← Book details Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 134

Sashe 46

Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Fitarsa da kamar minti goma Dr Hamid ya kira ni.
a karba, amman ya kamata idan zaki haihu ki kasance ke kadai sai wannan yayar taki da ta san komai so that mu samu yin aikin ba tare da sanin kowa ba
annan na ba Jamila number wayarki zata kira ki
ace min zata yi tafiya
h taje Abuja kwananta daya ta dawo saboda wata yar matsala da mijinta ya samu, zamu shirya haihuwarta kamin taki haihuwar saboda komai ya zama daidai
uma idan kina jin wata matsala ki fada min mu tari abun da wuri
ana jin Matsalar komai
aushe zaki koma awo?
anar Laraba na dade ban je ba amman zanje wannan larabar
hikenan idan an fada miki wata matsalar ki kiri ni ki fada min
Na amsa sannan ya kashe wayar, tun daga wannan ranar ban sake lafiya ba awon cikin ma da nace zan je ban je ba saboda ciwon zuciya da ya matsa min kuma ban fadawa kowa ba saboda kar a matsa min da zancen zuwa asibiti, ni kadai na san halin da nake ciki, kuma a kullum sai Dr ya kira ni ya tambayi lafiyata na amsa masa da bana jin komai a lokacin da ya tambaya ko naje awon sai na amsa masa da eh sun ce komai lafiya yake, na kwashe kusan sati daya kullum a daki nake bana fitowa sai idan zan yi fitsari so alwala wani lokacin ma sallah a zaune nake yinta saboda cikin ya kara yi min kasa a yanzu, ga tunanin da nake ya haifar min da rama sai cikin ya janye ni na koma kamar wata yar tsana.

Ranar wata jumma ina kwance daki rike da carji sai ga kira ya shigo wayata da bakuwar number, na dade ina kallon number har kiran yana daf da katsewa sannan na amsa na kara wayar a kunne.
ello
ahra ce?

Na ji muryar Jamila
h ni ce ina wuni
afiya kalau, Dr ya fada min abun da kika yi na shigowa da yar'uwarki cikin maganar nan, Zahra kina ganganci da rayuwarki kuma kina kara jefa kanki a cikin matsala ne, domin na rantse miki da Allah idan maganar nan ta fita sai na aikata miki abun da baki yi tunanina ba, kin san wacece ni?

Kin san su waye dangina?

Kin san waye mijina?

Kin san yan'uwan mijina?

Fitar sirrin yana nufin rasa aurena rasa gatana kin kuwa san idan na rasa daya daga ciki sai na aikata miki abun da baki taba zato ba, kin san ba zaki iya ba waya cs ki fara?

Ki gargadi yar'uwarki karta kuskura fadawa kowa?

Kuma karki kuskura cewa zaki yi wasa da hankalina ko na Dr kika fada min fake date na Edd dinki sai yanzu zaki fada mana na gaskiya?

Wani abu kike shiryawa ko?

Sai na baki mamaki Zahra kina fama da talaucinki kin samu an taimaka miki kike kokarin jefa ni a matsala, wannan ya zama na farko kuma na karshe da wani zai ji zancen nan?

Kuma da zarar kin mallaka min
ana ko
ata ki manta da ni a rayuwarki dan kar zuciyarki ta raya miki wani abu
Bata jira ta ji amsa da zata fito daga bakina ba ta kashe wayar, ni kuwa na tashi zaune ina mamakin karfi hali da karfin duniyar da ya rufe mata ido take fada min magana son ranta, rushewar wani abu na ji kamar gini hakan yasa na tashi da sauri na fito ashe zan iya gudu da tsohon cikin idan wani abu ya same ni, domin a tunanin wani bangare na ginin gidan mu ne ya fadi.

Ko da na fito na tararda Mama har ta kai waje gurin kallo ni ma lekowa na yi sai na ga ba mu kadai ba har da makotanmu sun fito kallo, wani kangon gida ne dake kusa facing din gidanmu aka rushe da motar rushe gidaje.
bun ba ko sanarwa ni Wallahi na tsorata
Wata makociyar su Mama ta fada kowa sai ya dora da na shi, ni dai ban ce komai ba na juyo na dawo cikin gidan na zauna tunanin gobena.

ABIEY POV.

Dr na barin gidan ta kira shi ta fada masa hakin da ta samu Zahra.
mman ke a fahimtarki me yake damunta?
allahi ban fahimci komai ba, kuma na yi tambayarta bata fada min ba, sai dai kasan duk abun da zai saka Mamarta ta yi fushi da ita ba karamin abu ba ne
ashi bata da wata kawa ta kusa balle na bincika ko zan sani
biey ka bi komai a hankali
hikenan, Thank you so much Dr Zainab kin min abun alheri da ba zan manta ba na gode da kila kula min da Zahra
nything for you
Ta fada fuskarta da murmushi sannan ya kashe wayar, ya mike tsaye ya nufi windows dakinta yana kallon backyard.
wish na san minene matsalarki Zahra
Ya furta yana murza yastun hannunsa.

The following day ya tafi gidansu Momy domin yin magana da Yasmin ko da yaje ya samu tana makarantar Islamiya haka ya zauna ya sha hira da Momy kamin ta dawo, abun da ya dade be yi ba ita kanta Momy ta lura da yadda Abiey yake cikin farinciki a yau sai dai bata tambaye shi komai ba, domin aganinta ba huruminta ba ne, har 6pm yana zaman jiranta Yasmin bata dawo ba sai 8pm kasancewar weekend ne ranar assabar da lahadi suna hadda har 8 na dare suke kaiwa wani lokacin.
mman dai maganar da zaka yi da Yasmin tana da muhimmanci sosai ko?

Momy ta tambaya ganin yadda ya bata lokacin tun 2pm yana jiranta har 8pm, da wani abun ne dabam sai dai yace zai je ya dawo ko kuma yayi waya da ita, amman ya tsaya sai yayi magana da ita face to face, shi dai be ce ma Momy komai ba bayan murmushin da yayi.

Yana kishingida jikin kujerar falon Yasmin ta shigo da katon hijab dinta hannunta rike da jakarta ta makaranta, tashi yayi zaune yana kallonta suna hada ido sai ya sakar mata murmushinsa mai kyau ita ma murmushin ta yi masa sai dai ganin Momy yasa ta yi saurin gusar da murnushin ta karaso cikin falon da sallama.
10/9/22, 22:47 - Buhainat: *Littafin nan na kudi ne, karanta na sata daukarwa kanki hakki ne, domin sauke nauyi biya ki karanta cikin aminci, pay 500 to Zenith Bank Hadiza Abubakar 2451879008 and send the evidence of payment to 08036126660*
arka da dare
elcome
Ya amsa mata a takaice, sannan ta kalli Momy ta gaishe ta.
arka dai yan makaranta an dawo, tun dazun Abiey ke jiranki
Ta nuna kanta, sai Momy ta tashi zaune tana fadin.
e fa
omy bari ta ci abinci tukuna
o ai kara dai ta saurareka yanzu daga baya sai ta ci abinci bari na baku guri
Sai da Momy ta shige dakinta sannan Yasmin ta zauna a inda Momy ta tashi tana kallon Abiey.
llah yasa ba laifi na yi ba
Yayi murmushi domin ya kura tsorone a tare da ita.
a ki yi laifi komai ba, wani taimako nake son ki yi min
aimako kuma na minene?
aki min idan na fada
an iya maka abun
aki iya
a fadi ko minene babu wani abu da zaka nema daga gareni da zan kasa yi maka shi matukar ina da iko
Yayi murmushi.
hank you, uhm shekaranjiya ne.....

Tun da ya soma bata labarin bata ji komai ba har sai da ya kawo gabar da ya ambaci sunanta, sai ta ja wani irin numfashi da karfi shi kansa sai da ya ji.
o you don't have to worry, kawai na yi haka ne saboda na samu mafita daga gurin Mai Martaba, da kuma Mama Lami idan ban yi haka ba za su iya zaba min wanda bana ra'ayi
o miyasa ka ce ni?
hat's the point, na san Mai Martaba zai aiko a tambaya masa aurena gurinki da su Momy idan ya gama bimciken da zai yi, idan an zo ina son ki amsa musu cewar ke baki so na kina da wanda kike so, already na yi magana da Ammy ta sani na san kuma zata sanarwa Momy shiyasa ban mata maganar ba
Yawu ta hade a hankali gabanta yayi mugun faduwa, ta kasa dauke ido daga barin kallonsa.
asmin...

Ya kira sunanta sannan ta sauke idonta kasa tana jin wani zafi na taso mata.
an you
Ta sake kallonsa irin duban da ita kanta bata san tana masa shi ba, sai kuma ta yi saurin maida kanta kasa.

Ta amsa sai ta tashi da sauri ta bar shi a falon zaune, binta yayi da kallon mamaki da shakkun yadda ta yi masa.
s she okay?

Ya tambayi kansa, sai kuma ya ta tabe baki ya mike tsaye yana kiran Momy.
a dai har kun gama ba
Shi ne abun da Momy ta fito tana fada.
h daman magana ce zan yi da ita ba mai tsawo ba zan wuce sai da safe
oh Allah ya bamu alheri ka gaishe da su Ammy
a su ji
Ya fice daga falon kuzarinsa, Momy ta bi shi da kallon kamin ta juya zuwa dakin Yasmin.

Bayan ya dawo gida yake fadawa Ammy yadda suka yi, sannan ya kira Sauban ya labarta masa abubuwan da suka faru kusan ya fi kowa farincikin da jin abun da Mai Martaba yayi ma abokinsa.
annu sannu bata hana zuwa sai dai a dade ba aje ba in ji hausawa, amman kana ganin Yasmin zata maka haka?
o zai hana?

Ba abu ne mai wahala ba, ya maganar gidan?
Chapter 46 · 0% Book details