Sashe 52
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dr ta yi murmushi bayan ta gama sauraren yadda Abiey yayi da Yasmin.
an yi magana da ita you can rest now
hank you
Ya furta sannan ya saka hannunsa aljihu yana lalaba keys dinsa, a gurin ya barta tsaye ya nufi gurin da ya faka motarsa domin gurin da nata motar yake aje daban da inda kowa ke ajewa.
10/10/22, 14:03 - Buhainat: *Littafin nan na kudi ne, karanta na sata daukarwa kanki hakki ne, domin sauke nauyi biya ki karanta cikin aminci, pay 500 to Zenith Bank Hadiza Abubakar 2451879008 and send the evidence of payment to 08036126660*
Farinciki ganin Zahra da yayi a yau ya saka shi manta duk wata damuwa da yake ciki.
ou look beautiful when you are looking at me
Ya furta yana murmushi kallon tsana take masa amman a gurinsa kallo ne mai muhimmanci da ace bata kaunarsa da yanzu ta manta komai da ya faru ta masa magana kamar ba au taba samun matsala ba, but ta kasa mantawa saboda ta kasa cire sonsa a zuciyarta.
et give love another life
Ya furta yana shafa kansa, a maimakon ya tafi gida sai ya juya motarsa zuwa unguwarsu Zahra, ya faka motarsa nesa da gidansu sosai ta jingina da kujerar motar yana hangen gidansu sai ya samu kansa da murmushi yana tuna lokacin da yake fakawa ta fito da gudu wani lokacin saboda ta saci kafa ta shige motarsa ya dauke zuwa wani gurin ko gurin Ammy.
missed those days, i miss you Zahra so much
Sosai ya kurawa kofar gidan ido yana jin kamar ya sallama ta fito.
Ya dora hannunsa kan karjinsa saitin da inda zuciyarsa take yana sauraren yadda take buga masa.
Ya dade a gurin kamin ya hango ta ta fito ta hanyar dake facing din inda ya aje motarsa sai dai bata san shi ba ne saboda bata san shi da wannan kalar motarta, gaba daya kuma hankalinta baya jikinta balle zuciyarta ta raya mata zai biyo har ta tsaya kallon ko'ina ta hango shi, tashi yayi zaune da sauri yana kallonta har ta shige cikin gidan.
ukata ta biya
Ya furta kana ya yi reversed ya juya motar ya fita daga unguwar ya dauki hanyar gidansu Ammy.
ZAHRA POV.
Bayan sallah Isha'i ina zaune bayan Mama dake sallah Baba ya shigo, na gyara zama na gaishe shi ya amsa ya zauna kusa da ni yana aje ledar dake hannunsa.
emu ne bude ki gani idan zaki iya sha
Kallonsa na fi sai na yi murmushi duk da kasancewar ba lallai ne ya gani ba, domin babu nepa a gidan sai hasken fitilar da aka juya kanta zuwa kofar waje.
Hausawa suka ce kamar kumbo kamar korensa, salinsa sak irin na
ansa haka Deen yake min baya som shigowa gida ba tare da ya riko min komai ba, ban ankara ba na ji hawaye suna sauko min.
annu da zuwa
Na ji Mama ta fada sai na share hawayena na ina jin zuciyata tana min wani iri.
a gode Baba, ya Hajiya?
afiya kalau take, na yi magana da wanda zai kawo rago jibi idan Allah ya kai mu mahauci shi zai yanka ya gyara...
Yana rufe baki wayar Mama ta yi ringing alamar kira, sai na ga Mama ta yi saurin yanke kiran.
ahra ina kawarki Hameeda ce ta yi flashing duba ki ga idan akwai kudi sai kirata
Na karba ba dan na san ina da kawa Hameeda ba kuma ban fahimci Dr Hamid ne ya canjawa suna ba har sai da na duba kiran.
h bari na kirata
Na tashi da sauri na nufi daki na bar Mama da Baba a waje, ina shiga na kuma can karshen dakin na zauna a kasa na rage muryar wayar sosai kuma na yi kasa da tawa muryar saboda kar a aji na kira shi.
Ringing daya yayi picking.
ello
ello
Ni ma fada ba tare na san da wace kalmar zan biyo baya ba, domin shi ya kira ni ba ni na kira ba ban kuma manta da wulakancin da yayi min dazun ba.
ahra
a'am
a gida?
afiya Kalau
a kira kika yanke
h wayar ta Mama ce daman line na na saka a ciki, kuma ka kira a lokacin akwai mutane shiyasa aka yanke kiran
anzu fa?
Allah yasa ke kadai kike
a kebe ni kadai a yanzu
i yi hakuri da abun da ya faru a dazun, ina cikin bacin rai ne sosai shiyasa
Magana yake min ba kamar ba shi ne ya fusata sosai dazun ba akan abun da ban san dalili ba
mman ya kuke da Abiey?
a san shi ne?
itaccen mutum ne, zai yi wahala wani yace miki be san shi ba
un yi zama makota da shi ne
awai?
kay....
Ya amsa kamar be yarda ba, sai kuma ya ce.
nyway dazun me kika zo yi a gurina
a komai
Na amsa domin ban ga amfanin fadin matsalar a yanzu ba.
m..
Uh....
Yaron nan...
Idan aka ba shi nono yana saka shi ciwon ciki...
Faduwa gabana yayi sai na mike tsaye da sauri ina dafe da kirjina.
iya faru?
Miya same shi?
na son na tambaya ko ki bashi wani abu ne lokacin da na bar miki shi a asibiti?
allahi ban masa komai, taya zam cutar da
a maganar cutarwaba ce ina nufin ko kin ba shi wani abu da zai saka shi gurbacewar ciki?
an masa komai ba
dan kin san kin yi ki fada so that a samu mafita tun wuri karki je ki kashe shi
an masa komai, dan Allah ka fada min miya same shi?
Me zai saka na yi ma masa wani abu?
Na tambaya wani kuka mai karfi na zo mini, gaba daya jikina yayi sanyi gabana kuma sai faduwa yake.
abu..
Abun da ya same shi... da farko mun dauka ko matsalar daga rashin kyau nonon Jamila ne...
Amman an gwada ba shi nonon wata wasu matan har biyu shi ma ya saka su ciwon ciki, kuma ana bashi madara ita ma tana ba shi matsala
an masa komai ba ka bincika nononta wata kila ba shi da kyau
ononta lafiya kalau yake, kuma ba nononta kadai ke saka shi ciwon ciki ba, so ki fada tun wuri idan kin san da wata matsalar
an san da matsalar komai ba, da na sani da fada ko dan a ceto rayuwarsa
Ya sauke ajiyar zuciya ina jin kamar akwai abun da yake boye min, sai ya sauke wayar ba tare da yace min komai ba, ni kam tuni hawaye suka wanke min fuska ina jin kamar
ana mutuwa zai yi a hannun wata wanda ba mahaifiyarsa ba.
Fitowa na yi dakin na ajewa Mama wayarta na nufi dakin da nake kwana tana tambayar na gama waya da Hameeda kai kawai na iya daga mata na shige, ina shiga na maida kofar na rufe na kife saman katifa sai kuka, shi na kwana yi har safe daman ni da kuka mun dade da kullo abota tun a lokacin da Deen ya fara yin bakwana da duniya ban san wata rana sa zan ce farinciki ya rabe ni ba.
Ana gama sallah asuba Mama ta dora min ruwan zafi, daman can da zarar ta gama sallah azuba take dora min ruwa idan ya tafasa sai ta dama min kunu sannan ta zuba min na wanka.
Sai da na fito daga wankan na sha nunu sannan na fito waje na aje kofin da na sha da shi da zimmar na hada sauran kayan na wanke.
a ban saka ki ba, tashi ki je ki kwanta jiya ba ki samu bachi ba
Ya daga kai na kalleta mahaifiyata ce ko ban fada ba zata iya fahimtar halin da nake ciki domin idanuwa da fuskata sun nuna haka, sai dai na san bata son ta yi min maganar saboda Baba yana cikin gidan.
Tashi na yi na koma dakina na kwanta sai kuma na ji katifar bata min dadi, na tashi zaune na ranka tagumi ina tunanin anya ban zalinci
ana ba?
Da kuma ni kaina?
Sai dai wata zuciyar kokarin nuna min take ba ni da laifi na aikata abun da na aikata ne saboda neman mafita, tashi na yi na fito waje na karbi wayar Mama na dawo dakin na kira number Dr Hamid be daga ba sai na ji wani zazzabi ya sauko min, gaba daya na rasa abun da ke min dadi.
Na sake kira be daga ba sai na yanke shawarar kira Jamila kai tsaye domin zuciyata ta kwadaitu da son sanin halin da
ana yake ciki, kowane ringing daya tare da bugun zuciyata yake shiga, tsoro nake kar ta ki dauka ta dayan bangaren kuma ina fargabar abun da zan fada mata idan ta daga kiran.
a aka yi?
Jikina ya hau rawa na tsoronta can kuma sai na samu kaina da murmushi hawaye na sauko min sakamakon jin sautin kukan
ana da na yi yana fitowa daga cikin wayar.
na jinki?
Na kasa magana sai hannu na saka na dafe kirjina.
tssssss
Taja guntun tsaki zata yanke wayar sai na yi saurin dakatar da ita.
aman tambayar jikinsa zan yi
hi wa?
ana.....
anki babu ko kunya babu tsoron Allah?
Wato Dr fada miki abun da ya ke ko?
To bari na gargade ki idan baki da hankali zan miki shi, daga yau sai yau karki kuskura kiran
ana da sunan
anki, and daga karki sake kiran wayata sannan idan wani abu kika masa dake saka shi ciwon ciki idan ya kama nono to ki fada tun wuri, domin Wallahi zan iya shari'a dake akan
ana, idan wani abu ya same shi ba zan barwa Allah ba
an masa komai ba, ina rokon alfarmar ki dan Allah ki taimaka min ki rufa min asiri ki bari na ganshi ko sau daya ne
aki da hankali Zahra
i kira ni da ko wane kalar suna, ki wulakanta ni yadda ranki yake so zan dauka saboda na ga....
Na kasa karasawa saboda kar na furta kalmar
ana ranta ya bace.
anki...