Sashe 115
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da baki aikata abun da kika aikata ba, da ban san yaron nan ba balle har na ji zafin rabuwa da shi, Allah ya waddaranki Jamila
Ya fisge kafarsa domin duk marin da yayi mata bata saki kafarsa ba, ya fice daga karamin falon, faduwa ta yi a gurin tana wani irin kuka na tashin hankali.
an Allah karka raba ni da Amir Bashir, ka yafe min dan Allah ban aikata hakan saboda na cutar da kai ba, sherin zuciya ne ni ma
ana ne
Wani irin kuka take mai gunji ta dafe zuciyar da take jin kamar zata fashe mata, kamar wata Sabuwar mahaukaciya haka ta tashi zaune, ba dan tana bil adam ba, da zaka iya rantsewa da Allah kogi ne yake tsastsafa da ruwan sama tsabar zubar da hawaye yake yi a idonta, duk wani tashin hankali data taba shiga a baya a yanzu ta gane shimfida ne da sharar fage ake mata, a yau ne watan kukanta ya kamata, tsoron da ta dade tana yi na rabuwa da mijinta da tsonuwar asirinta sun hade mata a wannan bakar rana sun sallamo mata lokaci daya, firgigit ta mike tsaye ta zuba da gudu zuwa dakinsa sai ta tararda dakin wayam baya ciki, ta fito ta shiga dayan nan ma babu kowa, da sauri ta fito haka ta zagaye part din ta duba ko'ina bata ganshi ba, sannan ta nufo bangarenta tana kuka.
A lokacin da ya fito falon bangaren Hajiya Jamila ya nufo yana tafiya hawaye na masa zuba, ba al'adarsa ba ce yin kuka a public place ko da kuwa shi kadai ne a gurin, idan ma zai yi kukan rashin haihuwa ko wata damuwa zai yi a inda Allah kadai ya san yayi kamar bandaki ko kuma dakinsa, amman a yau gashi yana ta zubar da hawaye tun daga bangarensa har ya shigo sashen Jamila, sai a yanzu yake jin bakincikin rabuwa da Amir da zai yi domin be yi zaton abun zai saka shi damuwa duk da kasancewar ya dade da sanin komai tun kamin ranar yau.
12/28/22, 11:06 - Buhainat: Kai tsaye
akin da Amir yake ya nufa, a bakin kofar dakin ya tsaya ya sai da ya share hawayensa sannan tura kofar dakin ya shiga, Ummiter ya samu a dakin tana tsaye rike da wayar a hannu Amir na kafadarta tana jijjigashi, juyowa ta yi fuskarta cike da annashuwa ganin Yayanta ya saka ta nufo shi cikin farinciki.
aya yanzu nake magana da Imaan wai tace ka yi magana da Momy Farida zata dawo ta cigaba da zama a gidan nan da gaske ne?
Tausayin kansa da kuma na kanwarsa ya saka hawayen da suka taru a idonsa suka yi nasarar subucewa suka sauko a kumatunsa, ganin Amir a kafadarta daga ita har yayar tata Imaan ya san basa jituwa da matarsa Jamila amman haka be shafi son da suke yi ma
ansa ba saboda suna kallonsa matsayin jikinsu kuma jinin
an'uwansu.
Ummiter na ganin hakan hankalinta yayi matukar tashi domin zata iya shaidar wannan ne karo na biyu da ta ga hawaye a idon dan'uwanta tun bayan mutuwar Mahaifinsu.
aya Lafiya miya faru?
Hannu ya mika ya karbi Amir yana kallonsa hawayensa na sauka a fuskar Amir dake ta wasa da kafafuwansa, digar hawayen suka yi masa kama da wasa Mr Bashir yake masa a take ya fara dariya.
lokacin da Jamila ta sanar da ni ta samu cikin yaron nan, sai na ji kamar dukamin matsala ta da damuwata sun kare, a lokacin da ta haife shi kuma na yafe abubuwa da yawa da aka yi min na bacin rai, saboda ina jin cewar na sami dauwamamen farinciki, na kyautar sa yawa daga dukiyata, ina jin ko zan mutu a yanzu ba ni bakinciki da damuwa domin na samu Magaji har na maye gurbinsa da sunan mahaifina, a yau kin
ana min zafin rashin haihuwa Jamila fiye da baya
Tuni hawaye suka wanke fuska Ummiter, cikin wani mai kama da tashin hankali take tambayar yayanta.
aya miyasa kake kuka?
Kuma miya saka kake wadannan kalaman?
Dan Allah ka fada min ban gane ba
Ya zauna a bakin kasa kamar ba shi ba yana kallon Amir.
u uku kawai Mahaifiyarmu ta haifa, ba mu san yawan kannen ko yanyaye ba, sai dai na yan'uwa, da kuma yawan
angi, hakan ya saka na kudirta a raina cewar zan yi ta haihuwa har sak na manta da wasu yayan da na haifa, domin ina son na kalli wannan na kalli wacan ace duk zuri'ata ce, daga lokacin da likitoci suka tabbatar min da babu wata matsala a tare da ni, n auri mace hudu sai dai zaman mu baya dade saboda suna samun matsala da matar da nake ganin ta yardar da kaddarar ta da Allah ya rubuta mana ta zauna da ni, yaron nan ba jinina ba ne, amman ina da tabbacin da ace Allah zai rubutawa wasu zuri'ar fitowa a karkashina ba zan so su kamar Amir ba, Wallahi a yau ina jin kamar ace ina da wata dama da zan rufe idon kowa na sauya jinin yaron nan izuwa nawa
Cikin kuka Ummiter ta ce.
i ban gane duk wannan abun da kake ba, dan Allah Yaya ka yi min magana
mir ba
ana ba ne!
Jamila ta siye shi a gurin Zahra ne a shigo min da shi a ciki gida a matsayin jinina
Da sauri Ummiter ta dora hannu saman kai ta runtse ido.
nnalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un Allah yasa wannan ba gaskiya ba ne
Mr Bashir ya mike tsaye ya dora Amir a kafarsa ya isa gurin gadonsa ya kwatar da shi ya kai hannu ya tana fuskarsa, a daidai lokacin ne Hajiya Jamila ta shigo tana wani irin kuka.
an Allah karka rabi da yaron nan, Wallahi ina sonsa tsakani da Allah ni ma kuma uwarsa domin na shayar da shi, ka tausaya min Bashir dan Allah, na san ban kyauta maka ba amman karka ce zaka rabu da ni shi ne abun da bana fatan samu daga gareka, amman ka yi min hukunci da duk abun da kake ganin ya dace ban da saki, kuma ban da karbe Amir a hannuna, domin hakan tonuwar asirinka ne kowa zai san abun da muke ciki
12/28/22, 11:06 - Buhainat: Uffan be ce mata ba ya juya ya fice daga dakin, sai ta rika gadon Amir tana kuka, Amir kuma ya sakar mata dariya a kurciyarsa da zatonsa irin na yaro mai irin wataninsa ita din ma tana yi masa wasa ne.
a na san da zuwan wannan ranar, da ban aikata abun da na aikata ba, da ban rabaka da mahaifiyarka ba, wata kila da ban fuskanci wannan tashin hankalin ba, na san ni din ba mahaifiyarka ba ce amman na shayar da kai, ko da nono baya baka lafiya ya zauna a cikinka wannan farincikin da na ji na shayarda nono a matsayin uwa kadai ya isa ya saka min kaunarka Amir
Ta kurkushe a gurin ta fashe da kuka mai taba zuciya, Ummiter ma kukan tausayin
an'uwanta take domin ta san zai shiga bakinciki da tashin hankali sanadin abun da Jamila ta aikata, ko bayan shi ita ma kanta ta sabu da Amir irin sabon da ko aiki ta fita yana cikin ranta tana tunawa cewar a yanzu sun samu
a bayan tsawon shekarun da yayanta ya dauka yana nemansa, sai take ganin farincikinsu ya kammallu a yanzu ashe ba haka ba ne.
Mr Bashir ya dawo dauke ta takardu biyu ya karaso har gurin da Hajiya Jamila take zaune tana rusar kuka da na tabbatar idan ya dauke ta zuwa wani lokaci zata iya suma ko ma ta rasa ranta gaba daya.
Cak din kudi ya fara mika mata.
12/28/22, 11:06 - Buhainat:
annan kudin zai isheki ki rike kanki na wani lokaci, akwai kamfanin fulawa zan mallaka miki shi idan komai ya lafa
Sannan ya mika mata dayar takardar da take ganin kamar ajalinta ne a ciki.
annan kuma takardar saki ce, na sauwake miki idan kin cika idda kika samu miji ki yi aure, wata kila ma ki samu naki zuri'ar domin likitoci sun tabbatar babu wata matsala a tare da ke, hakan kuma ba zai saka na yi wani abun ba, idan kakanin yaron nan zuka zabi hukuntaki, karki yarda ki sake alakanta sunanki da nawa
Ya sakar mata takardun da ta kasa mika hannu ta karbi ko daya, kuka take na tashin hankali.
Ummiter ta mike tsaye tana kallon Mr Bashir
un da nake a rayuwata ban ta a ganin wani mutun mai kamanci da sani ya kamata, mayar da sakamakon sherin da alheri ba irinka Yaya, a yanzu duk bayan abun da Jamila ta yi maka ka saka mata da wannan?
Da yanzu haka idan duniya ta san abun da ta aikata sai an tsine mata!
aka Annabi ya koyar da mu, Jamila ko da zaman wata daya tayi tare da ni ya kamata ta ci arzikina balle ta yi zaman shekaru tare da ni, kowa ya aikata mai kyau zai ga da kyau, akasin haka ma kowa zai gani
Bayan haka be sake cewa komai ba ya dauke kai ya fice daga dakin yana jin zuciyarsa na yin sama kamar zata rufe numfashinsa.
Ummiter ta kalli Hajiya Jamila da take ganin tata ta kare ta ce.
llah ya isa tsakaninmu dake Jamila, kin hana matansa zaman lafiya sai da kika koresu, ni da yar'uwata kika hana mu sakat a gidan dan'uwanmu saboda ke Imaan ta bar gidan nan, bayan duk huduwar da Baban yayi mana cewar ta ni Yaya Bashir kamar mahaifinta amman kullum sai kin hada ta fada da shi, saboda ku samu maslaha ta bar miki gidan ta koma gidan kanwar Mahaifiyarmu da zama, duk wannan be wadatar da ke ba sai da kika sake biyo mana da wannan hanyar ke dai burinki ki wargaza farincikinmu, Allah ya isa
Kai kawai Hajiya Jamila take iya girgizawa bakinta ya kasa furta komai, kamar ambaliyar kogi haka idanuwanta ke zubar da ruwan hawaye.