Sashe 34
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washe garin ranar da aka yi sadakan uku Jamila ta sake dawowa gidanmu, ban yi mamakin ganinta ba daman ta fada min zata dawo, yau kan gidan daga ni sai Bahijja ne a waje, Mama na daki tare da Yaya Maryam suna kintsa min dakin, Hajiya kuma tana gidansu gurin danginta saboda jinyar da take har yanzu jikin be saki da kyau ba,hakan yasa ana gama amsar gaisuwa sai yan'uwanta suka maida ita kusa da su saboda kar damuwar ta yi mata yawa....
Yau kan Hijab ta saka har kasa sai dai kamshin turaren da ta saba yi be canja kala ba, tun kamin ta karaso Bahijja ta janyo tabarmar dake kusa da mu ta shimfida mata sai ta zauna fuskarta da murmushi.
a hakurin hakuri Zahra?
lhamdulillah
Ta kalli Bahijja.
annan kanwarki ce?
a kanwar mijina ce
llah sarki ya hakuri?
lhamdulillah
Bahijja ta amsa, sai shiru ya biyo baya idonta na kan cikina ni kuwa nawa suna kasa ina ta tunanin yadda zan fara yi mata magana.
llah yasa tare da Dr kuka zo
a ni kadai na zo, kina son magana da shi ne?
Na amsa saboda kar Bahijja ta zargi wani abu, sai ta kalli Bahijja ta kalleni.
ama na nan zan gaisa da ita
ahijja kira mata Mama
Na fada ina shafa wuyata da kassafan wuyan suka gama fitowa.
Bahijja ta tashi ta shiga falon, sai Jamila ta yi saurin matsawo kusa da ni.
e kike son magana da Dr akwai wata matsala ne?
ani na yi an yi aikin ba a yi nasara ba, abun da ake kokarin cin ma be samu ba, ran da anke son na ceta be tsaya ba, hakan na nufin yarjejeniyar bata zauna ba tun da be rayu ba
A take yanayin fuskarta ya canja tana min wani irin kallo na mamaki da rainin wayo.
allai baki da hankali, ko mijinki ya rayu ko be rayu ba yarjejeniya ta zauna saboda kudi ya fita daga hannuna yaje asusun asibiti, kuma bari na tunatar da ke, karki kuskura ki bari wani likita ya duba ki ba Dr Hamid ba, haka ma karki yarda ki haihu sai a hannunsa, idan kuma kika saba yarjejeniya kin san abun da doka tace
Hawaye na zubo min sai na yi saurin sauke kaina kasa, ita kuma ta daga da hikima tana kallon Mama da Yaya Maryam.
she kuna ciki
Suka amsa mata suka zauna aka gaisa sannan ta yi musu sallama ta tashi har ta fice tana fadin Allah ya kara hakuri.
askiya Likitan nan yana da kirki ina jin shi ya turo ta yace ta zo ta duba Zahra, ya nuna tausayawa sosai
Mama ta fada cikin jindadin yadda aka nunawa yarta kulawa, Yaya Maryam kan bata ce komai ba sai wani kallo take min mai kama da harara, na saka hannuna na share hawayen sannan na mikar da kafafuwana da suka kumbura.
10/1/22, 22:06 - Buhainat:
un gaisa da shi?
Ya daga mata kai, shi kansa haka yake wani lokacin idan jinin sarautar ya motsa sai dai yayi ta maka magana da kai sai ta kama dole zai bude baki yayi magana.
Bayan ya sha farfesun kayan ciki ya ci soyayar plantain Aisha ta fara koro masa matsalarta.
iri kiri matar nan ta hana Mai Martaba ya fitar da mu waje karatu Fisabilillahi adalci ne?
Yanzu kuma na je na yi ma masa magana akan motar da yace zai siya mana yace na bashi lokaci zai nemi ni amman yanzu sai ta zo da wata magana a jiya wai kara dai ya bari sai idan zai aurar da mu ni da wadanda be bawa ba, kuma yayanta manya duk an ba su wadanda take cewa a bar mu sai zai aurar kanana ne fa, kuma idan aka yi haka ai ita riba biyu zata ci, saboda zata iya cewa a siyawa su Murshida idan za a musu aure bayan kuma yanzu ya siya musu
hi ne kawai matsalarki?
Ta daga mashi kai.
uma ina son na yi Masters dina a waje
ai kuma me?
hikenan zan yi magana da PA sai kuje da shi ki zabi motar da kike so, kuma ki fada masa inda kike son yi da Masters din sai ya nema miki
Amaimakon ta yi murna sai ta bata rai domin ba haka take so ba.
i ko yanzu ta samu yadda take so, saboda kao ka biya min ba Mai Martaba ba, kuma motar ma kai ka siya min
oh ya kike so yayi?
So kike ke da shi Mai Martaba ya tsine muku?
Kin san dai ba sauraren Abiey yake to miye na kawo karar Mai Martaba a gurinsa
Anty Amarya ta fada tana kallon babbar yar tata.
aba Anty haka zamu yi ta zama ana nuna mana banbanci a gidan nan?
Komai sai a ware mu dabam kamar ba haihuwarmu Mai Martaba yayi ba, tsakani da Allah na gaji ni wannan tsoron da kike nuna musu yana cutar da mu
mmy ma da take magana idan Mai Martaba yayi abu ya sa ya canja ne daga abun da yayi niya?
Abiey ya fada sai ta mike tsaye a fusace tana fadin.
i dai ba kai nake son ka yi min ba, ina da gata kuma ni ma yarsa ban san banbancina da sauran yayansa ba da zai rika ware mu dabam
10/1/22, 22:06 - Buhainat: Daga Anty har Abiey binta suka yi da kallo, Abiey ya dauke kai yana fadin.
llah sarki Aliyu bawan Allah
Domin shi abun da Mai Martaba yake masa ya fi na kowa.
Anty ta yi murmushi tana maida dubansa gurinsa.
ai kuma matsalar Narjis, Mama Lami ta yi mata miji ita kuma tace bata sonshi
Abiey ya wara ido yana kallon Anty da mamaki.
a mata miji kamar ya?
an gidan Justice Umar ne, shekaranjiya ta same ni da maganar amman tace bata fada ma Mai Martaba ba
iyasa ba zata bawa yarta ko yar Hajiya Kilishi ba sai Narji?
ewa ta yi wai shi ya ganta yace yana so
nd sai ki fada musu bata son shi
hi ne ba zan iya ba Abiey, kuma ka san idan Maganar ta kai gurin Mai Martaba zai iya cewa ya amince tun da komai suka ce shi ake yi, ita kuma ta zo ta nuna masa bata so wata matsala ta taso
o kin ga banbancin Ammy da ke, ke tsoronsu kike so ta halin yaya Ammy kuma bata sharkar kowa a cikinsu har Mai Martaba, akan me zaki amince ma from place yaron nan fa mashayi ne, kuma kamin Narji ai
Aisha ce babba why not ita ba a kawo mata shi ba sai Narji da suka raina?
Anty ta yi shiru fuskarta na nuna tsananin damuwa domin ita ma kanta har ga Allah bata so sai dai bata iya musawa Mama Lami duk abun da tace shi za'ayi, tana matukar tsoron ta kamar uwarta.
oh ni yanzu da kika fada min me kike so na yi?
Na cilasta Narjis auren wanda bata so saboda tana jin magana ta?
Ai ba ma mutuncin gidan nan ba ne da masarautar nan ace yar masarautar da ta auri dan Justice Umar, ba kudi muke nema ba balle ace zata auren shi saboda kudinsa, ba zan cilasta ba kuma matukar bata so Wallahi ba za'ayi ba, na san ni ba kowa ba ne a gurin Mai Martaba amman wannan karon abun ya isa haka
Yana fadar hakan ya mike tsaye ya fice daga falon a fusace.
10/1/22, 22:06 - Buhainat: ABIEY POV.
Be dawo gidan ba sai dare.
Ko da ya shiga bedroom dinsa ya samu Ammy tana ciki tana kimtsa masa kayan da zai tafi da su.
anzu da kana da mata ba ita za ta yi wannan aikin ba?
Yayi murmushi yana zaunawa kusa da mahaifiyarsa.
i yi addu'a Allah ya kawo
ddu'a ai kullum ina yinta, kuma ya kawo sai dai idan ba so
Yayi murmushi.
atar ce ta aure har yanzu bata zo ba shiyasa ban ga wanda ta yi min ba, idan lokaci yayi ko wacece sai na aura
oh Allah yasa, amman lokaci tafiya yake yi Aliyu baya jiran kowa kuma idan ya wuce ba zaka iya dawowa da shi ba
aka ne, amman na Tambaye ki mana
na ji
Ta fada ba tare da ta kalleshi sai kokarin rufe traveling box din take.
Sai yayi shiru domin tambayar tana da nauyi sosai ko a gurinsa balle kuma a gurin Ammy.
ane irin tsabani kuka samu da Mai Martaba...
Har ta kai ga kun rabu...?
Kuma miyasa kuka tsani juna ke da shi?
Juyowa ta yi ta kalleshi a take yanayin fuskarta ta canja.
iyasa ka yi min wannan tambayar Aliyu?
ata kila amsar tana da nauyi ko Ammy?
ai ne mutun na biyu da yayi min wannan tambayar bayan Zahra
Ya furta cikin yanayi na rashin jindadi sannan ta mike tsaye ta fara takawa zuwa gurin kofar, Abiey ma ya mike tsaye.
sawon shekarun nan da na dauka na girma ne a hannunki ban tana kauna ko soyayya ta mahaifi ba, ban san abun da kika masa ba har ya tsane ni, be taba kula da ni ba balle ya damu da ni, idan kuma na tambaya sai ki ce ban masa komai ba, na kasa fahimta Ammy miyasa uba zai tsani dansa ba tare da ya masa komai ba?
Tsana kuma irin wanda ban taba ji ko gani ba, har yanzu ba ki taba fada min abun da ya raba ki da Mai Martaba ba...