Sashe 32
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Muna isa gidan na yi sallah Isha'i na rokawa mijina lafiya, sannan ya jingina ina karewa dakin na yaya Maryam kallo wanda ta siyar da kayan dakinta ta bani kudin saboda a kara a maganin Deen, can kuma sai tunanin contract din da na sakawa hannu ya dawo min, yunkurawa na yi na dauko jakata na bude ya dauko copy takardar ina dubawa, sai hawayena ya fara cika takardar.
hikenan yanzu na siyar da cikina, abun da Deen ya kwallafawa rai, Allah ka ba ni dangana,
Na furta a fili kamin na nade takardar na maida a jaka, bayan kamar minti talatin Yaya Maryam ta shigo ta kawo min tea da abinci, ban iya cin abincin ba, amman na sha tea saboda yana da citta da lemun tsami, mijinta kuma ya siyo min balango saboda ya san gwanar iya cin nama, sai dai a yau na kasa ci saboda damuwa, karfe goma ciwon kai ya rafe irin ciwon kan nan mai matukar zafi, gabana ya soma faduwa ina ta jin tsoro, ban san ran zan iya bachi ba a ranar amman sai Allah ya kawo min bachin mai nauyi ya dauke ni, kwanciyata ma sai da yar'uwata ta gyara min ta daga kaina ta saka min filo.
Ban farka ba sai bakwai da rabi na safe, abun da ban yi zato ba, sai kuma na farka tare da ciwon kan ina ta jin raina babu dadi, ga wata uwar kasala da ban taba jin irinta ba, domin kuwa duk irin saurin da nake na yunkura na tashi na shiga na yi alwala sai na kasa sai na yi kusan minti goma a zaune, sannan na tashi na shiga bandaki na yi alwala na fito na yi sallah, sai a lokacin na lura da breakfast dina da Yaya Maryam ta aje min.
Mikewa na yi tsaye da hijab da na yi sallah ma fito falon daman tufafi tun na jiya ne ko da zan kwanta ban cire su ba da abuna na kwanta.
Ina kallon agogon falon na ga takwas har ta dan gota,
anta na farin Fu'at yana ta yi ma kanensa shirin makaranta.
alama an tashi
Abban Fu'at ya fada sai na juyo na kalli inda yake zaune na gaishe shi ya amsa min da far'a kamar zai tsokani yadda ya saba sai kuma ya fasa lura da bana cikin irin yanayin da ya kamata yayin min wasan.
na Yaya Maryam?
ana waje tana wanke wanke ki je ki karya sai ki shirya na kai ku asibitin
Na amsa na juya na fito wajen sai na samu har ta gama wanke wanke ma tana kwashe shara.
anzu nake cewa zan tashe ki Abban Husna yace na barki ki kara bachin tun da har an samu kin yi bachi
i zan tafi idan kika gama sai ki same ni a can
aba na fa gama ki je ki karya ni daman na karya wanka kawai zan yi
Kamar na musa mata sai kuma wata zuciyar mai rarrashi ta hana ni, haka na koma ciki na karya ita kuma taje ta yi wanka ta shirya, ni ma na yi wanka ta bani zanenta na daura ta dauko min t shart na saka domin rigar zanen ba zata shige ni saboda tulelen cikina, ko da muka fito har Abban Fu'at ko kuma na ce Husna kamar yadda Yayata take fada har ya kai yaransa makaranta.
Yana waje cikin motar yana jiranmu, Yaya Maryam ta rufe gidan ta shiga front seat ni kuma na shiga baya, muka dauki hanyar asibiti daga ni har ita har shi ogan na ta babu wanda yace uffan har muka isa, gaba na yi bayan na bude motar na fita ita kuma ta jero da mijinta suka biyo bayana.
Ko da muka iso na samu Bahijja ita da Hajiya da wasu yan'uwan Hajiya da Mama da abokin Deen wato Hamza suna zaune wasu kuma na tsaye, ina isowa suka sanar da ni an shiga da shi, Hajiya na rike da carjinta kamar Mama, sama sama muna gaisa da kowa har lokacin Hajiya kai kawai take iya dagawa tana amsa gaisuwar da nake mata.
Guri na samu na zauna kusa da Mama mijin yaya Maryam yayi mana sallama ya tafi Yaya Maryam kuma ta zauna kusa da Hajiya, muka yi shiru kamar masu jiran gawa.
Daga baya wani likitan ya fito yace mana mu rage mun yi yawa a gurin, sai sauran suka koma inda ake zama, aka bar Hajiya ni da kuma Mama, Mahaifinsa wanda ya zo daga baya waje ya fita ya zauna tare da sauran mutane.
Kusan awa uku aka dauka likitocin suna can tare da shi, sannan sannan wani likitan ya fito ya shiga wani gurin be dade ba ya fito da akwati ya sake shiga dakin tiyatar da gudunsa.
A haka suka sake shafe minti talatin sannan suka fito, yanayin fitowarsu fuskarsu ya karantar da rashin masarar aikinsu, sai dai ban yanke kauna ba har sai da na ga hawaye makalle a idon Dr Hamid Abdallah.
'm sorry mun yi duk iya abun da zamu iya, mu bada duk wani taimako da zamu iya bada Wallahi, mun ta kokarin ceton rayuwarsa amman idan lokaci yayi ba a jira, kuma idan mutuwa ta yi kira dole a amsa mata, kuma bakincikin sanar da ku cewar mun rasa patient din mu...
Dayan likitan ya fada, sai na hade yawu da karfi ya ki ya wuce min ya tsaya min a makoshi yaki sauka ya ki dawowa, baya baya na yi ina girgiza kai
an Allah ku kara dubawa ko dai be mutu ba, ko dai wasa kuke
Kamin na rufe baki Hajiya har ta kai saka sumammiya, dayan likitan ya nufeta da sauri yana kiran Nurse Mama kuma ta fashe da kuka.
ahra ba a wasa da mutuwa kuma ba a canja komai, hakika mijinki ya mutu da kaunarki kuma yayi kyakkyawar cikawa irin wanda ake so I'm sorry....
Dr Hamid ya fada hawaye na sauko masa, yana kokarin fahimtar da ni cewar mijina ya mutu da gaske, ban iya cewa komai ba hawayena ne kawai suke magana, ban gasgatar da ya mutu ba sai da aka fito da gawarsa an lullube ta saman gado nurses sun turota, faduwa na yi kasan guiwoyina gadon na kawowa kusa da ni na rike.
she ganin karshe na yi maka jiya Deen, ashe a yau zan shiga takabarka?
Ashe da gaske ina cikin matan da zasu dandana zafin rashin miji?
Ya zaka tafi ka bar ni da cikinki ka yi ta kwallafa rai da ganinsa Deen, dan Allah ka tashi mijina, Zahrarka ce idan babu kai ba zan rayu Deen, kace min ba zaka bar ni ba, ina rayuwar da ka yi min alkawarin zamu gina?
Wayyo Allah mijina wayyo mutuwa baki kyauta min ba....
Innalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un
Na furta ina wani irin kuka na fitar hankali na fita hayyaci, wani irin kuka ne da ai aka kirkiro min shi, kuka ne irin na yarinyar mace da miji ya tafi ya barta, kuka ne irin na macen da ta masoyi na gaske, kuka ne wanda ya saka likitocin dake tsaye da nurse din dake kokarin cire hannuna a jikin gawar zubar da hawaye.
uniya ta yi min duhu idan babu kai mijina, mijina a yau da ka tafi ka bar ni wa zai kula maka da ni?
Haba Deen haba Deen Ya Allah......!
Na furta da wani irin karfi sai da muryarta ta amsa amo, kamar daga sama na ji Yaya Maryam ta rumgume ni tana kuka sai na saki gadon na rumgumeta.
aya Maryam yau Deen ya tafi ya nar Zahra, miji ya tafi ya bar mata, a yau mutuwa ta raba kauna, ya zan rayu?
Yaya Maryam ya zan yi fada min dan Allah, Innalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un
Lallai mutuwar miji akwai ciwo, rashin miji akwai zafi na ji kana gaji zai tafi ya barka, a yau na dandana dacin rashi, Deen yayi tafiya ta har abada, tafiyar da babu waiwaye balle a dawo....
_____________
Allah yasa yau ba ni kadai na ji tausayin Zahra ba
Anya Abiey ya kyauta da be taimaki Yarima Zahra da wuri ba?
Cikin da ta siyar zai dawo?
Ina makomar rashin nasarar aikin da aka yi?
Shin Zahra zata yarda ta ba su abun da ta haifa?
Ya Abiey zai yi da soyayya Zahra?
Da gaske Deen ya mutu?
Wacece Jamila Abdallah?
Waye mijinta?
Miya hana auren Abiey da Zahra?
Miye Deen yayi ya samu nasarar auren Zahra?
Waye Deen?
Miyasa Mai Martaba ya tsani dansa Abiey?
Me ya Raba auren Mai Martaba da Ammy?
Miyasa Abiey yake dorawa yayarsa Dr Zainab laifi?
Ta ina mafarkin Abiey ke tabbatuwa?
Shin Zahra zata iya cika alkawarin Deen na kin yin aure har karshen rayuwarta?
Wace irin rayuwa Abiey yayi da Zahra?
Wace irin rayuwa Deen yayi da Zahra?
Miye alakarsu?
Da wasu abubuwa da za su faru da yawa, wadanda ba ku tsammani ba, ba ku yi zato ba duk za su kasance a cikin littafin CIWON SO.
Daga nan za su auna mai gaskiya da rashinta, kuma za ku gane wa Ciwon so ya fi kamawa?
Zahra ko Deen ko Abiey ko kuma wasu da suke tafe gaba?
Domin samun amsoshin wa
annan tambayoyin biya 500 to
Zenith Bank
Hadiza Abubakar
2451879008
Yan Nijar kuma za su biya ta wannan number +22790165991.
Sai ku tura da shaidar biyan wato screenshot ta wannan number 08036126660, daga nan za ku tsinci kanku a group din CIWON SO da yardar Allah.
Duk page din da zai biyo bayan wannan na kudi ne, indai kuna tsoron hakki karku karanta ba tare da kun biya kudi ba.
Dan Girman Allah da ya halicce ku ya raya ku har kuka kawo yanzu ya baku ikon siyen littafin nan, ina hada ku da Allah da Manzonsa da darajar iyayenku idan kun siya littafin nan karku fitar min, ba dan ni ba sai dan Allah da kuma soyayyar Annabi Muhammdu Sallalahu Alaihi Wassalam.
Zaku iya samun Ciwon So da ma sauran littafaina na kudi irin Fulani, Zagon kasa, Hafsatu Manga, Bakar Wasika, Zaki a Arewabooks App @KhadeejaCandy
Thank you for always supporting me
Mu hadu a Paid Group.
Best regards
Khadeeja Candy
10/1/22, 22:06 - Buhainat: ABIEY POV.