Sashe 129
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dr ta tambaya yana kallonsa ya daga kafadunsa.
o ya zanyi, tun farko ta dage sai an yi abun nan, gashi nan tana son rusa mana jindadi ni da Zahra
Yana aje numfashi Ammy ta karbe tana fadin.
a babu inda ta rusa muku jindadi fa, ita ma kanta take yi ma yaki, kuma ai ta riga ta fadawa Iyayenta cewar tana son a fasa auren amman suka ce hakan ba zai yiyu ba saboda sun riga da sun amincewa Mai Martaba, yanzu haka Anty tana nan tana ta hadin lefe
i kam da dai zaka bi shawarata da ka samu Mai Martaba ka yi masa bayani domin a yanzu yana fahimtarka ai, sai ka nuna masa kai fa baka son Yasmin, saboda ka samu Zahra ne ya saka ka yi kara da ita, saboda kar bayan aurenku ka zo abu yana damunka
Abiey ya kalli Dr yana nazarin maganarta.
i ma ina tunanin haka, har ina ganin kamar Yasmin zata fi Zahra zafin kishi ma, kuma na san Zahra ba zata jidadin zama da kishiya ba, amman sai nake ganin kamar Yasmin ba zata jidadi ba idan na yi haka, kuma mahaifiyarta ma ba zata jidadi ba, shi kan shi Mai Martaba zai zama kamar na cilasta shi ne ya aikata hakan, domin da ace yayi ra'ayin janyewa da ya janye ko kuma yayi min maganar da kansa
Ammy ta taso daga inda take zaune ta dawo kusa da
anta ta zauna.
liyu, indai har kana jin kaunar Yasmin ko kadan ne a ranka to ka yi hakuri da ita ka aureta a haka, domin idan har ka janye maganar auren nan bata kyauta mata ba ni da mahaifiyarta kuma ba zamu jidadi ba, sannan baka san tanadin da Mai Martaba yayi ba wannan bikin naka, ka ga ka riga ka daura aurenka da Zahra a sirrance ba kowa ya sani ba, sannan wasu bukukun da ya kamata ni da mahaifinka mu gabatar ba zamu samu wannan damar ba, amman a aurenka da Yasmin zamu samu wannan damar mu yi bikin da zai amsa sunan biki, kuma ina tabbatar maka idan ka auri Yasmin zaka jidadi domin tana da tarbiya ga ilmin addini, sannan zaka rage wani abun kamar ta bangaren girki da ka fada, wata kila ganinta zai saka Zahra ta maida hankali ita ma ta iya, sai dai fa karka yarda son Zahra ya saka ka zalinci Yasmin, kuma karka nuna musu banbanci kyautatawa ce kawai ba zan cilasta ka ka yi ma wata ka hana wata ba, dole wannan wanda ka fi so ko kuma wanda ta fi kyautata maka kai ma ka kyautata mata, kuma ban baka shawarar ka aje su a gida daya ba, domin kazantar da baka gani ba tsabta ce inji hausawa, idan daya bata ganin daya an fi marmarin juna, kuma wata soyayyar da zaka nunawa daya ta banbanta da wata ba lallai ne dayar ta sani ba, sannan karka yarda ka nunawa Zahra ka fi kaunarta akan Yasmin haka ma karka nunawa Yasmin ka fi kaunar Zahra akanta, kuma karka wulakanta ko wace, kar ka daya wata ta zagi wata a gabanka, karka aikata irin kuskuren da mahaifinka ya aikata wanda ya haifar mana da matsala a yanzu
Ya jinjina kai cike da gamsuwa da shawarwarin da Ammy ta ba shi.
n'Shaa Allah, Allah ya ba ni ikon yin haka, amman abun nan ba sauki, ni ban ma taba sammanin zan iya zama da mace sama da daya ba
aman haka rayuwa take, kana nata Allah na nashi, dukam mu ba mu yi tsammanin haka ba, kai dai ka yi ta godiya ga Allah na yadda abubuwa suka zo maka da sauki kuma cikin farinciki da jindadi
na ta yi kuma zan kara i love you sweet Mom, Amman ina son na fada miki Zahra ta barwa Allah Mr Bashir Amir
Abiey ya karasa yana kallon Dr dake murmushi domin ta san da labarin, Ammy kuma da take jin labarin wani banbaragwai ta zaro ido ta rufe baki.
a sanar yana ra murna, ya fada a yanzu har ya fi jin kaunar Amir fiye da baya, ta yi abu mai kyau domin ta rufa masa asiri kuma shi ma ya cancanci haka, ya kira ni da kansa ya fada har ya nemi na zama mai rike masa sirrinsa
mman Zahra ba ta yi tunani ba, anya kuwa da sanin mahaifiyarta ta aikata wannan abun?
Abiey ya kalli Ammy dake tambayar.
a saninta ta aikata, ita ma ta bata shawarar yin haka wai suna tunanin haka zai fi saboda tana tsoron kar labarin ya fita ace ita ta aikata, kuma tace min yaron ma kuka yake idan ta rabe shi ya fi sha'awar zama a gurin Mr Bashir din, and Ammy kin san indai yaron nan yana hannun kakaninsa ko gurinmu hankalina ba zai kwanta ba, domin Zahra zata tattara hankalinta gaba daya ta maida gurinsa ne, ba dan abun da ubansa yayi ba da yanzu
ana ta haifa ba Amir ba
12/28/22, 11:23 - Buhainat:
ai dai Abiey kana ta kishin mutumen da bashi raye, ni fa har yanzu ina ganin Deen ya aikata abun da ya aikata ne saboda yana son Zahra, kamar yadda ka aikata abun da ka aikata a yanzu wanda na tabbatar da ace Mai Martaba da Ammy tsine maka albarka za su yi zaka yarda ka sauki wannan
A take ran Abiey ya bace da maganar da Dr ta yi.
aman ai kina goyon bayan abun da ya aikata shiyasa ba ki ganin laifinsa, and that's why i hate him so much wannan Amir din ma ba dan Zahra ba da babu abun da zai saka na kula shi, domin jinin makiyina ne
Ammy ta ce.
anzu ai komai ya wuce tun da shi ya bar duniyar kuma ka mallaki Zahra a yanzu me ya rage, gashi Allah ya kara maka da Yasmin zaka auri budurwa kai ma ayi maka wanka lalle irin yadda ake yi ma kowa
Mikewa yayi tsaye ya fice daga dinning.
Mama Lami ce zaune a gaban Mai Martaba yana kallon video da aka turowa Mai Martaba na wasu yan jarida gudu uku sai dai dayan cikin ruwan sanyi ya bada amsar wadanda suka saka shi, sauran kuwa sai da suka sha wahala sannan suka fadi cewar Rilwan ne ya fada musu komai kuma ya bada umarnin su je su dauki rahoton har ya hada musu da tukuicin kudi.
Mama Lami dake rike da baki ta girgiza kai jikinta sai tsuma yake idonta sun yi kwayan irin na marasa gaskiya domin tonuwar asirin
anta kamar nata ne, domin ita ta saka shi yin komai da saninta aka aikata.
annan sheri ne kawai
A take Hajiya Kilishi ta karba mata.
auwa ni ma ai na fadi haka, domin mutane babu sherin da ba a iya ba ko dan a haka shi da Mai Martaba
Anty Amarya ta tabe ki domin ta san borin kunya suke kuma bakinsu a hade yake.
allahi wannan sheri ne aka yi masa Mai Martaba ka fahimci haka, akwai wanda ke son ya hada ka da shi ne, shi kanshi Abiey ai zai iya haka saboda kar sunansa ya bace shi kadai
Mai Martaba ya mika hannu ya karbi wayarsa rai a bace.
a tara ku a nan na nuna muku wannan saboda na gargade ku, ku cire idonku da hannunku akan
ana, saboda ina fushi da shi, hakan ba yana nufin bana sonsa ba ne, kamin na nuna miki video ne saida na yi magana da Rilwanu kuma ya karbi laifinsa, kuma ya fada min gaskiyar abun da ya faru daman can na saka ran wannan abun a tsakaninku ya fito, domin idan ba nan ba babu ta inda labarin nan zai fita, Abiey ya fada min cewar ba shi ya rusa gidan nan ba, yanzu ma na kara yarda hakan domin Rilwan ya fada min cewar ke kika saka shi, kuma be kara min komai ba sai son Abiey da godiya ga Allah da ya ba ni
a irin Abiey, ina son na ja kunnenku ne gaba dayanku kar na sake ji ko ganin wani abu makamancin wannan akan kowa balle kuma akan Abiey, inda hakan ta sake faruwa na bincika na gano gaskiya to zan dauki tsastsauran mataki akan haka
mman Mai Martaba wannan ba adalci ba ne, daga mutane sun fadi sunan Rilwan sai ka dauka da gaske ne, kuma har ka tara mu kana mana irin wannan gargadi akan wani
ana kamar su sauran ba haihuwar ka yi ba?
Cewar Hajiya Kilishi a kokarinta na tarewa yar'uwarta laifin da dukansu sun san gaskiya ne, har Rilwan dake zaune a can gefe sai gumi yake, ya kasa dago kai ya kalli kowa.
ana kwai sai da zakara, ba iya wannan abun suka fada ba, har shaida sai da suka nuna ta kudin da ya tura musu da kuma maganar da yayi da su, shi ma ai be amsa min laifinsa kai tsaye ba sai da ya ga hujojin da ba zai iya wanke kanshi da su ba, saboda haka ina gargadinku dukanku ku cire Idonku akan Abiey, ba shi kadai ba har da sauran yayana, idan wani abu ya sake faruwa ko wacce ku ta shiryawa zaman yayanta, domin zan iya zabar yayana akan matana, idan baku taimaka min na hada kan iyalina ba, be kamata a same hannunku a cikin ruguzasu ba
A take Mama Lami ta saka kuka, Hajiya Kilishi na bata hakuri.
i yi hakuri, wannan abun duk sherin makiya ne, shi kansa Rilwan din da wahala idan a hayyacinsa ya amsa cewar ya aikata wannan abun ,domin ba halinsa ba ne kuma babu yadda ba a iya ba, shiga tsakanin uba da
a ko uwa da uba duk ana yi
ilishi ki yi zaman yayanki, Zuwaira tashi ki koma bangarenki
Mai Martaba ya fada cikin bacin ran musun da Hajiya Kilishi ke masa, gaba daya kamar bakar kaza yake ganinta a yau.
12/28/22, 11:23 - Buhainat: Anty Amarya ya rufe baki da sauri, jin Mai Martaba yayi furucin da bata taba sa ran zai iya ba ga matan da take ganin sune yan lelensa kuma yan gaban goshin da sai abun da suka fada ake yi.