← Book details Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 134

Sashe 38

Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Na ji kamar mota ta tsaya kuma har horn an yi
Mama na rufe baki wani namiji maji karfi ya shigo dauke da buhun Shimkafi na jefar a bakin kofar gidan mai binsa ma ya aje saman wanda wacan ya aje suka sake fita suka shigo da mai da kayan tea suka jera mana a gurin aiko yaran Yaya Maryam da gudu suka tashi suka fita ganin wanda ya aiko kayan da kuma inda suke dauko su, suna fita Dr Zainab ta shigo Ammy na bayanta sai wata bakuwar fuska da ban sani ba, Ammy na sanye da yadi da farin mayafi Dr Zainab kuma ta saka abaya kanta da hula ta rike dankwalin abayar a hannunta, bakuwar dake tare da ita kuma tana sanye da atamfa sai mayafi da ta rufe kanta zuwa bayanta da shi.
ssalamu Alaikum
10/1/22, 22:21 - Buhainat:
uduwa ba ita ce mafita ba, dan Allah karki tafi
Na daga mata kai.
a zan je ba, amman dan Allah karki fadawa Mama komai ciki har da maganar nan da muka yi
a miki alkawari ba zan fada ba, tashi kije ki yi sallah kar ayi Isha'i
Na tashi kamar yadda ta bukata na shiga bandakin bedroom dina na yi alwala na fito da tunani kala kala, na yi ta rokon Allah a cikin sallah ta, tsakanin guduwa da kuma zamana, domin zuciyata ta fi natsuwada tafiyar, idan na gudu ai ba za su san inda nake ba, balle har su takura sai sun karbi babyn da zan haifa, amman kuma idan na tafi wa zai yanka min rago a can?

Suma ai dole za su yi mamakin zuwana da tsohon ciki, mutanen karkarar mutane ne masu kara da girmama wata kila za su iya yanka min daya daga cikin dabobinsu idan ma ba su yanka min ba, sai na tafi da kudi na yanka nawa.

Sai da duhu ya soma yi sosai sannan Abban Husna ya zo ya tafi da Yaya Maryam, sai dai ba mu rufe gidan ba saboda tunanin Bahijja zata dawo.
10/1/22, 22:22 - Buhainat: amman shiru hakan ya saka Mama ta kira waya ta tambaya ko lafiya sai aka ce mata lafiya kalau a can zata kwana, a daren daga ni sai Mama muka kwana a gidan, washe na farka da dan kuzarina na share dakina Mama ta dumamana mana shinkafar jiya kuma ta dama mana sauran kamun da aka siyo min jiya, Yaya Maryam kuma bata iso gidan ba sai 12 na rana tare da duka yaranta kasancewar yau weekend babu makaranta, kusan yanzu a nan take wuni kullum saboda ta rage min kewa da katuwar kular abincin suka zo, ta yi mana tuwo a gidanta miya kawai ta girka a gidan.

Ana kiran sallah azahar muka ji tsayawar mota a kofar gidan, da farko na yi tunanin Dr Hamid ne mo Jamila suka sake zuwa, ba ni kadai ba yar Yaya Maryam dake zaune muna cin abinci a tare na lura hankalinta ya tashi da jin tsayawar motar musamman da muka ga an dauki lokaci ba a shigo cikin gidan ba, yara ta ma duk abinci suke ci balle na ce su leka waje su domin ganin ko waye.
10/1/22, 22:22 - Buhainat: Na kalleta.
a zan iya shafe wani abu, da na shafe tahirin saninku da na yi a rayuwata...
e Zahra...

Mama ta daka min tsawa sai na dube ta.
ama mutanen nan sun wulakanta, idan ku kun manta ni ban manta ba
aman gaisuwa muka zo Allah ya jikansa ya bada hakuri ya sauke ki lafiya, Ammy tashi mu tafi
Dr Zainab ta fada a fusace tana mikewa tsaye, ashe sanin da na yi mata na saurin fushi bata canja.
yi hakuri Zahra rashin fahimta ne aka samu, kuma abubuwa sun biyo ta hanyar da ba mu yi zato ba
Ammy ta fada sannan ta saka hanunta jaka ta ciro kudin da zai kai 50k ta aje kusa da Yaya Maryam.
amu tafi Allah ya bada hakuri
min Allah ya bada lada
Mama ta fada, sannan suka fice ba tare da na sake kallon inda suke ba.
10/1/22, 22:23 - Buhainat:
ahra ba a haka gaisuwa suka zo be kamata ki nuna musu wani hali ba
ama kamar kin manta mutanen nan?

Allah kadai ya san dadin da za su ji da suka san Deen ya mutu ko ma waya fada musu ya mutu?

Allah na gode maka da ya kasance ba sakina Deen yayi ba sai da mai rabawa ta raba balle ayi min dariya
Na fada hawaye na sauko min.
o kunya ba su ji ba
Na sake fada ina turo baki gaba cike da jin bakincikin gaisuwar da suka zo min, ni da Yaya Maryam muka yi ta zancen abubuwan da suka faru muna jin bakinciki, idan na tuna Abiey sai na ji kamar ba ni da wani makiyi da ya kai shi, and the most annoying thing is memories rayuwar da muka yi cikin farincika ya dawo fara dawo min a rai zuciyata ta fara nuna min his ugly happy face, na yamutsa fuska kamar zan yi amai, gaba daya ma sai na ji abincin ya fita a raina.
10/1/22, 22:24 - Buhainat:
allahi babu inda zasu je dake, waya san ma ko so suke su kasheki idan kin haihu saboda asirinsu yayi ta rufuwa babu wanda ya sani
A take hankalina ya tashi, domin zuciyata bata raya min haka ba sai a yanzu da Yaya Maryam ta yi wannan maganar.
alle sun ga kin fara nuna musu cewar kina son danki
aya Maryam ko dai na gudu?
i je ina?

So kike hankalin Mama ya tashi?

Kuma ki shiga a bakin duniya?

Zahra ki rika tunani idan zaki yi abu
Na fara yawo da idona ina ta tunanin mafita.
a tafi ruga gurin su Hajjo, kin ga babu wanda zai san ina can ma
ahra kina da hankali kuwa?

Me zai kaiki can?

Garin da ko nepa babu komai na jindadin rayuwa?

Kuma tafiyar kwana uku?

Idan ma kin tafi shi zai warware wannan matsalar ne?

Zaki kara saka Mama da Hajiya a tashin hankali ne kawai
Na sauke ajiyar zuciya, a zahiri na nunawa Yaya Maryam ba zan je ba, sai dai zuciyata bata daina raya min tafiyar ba.
10/1/22, 22:25 - Buhainat: Mama ta rafka tagumi tana ta kallona a zatonta kukan rashin Deen kawai nake, sai dai ba kukan rashinsa kawai ba har na kuskuren dana aikata wanda yanzu ya dawo ya dame ni.

Yaya Maryam ce ta zo ta rika ni na mike tsaye sai ta rumgume ni.
i yi ta fadin Innalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un
Na daga mata kai, sai dai kuka baya bari na furta, ina rike da ita har muka shiga falona da babu komai saboda an siyar da kujerun gurin neman maganin Deen, uwar daka ta shiga da ni ta zauna saman sallayar da Mama ta gama sallah da ita.
e aka miki Zahra?
aya Maryam ba zan iya bada cikin nan ba, ina som abuna kuma matar da zan ban san wacece ita ba, idan na bata ya zama nata har abada kuma ban san wane hali zai kasance ba
oh ya zaki yi Zahra?

Kin riga kin aikata kuskure, ni da zaki dauki shawarata da sai ki fada kowa ya sani idan ma shari'a ta kama ayi sai ayi
a matsala zamu shiga idan aka yi haka
anzu me suka ce miki?

Na fada mata komai, a take ta harzuka.
10/1/22, 22:25 - Buhainat: suna sallah Isha'i na bude jakar da Mama ta saka mana kudin da muka samu da kuma wadanda muka rage na aikin Deen da muka samu na dauki kudin da zai kai dubu dari na saka a jakata ba tare da na bari Bahijja ko Daada sun lura ba, a yadda muka saba dukanmu a daki muke kwana amman a yau sai na zabi kwana a falo saboda na samu mafita a abun da nake shiryawa, a falon na kwana har safe washe gari na fito harabar gidan na yi alwala na shiga falo na shimfida dankwalina na yi sallah, Bahijja da Daada suna daki suna na su Sallah na dauki handbag dita na fito waje kamin na kai bakin kofar fita gidan har hawaye sun wanke min fuska, bayan na bude gidan na juyo ina kallon gidan, sannan na fito kamin na isa titi ma na gaji sosai ga shi safiyar ma bata gama waye ba, haka na isa titi ina yi ina waigawa gabana sai faduwa yake kamar zai fasa kirjina ya fito.

Na isa titi ina ta rabon ido daker na samu wata Napep shi ma da wani mutum a ciki sai da na fara shiga sannan na fada masa inda zai kai ni.
10/9/22, 22:30 - Buhainat: *Littafin nan n kudi ne, biya ki karanta cikin aminci, pay 500 to Zenith Bank Hadiza Abubakar 2451879008 and send the evidence of payment to 08036126660*
Ko da tara tayi na safe na hau motar Zaria domin ya fi min kusa fiye da ace na tafi garin Mama tafiyar kwana uku wata kila ma kamin na kai za tararda da domin na fadawa Yaya Maryam kuma be zama lallai ta boye ta ki fadawa kowa ba, kusan duk wanda ke cikin motar kallona yake saboda yadda nake hawaye kamar zan karar da hawayena ga kuma katon cikin dake jikina numfashina har wahalar ita yake.
Chapter 38 · 0% Book details