Sashe 22
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nema babu yadda zai yi sai hakuri haka na zauna har kusa la'asar sai da ya sallami kowa abokan siyasarshi sannan matarsa ta sake tuna masa sai gashi ya shigo falon da shirinsa na fita, cikin jikina be hanani risinawa na gaishe shi ba, ya amsa min fuska a sake yana tambayar jikin Deen.
a sauki, Baba na dawo na tuna maka ne, likitoci sun ce idan ba mu hada kudin a yan kwanakin nan ba komai zai iya faruwa
Na fada muryata na rawa ban yi dan ya tauyasa min ba, sai dan kukan nawa yake kusa.
ubhanallahi Allah ya ba shi lafiya
Ya fada yana saka hannunsa aljihu ya ciro bandir din yan dubu dubu ya kirga dubu talatin ya miko min.
ashi a kara, Allah ya kawo sauki ni Wallahi sam na manta ma sai da Mamanki take tuna min
Tsayawa na yi kallon kudin, a kimanci a mutunce yafi karfin ya dauki miliyan biyu ko uku ya bani ma, zai iya daukar nauyin aikin Deen idan ya so, amman be yi ba ko rabin miliyan be ba ni ba sai dubu talatin.
a gode Allah ya saka da alheri ya karawa sauran albarka
Na fada zuciyata na min wani irin zafi, sai ya amsa da Ameen ya mike tsaye alamar sauri yake yana fadin.
ireba ya sauke ni gida
Ni dan ban kara ce masa komai ba, na bishi da kallo bayan ya fice na saka kudin saka na mike tsaye hawaye na sauko min.
omy zan tafi
Na fada domin haka muke kiranta tun a lokacin da Abbah yake a raye.
auna ina zuwa Zahra
Sai na koma na zauna, ita kuma ta tashi ta shiga bedroom dinta bata dade bata fito ta mika min kudin da nake kyautata zaton zai kai dubu dari da hansi.
llah yayi ma babakin Rahma, mijinki kuma ya bashi lafiya
min Momy na gode
Na amsa hawaye na sauko min ba dan ina kuka ba, na saka kudin a jaka na fito kamar zan fadi na fice daga gidan.
Daga gidan na wuce gidan wani abokin Abbah shi ma yana da rufi asiri shi ma kuma na kai masa kukana tun wacan lokacin sai ya dauko dubu goma ya bani, ma fito ina nadamar zuwan gidan, ban yi fushi ba na sake zuwa gidan wani kanen Abbana shi kam na san ba shi da shi kamar sauran hakan yasa da ya min alkawarin cewa zai kawo min har gidan ban yi tunanin komai a rana na domin na san idan yana da shi ba zai ki yi min ba.
A gidansa na yi sallah sannan na fito na nufi gidan abokin Abbah shi kam ban ma samu ganinsa ba sai ce min aka yi baya gari ba dan kuma baya garin sai dan sanin abun da ya kawo ni, haka na fito jiri na dibata kamar zan fadi na biyo hanya, by this time kam na san hankali kowa ya tashi domin ban fada musu inda zanje ba balle su sani, yar wayar tawa kuma na siyar balle akira a ji inda nake, ina tafe a hanya ina hawaye da tunanin yadda Abbah yake kaunar yan'uwansa yana nuna musu kulawa, da kuma irin gatan da yake yi ma yaransa.
bbah yau ga ranar ka, da kana raye da ban yi kuka ba Abbah, yan'uwanka da abokanka duk sun guje ni
Na fada ina tuna yadda Mama ta yi da wahala da mu ko a gurin aurena ita ce ta yi komai, yan'uwa sai dan taimakon da ba a rasa ba wasu ma dan ma kar ace ba su ba.
Na tari napep na shiga na ina ta tunanin mijina ina jin kamar ace idan na koma asbitin na tararda ya warke, bakin asibitin na sauka na sallame shi na karasa ciki da kafata.
Hajiya na hango ni ta taso da sauri ta tare ni.
ahra ina kika je?
Kin tashi hankalinmu tun dazun ake nemanki
Daman na san za a rina wai an ari zanen mahaukaciya, domin ban fada musu inda zan je ba, sai da muka zauna ta bani ruwa na sha sannan ta dauki wayarta ta kira Mama da Yaya Maryam ta fada musu na dawo sannan ta sauke wayar tana kallona.
na kika je Zahra?
Sai da na sauke ajiyar zuciya ina hade ruwan ke min dacin sannan na fada mata mata ina jin kamar na fashe da kuka, sai ta yi murmushi.
e yanzun idan ban da kurciya, ai masu kudin yanzu babu ruwansu da kai, kadan ne kake samu masu taimakon yan'uwa, Zahra yanzu fa idan ka rasa kai na yi rashi sai dai ka yi ta rokon Allah kawai
Na yi shiru har lokacin wata mafitar nake ta tunanin inda zan samu.
ama ko dai muje gidan Tv mu sanar musu a saka mana neman taimako ko samu dacewa
a a aki ta mutane ba, amman hakan sai nake ganin kamar ba dacewa ba ne ban sani ba ko ana samun taimakon
o kuma mu saka a social media ko zamu samu wani ya dauki nauyi, wani lokacin ana samu
Na sake fada ba tare da tunanin komai ba.
Ajiyar zuciya Hajiya ta sauke sai na kalleta ita ma ta yi rama sosai kamar ni, daman ai dole ta yi ramar saboda tunani da zullumin rasa danta.
ajiya wai ba a cire hantar wani a dasawa wani ne?
Sai ta yi murmushi.
a ba a haka, ai da kin ji likitan ya fada
a rasa yadda zan yi, duk wanda ya kamata ya taimaka na tafi be min wani abun azo a gani ba, bana son na rasa mijina
Na karasa cikin kuka mai kama da na shagwaba, ba dan kuma shagwabar ba sai dan abun ya zame min jiki.
ahra...
Mijinki ya ce na hana ki kuma na fada miki, kar neman taimako ya saka ki tafi gurin da be kamata ba
Na kalleta da mamaki domin sam ban fahimci inda zancenta ya dosa ba.
unanin kike zan iya aikata wani abu saboda neman kudin magani?
a Wallahi ba haka nake nufi ba, Deen ya roki na hana ki duk wani yunkuri da zaki yi akan Abiey, balle har ki je neman taimakonsa, ko da mun samu kudin maganin sai idan Allah ya so zai tashi kin san da wannan
Maganar da Hajiya ta yi tunatar da ni abun da na dade da mantawa, wato neman wani abu a gurin makirin mutum Abiey, sai dai duk wahalar da nake ciki bana tunanin zan iya zuwa gurinsa neman taimakon ba.
a zan taba yi ba, ni na dade da rufe babinsa na shafe labarinsa na manta da an taba halittarsa
Na karasa ina juya na kalli Mama da Yaya Maryam da suka shigo ward din da saurinsu.
aba Zahra ya zaki kama ki fita baki fadawa kowa ba?
Kin tada mana hankali
Mama ta fada cikin fada sai Hajiya ta tare ta tana kokarin hana ta yi min fada, kamin na fada mata komai Hajiya ta yi mata bayanin inda naje.
Yaya Maryam ta ce.
bbansu ma yace akwai wani dan siyasa da ke taimaka sosai yace zai yi ma abokinsa magana yayi mana hanya sai muje mu yi masa magana ko Allah zai sa mu dace
oh Allah yasa mu samu, ya jikin nasa
Na karasa ina kallon Hajiya.
a sauki
Yunkurin tashi na yi da zimmar na taka na leka dakin na duba shi, sai Mama ta yi saurin ta mike tsaye tana fadin.
o ki ci abinci na san wunin yau baki saka komai a cikinki ba
ari na duba shi sai na zo na ci
a ki dai fara cin abincin
Hajiya ta fada, bana son musa musu dan haka na dawo na zauna Yaya Maryam ta zuba min jalof din shimkafa ta zuba min ruwa a kofi, daukar plate din na yi na rike ina kai abincin bakina ba dan ina jindadinsa ba, ina labarta musu yadda na tararda yan'uwan Abbah da abokansa.
Bayan na gama cin abinci na tashi sai Hajiya ta ce.
na tunanin fa bachi yake yi likitoci sun ce yana bukatar bachi, da kin hakura har zuwa gobe da safe sai ki duba shi
a magana zan yi da shi ba, duba shi kawai zan yi
i hakura sai da safe mana Zahra, miyasa kike gardama ne?
Mama ta fada, sai na kalleta na kalli Yaya Maryam na sake kallon Hajiya a take zuciyata ta raya min ba lafiya ba.
aninshi kawai zan yi na fito
Na sake fada tare da fara takawa na nufi hanyar danki, sai Yaya Maryam ta kira ni.
ahra miyasa wai baki jin magana wani lokacin?
Ance ki bar shi ya samu bachi mana
Na juyo na kalleta.
dan wani abun ne ya faru ku fada min, ba wai ku hana ni gashin ba
Ina fadar haka ya juya na cigaba da tafiya, ina kaiwa kofar dakin sai na samu kaina da faduwar gaba da tsoron abun da zan tarar.
Haka da dai na dake na daure na murda kofar na bude na shiga.
Sai na hangoshi kwance an saka masa oxygen a baki ga wata katuwar tukunyar oxygen din aje a kasa da alama ita take ba shi iskar numfashin da yake shaka.
Gaba daya sai zuciyata ta karaya a take hawaye ya cika idona na taka a hankaki na karasa kusa da shi ina kallon kyakkyawar fuskarsa mai cika da haiba amman a yau ta canja kyausa ya gushe saboda ramar da yayi ta ciwo, hannu na kai na taba jikinsa sai na jishi da wani irin sanyi kamar ba jikinsa ba.
ahra
Na juyo na kalli Yaya Maryam.
aushe suka saka masa wannan abun?
Na lumshe ido ina jin zuciyata kamar zata fado saboda bakinciki, hawaye kan daman hanya kawai suke nema, ji na yi Yaya Maryam ta rumgume ni tana tarrashina sai dai ita ma hawayen take.