Sashe 111
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ki fada musu a fasa daurin auren nan, kar a daura dan Allah
afiya kike?
kwai matsala, Gwaggo kar a daura
Sai ta nemi na sadata da mahaifiyata, a take na mika mata wayar ta karba tana amsar mata da cewar ita ma bata san dalilina na fadar haka ba, amman tun da nace kar a daura to a haka kura kawai kar a daura.
Gwaggo ta amsa mata da to, kanen mahaifiyata da suka zo suma suka hau buga waya wasu ba su daga ba, wadanda suka daga kuma aka sanar musu cewar a fasa daura auren saboda an samu wata matsala.
Sai kashhhhh mun yi latti aikin gama ya gama lokaci ya kure mai afkuwa da afku, domin daya daga cikinsu ya sanar mana cewar an daura.
Baya baya na yi na fadi zaune.
nnalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un...
Shi ne abun da nake ta fada ina girgiza kai, hawaye na cin karfina.
iya faru Zahra?
Ki yi min magana mana?
Kasa magana na yi sai kuka na ke, na sake daga wayata cikin karfin hali na sake kiran wayar Sauban wannan karon ya amsa muryarsa radau.
ello Zahra kin kira wayar tana silent lafiya?
na son ganinka yanzu yanzun nan
afiya?
na son ganinka na ce
Na daka masa tsawa da muryar da ban taba sanin ina da irinta ba.
kay gani nan zuwa
Ina sauke wayar Mama ta rika hannuna ta shiga dani dayan dakin.
in fi karfin awa hudu a bangaren Hajiya Jamila, yanzu kuma kin fito a cikin yanayin dake nuna ba ki cikin hayyacinki kina cewa a fasa daura aure miya faru?
ama Sauban ya cilasta ni amincewa da aurensa ne, saboda yayi min barazana da siyar da cikin da na yi, zuwan da na yi a yanzu kuma Mr Bashir ya riga ya gane gaskiyar komai
nnalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un
Mama ta dora hannu akai, ni kuma na zauna domin ina jin idan na kara minti biyar a tsaye zan iya faduwa.
Mama kasa cewa komai ta yi tashin hankali ya hana ta kuka, ni kuma ya saka ni zubar hawayen da ban san adadinsu ba.
Kamar kyabtawa da Bismillah yan'uwan mahaifina da na mahaifiyata suka kira cewar suna son su shigo an hana su, sai Mama ta fita domin shigowa da su tana ta sake saken karyar da zata yi musu, domin ba zata fada musu gaskiya a yanzu ba sai idan komai ya fito fili su ji.
A daidai wannan lokacin Sauban ya kira wayata ina amsawa ya sanar min cewar yana waje yana jirana.
Kamar mahaukaciya haka na fito dakin ko talkami ban tsaya sakawa ba na nufi BQ, jikina ma ya samu rufin asiri ne daga hijabin da na saka a dazun da zN tafi gurin Mr Bashir domin da a yanzu ne ina da tabbacin da ba zan saka shi ba.
Kamar aljana haka na isa gurin da ya faka motar ina jin kamar na makureshi na huta.
a cutar da ni a banza, abun da nake yi ma gudu ban tsira ba, Mr Bashir ya san komai
alm down Zahra
Ya fada yana kwantar min da hannayensa.
a zan kwantar da hankalin ba, daman sha'awar jikina ya saka ka cilasta ni ko to ga jikin nawa ka yi abun da kake so, saboda kun maida ni bola kowa ya dauko shararsa akai
Ina kware cinyar hannuna na mika masa cikin kuka, sai yayi baya.
ubhanallahi, ni ba Muhamminki ba ne
Wani kallon uku saura kwata na yi masa, sai ya fadada fuskarsa da murmushi.
a da ni aka daura auren ba
a....wake....
Na bukata bakina a bushe ina motsa shi daker na hada kalmomin.
Zagayawa yayi ta dayan side din motarsa mai bakin gilashin da ba a iya ganin abun da ke ciki, ya bude.
Komai na duniyata sai ya tsaya cak.....!
Ciki har da tunanina da numfashina da kuma hawayena, lallai a yanzu kam na tabbatar duk abun da ya faru a yau mafarki ne ba zahiri ba...!
_______________
Ni kam me Zahra ta gani ne?
Ina Yan Team Team kowa ya dauki nasa
12/28/22, 11:06 - Buhainat: Kamar hoto haka na tsaya a gurin ina kallonsa, har ya karaso kusa da ni fuskarsa da murmushi ya kai hannunsa ya share hawayen da gudunsu ya tsaya a kumatuna.
ikar burina...
Ya kama hannayena ya murza yatsun a hankali.
an...
Ban...
Sai na kasa furtawa ganina yayi nisa irin nisan da kafafuwana suka gagara daukar jiki har sai da taimakon Abiey na tsaya tsaye rabin jikina kuma a kirjinsa.
Ba bachi na yi ba kuma ba zan kira shi da suma ba, haka kuma ba zan ce ina a cikin hayyacina ba.
omai ya kare you're mine now
Na ji maganarshi muryarsa saitin kunnena kamar mai rada, ni da shi muka sulale jikin motar sai dai kamin na kai kasa na ji an yi sama da ni, sai hankali yayi kaura daga jikina ban sake sanin inda nake ba.
Sauyar iskar da nake shaka da kuma sanyin dakin ya tabbatar min da a gida nake ba, karfin halin da na yi na bude idanuwana ne na sai na yi arba da kyakkyawar fuskar da har yanzu nake ganinta kamar a mafarki, kwance nake shi kuma yana zaune rumgume da rabin jikina, fuskarsa saitin fuskata.
Wani irin tarayya idanuwanmu suka yi wanda na kasa ko da kyabta su balle na dauke kai daga barin kallonsa, sakon lallausan murmushin da yake aiko min ya hana ko dan yatsana na daga balle kuma raba jikina da na shi.
Bakinsa ya kai ya sumbanci hancina, a nan na yi nasarar rufe idon nawa na ina sauraren yadda yayi sama ya sumbacin goshi hawayen idonshi suka sauka akan fatar idona dake rufe, yana ta shafa fuskata da hannunsa.
12/28/22, 11:06 - Buhainat: Firgigit na yi na tashi zaune sai ya matso kusa da ni, hakan ya saka ni sauko daga kan gadon da a yanzu na tabbatar na asibiti ne.
na Sauban?
a tafi gida
e nake yi a nan?
u ma kika yi
Ya sauko daga kan gadon ya karaso inda nake tsaye ya kai hannunsa ya taba fuskata.
e kake yi haka Abiey
e halalina ce a yanzu Zahra babu wata katanga ko shamaki a tsakanina dake
Na matsa baya ina rausayar da kai hawaye na taruwa a idona.
i ban gane ba
anzu zaki gane
Ya matso kusa da ni sosai na yi baya ya sake matsowa har sai da ya kai ni jikin gina, ya dora gaoshinsa saman nawa yana kallon kwayar idona, saurin rufe idon na yi sai ya fara goga min hancinsa a saman nawa, numfashinsa da nawa suma tarayya da juna, sayin halshensa na ji a saman lips dina, kamin ya zira halshen a tsakankanin fatar labbana ya taba hakorana, a hankali ya kama lebena na kasa ya fara tsusa kamin ya hade bakinsa da nawa, yawun bakinsa ya ke turo min idan na hade sai ya karbi nawa ya maida a bakinsa, haka yayi ta cakusa yawunsa cikin nawa har zai da ya zamana bana jin dandalin yawuna sai nasa, halshensa kuma na aikin juya nawa halshen, wata kila dai mun dauki awa a haka ko kuma kasa da minti talati sannan ya cire bakinsa daga nawa ya sumbanci gefen fuskata ya dora bakinsa saitin kunnen hannunsa kuma daidai kwankwasona.
iayatee.....
Duk son da nake miki haramci ya taba ba ni damar yi miki haka Zahra?
Na kasa cewa komai zuciyata ta cika da tarin tambayoyi.
12/28/22, 11:06 - Buhainat:
mman a yau hallaci ya ba ni wannan damar
Bude idon na yi sai ya dago yana zagaye fuskarta da nasa idanuwan.
a gaske kai na aura ba Sauban ba?
ina ganin zuciyata zata iya dauka ki rayu da wano namjin da ba Aliyu ba?
Duk abin da Sauban yake miki da sanina yake aikatawa, ni na bashi umarni saboda na samu wannan damar da na dade ina mafarkin zuwanta
iyasa?
Miyasa zaka shirya wannan Abiey?
Ya zaka yi da Ammy da Mai Martaba?
amunki Hiayatee shi ne abun da nake so na yi, a yanzu kuma duk abun da zai biyo bayan wannan mai sauki ne
A cikin abokan tarayyar nan guda biyu wato farinciki da bakinciki sai an rasa wanne zan yi.
Murnar na samu Abiey a matsayin mijina ko kuma bakinciki ya aureni ba akan ka'ida ba?
aya wai aka musanya Sauban da kai
Ya kama hannuna ya kai saitin zuciyarsa ta dora, wani irin bugawa zuciyarsa take fiye da kima.
ambayi wannan
Na kwantar da kaina a kirjinsa ina kuka.
o be kamata ya saka mu mu aikata haka ba Abiey
Sai ya rumgume ni.
ole ce ta saka Zahra, babu wanda zai saurare mu babu wanda yake son farincikinmu, kowa kansa ya sani
Kamar an yi min bushara da rahama da gafara haka na ji a lokacin da nake jikin Abiey, muka a dakin manne da juna ni da shi, sai da muka ji motsin taba kofar dakin sannan na raba jikina da nashi, shi kuma ya tashi ya fita bayan ya gaisa da Mama, a nan Mama ta kara fayyace min komai, ashe da aka je daura aure sai aka gabatar da sunan Abiey wato Aliyu a maimakon sunan Sauban na ainahin wato Tahir.
12/28/22, 11:06 - Buhainat: Mun wuni a asibitin can bayan sallah Magariba Dr Zainab ya shigo, dubani na yi mamakin ganinta, ina kallonta da faduwar gaba domin ina jin tsoron ranar da za su gane gaskiya, a kusa da ni ta zauna, yana min ya jiki.
a jiki Amarya
Na sunkuyar da kao cike da kunya da kuma tsoro a lokaci daya, daman ta sani ne?
Mama ma kallonta take da mamaki ita kuma tana ta dariya.
una mamakin yadda aka yi na sani ne?