Sashe 63
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ko kwana goma?
i dai ban sani ba
Na fada ina hade hannayena, murmushi ya sake yi.
hikenan idan kin yanke shawara zaki iya fada min a waya ai, and ki yi hakuri da abun da Jamila ta yi miki dazun, ta yi hakan ne saboda muma gaban mutane kuma ta riga ta gabatar da ke a matsayin yar aiki kinji
Na daga mishi.
in yafe mata
a wani abu ba ne, daman masu kudi suna hantarar talaka ai, kuma basa son rabarsa talaka kuma ya saba da wannan rayuwar so it's not a big deal
ome...
Rich people...
Ya furta sannan yayi one two three step backwards yana murmushi ya saka hannunsa aljihu yana kallona.
ood Night
ood night
Na mayar masa sai ya bude motar da baya baya kamar baya son daina kallona sannan ya juya ya shiga, ni kuma ina tsaye har ya tashi motar ya juya ya fice daga gidan, ko bayan fitarsa na dade a tsaye ina ta kallon dukiyar da aka narka a harabar gidan sannan na juyo kamin na kai kofar falon aka bude daga can ciki wasu daga mutanen da na tarar dazun suka fito mata hudu sai dayar dake rike da yaro, matar da na taba gani tare da su Ammy tana daga cikin mutanen da suka fito kamar dazun yanzun ma kallona kawai take, da alama suna da alaka mai karfi tsakaninsu da Hajiya Jamila domin ta yi musu rakiya har bakin kofar falon.
Gefe na ja na tsaya har sai da suka fice sannan na shiga cikin falon akan kujera na zauna ina jin sanyin ac kamar yayi min yawa, kasa kasa nake kara karewa daular falon kallo lallai mai gidan nan be san zafi dukiya ba sam, idan ba haka ba wannan gyara da falon ya sha kamar ba za a mutu ba, Allah yasa ma duniyar ta Allah ce...
ahra...
Ina tsaka da gulmar zuci Hajiya Jamila ta kirani a tsawace, ai ko a razane na juyo na kalleta.
or the last time karki sake zauna min akan kujera, ya zama na karshe da zan sake miki magana
Na kalli wata tsohuwa da kuma wani matashiyar yarinya da zan kanwa ta uku da ita da suke falon sannan na sauke kaina kasa na sauka daga kan kujerar.
oh Hajiya
Na amsa zuciyata na sosuwa domin ko kadan ban jidadin yadda ta yi min a yanzu ba, idan a dazun saboda mutane ne yanzu kuma fa?
a so mu je
Ta saks fada a tsawace, sai na mike na bi bayanta domin tuni ta yi gaba abun ta, inda muka bi dazun muka sake bi sai dai wannan karon dakin dake kusa da ke kusa da na dazun ta shiga na bi bayanta sai na tsinci kaina a cikin wani daki mai cike da kayan wasa yara an kawata ko'ina kamar yadda ake yi ma
akin yaran turawa yaran ma yan gata, wutar
akin ma wata kala ce mai kama da blue da ratsin pink a ciki, Wani karami gado na hango jaririn kwance yana ta sharar bachi, na dunkule shi da kayan sanyi irin masu tsadar nan.
higa
bandakin nan ki wanke hannunki
Ta fada tana nuna min bandaki fuska babu annuri kamar wanda ta yi arba da makiyiyarta.
Kamar na ce wani abu sai kuma na nufi bandakin na bude na shiga, ashe a nan din ma wata duniyar ce mai abun kallo da mamaki, domin ban ga wani mai na wanke hannuna ba sai tawul ko gurin da ruwa zai zuba ban gani ba, hausawa sun ce
an hausa ba bobawa ba, dan sink din da na gani na duka ina karantawa sai na ga an yi hoton omo a na farko a na biyun kuma ruwa, latsawa na yi a zatona zai zubo min detergent din ne, amman shiru hakan yasa na kai hannuna kasa da zimmar latsa kasan sai kawai na ga sabulun ya zubo, tsabar mamaki ban san lokacin da na bude baki ba.
aaa....
Na janye hannun na murza sabulun na wanke sannan na tara inda aka yi hoton ruwa sai ruwa suka zubo a hannuna na wanke sannan na saka tawul din na goge na fito.
auko shi a hankali
Wani irin shauki na ji ya kamani, jikina rawa na mika hannu na dauko
ana ina kallon fuskarsa zuciyata na kara cika da kaunarsa, ji na yi kamar na rumgume shi a kirjina amman ba dama dogon hancinsa be yi min kama da na rowa ba sai Deen, a take idona ya cika da hawaye har suna kokarin zubo min, juyawa ta yi ta fice ba tare da tace min komai ba, sai na bi bayanta a lokacin ne na samu damar sumbantar
ana.
Muna fitowa mu ka kusa cin karo da wata budurwar da ba zata wuce sa'a ta ba idan kuma ta dara ni kadan tana sanye da doguwar rigar da tafi kama da bachi, sai ta nuna ni tana murmushi.
e ce Zahra ko?
Na kasa amsa hawayen da suke makalle suka zubo min a fuska.
Hajiya Jamila ta juyo ta kalleni.
ta ce ya aka yi?
aya yace na kirata zata gaisa da su Gwaggo
Budurwar ta fada tana yatsina ma Hajiya Jamila fuska, sai da Hajiya Jamila ta kalleni daga sama har kasa sannan ta mika hannu zata karbi yaron.
an iya zuwa da shi
Na fada da sauri ina kauce domin ji nake kamar kar a raba ni da shi.
i je da shi gidan uban wa?
Dallah ba ni yaro na
Ta karbeshi da karfi wanda hakan yayi sanadiyar tashinsa daga bachi ya fara mika da hannayensa dake sanye da safa, na saka hannu na share hawaye sannan na kalli yarinyar wasu hawayen na sauko min, Hajiya Jamila kuma ta ja tsaki ta wuce ta bar mu a tsaye black beauty din ta bita da harara tana tabe baki, sannan ta rika hannuna ta nufi wata hayar da ni, sai da muka fita daga corridor sannan ta sake tana fadin.
i wacan matar sai kin yi hakuri da ita, bata da halin kirki sam, ni ma nan karfen kafa na zame mata da yanzu ta kare ni kamar yadda ta kori yar'uwata
Na saka hannuna na dama na share hawayen sai dai ban ce mata kofar ba har muka isa gaban wata kofar bude kofar ta yi sai gani a cikin wani madaidacin falo mai kyau ga sanyi kamar kasar turawa, sai da ta kai farkon falon ta bude wata kofar muka fita waje, a nan ma wani bangare ne na harabar gidan iska sai kadawa yake saboda hadarin dake haduwa a samaniya, wani apartment din muka nufa da be yi girman wanda muka fito ba, sai da ta yi knocking sannan ta tura sai da ta fara shiga sannan na bi bayanta.
Madaidacin falo ne mai cike da kayan kallo da kujeru sai dai be yi kyau sauran ba, Mijin Hajiya Jamila na zaune a kasa kusa da wata tsohuwa, sai kuma wasu manyan mata su hudu suna zaune saman kujera, budurwar ta karasa kusa da matan tana fadin.
ata nan
Na zauna daga nesa da su a kasa, sai Alhajin ya ce
o ta so ki zauna kan kujera
a nan ya isa
Na fada ina maida kaina kasa.
llah sarki yarinya mai hankali, ya sunanta
ama ce amman dai ita Zahra ake ce mata
Alhajin ya amsa mata da muryar da nake iya karantar murmushi yake yi.
llah sarki Fadimatu ce, an gode kin ji Allah yayi albarka ya kawo miji na gari idan kuma akwai ya bada zaman lafiya
amila tace mijinta ya rasu, lokacin da abun ya faru tana da ciki ina tunanin na fari ne ko?
Na daga mashi kai sai ya dora da
anadin abun da ya faru yasa ta rasa
an saboda ta zubar da jini da yawa sosai gaskiya
yyah Allah ya jikan mijinki ya baki wani mai albarka kinji, an gode an gode Alhaji yana ta nemanki ashe zaki tararshi har gida ba in ji Allah
Daya daga jikin matan dake zaune kan kujera ta fada sannan sauran ma suka min addu'a.
aya yanzu ita zata rika kula da Babyn kenan?
Budurwar ta tambaya tana sotsan kanta da babu dankwali.
h Haka Jamila tace, zata dan taimaka tana rika mata shi kamin yagi gwari
Ya amsa sannan ya kalli budurwar mai kama da shi ya ce.
mmiter rakata ta koma daman dai zaki gaisa da iyeyena ne
Wannan karon yana kallona ya karasa maganar, sai na mike tsaye wanda aka kira da Ummiter ta biyo bayana muka fito.
10/20/22, 09:24 - Buhainat: *Littafin nan na kudi ne, karanta na sata daukarwa kanki hakki ne, domin sauke nauyi biya ki karanta cikin aminci, pay 500 to Zenith Bank Hadiza Abubakar 2451879008 and send the evidence of payment to 08036126660*
ABIEY POV.
A hankali ya busar da iskar bakinsa ya gyara zaman hannunsa na hagu dake aljihu, hannunsa na dama kuma na rike da kofin ruwa.
Can kuma ya ciro hannun ya duba agogon dake daure a hannunsa.
9:13pm
Ya furta sannan ya aje daga kai yana kallon harabar gidan tare da kurba ruwan, ajiyar zuciya ya sauke ya sunkuya ya aje ruwan ya dauki keys dinsa dake kan mini center tebur dake gurin ya juyo ya fito daga backyard din ya dawo cikin dakinsa, kai tsaye ya zarce zuwa kofar fita dakin kamar an korashi haka ya sauko stair ba karamin dadi ya ji ba ganin falon ba kowa, balle ya tsaya amsa tambayayiyin Ammy na ina zai je.
Yana isa gurin kofar falon ya bude ya fita be san key din wace motar ce a hannunsa ba har sai da ya latsa key din wata kafirar BMW ta yi kara, sai ya zagaya tsakamin motocin ya nufi inda take ya bude ya shiga yana reverse ya kunna kai daman masu kula da shiga da ficen gidan tuni suka wangale masa gate.
Driving kawai yake yana tunanin yadda zai wanke Zahra a gurin Ammy da Anty, musamman ma Anty da yake ganin ta fi kowa daukar abun da zafi.