Sashe 110
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abiey na shigo yana ta kallona ya gagara ce min komai, sai na isa gabansa na nuna masa takardar.
alli abun da suka ce amman na san ba gaskiya ba ne, kalli Abiey wai ina dauke da kwayar dake karya garkuwar jiki
Be duba takardar ba sai kawai ya dauke kai.
akuri zamu Zahra, na so na aureki a haka amman ban isa na taka dokar Ammy ba, saboda bata yarda ba
A ranar na ga rashin imanin Abiey kuma na yi mamaki, domin a irin soyayyar da yake nuna min na yi zaton zai iya aurena a haka amman sai ya juya min baya, har kasa na kai ina rokonsa ina masa magiya kar ya ba wa iyayena kunya, kar ya watsa jama'ar da aka tara mana, amman ina be saurareni ba, da na fahimci ba shi da niyar canja kudinsa sai na roki ya amince a daura auren daga baya sai ya sake ni, nan ma ban samu ba daga gareshi.
Ni da Mama da Yaya Maryam muka shiga cikin tashin hankali saboda abun da ya faru, Baba ma ya nuna damuwarsa sosai musamman ganin sa'a daya ta rage a daura auren taya za a sanar da mutane cewar an fasa auren.
A nan ya kawo shawarar a daura da Deen albashi idan ma bana son sa sai ya sake ni bayan an fita kunya, a lokacin na yaba da kokarin Baba da kuma na Deen duk da kasancewar ba shi a gidan a lokacin, haka kuwa aka yi sai aka daura auren da Deen a maimakon Abiey.
Kamar wanda aka yi ma mutuwa haka nake ta rusar kuka Mama na ba ni hakuri, ita ma kukan take Yaya Maryam ma haka.
Washe garin ranar da aka daura auren aka sake yin gwaji har kala uku yana bada results daya cewar bana dauke da cutar daga lokacin sai na gane yaudara ne Abiey yayi, kuma na gasgata maganar Deen.
Daga lokacin sai ala ta yanke tsakanin mu da su Ammy.
A lokacin sai na zama wata sarauniya a gurin Deen ya fara nuna min kaunar ba shi ba, duk wani abu da yake marar kyau ya daina kuma yayi min alkawarin cewar har a abada ba zai sake kusantar kayan maye ba, ni kuma na yarda da yi zaman aure da shi domin na karbi kaddarar da ta zo Baba ya kama mana haya, Mama da siyar da daya daga cikin gidan da Baba ya bar mana ta yi min kayan daki, aka bar dayan.
Na sha wahala kamin na saba da Deen, sai dai na same shi ba a yadda na yi zatonsa ba, a lokacin na fahimci Deen mutum ne mai sauki kai kuma mai kauna ta fiye da Abiey ma wacan lokacin da ban san komai akai ba, ya mayar da ni sarauniya.......
Na numfasa bayan na dire a linen da na yi masa karyar cewar na haifi cikin da Deen ya mutu ya bar ni da shi babu rai, sai dai ban boye masa cewar yana da ciwon hanta ba da kuma zancen aikin da aka yi masa haka ma na gano cewar shi ya shirya duk abun da ya faru tsakanina da Abiey ba da irin tsabanin da muka samu da Hajiya da Baba ta dalilin haka, har zuwa hana Abiey aurena da Ammy da Mai Martaba suka yi.
Na saka hannuna na share hawayena, ina jin wani abun kamar a lokacin yake faruwa.
Sai ya koma jikin kujera ya zauna yana kallona.
kwai abun tausayi akwai abun dariya a labarinki, haka ma akwai abun takaici da bakinciki da bacin rai, sai dai kin rage wani abu daga cikin labarinki
Na dago na kalleshi da idanuwan da hawaye suka ki tsaya min.
in manta baki fada min cewar kin siyar da
an da kika haifa saboda ki nemawa Deen kudin magani ba
A razane na koma baya ina kamar wanda ta ga wani abun tsoro.
i....
Ban siyar ba....
in siyar Zahra kin siyarwa Jamila da
anki wanda ta yaudare ni da shi a matsayin
Ban san lokacin da na rufe baki na mike tsaye da sauri ina girgiza masa kai.
a haka ba ne...
Sai yayi murmushin da na tabbatar iyakarsa a fatar bakinsa yayi min alama da na zauna, amman na kasa zaman.
aka ne, Zahra na san gaskiya saboda na saka a yi min bincike akanki kuma jinin da na saka aka dauka na ki, Dr Zainab ta kawo min gwajin na farko wanda shi ne na gaskiya ba wanda Jamila da dan'uwanta suka bukaci a ba ni ba, Dr Zainab ta fada min gaskiyar wacece ke tun kamin ki ba ni wannan labarin, kuma na tabbatar da gaskiyar haka domin babu banbanci da abun da Dr ta fada min cewar kin yi soyayya da kanenta, kuma kin siyar da cikin ne saboda ki biya kudin aikin da za'ayi ma mijinki
Na fadi gurfane a gabansa.
yanzu na gane dalilin Jamila na kin yarda kowa ya dubata tun tana da cikin har zuwa haihuwar da a nan ba so ayi ta ba, kuma ta ki yarda kowa ya duba yaron nan sai Dr Hamid, ina ta zargin wani abu amman ban zafafa gudun kar na yi zaton abun da ba shi ne ba
Na hade hannayena guri daya na mika masa daga inda nake zauna.
ana da damar ka hukunta ni, ka dauki duk matakin da ya dace a kaina, ka yi kokari ace ka san gaskiya kuma zuba mana ido, daman Sauban yace zai fada maka gaskiya, yayi min barazana da wannan, a kokarina na rufawa kaina asiri na amince zan aureshi, shi ne albishir din da Hajiya Jamila take maka domin a yau za a daura aurena na uku da mutum da be dace da ni ba, kuma na san da cewar ka san wannan gaskiyar da ban amince masa ba, na amince ne saboda na rufawa kaina asiri saboda kar duniya ta ji kuma kae iyayen Deen su ji, kai ma kuma sani saboda ina tsoron abun da zai biyo baya, ashe ba zan tserewa tambayoyin yan jarida ba, ashe Hajiya zata hukunta ni, ashe kuka be kare min ba zan kunyata a idon duniya, kuma
ana zai yi Allah wadai da abun da na yi, kaico na ni Zahra
Na karasa ina jin wani irin nadama da bakincikin kuskuren da na aikata, wani irin kuka ya ci karfina.
Bakinsa ya cika da iska ya busar yana girgiza kai.
a jidadi da ya kasance
an sunna ne Amir ba shege ba, hakan zai karfafa min guiwar rainonsa a matsayin
ana, duniya ta sheidi cewar Amir
ana ne, taya zan fito a idon na fadi cewar
an da Jamila take ikirarin ta haifa min ba
ana ba ne?
Ya za'a kalleni?
Na san Amir ba jinina ba ne amman ina sonsa a haka saboda ban taba haihuwa ba, ina son na rike shi a matsayin
ana, na miki alkawari Zahra babu wanda zai san da wannan kar barazanar kowa ta daga miki hankali, na saka muku idone saboda na ga iya gudun ruwanku, kuma na kara karantarki, ina da security camera a ko'ina a gidana ba dan na rashin yarda da matata ba, sai dan taimakawa tsoro, hakan kuma ya taimaka min makura gaya wajen fahimtar wasu abubuwan, karki cilastawa kanki auren mutumen da baki ra'ayi saboda neman rufi asirin da ya dade a rufe, idan har akwai wanda ya dace dake a yanzu Zahra to ni, ko dan saboda ki rika
anki kuma ya tashi a hannunki, kuma ina d yakinin ta dalilin zan iya samun farincikin da na gagara samu a baya, wata kila ke Alheri ce a gareni
Sam sam sam ban fahimci inda kalamansa suka dosa ba, ba dan ban fahimci da yare da yake magana ba, sai dan rikicewar tunani domin abun da ya fi karfin kwakwalwa ya shiga cikinta, mikewa na yi tsaye ina rangaji kamar yar maye.
Ya kalli agogon dake falon.
okacin Sallah yayi, amman kamin na tafi ina son na tambayeki shin baki son ki zama silar farincikin wani ne Zahra?
Ba ki son ta dalilinki ni ma na samu magaji?
Shin baki bukatar kasancewa da
anki ne?
Ki kira yan'uwanki sanar musu kar a daura auren saboda zaki yi shi ne akan cilastawa ba dan kina son shi ba
Na saka hannayena na dafe kaina, wani abu nake ji mai kama da juwa kamar mafarki yake daukata, da sauri na juyo na fito daga falon ina takawa kafafuwana suna yin kamar ba za su dauke ni ba.
Daker na iya jan kafafuwan na kawo kaina BQ, Mama da bakinta sai kallona suke kamin Mama ta fara tambayar
afiya kike?
Bana tunanin ina cikin hayyacin da zan iya amsa mata, sai faduwa na yi kan katifa na runtse ina jin bachi nake a yanzu ne zan farka daga mafarkin da nake.
Tunawa da Sauban ya saka na bude na murza idon na tabbatar ba mafarki nake ba, kuma na nemi tsarin Allah daga sherin shedan kana na zabura da dan kuzarin da yayi min saura na nufi wayata na dauka na kwada nasa kira.
Be daga ba na sake kiransa nan ma be daga ba sai na fita waje da sauri gurin Mama na mika mata wayar.
ama ki kira su Baba ki ce a dakatar da daurin auren nan dan Allah?
a lafiya ba, zan miki bayani daga baya, ki yi magana da su yanzu dan Allah
e Lafiyarki?
Baki fada min komai ba zan kira waya na ce kar a daura aure?
Ta zaunar da ni ganin yadda nake ta lilo kamar zan fadi sai haki nake irin na wanda ta yi gudun fanfalaki.
iya faru?
ana son shi Mama bana son shi, daman cilasta ni yayi kuma yanzu na gane gaskiyar bana son shi
ahra?
Ni fa kwana biyun nan ban gane miki ba?
Mi ke damunki
Ganin zata bata min lokaci ya saka na kira Baban da kaina, sai dai na yi rashin sa'a shi ma be amsa kirana ba, na sake kiran dayan shi ma the same be daga ba, wata kila suna cikin masallaci.
Wata Gwaggota na kira tana dagawa na ce
waggo Baba na kusa?