Sashe 45
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Dan Allah ki yafe mata idan wani abun ta yi miki ki tausaya mata ki dubi halin da take ciki, ta ya zaku barta can ta zauna ita kadai kamar wanda ta rasa kowa?
Mama ta sauke ajiyar.
hikenan ya wuce na gode
anzu zata iya zama a gurinki ko?
Ko kuma zaki koma can inda take ne ki zauna?
a sai dai ta zauna a nan
o na gode Mama Allah ya saka da alheri
Sai a lokacin na dago na kalli Mama Anty Zainab kuma ta mike tsaye ta yi mana sai da safe ta fice.
ama kin yafe min?
dan ban yafe miki ba tsine miki zan yi Zahra?
Na tambaya kuma ta amsa min da muryar kuka.
kan me zaki aikata wannan abun?
Yanzu da kin jefe kanki a wannan halin ya kika ji?
Ke idan zaki yi abu ba ki san ki yi tunani ba?
Akan me zaki siyar da abun cikinki akan mutunen da be cancanci haka daga gareki ba?
Ina kika taba jin an siyar da cikin?
Sai kasashen inyamurai
Kalmar akan mutumen da be cancanci haka daga gareki ba ya fi komai tayar min da hankali.
ama Deen din ne be cancanci haka daga gareni ba?
Ko dai kin manta waye Deen?
a san waye shi mana ai yana kaunarki yana sonki amman ba so da kauna na gaskiya ba, idan yana sonki akan me likitoci zasu ce ya ke6e kansa daga kusantar ki amman be yi haka ba?
Kuma mahaifaiyarsa ta san da wannan ta kyale ku?
So yake ke ma ki kwashi ciwon ki wahala ko?
Sannan da zai rasu ma cewa yayi ki masa alkawarin ba zaki taba auren kowa ba har ki mutu wannan ma duk soyayya ce
Na girgiza mata kai hawaye na sauko min.
ama baki fahimta daidai ba Deen yana so na sosai
oh Allah ya bar kauna Laila matar Majnoon
Tana fadar hakan sai ta mike tsaye ta shige cikin dakinta ta bar a gurin ina ta aikin rusar sabon kuka, gaba daya sai zuciyar ta ki yi min dadi gaba daya na ji ina ma a can na zauna ni kadai ban zo gidan ba, da ban ji wata magana marar dadi a akan Deen ba.
Dayan dakin da na saba kwana lokacin da ina budurwa Mama ta gyara min na shiga na kwanta rai babu dadi har safe.
Bayan na gama sallah asuba na koma na kwanta amman na kasa bachi har Mama ta gama shirya abinci safe ta shigo ta kawo min, sai na tashi da sauri ina gaisheta.
na kwana Mama
afiya kalau, Zahra ki yi hakurin da maganar da na yi miki jiya kin ji?
Tuntuben halshe ne da rashin fahimta
Ta fada min fuska a sake sai na daga mata kai jina a sanyeye, zauna ta yi kusa da ni tana sauke ajiyar zuciya.
an zan miyasa kika aikata haka ba tare da neman shawarata ba, Zahra ni mahaifiyarki ce kaf duniyar nan baki da kamar ni, kowa ya so ki to a bayana yake kuma ba zan taba son abun da zai cutar da ke ba ko ya jefaki a cikin wata matsala
ama na yi tunanin idan aka yi ma masa aikin zai rayu ne, kuma na san idan na fada muku zaku iya hana ni
a zan bari ki aikata ba tabbas da kin fada min, domin ransa ba a hannunki yake ba a hannun Allah yake, amman yanzu kin riga kin aikata da zaki ji shawarata da na shawarce ki da shawarar da zata fidda ke da mu
Na kalleta.
ace Shawara ce Mama?
i dauki kaddara wanda ita ta saka kika amince da wannan abun tun farko, kin riga kin yi alkawari tun farko kuma karya alkawarin na nufin bada wani adadi na kudi da ko an hada ni da ke an siyar ba zamu yi wannan kudin ba, kuma zaki jawa kanki abun magana ne kawai yan jarida su taru akanki ana miki tambayoyi haka kuma kutu zata hukuntaki, idan kuma kika gudu zaki iya jefa kanki a cikin hadari ne irin wanda kika saka kanki a yanzu
ama na bata cikin kenan?
Ta daga min kai.
hi ne kawai mafita ni da ke
Wani abu na ji ya tsaya min a zuciya na juya kaina na juyo na rasa ina zan saka kaima na ji sanyi, ina zan jefa rayuwata na samu sassauci.
hikenan Mama zan bata
Na amsa ina hawaye ita ma hawayen take tana kallo.
a kin shawarce ni tun farko da baki aikata wannan abun ba, da yanzu baki jefa kanki a cikin wannan halin ba
Ta rumgume ina ta kuka babu kakkautawa.
Misalin sha daya Yaya Maryam ta zo gidan ita kanta na lura tana cikin damuwa musamman da na fada mata shawarar da Mama ta ba ni.
ama ba zata baki shawarar da zata cutar da ke ba, ki yarda ki bada
an karki sake aikata abun da zai saka ta yi fushi da ke, domin ranta ya bace sosai da na fada mata shiyasa ta yi fushi ko a lokacin da aka kira aka fada mana halin da kike ciki cewa ta yi ba zata je ba kuma ni ma ba zan je ba
a aminta Yaya Maryam zan ba au duk abun da na haifa Allah yasa hakan shi ne mafita a gareni
meen yar'uwata
Na kwantar da kaina jikinta ita kuka ni kuka, Mama ma dake zaune bakin kofar dakinta ina jiyo shisshikar kukanta wata kila ta ji abun da muke tattaunawa.
aya Maryam dan Allah zaki je asibitin ki karbo min number likitan?
aboda me?
Me zaki yi da ita?
a fada masa cewar ina nan, kuma na fada musu edd na domin wacan da na fada mata ba na gasken ba ne
an je na karbo miki Inshallah
Da taimakonta da karfafa guiwa na ci abinci, ina gamawa sai ga Hajiya da wasu yan'uwanta da Bahijja gaba daya Hajiya ta canja kamar ba ita ba domin tana da jiki amman yanzu duk ta zube.ta rame sosai, ta nuna min damuwarta na tafiyar da ni bada sanin kowa ba, sannan ta karfafa min guiwa yadda zan sarrafa rayuwa na samu sukuni saboda Mama ta musu karyar cewar na kasa zama gidan ne saboda Deen baya ciki.
aman na sani sai kin shiga damuwa, amman ki bar wa Allah komai Zahra shi zai miki mafita ya yaye miki komai
Hajiya ta fada, a gidan suka wuni har dare sannan suka tafi, lokacin da mijin yaya Maryam ya zo sai suka tafi gidana ita da shi suka kwaso min tufafina na sakawa suka kawo min sannan suka wuce.
Washe gari bata dawo gidan ba sai da number likitan ta fada min a gurinsa ta karbo da kanta, sai an saka line a wayar Mama na saka miki number na kira shi be daga ba har ta yanke ina kokarin kiransa na biyu sai gashi ya kira.
ello....
ahra ya kike?
afiya Kalau
aa Shaa Allah, wannan line ki ne?
h nawa ne
anda ta zo karbar numberki ta fadi min cewar yayarki ce hope dai bata san da maganar komai ba?
Na dan yi shiru sannan na amsa.
a sani
aba Zahra ya zaki yi haka?
Abun da ya kamata ace sirrinmu ne?
Ta ya zaki sako wata a ciki?
ar'uwata ce idan bata sani a taya zan kiraka ka karbi haihuwa ta?
Dole sai wani na kusa da ni ya sani bayan ita babu wanda ya sani
mman kamata yayi kamin ki sanar da ita ki fara shawartarmu saboda wannan abun da kike ganin sai iya jefa mu a matsala mu duka
i dai na kira na fada maka cewar edd da na fada ma Jamila ba daidai ba ne, na duba takardar zan haihu nan da sati uku Inshallah
mman miyasa kika canja da farko?
a canjawa na yi ba, na fada ne ba tare da na duba ba ashe ba daidai na fada ba
hikenan zamu shirya komai kamin lokacin, amman zan zo na karbi takardar anjima
mman bana gida ina gidan mahaifiyata zan aiko maka addireshin yanzu idan mun gama waya
mman ba matsala idan na zo?
a kira ni kamin ka zo sai na san yadda zan yi na fita
Ya kashe wayar.
Dare na yi sai ga kiranshi ya shigo na yi zaton da Jamila zai zo sai yace min
a almajiri nan zan aiko idan ya shigo bara ki kira shi kamar zaki ba shi sadaka sai ki ba shi takardar ya kawo min
Na amsa sannan na tashi na shiga daki na dauko takardar na rike a hannu, almajin na yin bara na kira shi ya shigo na mika masa takardar ba tare da nace masa komai ba shi ma ya karba ya fice be ce min komai ba.