Sashe 37
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ta daga min kai.
10/1/22, 22:16 - Buhainat:
askiya ba zan bari ki fita waje ba, na san me suka zo miki da shi
a zai wuce mu yi magana ba, kuma ba zan dade ba ni dai ki dauke min hankalin Mama please kar ta gane na fita
Ba dan ranta ya so ta shiga falon ta dauko min hijab dinta.
an kai buta bandaki idan kin dawo sai ki rataye Hijab din a waje ki shiga ki fito da butar
oh Mama fa?
an tsayar da ita a falo ba zan bari ta fito ba sai kin dawo
Na karbi Hijab din na saka da sauri sannan na saka talkamina na fice cikin sanda kamar yadda wacan bakuwar ta yi, kusa da kofar gidanmu na sami motar Dr Hamid.
Yana ganina sai ya bude min gidan baya, ni kuma na girgiza mashi kai.
a ba sai na shiga ba
Sai ya bude motar ya fito, ita kuma ta sauke gilashin motar idonta sanye da katon tabarau irin wannan mai batar da kama.
i shigo cikin mota zai fi sirri
una son sirri kuka sako wannan matar a ciki
ata san komai ba, kawai dai na fada mata yadda zata yi ne idan ta shiga gidan, kuma tana fitowa na sallame ta ta tafi
10/1/22, 22:16 - Buhainat:
a haka ya kamata ki yi mata magana ba, ke da ita duka taimakon juna kuka yi, ita ta taimake ki ke kuma kin taimaketa, kuma magana ya kare na zo nan ne saboda na fahimtar da ita saboda na daga mata hankali ba
Bayan Dr Hamid ya gama fadar hakan ya dauke idonsa daga barin kallon Jamila ya sake kallona.
ai abu na biyu kuma Mijin Jamila ya ce be yarda matarsa ta haihu a kasar nan ba sai a waje, saboda haka muka zo neman alfarma idan zaki iya bin mu waje ke ma ki haihu can
Na girgiza kai da sauri.
a mu wannan cikin yarjejeniya ba, ba zan bar garin nan zuwa ko'ina ba
Sai ya daga min hannunsa.
hikenan babu dole daman roko kuka zo ba cilasta ki zamu yi ba
mman Dr idan ba wannan ba bamu da wata mafita can ma din zai fi nan sirri kuma kasan yadda mijina yake ji da cikin nan ba zai taba yarda na haihu a nan ba
Sai ya juya ya kalli Jamila wanda ta yi maganar.
10/1/22, 22:17 - Buhainat: Na daga masa kai.
an shiga ciki kar kanwar mijina ta same ni a nan
Na juyo da saurina na dawo na nufo gida, sai da na fara lekawa na ga babu kowa aje sannan na shiga na cire Hijab din na rataye na shiga bandaki na sai na tararda butar da Yaya Maryam tace zata aje min.
Jinginawa na yi gurin hawaye na sauko min na kai hannuna na dafe zuciyata dake min zafi.
a zan iya bada cikin nan ba, ba zan bada wannan cikin ba
Na fada a raina ina sulalewa kasa na zauna ina kuka marar sauti, ban fito bandakin ba sai da na ji muryar Yaya Maryam tana fadin.
ahra har yanzu kina bandaki gashi har hudu ya sauko?
Ba a son jimawa a bandaki fa
Share hawayena na yi na fito daga bandakin rike da butar dake kokarin zamewa a hannuna ta fadi, har ta yi kamar zata nufo ni sai ga Mama ta fito a dole ta tsaya inda take ni kuma na nufi magudanar ruwa na duka na fara alwala ina ta kuka tun ina yi cikin karfin hali har ta kai bana iya boyewa sai da kukan ya fito
10/1/22, 22:18 - Buhainat: Kusan a tare suka min hada baki gurin yin sallamar, sai na sauke kaina kasa na samu kaina da kasa amsa musu, Yaya Maryam da Mama suka amsa suna kallonsu, tun kamin ayi musu izinin zama Dr Zainab ta nufi wata kujerar zama ta mata ta dauko ma Ammy ta aje mata, Mama ta tashi ta shiga falo ta dauko tabarma ta shimfida musu Dr Zainab da Matar suka zauna a kai, har suka gama gaisawa da Mama da Yaya Maryam ban dago ba sai da Ammy ta kirani da sunan da ta saba kirana da shi.
ahra autata har yanzu fushi kike da Ammynki?
mmy kina tunanin zan manta da abubuwan da suka faru ne?
Na amsa mata ba tare da na kalleta ba, har yanzu ina tuna yadda ta tsaya kai da fata ta rantse danta ba zai aure ni ba.
Dr Zainab ta ce
aba Zahra ashe ba zaki iya shafe abun da ya faru ba ki manta da komai
10/1/22, 22:19 - Buhainat:
a'alaikissalam
Na amsa mata daker, sai ya karaso inda muke ta yi tsaye ganin hakan ya saka Bahijja tashi ta dauko mata tabarma.
i ba zama zan yi ba, daman na zo ne kawai na duba lafiyarki, ya hakuri
Ta fada fuska ba yabo ba fallasa, ban yi mamakin ganin fuskarta a haka ba wata kila bata huce daga kin amincewa na bita a waje da na yi.
afiya ta kalau hakuri kuma mun gode Allah
aa Shaa Allah, Allah kara hakuri ya saukeki lafiya shin yaushe ne edd ki?
Kila mu haihu tare
Wannan karon da dariyar yake ta karshe maganar saboda kallon mamaki da Bahijja take mata, wata kila bata son Bahijja ta zargi wani abu.
un ce May 23, ke fa?
Ko da yake haihuwa sai lokaci yayi
Na fada mata ba kamar yadda yake rubuce a takardar scanning dina ba.
10/1/22, 22:19 - Buhainat: Yaya Maryam ma tun da aka yi sati daya sai ta daina zuwan dake tana min wuni sai an kwana biyu, daga ni sai Bahijja sai wata kanwar Kakata da bangaren uba muke koma kwana a gidan.
*LAHADI 5:39pm*
Ina zaune rike da carji ina ja Bahijja na zauna kusa da ni tana fadin na yi rama sosai ni da Hajiya bata san wanda yafi wani jin zafin mutuwar Deen ba.
Kamar daga sama muka ji sallama daga kan da zan yi na yi arba da Jamila tana sanye da katon hijab har kasa sai bakin tabarau da facemask dake fuska ta rufe ko'ina ruf domin har hannunta sanye yake da safa, sai wata kudaddiyar yarinya tana rike da jakarta kana ganinta kasan yar aikinta ce, wani irin faduwa gabana yayi domin wannan karon ta tararda ni tare da Bahijja ne ga kuma Kakata dake taya ni kwana.
10/1/22, 22:20 - Buhainat: Wasa wasa kwanaki suka fara mikawa aka share sati daya da kwana biyu da rasuwar Deen, kullum cikin yi masa addu'a nake zuciyata kuma tana ta begen masoyinta, ga kuma tunanin rabuwa da cikina da ya saka ni gaba, na rasa makama zuciyata na ta raya min ba ni da wata mafita data wuce guduwa, ga shi alamun haihuwa sai kara bayyana suke, cikina ya kara nauyi yayi min kasa sosai, zaki sai zuba yake min saboda Mama ta jika min zobo ina sha, Hajiya kuma ta aiko min da kayan jike jike da ake sha na mai ciki, duk bayan kwana biyu kuma sai ta zo ta duba ni, ko kuma ta kira waya ta tambaya me nake son ta girka min, wannan gatan da soyayyar da suke nuna min saka ko na yi unkurin guduwa sai na yi tunanin wane hali zan saka su idan suka wayi gari babu ni?
Ni ma idan na gudu wahala zan sha saboda cikin nan, ta inda na samu kwanciyar hankali Dr Hamid ko Jamila babu wanda ya sake zuwa gidanmu, sai dai yanzu Mama ba kullum take kwana da ni ba
10/1/22, 22:20 - Buhainat:
i ai na shiga wata ba, ashe baki shiga wata takwas ba ma ke, toh Allah ya raba lafiya daman dai nace bari na biyo ne kawai saboda zan tafi tare da miji Abuja
llah sarki Allah ya tsare
Ta amsa da Ameen sannan ta juya sai kuma ta sake juyowa.
ai babu wayar da za a iya kira a same ki ne?
Ya kamata ace kina da waya fa
oh ki saka min number ki a nan, kuma ki siya da wuri please
Ta fada tana saka hannu ta ciro tsadaddiyar wayarta ta miko min, ba musu na karba na saka mata numberta sannan na mika mata wayarta, sai da ta yi mana sallama sannan ta fita, zuciyata na tsaka da raya min cewar da biyu ta zo, Bahijja ta jefo min tambaya.
nty Zahra wacece wannan?
awata ce amman ta bani shekara biyar gaskiya can suke sama
Na amsa mata, sannan na sauke ajiyar zuciya, a ranar kamin dare yayi har na matsu
10/1/22, 22:21 - Buhainat:
aye a waje?