Sashe 40
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Anty ta san da zancen dawowarsa hakan ya saka ta shirya masa abinci mai kyau ita da yayanta duk kuwa da ta san ba lallai ne ya ci ba, idan ma ya ci wani ba zai ci wani ba, but ta saba a duk lokacin da yayi tafiya kuma ta san da zancen dawowarsa tana shirya masa abinci da kayan tabawa, already yana da direban dake dauko shi daga airport hakan yasa be kira Anty ya fada mata ya sauka airport ba, sai ganinsa ta yi cikin falon Narjis tana tsaye daga gafensa tana murnar ganinsa shi kuma waya makkale a kunnensa yana fadawa Ammy isowarsa.
10/9/22, 22:31 - Buhainat: *H*
arka da zuwa mutanen turawa
Ya yi murmushi yana sauke wayar.
a'am
ana ya hanya?
lhamdulillah
Sai ka fara wanka ko abinci zaka fara da shi.
ood first
Ya fada yana cire jacket din dake jikinsa kana ganinsa kasan damuwarsa ta dan ragu domin fuskarsa a sake take.
Anty ta yi mamakin ganinsa a haka rabon da ta ganshi haka an dade, sai dai bata ce masa komai ba sai kallonsa take har ya iaa dinning din tare da kanwarsa ta fara bude masa abinci.
annan ni na yi maka ni kadai
ari na dandana hmmmmm hmmmm dadi
Ya fada yana kara kai yayinda ya kai cake din a bakinsa.
A dinning ya baje hajarsa ya ci ya koshi yayi nas sannan ya tashi yana jin cikinsa kamar zai fashe ya nufi dakinsa, kamin ya shiga ya ja ya tsaya jin kamar muryar Aisha tana dagawa saman ta Anty da alama wata gardamar suke, fasa shiga yayi dakinsa ya nufi kofar dakinsu su Aisha ya tura ya kofar ya tsaya daga bakin kofar yana kallonsu, Anty na tsaye Aisha na zaune fuskansu babu annuri a fuskokinsu.
afiya....
Ya tambaya har Aisha ta yunkuro zata fada masa sai Anty ta yi saurin dakatarta ita.
abu ruwanki a ciki, idan ke ba a isa da ke ba shi an isa da shi
hat's going on here?
ure za a mana ni da Narjis sun gaji da ganinmu a cikin gidan nan
This time around abun dariya ya bashi domin murmushi yake mai sauti.
s how
s ni an min miji
e ko Narjis
i din dai, wai be kamata ace za'ayi auren Narjis ni a bar ni ba, saboda haka ta hada ni da kanenta kamar ance mata na rasa miji ne, babu ranar da zan fita wani be gan ni yace yana so ba, ba za a min magana ace na fito da miji ba sai kawai ace ta hada ni wani kanenta kamar na yi kwantai yana da mata fa, ni a tsarina auren mai mata baya ciki, kuma na yi magana Anty tace zata ga laifi?
Na rasa gane wane irin mulkin mallaka ake mana a gidan nan domin ba a banbanta mu da bayin cikin gidan nan ba
nty you can't force her idan bata ra'ayi
Abiey ya fada, sai Anty ta juyo ta kalleshi.
dan bata ra'ayi sai ta bi ta hanyar lalaba a rabu lafiya, ba wai ta rika nuna kamar ta fi karfin ayi mata haka ba, har fa ikirari take idai sai ta aure shi to sai dai Mai Martaba ya koreta wannan magana?
Su su yi min, sannan yanzu kuma ita ina kokarin taro ta tana subucewa
es da na auri zuri'ar Lami kara na mutu ban yi aure ba, kara Mai Martaba ya koreni ba zan taba hada jini wannan Azzalumar matar ba
Aisha ta fada da iyakar gaskiyarta domin ta tsani abokan zaman mahaifiyarta.
anzu ki gabatar min da wanda kike so, idan na yi bincike na ga ya cancanta zan gabatar da shi gurin Mai Martaba
Abiey ya fada mata sannan ya kalli Anty ya ce.
nty yanzu an daina zancen auren dole, please ki kyale su su zabi wanda suke so mana
Ya saki kofar dakin ya juyo zuwa dakinsa yana fadin.
hiyasa bana son zuwa gidan nan kullum da kalar matsalar da take bullowa
10/9/22, 22:32 - Buhainat: *I*
*Littafin nan n kudi ne, biya ki karanta cikin aminci, pay 500 to Zenith Bank Hadiza Abubakar 2451879008 and send the evidence of payment to 08036126660*
Wani kamshin dadi mai kwantar da hankalin mai shakarsa dakin yake saboda turaren da Anty ta saka, saboda ta san danta mai son kamshi ne sosai.
Sai da yayi wanka ya fito ya shirya kansa ya sannan ya hau saman gadon ya kwanta ya dauki wayarsa ya kira Sauban suka gaisa, sannan ya kashe ya kira yayarshi Dr Zainab yana tambayar ko sun ce gaisuwa.
un je mun kai mata abinci Ammy kuma ta bata kudi
ow is she?
afiya kalau, amman ta so fada min magana.....
Murmushi yayi lokacin da Dr ta fada masa abun da Zahra ta yi masa.
a ta yi saurin yafe mana ba, i hope dai baki fada mata wata maganar marar dadi ba?
Ta hade yawun bakinta.
an fada mata ba
hank You
Ya sauke wayar yana murmushi babu abun da idonsa suke nuna masa sai fuskar Zahra.
Bayan Sallah La'asar ya shigo bangaren Anty ya shiga har dakinta ya zauna a saman kujera yayinda take zaune kasa tana cin abincin da bata samu ci ba da rana.
ai Martaba zai dawo da wuri yau?
allahi ban sani ba, da dai ka shiga bangaren Mama Lami ka bincika domin ita ke da girki yau
nty ke ma kin san ba zan shiga 6angarenta na tambaya ba, ina son magana da shi ne face to face
o yau da gobe duka girkinta ne, kuma yau ina tunanin suna da wani taro da za'ayi na masu cutar shanyewar jiki da kungiyar unicef ta shirya har da Governor na ji ance zai je gurin
kay, zan tafi gurin Ammy Maybe gobe na shigo da wuri sai na yi magana da shi
Ya fada yana Mikewa tsaye.
biey karka aikata abun da zai bata tsakaninka da mahaifinka, Mama Lami tana shirya komai ne saboda tana son a samu matsala na fahimci shiyasa na so ku bi abun a hannu, idan ma yaron ya zo ta nuna masa bata sonsa a fuska in dai yana da hankali ai ba zai dawo ba
mman kika san abun da aka shirya a tsakaninsu?
Ba lallai idan ta nuna masa yar fuska ya guje mata ba, ke dai kin Mama Lami ba zata aura mata kenanta haka nan kawai ba dan Aisha ta jidadi sai dai idan kanen ba mutumen kwarai ba ne ko kuma akwai abun da take hari
uk da haka dai ku bi abun a sannu, sun san yadda suke su gyara kansu gurin Mai Martaba hakan ya saka basa taba laifi a gurinsa, makirci sun iya shi har sun gaji, dan haka ku bi a sannu
nshallah
Ya fada sannan ya fice daga dakin, dakinsa ya shiga ya dauki keys dinsa ya sauko da kuzarinsa yana dialing number Sauban.
Yana fita falon Sauban na picking call din.
a....
ida nake son a samo min?
ida kuma?
Wane iri?
Sauban ya tambaya with confused din da ya bayyana har a muryarsa.
rin wanda zan iya zama, gidan dake kusa da na iyayen Zahra, but don't let any body knows ni na siya gidan, idan ma babu babban gida a gurin ka siya min kanana sai a rushe su a gina upstairs ta yadda zan a iya hangen cikin gidansu
ait...
Abiey mi zaka yi?
ama mana
hy?
Idan ana maganar Zahra har kana tambayar dalilina na aikata abu?
Kai kana ganin yanzu zan iya yin wasa na bari ta subuce min?
No
Ya fada yana yi ma motar keys da hannunsa daya.
o amfanin me siyen gida a gurin zai maka?
want Zahra to be last thing da zan gani kamin na yi bachi, kuma i want her to be first da zan haifa fara gani idan na farka, duk yadda zan fada maka ina son Zahra ba zaka gane ba, Sauban ina son Zahra wani irin da wata kila nan gaba sai ka rabu da ni akanta, ni kaina ban san wane irin so ba ne
oh A
lah ya kawo maka sauki yasa Zahra alheri ce a rayuwarka, kuma ya baka ita yasa ta fahinceka
meen Sauban baka taba burgeni irin yau ba thank you Dude
Ya sauke wayar tare da danna horn, wa motar dake gabanshi.
can't wait Zahra na labarta mayuyacin halin da na shiga bayan rashinki i will tell you all about it, i love you more than i did before, i miss you just because i don't ses your face nothing change no one can take your place
Ya kai hannu ya shafa fadaddan kirjinsa yana murmushi.
ZAHRA POV.
A gidan na kwana sai na fi jin dadi bachi ma fiye da gida, domin a gadon karfe na kwana mai lilo, bayan na yi sallah na sake komawa bachi mai kama da na wahala, ban farka har sai da Hafsat ta tashi ni da kanta na sauko ina tambayarta inda zan samu brush da man goge baki sai ta kira wani yaro ta ba shi kudi ya siyo min na wanke bakina na wanke fuska na dawo dakin Inna na sha kuku na dora da dumame, duk abun da nake hankalina yana gurin su Mama, ko a wane hali suke yanzu?
Sai dai idan na tuna dalilina na guduwa sai na ji kamar na tsira.
Misalin tara muka kama hanyar gona ni da ita muna ta tafiya a hankali saboda cikin dake jikin Inna ma sai da ta so ta hana ni zuwa sai dai ganin na dage akan ina son zuwa da kuma Hafsat da ta saka baki ya saka ta bar ni muka tafi.
Wadanda suke zuwa tare tuni sun yi gaba domin sun bakwai wasu takwas ba safe suka tafi ita ma saboda jira na ne ya saka bata yi sauri ba.