dan sauko domin har godiya yayi da abun da Abiey yayi masa kuma ya saka mana albarka sai dai na lura Hajiya ko kallon fuskata bata son yi.
A lokacin da cikina ya fara tsufa, sai abun ya zame ma Abiey biyu domin a lokacin ne Yasmin ta fara nata laulayin, gashi nata ya zo da wahala ba kamar nawa ba, domin ita har gida sai da aka maida ita saboda yawan rashin lafiyar da take.
Wani gata da ban taba saka ran samu ba, shi ne haihuwa a wata kasar da ba mahaifata ba, domin ina daf da haihuwa aka shirya min komai ciki har da mutanen da za su rakani a England, a can na haihu kyakkyawan Saurayi bayan na yi awa uku ina nakuda, domin fara nakudata a tsaye ne tun a lokacin da na shiga watan haihuwa ta, sai dai a lokacin da haihuwar ta gabata gadan gadan sai na samu sauki taltalo
ana fari tas kyakkyawa.
A ranar lashe ni ne kawai Abiey be yi ba, amman tsabar farinciki ni da shi duk sai da muka zubar da kwalla.
Kwana na biyu a kasar ran na uku muka dawo Nigeria, a gidan Mama na sauka duk kuwa da kasancewar Ammy da Abiey ba su so haka ba.
Na samu kyakkyawar kulawa a gurin mahaifiyata da kuma yan'uwanta ciki har da kanwarta wancce ta dawo da zama a gidan.
Cikin rashin lafiyar Yasmin ta zo duba
ana tare da katon akwatin na barka da ta yi masa, a gaskiya na jidadi ko da a munafunce take nuna min sosai hakan ya faranta raina ballantana ma yadda na tabbatar babu wata zuciyata a zuciyarta domin a dan zaman da muka yi na fahimci haka har ina sha'awar a hade mu a tare.
Daga ni har yaro mun ga fuskoki kala kala daga dangina har na Abiey, yan'uwana sun yi min kyauta daidai gwagwado hali, na Abiey kam ba a magana har rasa bakin godiya na yi.
Ana sauran kwana biyu suna aka tafi da yaron gurin Mai Martaba ya gan shi ya saka masa albarka, da kuma Mama Lami wanda gani yayi wa karanci a yanzu duk kuwa da kasancewar an mata aikin idon kusan sau uku a maimakon ta samu lafiya sai abun ya kara lalacewa.
Ranar suna yaro ya ci sunan Mai Martaba aka yi masa alkunya da Malik.
Daga ni har shi mun ga gata irin wanda ban taba ayyana samunsa a rayuwata ba, kamin na cika arba jikina yayi kyau saboda kulawar da nake bashi da kuma kayan gyara jiki da gyara gado da na siya a gurin Hajiya Aisha.
Arba'in dina da kwana sati daya aka soma shirye shiryen bikin Aisha wato yar Anty Ammy, Ammy da ni ce kirjin biki, domin Ammy ta zama kamar wata uwarta ni kuma na zama matar babban yaya duk da kasancewar ba ni ce kadai matar yayanta ba domin akwai manyan yayan Mai Martaba da matansu sai dai kasancewa da Abiey suke shiri hakan ya maida ni wata babba a gurinsu.
Duk wata hidima da aka yi ta bikin da Aisha ba ayi ta da Yasmin ba domin cikin dake jikinta be barta ta samu lafiya ba har ta shiga watan haihuwarta, hankalinmu ya tashi matuka a lokacin da likiton suka tabbatar mana da cewar ba zata iya haihuwa yan biyun dake cikinta da kanta ba, daman can Abiey yayi mata bukin din asibitin da zata haihu a England domin shi ne adalci yayi mata kamar yadda yayi min.
Ana sauran sati biyu edd dinta ya cika muka kwasa har da ni da Abiey da mahaifiyarta da wata yayarta da suke uwa daya muka tare a kasar, ashe wanda ba shi da shi ne yake mamakin idan an fada masa wani abun har ya karyata ko yayi mamaki domin na samu labarin yayan manya da kuma matan masu kudin da suke zo wa haihuwa a asibitin da aka yi ma kyakkyawar shaida.
A lokacin na tabbatar da Yasmin ta yi gadon kirki a gurin mahaifiyarta ne domin da ita muke ta zancen, a hannunta Malik yake wuni idan na karbe shi sai idan nono zai sha ko kuma yayi bachi.
Yasmin ta samu kyakkyawar kulawa daga gurina kuma hakan ya kara mana fahimtar juna da kuma kaunar junanmu, sai dai ashe sayyanar ta mu ba mai dadewa ba ce domin an fasa cikinta aka cire mana yan biyu duka mata masu rai da lafiya ita kuma ta kasa survived sai gawarta aka ba mu.
12/28/22, 11:23 - Buhainat: A ranar mun ga tashin hankali domin mun samu rai biyu muka rasa daya, har na kan ina ma yayan muka rasa ita a bar mana ita, sai dai Allah baya barin wani dan wani haka kuma ya tsata abun da zai faru tun ranar gini tun ranar zane.
Ni da Abiey aka rasa wanda ya fi sonta da kewarta, na dauki yaran da suka ci sunan Nimra da Namra wato sunan mahaifiyarta da kuma na Ammy na da da Malik ina shayarwa, abun nan is not easy amman a haka na yi ta dawainiya da su ana hada musu da madara har suka isa yaye na yaye su.
Wata rana na saka yara a gaba muka tafi gidan Dr a gidan muka wuni, na kwance mata cikina na son sanin halin da
ana Amir yake ciki, domin idan na yi ma Abiey maganar sai ya nuna min bacin ransa, sam baya son maganar Amir har cewa yake baya son ina masa maganar abun da ya shafi Deen.
i ma ba ni da labarinsu a yanzu, domin Dr Hamid ya yanke alaka da ni, ya daina aiki a asibitin da nake aiki a yanzu, kwana kin baya ma na ji ance yayi gobara har ya rasa yarsa daya, amman dai zan bincika na ji
Na sauke Nimra daga cinyata ina kallonta.
mman kina ganin zai fada miki?
Bayan Mr Bashir ya rabu da kanwarsa ko kuma ya maida ta ne?
e maida ta ba, ai ba gurin Dr Hamid zan bincika ba, zan tuntubi Mr Bashir din ne da kaina domin har yanzu muna da contact din juna, sai dai mun dade ba mu yi magana ba
Tana rufe baki ta dauko wayarta ta duba numbersa.
llah sarki...
Ta fada sannan ta miko min wayarta, hoton Amir ne a dp Mr Bashir din, rabin kamanin fuskarsa na fuskata ne, a yayinda rabin kuma ya so ya dauko Deen kuma be yi kama da Deen din sosai ba.
A take na cire hoton na turawa kaina ina sharce kwalla.
A daren na kwana da begen
ana na yi kuka sosai kukan da ban san na me zan kira shi ba, tausayin
ana ko tausayin kaina ko kuma na kaunarsa, ko na rashinsa a kusa da ni, a yanzu na fi jin kaunar Amir fiye da da, duk kuwa da kasancewar a yanzu ina da wasu yayan da za su cire min kewarsa, ina ta kallon hoton da aka yi masa tare da yayan turawa yana sanye da kayan sanyi an rufe masa jiki ruf.
Washe gari bayan mun karya nake nunawa Abiey hotonsa ina murmushi hawaye na kwaranya daga idona.
Sai ya ki karbar wayar a take yanayinsa ya canja.
uk damuwar da zaki shiga bata kai wanda iyayensa Deen za su shiga ba, domin su sun rasa
a kuma ba su da jikan da za su rika kallo a matsayin
anta
Na share hawayen.
bban Malik ai su ba su san Amir a matsayin jikansu ba, saboda ba su san zafin rashinsa ba, amman ni na sani domin na zauna da shi na shayar da shi dole na san zafin rashinsa
A lokacin ne Abiey ya kalli kwayar idona yayi min wani kalami marar dadin ji.
ahra baki da godiyar Allah, duk kyautar nan da yayi miki baki gode ba sai kin daga hankalinki a kan wani abu can dabam?