Sashe 53
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dan Allah ki min wannan lamanin dan alfarmar da Allah yayi miki, ki taimaka ki cece rayuwata wata kila ba zan yi tsawon ran da zan sake saka shi a idona ba, waya sani ko nonon mahaifiyarsa yake so?
ana ba shi da wata uwa sai ni, ki daina yin abu kamar kin fini sonsa kuma na fada miki tun wuri idan kin san wani abu kika masa ki fada tun wuri, daman can zuciyata bata natsu da baki shi da aka yi kika gani ba har na tsawon lokaci, Allah ya saukewa
ana ya sha nononki ko zai mutu ba zai taba shan nononki har abada...!
Sai da na zabura a lokacin da ta yanke kiran, sai ya rumgume wayar ya runtse ido ina kuka marar sauti saboda kar Baba ya ji ni.
nnalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un....
Na furta ina jin ina ma ban aikata ba, ashe haka ko wace uwa ke ji idan
anta yana kuka hankali ya tashi matuka da jin kukan
ana da na yi, ina jin kamar na ruga naje agareshi a guje na bashi abun da yake bukata.
a cutar da kaina na cutar da jaririn da be san komai ba....
Na saka Hajiya ta yi zaton bata da jika...
Na yi dalilin fitar jinin Deen a hannuna, na rasa Deen na rasa
ana wayyo Allah
Wannan karon da da ihu ya ambaci Mahallincina ina jin kamar na yi hauka kuka na zo ta ko'ina Mama ta shigo
akin da sauri.
afiya?
Sai na tashi da sauri na rumgume ta ina jin kamar ita ce zata min maganin matsalolina na fashe da wani sabon kuka wanda ya saka Baba shigowa yana tambayar ba'asi.
10/10/22, 19:32 - Buhainat: *Littafin nan na kudi ne, karanta na sata daukarwa kanki hakki ne, domin sauke nauyi biya ki karanta cikin aminci, pay 500 to Zenith Bank Hadiza Abubakar 2451879008 and send the evidence of payment to 08036126660*
arinyar nan tana cikin damuwa
Shi ne abun da ya fito daga bakin Baba a tunanin Baba ina kuka ne saboda rashin Deen da baby kawai, Mama dai bata ce komai ba ta yi ta rarrashina har sai da na samu sukuni sannan ta fita ta bar ni a dakin ina ta faman sauke ajiyar zuciya, sai na yi kamar na dauki wayar na kira Dr Hamid sai kuma wata zuciyarta ta hana ni wata kila shi ma idan na kira ya fada min magana marar dadi ko ma ya rufe ni da fada kamar Jamila.
Sai da Mama ta sallami Baba sannan ta shigo dakin ta tambaye ni abun da ya faru tun jiya har kawowa yau.
Damuwa na gani karara a fuskarta wanda hakan ya saka hankali ya kara tashi.
ama mutuwa zai yi ko?
Ta sauke ajiyar zuciya ta kalleni.
abu wanda ya san mutuwar wani sai Allah, ina tunanin na ce ki cire yaron nan a ranki, karki sake kiran wani daga cikinsu da sunan tambayar lafiyarsa, indai na isa na baki shawara ki ji
Na daga mata kaina da ke min wani mugun ciwo sannan na lumshe idona na kwanta.
Nan da nan bachi ya dauke ni ban farka ba sai da na ji muryar Yaya Maryam da kuma hayaniyar yaranta ita ta farkar da ni, na taso na fito waje na zauna kusa da ita sai ta kalleni tana murmushi.
a jikin Zahra?
lhamdulillah
Na amsa da muryarta da bata fita sosai.
in ci abinci?
h na sha koko da safe
a danwake na miki na san kina son shi
Ban ce mata komai ba na kwantar da kaina jikin kafadarta sai na ji wani sanyi.
ama ta fada min abun da ya faru ki barwa Allah komai kin ji Zahra ki saka ma ikonsa da sarautarsa ido, yadda Allah ya so haka yake kasancewa
Na daga mata kai, ina kallon yaranta dake wasa a tsakar gida gwanin sha'awa, sai gani ina murmushi a da can mi ba gwanar son yara bace amman daga daukar cikin nan da na yi zuwa haihuwa Allah ya saka min son Yaya sosai.
Ban daga jikinta ba sai da aka kira sallah azahar sannan na daga ta tashi ta yi alwala ta dawo kusa da ni ta yi sallah ta dauko plate ta zuba min danwaken Husna ta dauko min spoon amman sai na samu kaina da kasa ci.
i daure ko ci mana, idan kina zama da yunwa zaki jefa kanki cikin wani hali ne kawai sannan hakan yana nuna baki yardar da kaddarar da Allah ya dora miki ba
na jin tausayin yaron nan, ina jin tsoron hakkinsa da Allah zai tambaye ni
Na dauki spoon na na debi
an waken na kai bakina.
au da safe Abiey ya zo gidanmu
Kasa tauna
an waken na yi na kalleta.
urin me?
Cewa yayi yana son magana da ni amman kamin yayi magana da ni sai da ya fara yi da Abban Husna
aganar me?
awai dai ya tambaye ni ne damuwarki, yace ya gan ki asibiti jiya tare da wani likita, yana son ya san ko akwai wani abu da kike bukata ne
Kamin na ce komai Mama dake daki ta ja tsaki ta ce.
biey dai be san kunya ba, ni abun da yake a yanzu shi da yan'uwanshi har mamaki yake ba ni, kawai dai bana nuna musu komai ne saboda hali da tunani ba daya ba, kuma tun da har abun ya wuce kara a bar shi ya wuce kawai
an san manufarsa a yanzu ba, ko da zan nemi taimako zan nema a gurin sa a yanzu?
Bari na fada muku abun da na boye lokacin da Deen yake cikin ciwon nan sai da naje neman taimako gurin Abiey amman be taimaka min ba, sai ya nuna be ma san ni ba
Ina rufe baki Mama ta fito daga dakin tana fadin.
o ke miya kaiki a haka kuma kike zancen sake neman taimakonsa kwanakin baya?
Har kike tunanin zai iya daukar miliyan ashiri ya baki?
iliyan ashiri na me?
Yaya Maryam ta tambaya, sai Mama ta fada mata tana kokarin zaunawa.
ai ta fanso
anta, mutumen da ya so saka mu a kunya a ranar daurin aurenki kike tunani zai miki haka?
Yanzu ma ban zan abun da yan'uwansa suke nufi ba ai Wallahi amanar Zahra sai ta fita a gurinsa
ata kila kuma duk ba mu fahimci abun ba Mama
Daga ni har Mama kallonta muka yi.
amar ya?
Mama ce ta tambaya ni kam kasa cewa komai na yi.
ani lokacin abubuwa suna zuwa ba ta yadda muka tsammani ba, kuma gaskiyar mutum ba zata iya fitar da shi ba sai da hujja
i fa ban gane wannan abun da kike kokarin fada ba?
ama Abiey ya shigo har cikin gidana tare da mijina mun yi magana ta fahimta da shi, farkon abun da ya kawo shi a gurina na bincikar lafiyar Zahra ne da kuma bata taimako idan tana bukata, sai da ya fadada min abun ya kwance sirrin dake boye ya cire ni daga cikin hudun da nake ciki
Na aje spoon din hannuna.
a dai shimfida miki karya ya shirya yadda zai wanke kansa ya samu karbuwa a gurinki, saboda amana ta kama shi kuma yana son ya sake cutar da ni
Mama ma dariya ta yi.
aryam kina da karamar kwakwalwa, maganar wuni daya ta saka kin manta da duk abun da ya faru?
aganar wuni daya tana iya wanzar da zaman lafiyar da aka shekara dubu ba a samu ba, wuni daya na iya warware yakin da aka dade ana yi, kuma tun lokacin da abun nan ya faru ba mu ji bangaren Abiey ba, ba mu taba tsayawa mun saurara ba, sannan Mama akwai wasu abubuwan da ya kamata hankali ya fahimta
a alama Abiey yayi miki biya mai kyau kudi ya baki ko ya miki alkawarin wani abu ne?
Shiyasa har kika zauna kina tsara wannan maganar
Sai ta kalleni tana murmushi.
o ni waye sai siye saboda na wanke shi?
Wanke shi a gurinki ba ina nufin ki so shi ba, kawai dai ina fadar abun da na fahimta wanda shi ne gaskiya
amar ya?
Ta kalli Mama.
ama baki yi tunani ba lokacin da Ammy ta rantse da Allah Abiey ba zai auri Zahra ba?
Kuma ta ce idan har ya aureta zata tsine masa albarka?
Da ace bata son Zahra tun farko ba zata bari ayi baiko ayo lefe a biya sadaki ba
i sheri suka mata alhalin karya ne
r Zainab ce ta shirya haka saboda bata da wata mafita a lokacin sai wannan, amman abu ai ya kamata ace mai hankali yayi tunani ace duk soyayyar da Abiey yayi da Zahra sun rabu a ranar daurin aurensu?
Kuma tun lokacin Abiey be yi aure ba dace yaudararta yake son yi da yanzu yayi aurensa shi ma har ya haihi ko ya kusa haihuwa, bayan kuma duk abun da ya faru yanzu ya dawo yana bibiyarta shi fa saurayi ne a yanzu ita kuma ta yi aure har ta haihu, idan ba kyau ba me ye Zahra take da shi da zai saka Abiey ya dawo yana neman sulhuntawa da ita har yana damuwa da damuwarta, yana da kudi iyayensa suna da kudi yayi suna da zai iya neman auren yar kowa ya a bashi, amman duk ba yi ba
arya yake yi ya yaudare ni ne kuma amanata ta fara fita shiyasa yanzu ya dawo yana neman inda zai fake
ada min Zahra kamin yanzu Abiey ya taba nemanki da iskanci?
Na girgiza kai.
e taba ba ai be ga fuska ba
hi na san akan ce idan namiji ya kwanta da mace ba zai aureta ba, ya yaudare amman ke ya rasa ranar da zai miki haka sai ranar da za a daura aurenku?