Sashe 49
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dr Zainab ta kalli Ammy tace.
na ganin kamar Yasmin tana son Abiey
a dade da fahimtar haka, taya mace zata ga kyakkyawan saurayi kamar
ana bata ce tana so ba, mutum ga kudi ga daukaka ga kyau ga sarauta
asmin ma ba zata duba wannan ba idan zata so shi, kawai dai tana sonsa ne, idan ba haka ba babu abun da zai saka ta amsa haka bayan yayi magana da ita
uma son Aliyu indai ba shi ya gani ya ce yana so ba, wahalar da kai ne, domin hankalinsa gaba daya baya gurin kowa sai Zahra
Dr ta motsa kanta a hankali.
eah she deserves Zahra And Zahra deserve someone like Abiey wanda ya kula da ita sosai domin yarinyar nan tana cikin damuwa sosai, ina tuna lokacin da aka yi wasa da rayuwar mijina yadda na ji balle kuma ace na rasa shi, ita kuma ta rasa mijin yanzu kuma ta rasa babynta so sad
Ammy ta sauke ajiyar zuciya.
abu yadda Allah baya ikonsa, sai hakuri mutuwa babu yadda ba a ganta ba
Mikewa tsaye Dr ta yi ta cire labcot din jikinta.
ari na sauka na ci abinci
ABIEY POV.
Tafiyar minti shabiyar da kai shi gidansu Yasmin wato gidan Momy, ko parking din kirki be yi ba ya fito ya nufi kofar gidan, kamin a bude masa kofar falon yayi knocked ya fi a kirga.
Momy ta kanta ta bude masa kofar
liyu
Ba karamin jihadi yayi ba na danna fushinsa ya dan saki ransa ya gaisa da Momy, sannan ya karaso cikin falon ya zauna ba tare da yace da Momy komai ba.
urin Yasmin ka zo?
Momy ta tambaya sai ya daga mata kai da sauri.
ata yar matsala aka samu Momy...
a san da komai ai Ammy ta yi min bayani, yanzu haka kamin ka zo fada da nake mata kenan
omy zan iya magana da ita
ari na kira maka ita
Momy ta tashi ta nufi dakin Yasmin, bata dade ba ta fito ta dawo ta zauna.
ata nan fitowa
Ya amsa yana wasa da keys din hannunsa, shiru shiru babu Yasmin babu labarinta, hakan yasa Momy ta aika mata da kira daga inda take zaune.
asmin....
Yasmin....
Bata amsa ba sai kara rufa kofa suka ji an saka makulli, Momy ta tashi ta nufi kofar tana tabawa ta jita a rufe gam babu.
asmin ki bude kofar nan kar ranki ya bace miye haka?
Wani gumi ya karyowa Abiey ya mike tsaye ya nufo kofar.
asmin bude kofar magana kawai zan yi da ke kinji
A hankali yake maganar yana kokarin kwantar mata da hankali, Yasmin dake cikin dakin ta rufe idonta dake zubar da hawaye ta jingina da kofar ta sulala kasa, ita kanta bata san dalilinta na yin haka ba, kawai ta samu kanta da amsa musu da eh ne a lokacin kanen mahaifinta suke tambayarta.
omy ko zaki tafi ina son na yi magana da ita
Momy ta amsa masa da kai ta juya ta nufi kitchen, sai da Abiey ya ga ta shige sannan ya kwankwasa kofar.
asmin...
Bude mu yi magana ta fahimta da ke kinji
Ta girgiza kai kamar ance mata tana ganinsa.
asmin dear please karki jefa ni a matsala, i face a lot of challenge bana son wata damuwa a yanzu i just want to focus on Zahra and her alone, ban san dalilinki na yin haka ba, wani ya cilasta ki ko kuma kuskuren fahimta aka miki ko bakinki ya subuce ce, amman na san kina daga cikin mutanen da suka san halin da nake ciki, ba za ki yi wani abu da zai kara jefa ni a damuwa ba
Ya sake murda kofar.
asmin bude kofar kin ji
Haka yayi magana ya gaji da tsayuwa Yasmin ta ki ta bude kofar, har sai da Momy ta dawo gurin.
ata bude ba
omy ko dai tana da aljannu?
Momy ta yi murmushi.
asmin da magana ma be ishe ta ba, babu wani iska sai iskanci irin na yaran zamani
o na ga mun yi magana da ita lafiya lafiya sai kuma na ji magana ta canja
arka damu zan yi magana da ita, maybe tana jin kunyar abun da ta yi maka ne a yanzu shiyasa ba zata bude ba, amman ko da ita bata musu magana ba ni zan yi magana da su kanen mahaifin nata Inshallah
kay thanks
Ya fada sannan ya saki kofar ya juya tana tafiya a hankali har ya fice, sai a lokacin Yasmin taja numfashi ta aje tana jin yadda kamshin turarenta ke kara sa zuciyarta tana bugawa da karfi.
ZAHRA POV.
Makota da yan'uwa suna ta zuwa yi mana gaisuwa, Mama ta saka dankwali ta daure min cikina daman can ta tanadar min da wasu abubuwan da zan bukata a jego.
A aka dora ruwan zafi da sunan na yi wanka Hajiya ta siyo min nama ta dafa min a gidan Mama saboda na ki cin komai, bana aikin komai sai kuka tun ana bani hakuri har aka hakura aka saka min ido.
Ina zaune daki bayan na fito daga wanka Mama ta balla maganin da likita yace a bani ta miko min.
arbi ki sha
i bana son wannan maganin
hi zai taimaka miki ya tsayar miki da zubar nonon
i bana so ni ki kyale, ba zan sha ba
iko kara ki sha zai taimaka miki, idan ba haka ba nonon zai dade yana miki ruwa kuma sai ta yi miki ciwo, tun da ba wani zai tsosa miki ba Allah ya riga da yayi ikonsa
Hajiya ta fada.
i Wallahi mai rai na haifa
Na fada ina hawaye sai Mama da daka min tsawa da sai da jikina ya dauki rawa.
allahi Zahra idan bakinki ya sake furta magana nan sai na bata miki rai fiye da yadda kike zato, ke kika fi kowa rashin yarda da kaddara ne?
Ko kin taba ganin an yi ma Allah haka?
Wawuyar banza kawai
A take na fashe da wani irin kuka da sai da Hajiya ta rika ni ta zaunar.
uk yadda kike ji ba ki kai ni Zahra, kin gan ni nan haihuwata goma sha daya amman biyu kawai Allah ya bar min ya karbi sauran, Allah kadai ya san yadda na so ganin
an Deen ko ba komai zan ji sanyi amman babu yadda zamu yi da ikon Allah, ki yi hakuri kinji
Hawaye ya sauko mata, sai na kwantar da kaina jikinta ina kuka Mama kuma ta watsar da maganin ta tashi ta fice ta bar mana
akin.
ndai ba zata iya hakurin zama da ke ba, sai na maidaki gurina har ki gama wanka abun kadan sai ta rufe ki da fada
Na kara fashewa da kukan tausayin kaina da kuma ita a lokaci daya.
The following day Hajiya ta koma gidanta, aka bar ni daga ni sai Mama sai kuma Yaya Maryam dake zuwa ta wuni ta koma, ita take ta ba ni magana tana kwantar min da hankali amman ina na kasa samu kwanciyar hankali
ana kawai nake gani sai na kara ramewa daman bana wani iya cin abincin kirki, babu ranar da bana kuka haka babu daren da zai zo ya wuce ban yi kewar mijina ba, sai abun ya zame min biyu na rasa inda zan ji sanyi, na koma kamar wanda bata da kowa a duniyar nan.
llah kadai ya san wane hali yake ciki, ko sun saka masa sunan ko kuma wani za su saka
A zatona a cikin raina na yi maganar ashe a fili na yi, sai jin na yi Mama ta amsa min.
unan da suka ga dama mana shi za su saka masa, ki cire ranki a tunanin yaron nan dan Allah Zahra ni kaina ina cikin damuwa kara daga min hankali kike
ama yanzu idan aka ce wata uwa ta dauke miki ni ko Yaya Maryam ya zaki ji?
Ta dago daga gyara wutar da take ta kalleni sai ta sauke ajiyar zuciya.
utuwa kadai ke iya raba
a da uwa, kuma abun da kika aikata kamar mutuwa yake, idan baki daina tunani ba za ki iya jawa kanki wata matsala
abu abun da nake so a yanzu Mama sai mutuwa, domin ita ladai ce mafita a gare ni, idan na mutu zan manta da komai ciki har da kuskuren da na aikata
Tasowa ta yi ta dawo kusa da ni ta zauna.
in ga duk rayuwar nan da kika ganin kina cikin tsanani?
Wani na can yafi ki shiga matsala, da za a baki irin kaddararki da sai ji sanyi, ke ma na ki zai zama tarihi kamar ba ayi ba
aka dai kika ganin kamar zai wuce Mama amman ba zai taba wuce ba, na rasa Deen kenan har a bada kuma ga
Kama kaina ta yi ta kwantar saman kafadarta.
ai wuce Zahra komai zai zama labari
Na kira sunanta a hankali sai ta amsa min.
a'am
na son zan je na yi magana da Dr Hamid
aganar me?
Idan zai yiyu na maida masa da kudinsa na karbo babyna
Dago ni ta yi daga kafadarta ta kalleni.
na zaki samu kudi mai yawa haka?
Na yi shiru sai kuma na fada mata abun da nake ganin shi ne mafita.
ata kila Abiey zai taimaka min ko?
hmmm yaro man kaza, yar dawowar da yayarsa ta yi tana nuna miki kulawa ta karya har kin fara yarda da ita?
Kin manta duk abun sa suka miki suka mana?
ama ni yanzu mafita nake nema
uma kina da tabbacin Abiey zai sama miki ita?
Waya sani ma ko yayi aure wata kila ba baya kasar, ko da ace yana nan ke yanzu har zaki iya tunkararsa da wata magana ta neman taimako?
Bayan ya gama watsa miki kasa a ido?
Sai ya dauki kudi mai yawa haka ya biya miki bukatarki saboda farincikin da ya kasa sama miki shi a can baya?
Ki kaddarar ma ya baki kudin a ganinki ita matar zata yarda ta baki
anki?
Ta cewa mijinta da yan'uwanta me?