Sashe 31
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ba zata ce tausayin Deen ne ya saka shi wannan halin, sai dai tunanin Zahra da take kyautata zaton shi ne ya dawo masa sabo.
A gida ya wuni ko bakin gate be fita ba falon ma sallah ce kadai take fitar da shi, sai yayi kamar ya daga waya ya kira Sauban ya tambaye shi halin da ake ciki sai kuma wata zuciyar ta hana shi, wai akan me zai damu da mutumen daya raba shi da rayuwarsa?
Haka ya wuni har dare be iya kiran Sauban ba, ba dan kuma be damu ba, sai dan yana son ya zuciyarsa ta kara tabbatar da tsanar Deen da yake, idan ma zai kira saboda Zahra ne kawai.
Bayan gama sallah Isha'i yana fitowa daga masallacin dake cikin gidan, ya nufi wani guri da aka kawata da fitilu saboda hutawa da dare ko kuma yin wata tattaunawar, kujera ya ja ya zauna ya daga kansa sama yana kallon taurarin da suka yi ma sararin samaniya ado, wani bangare na rabuwarsu ta karshe da Zahra a ranar dauren aurensu ya dawo masa.
biey....
Ka tausaya min dan Allah karka kunyata ni, karka kunyata iyayena da jama'ar da muka tara a yau, idan na ka daina so na a yanzu ka aureni zuwa anjima sai ka sake ni, Dan Allah karka kunyata a ranar yau
Ya kalli hannayenta biyu da ta saka ta rike kafafuwansa.
can't...
Ba zan iya tsallake umarnin Ammy ba
Ta mike tsaye tana kallonta cikin shigarta ta amarci.
a kai kace kai ne gata ba?
Baka fada min indai kana raye ba zan taba yin kuka ba?
Yau kuka nake Abiey amman ka kasa share min hawayena...
Kalli idona Abiey hawayena da suke tada maka hankali a yau ba su daga maka hankali ba?
Wa nake da shi da zai share min hawaye?
A yau wa nake da shi da zai yarda ya aureni ya cire ni daga kunyar nan bayan kai Abiey, kasan ba zaka aureni miyasa ka bari wannan ranar ta zo?
Ashe soyayyar da kake min ta karya ce?
You break my heart ba zan taba yafe maka ba Abiey idan ka kunyata a ranar nan, ka taimaka min Abiey kwalliyar nan da na yi karta lalace.....
Karar bude gate din gidan da aka yi ne ya dawo da shi duniyar tunanin da ya tafi, sai ya lumshe ido a hankali hawaye suka gangaro ta gafen idonsa suka sauko.
a zaka taba gamawa lafiya ba Deen, i wish i could cut you into pieces
Ya furta a zahiri yana motsa kansa a hankali zuciyarsa na masa wani irin zafi.
Yana zaune a gurin har Sauban ya faka motarsa ya fita ya shiga cikin gidan suka gaisa da Ammy ta fada masa cewar Abiey baya cikin gidan, sai ya ciro wayarsa ya kira shi, sai a lokacin Abiey ya bude ido ya amsa kira.
na air place
Ya fada masa domin haka suke kiran gurin, lebantattacen guri da babu wanda zai ga wanda yake zaune a gurin sai idan yana kusa, kuma yana upstairs wannan kam zai iya hangowa ta windows.
Sauban ya fadawa Ammy sannan ya fito ya nufi gurin Abiey na hango shi ya aje wayar a dan karamin teburin glass dake ga gabansa ya mike tsaye yana jiran karasowarsa.
n biya kudi
Shi ne abun da Sauban ya fada a lokacin da ya iso gurin, sai Abiey ya koma ya zauna, Sauban ma zaunawa yayi yana fadin.
mman mun yi latti ba mu muka biya
Abiey ya kalleshi amman ya kasa tambayarsa waya biya har sai da Sauban din ya fada dan kansa.
an san waya biya ba, gobe za a shiga da shi aiki, mutumen da na tura ya bincika amman likitan be fada mana wanda ya biya
i dole ku yi latti tun jiya da dare na fada maka, amman kaje kana da kwana kai da Amaryarka ka kyale Zahra tana can tana ta fama, Allah kadai
ya san hawayen da ta zubar kamin ta samu a biya kudin nan, waya ma ya biya kudin, wane hali ta shiga duk ba mu sani ba, ya kamata ka kira tun rana ko safe ka fada min halin da ake ciki amman baka yi ba
Yadda Abiey ya zaburo yana fada da Sauban sai ka rantse da Allah oga ne yake yi ma yaronsa fada ba, abokai ba ransa yayi matukar baci.
a ce kar mu bari ta san mu muka biya, so dole sai da na nemi wanda zai yi komai ba tare da sun gane ba, kuma tun da har an biya ai komai ya wuce i thought ba so kake ta san ka biya ba ko da ka biya din, so yanzu it's all the same, ka san dai ba zan yi hakan da gangan ba, ni kaina mai taimakawa Zahra ce and you know it
Abiey ya mika hannu ya dauki wayarsa, Anty Amarya ya fara kira tana amsa sallamarsa ya aika mata da tambaya.
nty ke kika biya ma Zahra kudi?
udi kuma na me?
lease Anty just tell me idan ke kika yi
allahi
ana rabona da na saka Zahra a ido tun ranar da aka fasa aurenku
Rantsuwar da Anty ta yi masa ne ya saka shi ya gamsu, sai ya kashe wayar ya kira Momy, ya san ba su cika zuwa gidan da Zahra sosai ba kuma bata sakewa da Momy kamar yadda take sakewa da kowa, but malambayi baya bata wata kila neman mafita ya saka ta zuwa can, a nan ma sai Momy ta tabbatar masa da ba ita ba ce.
Yanke wayar yayi ya kira yayarsa wato Dr Zainab.
ello
r ke kika biya kudin aikin Deen?
a shi da lafiya ne?
on't act like you don't know
an sani ba Abiey
oma kin sani zaki iya yin kamar ba ki sanin ba, tun da kin san yadda kika yi kika kitsa komai kika raba ni da Zahra, so now just tell ke kika biya ko ba ke ba?
Ta yi shiru kamar ba zata amsa ba, for how long kanenta zai cigaba da blaming dinta akan rasa Zahra.
an biya Abiey, ban san ma bashi da lafiya ba idan na na sani me zai saka na biyawa mutumen da yayi barazana ga rayuwar mijina, kuma ya gina katangar data raba ni da dan'uwana, beside...
Bata gama ba ya yanke wayar, sauke wayar ta yi tana murmushi takaici kamin ta juya ta kalli mijina dake zaune tsakar falonsu yana wasa da yaransu uku, miyasa idon kanenta zai rufe ya kasa ganin halin da zata shiga idan har ta sadaukar da rayuwar mijinta saboda budurwarsa.
hen waya biya kudin nan?
Abiey ya tambaya bayan ya sauke wayar.
on't you this ko wani ne daga familynsa?
Domin likitoci sun ce ciwon ya zama chronic har an fada masa ya kebance kan shi tun kamin abu ya kawo su asibiti
Sauban ya amsa masa, sai Abiey ya kalleshi.
e ma yake damunsa?
epatitis
o kuma ya san yana da wannan ciwon ya auri Zahra?
Sauban ya tabe baki ya daga kafadunsa.
a sani kan tun da kaga har ta kai haka that's means tun kamin ya aureta yana dauke da ciwon
Abiey ya sauke numfashi a hankali.
ata kila ma idan aka ce ya shafa mata ba a musu, poor girl
uy nan wicked ne, ya kai shege
Sauban ya fada, sai Abiey ya ce.
akiyinta take aure bata sani ba, but she choose him over me oh pain...
ou can't say that...
Shi ma fa Ciwon so ne ya saka shi aikata duk abun da ya aikata, kamar yadda Ciwon so ya hanaka sukuni, Abiey ka san yadda ciwon so yake babu abun da be sakawa, idon mutum kan rufe aikata ko ma minene ganin ya cin ma burinsa, and i don't think zai cutar da ita a zamantakewarsu even though i no nothing about it but Deen yana son Zahrah soyayya Abiey na lura da hakan tun kuna soyayya
Abiey ya mike tsaye.
ey ta shi ka fice daga gidan nan, ba zaka zo har gidanmu ka fada min maganar banza ba, so tashi ka fice please
Sauban yayi murmushi, ya san abokinsa sarai indai akan Ex dinshi ce baya saurarawa kowa.
ZAHRA POV.
A jikin Mama na kwanta Yaya Maryam nata min addu'a tana tofa min domin hankalinsu ya tashi sosai saboda kukan da nake, sai suka ganin kamar aljanu zan tada, daman can suna cewa ina da aljanu saboda kiriniyar da na tashi da ita da rashin jin maganar kowa.
Mahaifiya da yar'uwa ta gari mai dadi, kwantar da na yi a kafafuwanta tana shafa kaina yar'uwata kuma tana tofeni da addu'a sai na samu natsuwa da sukunin zuciya, har numfashina ya daidaita, mutanen da suka zaune kusa da shimfidarmu sai kallona suke suna tausaya min, wasu na fadin ai ciwo ba shi ne mutuwa ba.
Duk yadda na so na koma cikin dakin Mama hanawa ta yi Hajiya ma da ta fito kamar zata fadi haka take tafiya saboda kukan da ta yi, Misalin tara na dare mijin Yaya Maryam ya zo daukarta sai Mama tace mu tafi tare na kwana a gidanta.
ama dan Allah ki bar ni na kwana a asibitin nan
a Zahra kin ga kukan da kika sha yau, ya isa haka shi ma zai sai ki daga masa hankali, kuma ga ki da ciki idan dai ba so kike abun da ke cikinki ya cutu ba to ki yi hakuri ki je gida in ya so da safe ku dawo kamin a shiga da shi aikin
Duk yadda Mama da Yaya Maryam za su yi su lallaba ni na yarda na tafi sai da suka yi, Hajiya kam na zaune gafe ta ranka tagumi bata cewa Uffan ko sai da safe da na yi mata kai kawai ta daga min, Mama ta rakoni har gurin motar mijini Yaya Maryam a nan muka hadu da wata Gwaggon Deen da ta sake zuwa duba shi muka gaisa sannan ta wuce ciki ni kuma na shiga motar ni da Yaya Maryam.