Sashe 10
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan wannan sheida nen ya shafa mata bakin kwali a idonta da bata iya ganina da haske
een be kyauta ba...
don't want to hear his name again, ko Shedan ban tsana kamar yadda na tsani wannan mutumen ba, ba ni babban makiyi a duniya irinsa
ana da damar ka tsane shi Abiey domin shi ya datse maka farinciki, yanzu fada min ya tsakaninka da Mai Martaba?
Ya dan tabe baki yana saka hannayensa a cikin aljihun shaddarsa.
una nan kamar yadda kika san mu, fine kamar Annabi da kafiri
Ya fada yana dan murmushi kadan, sai kuma ya kalleta.
miss you Safeena
e all miss each other, and i so much miss Zahra, yadda take kishina bata son ma na zo kusa da kai
Abiey yayi murmushi.
ahra tana kishina Sosai, ta sha ce min na rabu da ke a tunaninta so na kike
ai ma ai kana kishinta sosai, idan kuka fita ba ko kallonta wani namijin ba shi da ikon yi Abiey
Ya sake yin murmushi ya sauke kansa kasa.
verything is over now.
Ya fiance ki?
e's fine, muma bayan sallah ne aurenmu
h really amman shi ne ban sani ba Safeena?
biey baka son shiga mutane yanzu gaba daya ka canja, duk yadda mutum yake son mu'alama da kai ba kamar da ba ne, I'm glad ma baka watsar da aikinka ba, na ga winning din da kuka yi shekaranjiya I'm very happy sai zancen ka ake all over the world
Ya yi murmushi.
o and get your bag mu zaga gari i miss you
Ta amsa tana murmushi sannan ta juya ta nufi kofar shiga dakin taron, shi kuma ya juya ya jingina da motarsa ya runtse ido saboda wani irin ciwo da kirjinsa yake masa.
nnalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un
Ya furta yana kokarin saka hannunsa aljihu ya ciro key din motarsa sai ya ji kamar an cake shi da mashi a kahon zuciyarsa a take ya durkushe a gurin dake da zuciyarsa ya bude bakinsa yana numfashi da karfi.
10/1/22, 21:59 - Buhainat: *
CIWON - SO
By Khadeeja Candy
Tun kamin ta karaso hankalinta ya tashi ganin Abiey a duke gurin motar.
nnalillahi Abiey
Ya kalleta daker idonsa har sun soma sauya kala daga fari kal zuwa ja saboda ciwon da yake ji a kirjinsa.
annu bari na kira....
Bata karasa ba ta mike tsaye da sauri ta kuma dakin taron, da gudu ta nufi inda Ammy take tare da Dr Zainab ta fada musu hankalinta a tashe, kamin Ammy ga mike tsaye kasancewar ta mai nauyin jiki Dr Zainab har ta kusa kai wa kofa, da gudu ta karasa kusa da kanenta ta dafa shi.
biey?
Rumtse ido ya yi sosai kana ganinsa kasan ba karamin azaba yake ji ba, jakarta ta bude ta ciro key motarta ya nufi inda ta faka motar, sai dai ba damar fitowa da ita saboda motocin da aka faka bayana nata ba za su bari ta fito da motarta ba.
Dawowa ta yi da sauri ta saka hannunta aljihunsa ta dauko key dinsa ta zagaya ta bude motar ta yi mata key sannan fito da taimakon securities din da suke gurin aka saka Abiey motarsa Ammy ta shiga baya ta rumgume danta hankalinta a tashe domin ta fara zubar da hawaye.
Safeena kuma ta shiga front seat tana kuka da ambaton Allah.
ani abu ya same shi ko ya ci wani abu?
Dr Zainab ta tambaya tana tukin kamar zata tashi da motar sama.
Sai Safeena ta girgiza mata kai tana kuka.
o ni dai muna tare muna hira sai yace min na je ma dauko jakata mu shiga gari ina dawowa sai na same shi a haka
Ta daga mata kai tana da juyawa ta kalli Abiey. @360 ta isa asibitin kai tsaye ta nufi emergency ko fakin din kirki ba ta yi ba ta bude motar tana fadin
u fito da shi lemme get the bed
Da gudu ta shiga cikin asibiti, tsakanin shigar kofar emergency din da fito nurses kamar ka rufe ido ka bude ne, domin asibiti ce da ake bawa ko wane marar lafiya da kudi suka zauna a jikinsa kyakkyawar kulawa, balle kuma shi da yayarsa take aiki a asibitin.
Da gudu suka iso da gado gurin motar suka dauke shi suka dora saman gadon sannan suka nufi cikin asibitin da shi da gudunsu, kamin a shiga ICU da shi Dr Zainab ta shigo cikin shiga ta manyan likitoci da suke bawa manyan patient kulawa tare da wani Dr Haroon.
A take suka hau ba shi kulawa Dr Zainab mace ce Jaruma mai matukar karfin hali hakan ya saka take bawa kanenta kulawa cikin natsuwa da gwarewar aiki.
Cikin abun da be fi awa daya ba Allah ya sassauta masa har ya samu bachi.
Ammy ce ta kwana da shi asbiti yayi da Dr Zainab ta koma gida ta kwana, tun a dare Ammy ta sanarwa Anty Amaryar halin da Aliyu yake ciki, sannan ta kira Angon ma ta sanar masa, bikin dinner da ba a kasa da angon ba kenan ya nufo asibitin gurin duba abokinsa, sai ya duba jikinsa ya tabbatar da sauki sannan ya bar asibitin, a daren Sauban ya kwana a gidansa tare da kyakkyawar amaryarsa, Abiey kuma ya kwana asibiti tare da mahaifiyarsa.
Karfe bakwai da yan mintuna Anty Amarya ta dira asibitin tare da Narjis da Aisha hankalinsu a tashe.
Zaune suka samu Abiey rike da gorar ruwa Ammy kuma tana zaune saman carpet din data gama sallah hannunta rike da carji.
Juyowa ta yi a hankali ta kalli Anty Amarya fuskarta dauke da murmushi
araba da Hajiya
Narjis ta karasa gurin Abiey da sauri ta zauna, sai ya sakar mata murmushi.
arjis
a'am Abiey ya jikinka?
lhamdulillah
a jikin Abiey?
Anty Amarya ta tambaya sai ya amsa mata fuska a sake.
lhamdulillah Anty
Sannan ta maida hankalinta gurin Ammy.
a jikin nasa
ashi nan ai kina gani ya samu sauki
Sai kuma ta sake juyowa ta kalli Abiey.
biey haka zaka yi ta saka kanka a cikin matsala kamar kanka farau soyayyah yarinya ta yi aure tana can tana rayuwa da wanda take so cikin farinciki kai kuma kana nan kana fama da tunaninta har yana neman hallaka kanka?
nty ba za ku gane ba ne, Zahra is my first love, ko da ace rabuwar rashin mutuncin muka yi ba zan taba iya mantawa da ita ba, kuma wasu dabi'u da halayarta da na saba da su dole za su zauna min arai har a bada, balle na raba da ita ina matukar kaunarta, kuma tana so na, and the most painful part is Zahra ta rabu da ni saboda wani banzan dalili da ya rufe muku ido kuka kasa bari na auri yarinyar nan, musamman Dr Zainab
Ammy ta nuna kalli Anty Amarya.
in gani ba?
Ai matsalar kenan ina ce ko wane bawa da inda Allah yake jarabtarsa kuma yayi hakuri ka ga ya ci riba a gaba, amman kai kamar kana yi ma Allah raki ne wannan abun da kake yi
Yayi murmushi yana jin kamar shi kadai yake iya fahimtar halin da zuciyarsa take ciki.
anzu ya kuke son na yi?
akuri Abiey
Aisha ta fada tana dawowa dayan gafensa ta zauna.
a maka alkawari zan sama maka wata yarinya wanda ta fi Zahra kyau ta fita komai, kuma zuciyarka zata so ta zata ji dadi zama da ita fiye da Zahra
Ya daga hannayensa.
ine, sama min wata yarinyar is not a big deal, sai dai rayuwata soyayyata mu'amala ta da komai nawa yana gurin Zahra, so duk wanda zan aura zata zauna da gangar jikina ne kawai, ni kaina ina son aure ai.
By the way da ban hakuri na yardar da kaddara ba, Wallahi da abun da zan aikata wata kila da labari be kawo yanzu ba, na rantse da Allah da sai na kashe Deen na cire zuciyarsa na datsa ta in pieces na bawa kare ya cinye, sannan na kone gangan jikinsa, ba shi ba har uwar data kawo shi duniya sai na halakata
Yana maganar fuskarsa na nuna tsantsan bakinciki Deen da yake jin da ace be yarda da kaddara ba, kuma shi din ba mai imani ba ne da ko mahaifiyar Deen ba zata kwana da rai ba balle Deen.
Gaba daya kallonsa suka yi cike da mamaki kamin su kalli junansu.
o yanzu idan baka yarda da kaddara ba zuciya zata iya turaka ga halaka ka aikata abun da ba zai sama maka mafita ba
uciyata ba zata zuga ni na aikata komai ba Ammy, domin ko da rana daya bata taba raya min na kashe auren Zahra ba, ko na dauki na kirata ba, ko na bi wata hanyar da sake sakani arba da fuskarta, ko wane dare ko wace safiya da soyayyar Zahra nake rayuwa Ammy, tun da ta yi aure ban sake ganinta ba, i delete all her pictures da duk wani abu da ya shafe ta amman na kasa goge ta a zuciyata, na san be dace na yi tunaninta a zuciyata ba saboda matar wani ce, amman i can't, so i want to you to know, this is my destiny...!
Ya amsawa Ammy with full confidence.
Anty ta sauke ajiyar zuciya.
u rufe maganar nan, Narjis zubawa Yayanki abinci ya ci
a zan iya cin komai a asibitin nan ba, kin san bana son asibiti Anty zan tafi gida na yi breakfast a can
Har Anty ta bude baki ta yi magana suka ji an turo kofar dakin an shigo, Sauban ne sanye da shadda sai dai wannan karon babu babbar riga a jikinsa sai hula, sai da ya gaisa da Ammy da Anty sannan Narjis ta tashi ya zauna kusa da abokinsa.
arka ce min ka bar amaryarka ne ka zo nan!
Abiey ya fada with light smile on his face, Sauban ya kalleshi da mamaki.
ana nan asibiti ba lafiya zan tsaya gurin amarya?
Haba Abiey
llah dai ya bar wannan abota ta ku har Aljanna
Ammy na kallonsu cike da burgewa, sai suka amsa da Ameen.
Abiey ya fara kokarin sauka saman gadon.
uje ma ka sauke ni gida bana son warin asibiti Wallahi
nty kina jinsa ko?