← Book details Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 134

Sashe 57

Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai na yi murmushi Mama ta kalle ni tana fadin.
iyasa kika yi haka?
ama ai maganin biri karen maguzawa, idan ban musu haka ba ni za su fara disgawa a yanzu ma ai be nuna min nonon ya karbe shi ba sai cewa yayi wai za su kara gwadawa ba, kin ga ta nan zan gane idan ta gaske tana son yaron nan ko ba komai zan samu kusanci da shi, ina kallon wannan abun a matsayin wata mafita da Allah ya kawo min
na ji miki tsoron kar hakan ya janyo miki wata matsala a nan gaba
abu wata matsala da zai janyo min da yardar Allah ke dai kawai ki taya ni da addu'a
dan kuma ta yardar ki cigaba da zuwa kina shayar da shi, ba ki tunanin asirinta zai tonu?

Kuma ke ma naki zai tonu?

Domin mutane za su yi mamakin ace kina yawan fita zuwa wani gurin ga shi ko arba'in ba ki yi ba
ama maganar mutane baya saka ni yin abu ko ya hana ni a yanzu, matukar kin amince bana shayin kowa lokacin da zan rasa mijina mutanen suna ina?

Miyasa ba su kawo min dauki sun hada min ko da rabin kudin na yi magani ba?

Sai yanzu za su fara magana?

Maganar su ba zai dame ni ba
un yanzu dai sai ki tanadi abun da zaki fadawa Hajiya ba sai gaba ba, domin ina hango abun da tunaninki be baki ba a lamarin nan
Na yi shiru ina sauke dogon numfashi.
10/20/22, 08:02 - Buhainat: *Littafin nan na kudi ne, karanta na sata daukarwa kanki hakki ne, domin sauke nauyi biya ki karanta cikin aminci, pay 500 to Zenith Bank Hadiza Abubakar 2451879008 and send the evidence of payment to 08036126660*
Ta mike tsaye da sauri ta sha gabansa.
aba Hubby miyasa kake da saurin fushi ne?

Abu kadan sai ka hau ka fara fada ba zaka ma tsaya ka saurareni ba?
e zan saurara?

You're just try to kill my son, yaron nan baya samun lafiya idan ya sha nononki amman kin ki yarda kowa ya duba shi sai
an'uwanki tun da kika samu cikin nan ba ki yarda da kowa ba sai
an'uwanki har sharadi na gindaya miki cewar ba a nan zaki haihu amman kika bijire kika dauki kawarki kuka je asibiti sai kirana ka yi aka fada min kina gurin haihuwa, waya sani ko haihuwar da kika yi a nan ne ya janyo masa matsala?

Ta yi murmushi duk wani abun da Mr Bashir zai fada ko ya nuna akan
anta zata masa uzuri saboda ta san yadda yake son haihuwa tun kamin yau.
aihuwa a nan ba zai saka ya kamu da wani ciwon ba, ai da Hamid ya fada mana, kuma ba wani dalilin ya saka na ke son Hamid yana duba shi ba sai dan ganin na gida ne shi kuma kwararen likita ne, and duk wani bincike da ya kamata ayi akan nonon nan an yi ba a gano wata matsala ba, saboda har madara tana saka shi ciwon cikin nan ka ga ba daga nono ne kawai ba kuma jiya ma da ya sha be yi ciwon cikin ba na so mu dan jira mu ga idan abun ya bi haka ai mun fita ba sai mun fita waje ba
uk kwarewar Dr Hamid akwai likitan da ya fishi kwarewa, kuma ba zai yiyu ace yaro idan ya sha nono ko aka ba shi madara yana ciwon ciki kuma ace babu matsalar komai ba, dole akwai matsala, so iya na yau ne idan yaron nan ya sake shan nono yayi ciwon ciki ni da kaina zan kai shi asibiti
a yarda, amman idan ka akai shi na kowa ne likita zaka yarda da duba shi bana son likitan da be san kan aiki ba ya taba min yaro ka fi kowa sanin yadda na ke son
an nan, kukan shi ma jinsa nake kamar na yi kuka
Yayi wani kasaitaccen murmushi ya kai hannu ya taba fuskarka.
e ma kenan da zan iya mutuwa ki auri wani ki samu haihuwa, balle ni da na san idan a yau na fadi a mutu ba ni da
an da za a kasa dakiyar nan tawa a bashi kasonsa?

Kin san iya kimarki da darajarki da kaunarki da ta karu a zuciyata saboda haihuwar nan da kika yi?

Da ace wata uwar ce ta haifa min yaron nan ba ke da da kaunar da zan nuna mata zata saka na manta da ke na saboda soyayya da kaunar da na ke yi ma yaron nan, yanzu kuma da ya kasance ta dalilinki na samu yaron bana ganin kowa a gabana sai ke da
anki, duk wata kauna da soyayya da na nuna miki a baya, sharar gafe ce kuma wasa ce
Ya rumgume shi cike da jindadi ta lumshe ido, bayanta ya shafa yana jin wani irin kaunarta marar misaltuwa na kara tsarashi, shekara tara yana neman haihu Allah be bashi ba sai wannan karon.
okacin da na fara jin kukan yaron nan sai da na fashe da kuka na farinciki, wai
ana ne na jinina nake jin sauti muryar kukansa, yaya rahama ne tabbas kuma ba zaka tana sani ba sai ranar da ka rasa ko
aya, ko ba komai na san zan mutu na bar wanda za a kalla a tuna da ni
Dagowa ta yi ta kalleshi sai ta yi arba da hawayen da suka cika idonsa har suka sauko masa, hannu ta kai ta share masa hawayen nata idon ma cika da hawayen tausayin mijinta, ba da yan furta cewa zai mutu sai dan tausayinsa na sanin cewar
an da take ikirarin nasa ba jininsa ba ne, ita kanta da take ba
anta ba ne.

Wayarsa dake ringing ya ciro daga aljihunsa yana dubawa.
u gwaggo ne wata kila sun iso bari na tare su
Ya fada fuskarsa da annashuwa domin ya san saboda a taya shi farinciki yan'uwa na nesa da kusa suke ta zuwa yi masa barka wasu ma suna tare a gidan, ta sake tana murmushin karfin hali sai da ya shafa bayanta sannan ya fice ita kuma ya juya ta nufi gurin gadon jaririn tana takawa a hankali har ta karasa kusa da shi ta tsaya tana kallonsa.
llah ya ba ni komai ban da haihuwa, na san mijina zai kaunarci yaron nan kamar
ansa alhalin ba
ansa ba ne, Allah ka yafe min wannan zunibin da na aikata da kuma wanda zan aikata nan gaba, ka rufa min asiri kar a gane komai har yaron nan ya girma
Wannan karon hawayenta tare da murmushi suke, tabbas tana jin rashin kyautawa a abun da ta aikata sai dai bata da wata mafitar ne sai wannan, idan har ba ta yi haka ba ta san Mr Bashir zai iya auro wata kamar yadda ya sha yi a baya kuma su zo su haihu ya juya mata baya shi da yan'uwanshi, kuma a raba gado ba zata tashi da komai ba sai hakkin wanka kamar an fada mata shi zai rigata mutuwa, tana duba yadda yake da tarin dukiya ace idan ya fadi ya mutu bata da komai sai hakkin wanka, amman a yanzu fa?

Yan'uwanshi za su kaunace ta daga ita sai
anta, kuma mijinta ma dole ita kadai zai so haka kuma zata samu kaso mai yawa idan ya mutu domin namiji ne
anta.

Kusan a firgice ta juyo ta kalli kofar
akin yaron da aka turo, domin tun kamin ya zo duniya mahaifinsa ya ware masa
aki daya a cikin
akunan dake kusa da nata kuma aka kawata shi da duk wani abun bukata irin na yayan turawa, a part dinsa ma sai da ya shirya masa wani dakin da yafi wannan da yake a ciki tsaruwa da kyau.

Da karfi ta hade yawu ta kai hannu ta share hawayenta tana jin rigar tsadadden lace din dake jikinta yana sukarta.
t least ya kamata ki yi knocked kamin ki shigo Ummiter
hekaranjiya da na yi knocked na shigo kika ce zan tashi yaro yana bachi, yau kuma kin ce ya kamata na yi knocked, Anty Jamila ya kamata ki san ni fa ba yar aiki ba ce you can't just treat me anyhow just because kina matar yayana
Hajiya Jamila ta yi wani gutun murmushin tana rausayar da kai.
she ma kin san matar yayanki ce, matukar kina son girmama
an'uwanki dole ni ki bi ni sau da kafa, ban san abun da kike son yi a bangare na ba, bayan kuma mijina yayi muku part din dabam saboda kun zama abokan zamana
a shigo nan ne saboda na dauki
ana domin danginmu suna bukatar ganinsa kakaninsa da suka zo, sannan nan gidan
an'uwana ne ina damar na zaga duk inda nake so a lokacin da nake so, ba uwa ba uba wa kika tunani zai rika mu bayan
an'uwanmu?
aboda na zama kishiryarki mana, shiyasa ba ki yarda ki tare a ko'ina ba sai gidan nan
Ummiter ta karaso kusa da ita tana fadin.
warai da gaske, Yayana zai iya canja mata be canja yar'uwarba ina fatar kin san da wannan!

A tunaninki mugun halinki zai hana mu zama a gidan ne?

Kamar yadda ya hana sauran matan da yake aurowa zama?
Chapter 57 · 0% Book details