Sashe 23
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mun dade a haka kamin na daga daga jikinta na zauna.
an Allah ki roki Mama ta bar ni na kwana a nan yau
oh, amman...
an Allah
Na sake roko a dole ta daga min kai.
hikenan zan yi magana da ita
Ta juya ta bude kofar ta fita, sai na miki tsaye na nufi kofar na bude na fita hawaye na sauko min kamar ba gobe.
Ban yarda na bi ta inda za su gan ni ba sai na sauya hanya na fita ward din ba tare da sun gan ni ba.
Wani gurin na samu inda babu mutane na zauna na bude babin kukana ina tunanin yadda gobena zata kasance idan na wayi gari babu Deen.
ABIEY POV.
Duk labarin da Sauban yake masa hankalinsa baya gurin, har sai da ya dafa shi.
ey Abiey
Ya kalleshi da sauri, kamin ya kalli Nuratu dake zaune kusa da mijinta sanye da Hijab.
afiya kake kuwa?
Ya dan jimmm alamar tunani, sannan ya mike tsaye.
afiya Kalau
Ya nufi kofar fita falon, Nuratu ta bishi da kallon mamaki Sauban kan ya saba ganinsa a irin wannan yanayin time to time.
i kwashe kayan bari na raka shi
Kusan a tare suka mike tsaye shi ya nufi kofar fita ita kuma ta fara kwashe kayan da Abiey ya ci abincin da su.
Jingine da motarsa Sauban ya same shi ya rumgume hannayensa har lokacin muryarsa na nuna alamar yana cikin damuwa.
biey lafiya dai?
Ya dago ya kalleshi.
omething is wrong somewhere
hat do you mean
kusa ko a nesa duk inda Zahra take tana cikin wata matsala
uba kake yi ne?
Ko kuma abun naka ne ya kara yin worse?
use to feel that a lokacin da muke tare, if wani abun ya same ta ina jin wani yanayi na daban jikina yana fada min, and tun da na baro gidan Mai Martaba na dawo gida kullum sai na yi mafarkinta, and bana gane wane irin mafarki ne every day
ole ai ka yi mafarkin tun da ka saka ta a ranka
a irin wannan nake nufi ba, ni na san me nake ji, and kwana biyun nan tunaninta yana damuna fiye da da
ahra matar wani ce Abiey, ya kamata ka cireta a ranka, is she not the one that warning you ki manta da ita ka fita daga komai nata?
Be kamata kana tunanin matar wani ba
Abiey ya hade yawun bakinsa.
aka ne, and i do hope ba mutumen nan ya cutar da ita ba, because she choose the wrong person...
till thinking about her talking about her?
Kana ganin haka zai fitar da kai?
abu yadda zan hana kaina tunanin Zahra, domin ta zama wani bangare na rayuwata kuma ta shiga cikin jinina, a zuciyata take rayuwa, duk wata mu'amala ta da ita na saba, ita kuma da ni ta saba sometimes i wonder yadda take farinciki ta manta da komai nawa
Ya juya ya bude motarsa sai kuma ya tsaya yana bawa kansa amsa.
hy won't she?
Deen ya riga ya nuna mata mi macuci ne wanda ya kunyatata da kunyata iyayenta da yan'uwanta kuma ya gujeta i will never ever forgive him
Sauban ya sauke ajiyar zuciya.
na fatar Zahra zata gane gaskiya wata rana, but sometimes so yana rufe mana ido mu aikata abubuwan da basu dace ba, i think yana son ta sosai kamar yadda kake son ta, shiyasa har ya aikata abun da ya aikata
Abiey ya kalleshi yana wani murmushin gefen baki.
eally?
Is that what you think?
Hmmm
Ya shiga ya zauna yayi ma motar key ba tare da yace komai ba, yayi reverse kamin ya isa gate mai gadin Sauban ya bude masa gate din sai ya fita gidan ya bar Sauban a tsaye yana bin motarsa da kallo.
Driving yake a hankali zuciyashi na mashi ba dadi har ya isa gida, horn daya aka bude masa katon gate din gidansu ya kunna kai ciki be faka ko'ina ba sai harabar entrance din Ammy ya bude motar ya fito kamar marar lafiya ya karasa gurin kofar yana tabawa sai ya ji ta a rufe abun da ba a saba ba, domin ba kasafai Ammy take rufe kofar falonta ba, kara ma ada can lokacin da Zahra take zuwa gidan tana rufe kofar musamman idan tace zata yi ma Ammy girki.
Har ya kai hannunsa ya danna door bell din sai kuma ya fasa ya kwankwasa.
In right time Yasmin ta bude masa kofar tana sanye da doguwar rigar atamfa hannunta rike da albasa.
asmin?
a'am Sannu da zuwa
e kike yi?
omy ce ta aiko ni, sai Ammy ta ce na mata girki saboda Jummai bata kusa
Kallonta yayi from head to toe ya kai hannu ya taba ta, sai ta matsa baya.
mmy tana sama
Murmushi yayi ya dauke kansa, because she did exactly yadda Zahra take masa.
hy are you behaving like her?
Bata ce masa komai ba, bayan kallonsa da take sai ya raba gefenta ya shiga falon ya kalli kofar kitchen din yana jin kamar ya hango Zahra a tsaye tana masa gwalo ko tana kashe masa ido daya.
a zo a daidai, yanzu Anty Amarya ta kira ni
Ammy ta fada tana saukowa downstairs din rike da wayarta a hannuna, juyowa yayi ya maida dubansa a gurin Ammy, kallonta kawai yake kamar wanda be fahimci abun da take fada masa ba, hakan ya karanta da ita danta autan danta ba lafiya yake ba.
10/1/22, 22:03 - Buhainat: *
CIWON - SO
By Khadeeja Candy
Hannu ya mika a hankali ya karbi wayar da ke hannun Ammy sannan ya sake kiran Anty Amaryar ta line Ammy.
ello
'ana tun da Ammy ta tafi da kai baka dawo ba, shiyasa na kira na yi biko har yanzu baka huce ba?
an yi fushi ba, Ammy ce tace min Mai Martaba yana bukatar space
pace din ai yayi yawa haka, kanenka ma suna ta marmarinka
an zo idan na dawo daga England
o ka taho kamin ka tafi sai ka yi ma Mai Martaba bankwana daga nan
hikenan zan zo
Ya sauke wayar cikin yanayin dake kara karantar da Ammy damuwarsa.
Ya mika mata wayarta ya nufi stairs.
liyu...
Ta kira shi sai ya juyo ya kalleta.
e ke damunka?
A maimakon ya amsa mata sai kawai ya dawo kusa da ita ya tsaya.
na jin wani yanayi ne marar dadi, ban san miyasa ba amman ina jin wani bangare na jikina da zuciyata na raya min kamar Zahra tana cikin damuwa
Ammy ta dafe kanta cikin tsananin damuwa.
aba Aliyu Aliyu Aliyu yaushe zaka cire kanka daga cikin wannan damuwar ne?
mmy ba zaki fahimci yadda nake ji ba
Ya fada sannan ya juya ya hau stairs din da saurinsa ya shige dakinsa.
Ammy ta juyo ta kalli Yasmin dake tsaye.
aka yake mana kamar wani mahaukaci
Yasmin ta kalli stairs din sannan ta sauke kansa ta juya ta nufi kitchen.
asmin idan kin gama girkin ki saka naki ki ci, ni zan fita karki je gida sai na dawo
oh Ammy
Ta amsa cike da ladabi Ammy ta juya ta nufi dakinta mayafinta ta dauko ta jakarta ta fito, ko da ta fito harabar gidan direbam ta har ya janzo motar ya matso da ita daman ta fada masa cewar fita zata yi.
Bayan Yasmin ta gama girkin ta zuba nata ta zo falo ta zauna a kasa ta nade kafafuwanta sai kuma ta samu kanta da kasa ci, minti daya biyu sai ta daga kai ta kalli stairs din kamar mai jiran saukowar wani, haka ta gaji ta dauki abincin ta kai kitchen ta dauki kofi ta sha ruwa sannan ta bude firij ta dauko apple ta fito ta zauna.
Kusan a gidan ta wuni duk kuma tsawon wunin da ta yi bata ga saukowar Abiey ba, sai da aka kira sallah la'asar a lokacin ta shiga dakin Ammy ta yi alwala tana jin motsinsa sai ta fito da sauri ta bude kofar motsin bude kofar ne ya saka shi juyowa ya kalli kofar dakin Ammy kamin ya dauke kansa ya cigaba da sauka stairs din, juyawa ta yi a hankali ta koma
dakin ta shiga bathroom ta yi alwala, bata fito bayan gama sallah har sai da Jummai ta dawo sannan ta sauko shi ma saboda ta fadawa Jummai cewar Ammy ta fita ne.
A falo suka tare ita da Jummai suna ta hira har aka kira sallah magariba sannan Jummai ta fita daga bangaren zuwa bangarenta wato BQ Yasmin kuma ta koma dakin Ammy domin yin sallah, kamar tashinta ake jira sai ga Abiey ya sake saukowa daure da alwalarsa ya nufi dinning ya bude abun da Yasmin ta dafa faten doya ne, shi kuman daman bayan son doya haka ya yatsina fuska ya fice zuwa masalllacin dake cikin gidan.
Bayan sallame sallah isha'i ya zauna yana ta lazimi har aka kira sallah isha'i, yana a sahun gaba da masu aiki da masu gadin kula da gidan suka yi sallah isha'i sannan ya fito mallasacin ya dawo cikin gidan.
Kai tsaye kitchen ya nufi yana shiga ya ya dauki electric kettle ya zubar da ruwan da ke ciki ya zuba wasu, domin baya shan tea ko coffe da ruwan da aka aje sai wanda aka tafasa yanzu yanzu.
Wayarsa ya ciro yana dannawa har ruwan ya tafasa, sannan ya hadawa kansa tea.
mmy ki zo ki dafa min wani abu na ci
Ya fada yana sauraren yadda cikinsa ke kukan yunwa, yana tsaka da hada tea telephone din dake falon ta yi kara, be kula ta ba har aka gaji aka daina kiran.
Sannan ya dauko mug ya fito kitchen din idonsa be sauko ko'ina ba sai akan Yasmin dake saukowa sanye da Hijab dinta da jakarta da dukan alama ta gaji da zaman ne zata tafi gida, sai kuma ya juya a hankali yana kallon kofar falon da aka murda aka bude daga can waje, a take mug din dake hannunsa ya subuce ya fadi kasa zuciyarsa ta buga da mugun karfi.
ZAHRA POV.