Sashe 42
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Abiey da Anty suka fito bangaren Mai Martaba cike tsananin farinciki da suka dade ba su samu kansu a ciki ba.
an sha fada maka ba Abiey wata rana komai zai wuce Mai Martaba zai kaunace ka kamar sauran yan'uwaka koma fiye da sauran daman can ni na san Mahaifinka yana sonka, na tabbatar da ba kai ka yi masa maganar su Aisha ba wata kila da be saurari kowa ba, domin zai ga kamar an same shi da maganar ne kai tsaye ba tare da an raba ta gurin matansa ba
Abiey yayi murmushi yana kokarin zaunawa kan royal cushion din Anty.
an yi zaton haka da sauri ba
a'ayi sauri ba Abiey shakara nawa ka yi a duniya kamin Mai Martaba ya kalleka ya furta maka wata magana mai dadi?
un da aka haife ni sai yau, kuma dukan abun da ya faru a yau ya faru ne saboda ke da Ammy, Thank you so much Anty you're such a wonderful mom beautiful wife
Anty ta yi murmushi tana saka hannu ya tare hawayen daya cika idonta ganin hawayen Abiey dake sauka, ta kwalawa Aisha kira.
umaira fito yayanki ya miki yaki
Abiey yayi saurin mikewa tsaye ya share hawayensa, sai ga Aisha ta fito da gudunta, Anty na labarta mata abun da ya faru ta rumgume Abiey cike da murna da farinciki.
nd abun farinciki na biyu Abiey ya fitar da matar da yake so
Aisha ta nufo Anty cikin murna.
acece Anty?
asmin step sister din Dr Zainab
Aisha ta daka tsalla ta dire tana ihu, sai Abiey yayi saurin sakatarda ita.
o....
Wallahi babu komai a tsakanina da Yasmin kawai na fadi sunanta ne saboda na kare kaina gudun kar Mama Lami ta min jaye jaye
mman a gabanka fa Mai Martaba yake fadar za a nema ka aurenta Abiey?
Be kamata ka yi haka ba, bayan ka fadi kana sonta sai kuma ka zo yanzu kace mana ba haka ba, shi ma ai ba zai jidadi ba
wantar da hankalinki Anty zan samu Yasmin zan yi magana da ita, na san yadda zan shirya komai lemme go and Ammy abun da Mai Martaba ya min a yau, jiki da zuciyata Zahra nake ajewa nata ne ita kadai
llah ya baka Zahra nan Anty ta fada min mijinta ya rasu
Aisha ta fada sai ya amsa yana jindadin addu'arta.
min My Sweet Sister
Cikin farinciki da mamaki Abiey ya bar gidan, kamin ya isa gurin Ammy har ya motsu saboda daddadan labarin dake bakinsa, daf da entrance din kofar falon Ammy ya faka motarsa ta miliyoyin nairaro ya fito ya shiga falon, Zaune akan laulausan center carpet ya hango Ammy plate din guava a gefenta, Jummai na zaune nesa da ita suna hira, da sauri karasa kuaa da ita ya kwanta a gurin ya dora kansa akan cinyarta, Jummai na ganin haka ta tashi ta ba su guri.
e ya same ka na farinciki yau?
mmy yau Mai Martaba yayi abun mamaki
Tun kamin ta tambaya ya labarta mata, sai hawayen jindadi ya cika idonta.
ahaifinka yana alfahari da kai Aliyu, kawai ba zai iya fada maka ba ne, Mai Martaba mutum ne mai son ya ga dan'uwa yana son Yan'uwansa Allah ya maka albarka kuma na ji dadi na yi murna da na ji kana son Yasmin I'm very happy
o... kawai na yi kariya da ita na ni ban taba jin komai akan Yasmin ba
hen why do you mentioned her name?
aboda na kare kaina ne mana, zan yi magana da Yasmin ai zan fada mata idan an tambaya tace bata so
Ammy ya shafa kansa tana murmushi wani irin son
anta take fiye da sauran, ta kai hannu ta dauki wani bangare na guava da take ci ta saka masa a baki, sai ya lumshe ido yana taunawa a hankali.
Kamar an tsikare shi sai ya tashi zaune da sauri gabanshi na mugun faduwa irin faduwar nan ta faruwar wani abu da ba alheri ba.
afiya?
Ammy ta tambaya tana kallonsa.
don't know, gabana faduwa yake sosai look at this
Ya nuna mata hannunsa tsikar jikinsa har tashi take.
omething is wrong somewhere i hope Zahra is Safe
Ammy ya girgiza kai.
ahra ko da yaushe Aliyu?
What if a cikin yan'uwaka ne ma?
Allah dai ya tsare ka yi ta ambaton Allah
mmy i used to feel this duk lokacin da wani abu ya faru da ita
Ammy bata ce masa komai ba, domin ya fara isarta da zancen Zahra yanzu kam.
ZAHRA POV.
Tun suna aikin ina kallonsu har bachi yayi gaba da ni, daman can ni da bachi ba ma rabo, bachin nawa be yi nisa ba na soma jiyo ihu da karar wani abu mai firgitarwa kamar cida, ina bude ban ga kowa ba a cikin matan da suke aikin kowace ta kama gabanta suna gudun ceton rai, ta inda nake jiyo karar na kalla wato samaniya, wani katon abu ne mai kama da karamin jirgi ya zo da gudu ya fado cikin gonar kamin na yi wani yunkuri har ya kai kasa, gudu nake son na yi amman tashin nawa ma sai ya zama aiki, irin jirgin nan ne mai kama da na yawo domin na sha ganin irinsa idan muka je dauko Abiey daga Airport, daga inda jirgin ya fadi zuwa inda nake kwance babu nisa sosai na samu kaina cikin wani irin tashin hankali marar misaltuwa, musamman hango mutumen da na yi yana kokarin ceton ransa wani bangaren na fiffiken jirgin ya danne, ga kuma wata na kokarin kamawa.
Ba zan iya ganin rayuwa na bukatar taimako na kasa taimawa ba hakam yasa duk wani nauyin jiki da ciki da nake ji sai na neme shi na rasa da guduna irin na masu ciki na isa gurin ina jin abu na sauko a tsakanin cinyoyina zuwa kasan kafata kamar ruwa, dukawa na yi na saka iya karfin da nake tunanin ina da shi fifffiken sai dai abun ka da marar karfi ga kuma ciki ban iya dagawa yadda ya kamata ba sai dai na taimaka masa ya samu fitowa, yana fitowa ni kuma na fadi zaune a gurin ina wani irin uhu na fitar hankali domin cikina nake jin kamar zai bar jikina da karfin tsiya, mutumen da na taimaka ma ne ya saka hannunsa ya daga ni sama yana janye jikina kusa da jirgin saboda ya fara kamawa da wuta, be iya daukata gaba daya ba sai ya jani har kusa da wata rijiya ya aje kamar jiran ake ya yanje ni sai ya jirgin ya kama gaba daya da wuta mutanen karkarar da suka nufo inda jirgin yake suka koma da gudu ganin wuta, ni kuwa har lokacin ihu nake jinin kuma be daina min zuba ba....
*Littafin nan n kudi ne, biya ki karanta cikin aminci, pay 500 to Zenith Bank Hadiza Abubakar 2451879008 and send the evidence of payment to 08036126660*
10/9/22, 22:44 - Buhainat: ZAHRA POV.
Ban sake sanin inda kaina yake ba, ban kuma san iya dakiko ko mintuna da na dauka a haka ba, wata kila ma nayi awanin da yawa.
Sai farkawa na yi na ji akan wani gado mai yawo ina bude idon sai na ji bana gani da su da kyau, can sama sama nake jin yaniyar mutenen da wasu yareka da ba zan iya shaidar turanci ko hausa ko larabci ko kuwa wani taren ne na dabam duk ba zan iya ganewa ba a wannan lokacin, iyakar abun da na sani kamshin iskar da nake shaka ya sauya zuwa wani daban da bana so, ga wani irin zugi da nikeji a mara ta.
10/9/22, 22:45 - Buhainat: ABIEY POV.
Da tunanin hakin da Zahra take ciki ya wuni ya kwana kuma ya tashi, gaba daya zuciyarsa ta ki natsuwa, so yake ya san halin da sahibar tashi take ciki kuma babu hali, duk wani tunani da yayi da wata hanya da yake ganin zai bi ya san halin da take ciki ko zai iya taimaka mata ta tashe masa.
Tafiyar minti ashirin ta kaishi gidan Dr Zainab, a bude ya tararda gate din gidan ita kuma tana tsaye tana jikin motarta tana magana da Babbar yarta Aslamiya.
s like fita zaki yi
Ya fada bayan ya fito daga motarsa.
ikin dare nake
ncle...
Suna fitowa sallah Isha'i wata dabarar ta fado masa, sai ya dauki keys din motarsa ya fice ba tare da ya fada ma Ammy gun da zai je ba, bata san fitarsa sai da ta ji tashin motarsa.
Aslamiya ta fada tana mika masa hannu suka yi shaking.
o inside zan yi magana da Dr
kay idan ka koma kace ina gaida Ammy
Na daga mata kai yana murmushi, sai da ta shige falon sannan ya fuskanci Dr.
na son ki min favor
Ta kalleshi not saying anything.
o nake kije ki duba Zahra
eriously?
Na ce mata me?
Abiey yace na zo na dubaki?
Da wani idon ma zata kalleni?
Ka san yadda yarinyar ta tsane mu kuwa?
Ya sauke ajiyar zuciya.
ikin hikima zaki yi, i just want to make sure she's fine jikina na raya min ba lafiya ba
biey listen to me...