Sashe 54
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Alhalin ba ki tana masa komai ba?
aman Deen ya taba fada min ai yayan manyan mutane ba sa auren yayan talakawa, haka baya faru a zahiri sai a littafai ko a fina fina kuma na yarda tun da gashi anyi min
hat's the point Deen ba shi ya lalata duk wata alaka a tsakaninku, ke kanki kin san son da Abiey yake miki ba na wasa ba ne kuma babu abun da zai saka yayi miki haka..
Mikewa na yi tsaye na shuri da plate din danwaken da ta kawo min.
an taba jin na tsaneki ba sai yau, Deen ya gama min komai Maryam tun da ya cire kunya a ranar da Abiey ya so saka ni, kuma ya rike ni amana har karshen rayuwarsa, Wallahi babu wani abu da zaki fada da zai saka na ga hasken Abiey ko da digo daya ne, babu wani abu da zaki yi ki saka na ga laifin Mijina sai dai na ke ki bata kanki a gurina, mijina yayi mutuwa kyakkyawa babu wanda zai bata masa suna
Mama ta mike tsaye ta rike ni domin fuskata da hawayena sun nuna maganar da nake da gaske nake yinta.
aryam be kamata ki yi wannan maganar ba haba?
allahi Mama dan baki san gaskiya ba ne, daman zuciyata ta dade tana raya min abubuwa kawai dai ban ce komai ba, amman ki duba yadda lamarin nan ya faru kina gani kin san akwai lauje cikin nadi, sannan ki duba yadda Deen yake cewa ta masa alkawari bayan mutuwarsa ba zata auri wani ba, ciwon nan nasa ma fa son yayi ta dauka kawai dai ba a son ana fadar abubuwan marar kyau akan mamaci ma amman Wallahi Deen din nan ba mutumen kirki ba ne ni daman ban so aurensa da Zahra ba
Ban san lokacin da na nuna da yatsa ba.
arya kike yi Maryam Deen mutunen kirki tun da be taba kashe kowa ba, kuma be sace abun kowa ba kuma ba zaman banza yake ba yana da sana'a, Deen ya gama miki komai a rayuwa tun da ya rufawa yar'uwarki asiri ya aureta a lokacin da wani banza ya so ya tona mata asirin, kuma daga yau sai yau karki sake furta wata kalmar akan mijina
ole ne na fada miki gaskiya saboda ni yar'uwarki ce...
a datse zumuncin dake tsakanina dake daga yau, indai saboda yan'uwantaka zaki fada min wata magana marar dadi akan mijina to daga yau karki sake kirgawa da ni a cikin yan'uwanki
aboda wani banza zaki....
ijina ba banza ba ne ban yafe miki ba Maryam
Mama ta rike domin kokarin kai mata hannu nake duk kuwa da na san bana iya dukanta.
a isa haka haba Maryam, ko Deen be auri Zahra ba be dace ki masa haka balle ya auri yar'uwarki
Fashewa na yi da kuka sai Mama ta rika ni ta saka ni
aki, Yaya Maryam kuma ta dauki jakarta ta fice tare da yayanta ko sallama bata mana ba, bana taba jin bacin irin na yau ba, ban tana jin na tsani Maryam irin yau ba, ashe a cikin yan'uwanka ma akwai makiyanka, ko kadan bana son na ji wata magana marar dadi akan Deen domin be rage ni da komai ba, kuma na san Abiey karya kawai yake masa.
A yau na tabbatar da wani bacin rai yafi gaban kuka domin ina shiga dakin hawaye suka daina min zuba sai bugawa kirjina yake kamar ya fado, lallai a yau na kara tabbatar da Abiey ba mutumen kirki ba ne kamar yadda Deen ke fada min.
a yi gaskiya baka raye amman yana maka kazafi saboda ya bata ka a gurin mutane, mugun halinsa na ta kara bayyana, na so ace kana raye Deen ka ga wannan ranar kunnuwanka su ji maka abun da makiyina yake fada bayan ranka, mutum mugun ce dan'adam butulu
Na fada ina murmushin takaici.
au da yar'uwata za a zauna a zagi mijina?
Wannan bakinciki yayi min yawa da wannen zan ji?
Rashin mijina ko na
ana ko kuma na abun da Maryam ta yi min a yau
Na fada daman can ko lokacin da ina budurwa idan muka samu matsala da ita bana kiran da Yaya Maryam sai dai Maryam kai tsaye.
ama wai ki ji wannan abun?
Allah ma ya isarwa Deen
Mama dai bata ce min komai ba, ni ka dai na yi ta mitata har na yi na gama ban ji bakinta.
ahra kin ga mutumen nan yana ta kira amman bana son ki dauka
Na fito da sauri daman tun dazun nake ji wayarta tana ringing sai dai ban maida hankali a gurin ba saboda raina a bace yake.
ata kila fada zai yi yace miyasa na kira Jamila?
Wata zuciyarta ta raya min sai dai hakan be hana ni picking ba.
ello
ahra ya gida?
Na ji muryarsa tsabanin yadda na yi zaton zan ji ta.
afiya kalau
m na yi magana da Jamila akan matsalar yaron nan muna son zaki matsa nononki mu gwada ba shi mu gani saboda mu na son mu gano inda matsalar take
Na kai hannuna a kirjina ina jin wani irin sanyi marar misaltuwa, sai dai ban yanke hukunci kai tsaye ba.
an yi shawara da Mama tukuna idan na yanke hukunci zaka ji ni
Ina fadar hakan na yake wayar na zauna kusa da Mama da sauri ina fada mata.
mman ke zaki iya kina matsar nononki kina bashi?
h mana Mama tun da har akwai ruwan nonon mai zai hana na yi haka, kuma gwadawa za'ayi aga idan shi ma be saka shi ciwon Cikin ba
na tsoron kar asirinmu ya tonu Zahra?
Saboda idan kina ba shi nono wata rana za a gane, kuma duk ranar da asirinki ya tonu zaki sha magana a gurin mutane Hajiya kuma ban san da wane idon saki kalleta ba
boye zan rika ba shi babu wanda zai sani da yardar Allah
hikenan, amman karki saurin nuna masa kin amince tun da gashi har sun fara zarginki
oh Mama
Ban kira shi a lokacin ba duk da kasancewar na samu goyon Mama kuma abun ne da zuciyata take so, haka na daure har sai da ya sake kirana da kanshi shi ma kuma ba kai tsaye na nuna masa amincewata ba sai da ya hada da magiya.
Da yamma lis ya aiko yaro ya lunch box na yara, na karba ina budewa sai na ga wata yar karamar gora a ciki, na sallami almajin ni kuma na shiga daki na fara matsa nonon da ya kusan dankarewa saboda rashin tsotson, ban tana sanin akwai azaba a matsar nono ba sai a ranar idan na matsa sai na runtse ido na bude da taimakon Mama na samu na yi rabin karamar gorar daker sannan na kira shi a waya na fada masa ya aiko almajiri, bayan kamar mintuna biyar muka ji sallamar almajiri Mama ta amsa ya ce
ai wani a waje ya ce a bada sako
Mama ta rufe lunch box din ta kai masa, ba ayi minti talatinba zazzabi ya rufe ni Mama ta dauko min magunguna na sha kamin ta dauke ledar maganin muka ji sallamar Hajiya da yan'uwanta.
JAMILA POV.
Expensive white curtains din falon kawai zaka kalla kasan mutanen da suke rayuwar a cikin gidan ba su darajar nera ba, balle kuma ka sauke idonka akan set 3 na mayan kujerun da suka kawata falon, ko wane corner na katon falon air conditioner ne a tsaye, komai na falo fari ne ciki har da dinning din da aka yi ma area dabam, daga cikin falon kana iya hango wani kasaitacen falo madaidaici da aka kawata komai na sa blue, dama da falon wani katon stairs da mutum biyar za su iya jerawa su hau ko su sauko a tare, an gawata ko wace kusurwa ta falon kamar ba a mutu ba, Jamila ce zaune a rumgume da jaririnta a daya daga cikin set din kujerun da suke falon fuskarta a hade tana juya gorar nonon dake hannunta.
dan ya sha be yi ciwon ciki ba hakan na nufi wani abu ta yi ma masa kenan?