Sashe 56
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya dawo baya yana kallonta.
e ba uwata ba, ke ba matata ba ki tsayar da ni haka nan kawai da tambayar inda zan je?
Kin fi kowa sanin na tsani tambayar nan carefully next time
orry..
Ta fada tana kama kunnuwanta be sake ce mata komai ba ya fice, few steps suka isar da shi gurin motarsa tun kan ya karasa ya dannan keys din hannunsa ya bude motar ya shiga.
Tun kamin ya isa yake ta tsara kalaman da zai samu Yasmin da su, but before yayi magana da Yasmin ya kamata yayi magana da Dr so that ya san yadda suka yi, kamar ya dauko hanyar gidanta sai kuma wata zuciyar ta raya masa ya fara kiranta.
Wayarsa ya dauka yayi dialing mumber ta ringing daya ta yi piciking.
ello Abiey yanzu fa nake kokari kiranka
iya faru?
Kin yi magana da Yasmin?
Dr ta juya ta kalli Yasmin dake zaune a kusa da ita sannan ta amsa masa.
h amman zai fi kyau ka same ta ta kanka akwai abubuwan da take son fada maka
amar ya?
ana gidana yanzu haka, saboda na kirata na yi magana da ita
n my way
Ya yanke kiran sai sake kiran Sauban.
auban ya maganar ginin gidan nan?
Shi ne abun da ya fara tambaya lokacin da Sauban yayi picking call din.
ana nan ana kan shi abu yayi nisa ma
hank you, and you too ya kamata ka samu time ka je gaisuwa
dan ka shirya sai mu tafi tare
amu je da Anty gobe
kay kira ni idan kun tashi
Da haka suka rabu, sannan ya rike wayar a hannunsa ya cigaba da tukin da dayan hannu har ya isa gidan, ya dade cikin motar domin ba kasafai yake son shiga cikin gidan ba gudun kar mijin Dr ya same shi a ciki domin ba sa jituwa da juna tun daga lokacin da aka fasa aurensa da Zahra.
Har ya daga waya ya kira Dr yace mata yana waje sai kuma ya fasa ya bude motar ya fita ya nufi cikin gidan.
Sau daya ya taba door bell din ya ja ya tsaya yana kallon harabar gidan, Dr ce da kanta ta bude masa.
elcome
Ya shigo ba tare da ya amsa ba, idonsa be sauka gurin kowa ba sai Yasmin dake zaune a kujerar dake facing din kofar idonta yayi ja sosai har ya kumbura.
Juyowa yayi ya kalli Dr sannan ya sake juya ya kalleta.
asmin?
Ta sauke kanta masa wasu hawayen na sake taruwa a idonta, sai ya sake kallon Dr a karo na biyu irin kallon nan mai alamar tambayar, kafada ta daga masa ta rufe kofar ta nufi kitchen tana fadin.
a sauke ta gida
Yasmin ta mike tsaye ta dauki yar karamar rigarta ta gyara mayafinta kamar daman can shi take jira, Abiey can't tell why yake jin rashin dadi na ganin hawayen Yasmin duk kuwa da be san dalilin zubarsu a idonta for now.
Da kansa ya bude mata front seat ta shiga ta zauna sannan ya rufe ya zagaya driver side ya shiga yayi ma motar key, the whole journey is full of silent words, ko da abun da yake tunani kuma yake sakawa a zuciyarsa.
Sai da suka kusan isa gidan Momy sannan Abiey ya kalli Yasmin da har lokacin hawaye take sharewa ya ce.
re you okay Yesmin?
Can we talk?
e zamu yi magana akai?
Rabuwarmu?
u ba masoya ba ne, balle ace zamu rabu
Ya fada yana wata yar siriyar dariya.
nty Zainab ta yi requesting wani abu a gareni mai matukar tsada da wahala, Momy ma ta yi kai ma kai yi saboda na su san abun da nake ji ba, amman ina son na tambaye ka?
Ya maida dukan hankalinsa gurinta.
a aka ji a lokacin da ka rasa Zahra?
Ya tsayar da tukin da yake ya samu gefen titi ya faka motarsa.
amin na fada miki abun da na ji, ina son ki shirya ki tafi gidansu Zahra ki tambaye ya taji a lokacin da aka fasa aurenmu?
Ya take kallona?
Wane irin hali ta shiga?
Daga lokacin zaki fahimta ki yanke hukunci akan dalilin daya saka nake ta rokon ki sa a fasa baikon nan da kanki
iyasa ka koya min sonka?
Ta tambayi kanta tana kallonsa wani irin kaunarsa na fisgarta kamar ta bude zuciyarta ta saka shi ciki ta rufe, can kuma sai ta lumshe ido ta hade yawu a hankali, ya kalleta sannan ya cigaba da tukin har suka isa gidan be sake ce mata uffan ba, sai dai hawayen da take sun saka shi jin babu dadi.
ZAHRA POV.
Nasiha sosai Hajiya ta yi ta min tana kwantar min da hankali, ban taba ganin wata sarakuwa mai son matar
anta kamar yadda Hajiya take so na ba, tun kamin na auri
anta bata taba nuna min banbanci da yarta Bahijja ba balle kuma yanzu da nake ganin kamar ma tafi so na fiye da yarta, farfesun kan rago ta kawo min yan'uwanta da suka zo tare da ita kuma kowa ya dauki kudi ya bani sai bayan sallah magariba suka tafi.
A daren ranar da tunani biyu na kwana a raina, tunanin abun da Yaya Maryam ta fada akan Deen da kuma nonon da za a baiwa yarona ina ta addu'ar Allah yasa kar nonon ya saka shi ciwon ciki.
Washe garin bayan na yi wanka na shirya Mama ta kawo min abun karyawa, a yau kukun mai kayan sabe sabe tayi min wato na gyaran nono daman tun da asuba na ji ta tana aikin daka kayan da muke da su sai dai ban yi zaton ni zata damawa ba.
Ban kuma yi mamakin ganin haka ba saboda na san ta yi min ne saboda nono na yayi kyau.
Da rana ma tuwo ta yi min da miyar shuwaka da kifi, ba laifi na ci tuwon sosai kamar ba ni ba, domin na dade ban sake jiki na ci abinci mai yawa haka ba.
ahra kin san abun da kika yi ma yayarki ba ki kyauta ba?
Ina daf da gama sudar yatsun hannuna Mama ta yi min wannan maganar.
mman Mama ita baki ga abun da ta yi min ba?
A kaddara ma da gaske Deen ya aikata abun da take fada, ai be dace ta zo tana fada ba a yanzu saboda baya raye, kuma akwai
ana a tsakanina da shi ba zan jidadin ta aybanta uban
ana ba, Mama Wallahi ko da ace Deen ya aikata hakan da gaske to na jidadi domin shi yake nuna cewar kaunar da yake min mai kyau ce marar algus, domin ya rike ni amana ya nuna soyayya da kaunar da na san har na mutun ba zan sake samun irinta ba, a tsawon zaman da muka yi Deen be taba daga min murya da sunan zai min fada ba ko kuma ya nuna ni da yatsa balle har ta kai ga ya doke ni, mahaifiyarsa bata taba nuna min banbanci da yarta ba, shin hakan be isa ya saka na so Deen ba?
Miya laifinsa idan ya yaki kowa akan abun da yake so?
Da ace Abiey yana so na da gaske da be guje min ba ko da kuwa mutuwa zai yi a ranar, balle ma na san karya take ita ma kuma ba laifinta ba ne laifi Abiey ne shi ya shirya wannan saboda ya wanke kansa kuma ya sake dawowa ya cutar da ni
Mama ta gyada kai.
askiya ne, idan na gaske ya aikata to ya rike amana irin rikon da ko wace uwa take son ayi ma yarta, Allah ya masa Rahma
meen
Na amsa ina jindadin addu'ar da Mama ta yi masa, ni kam na san indai ba a yabawa masoyina ba to ba za a zage shi ba.
Bayan sallah La'asar kiran Dr Hamid ya shigo wayar Mama da gangan na ki dagawa har sai da kiran ya yanke, fargaba nake kar a fada min cewar jajarin yayi ciwon ciki bayan ya sha nonona, yana sake kiran wayar gabana ya fadi sai da na yi Bismillah sannan na daga kiran na kai wayar a kunne ina kallon Mama.
ello
ahra ya gida?
afiya Kalau
Sai shiru ya biyo baya ni da shi babu mai cewa uffan har na kusan dakika ashiri.
ello
eah ina jinki daman na kira na fada miki za a sake gwada ba shi nononki a karo na biyu daga nan sai mu bincika mu gano daga ina matsalar take
Lumshe ido na yi na kai hannuna kirjina ina jin wani irin sanyi a raina, domin ko be fada min ba na san nonona be saka
ana ciwon ciki ba.
an fahimce ka ba
an kawo miki goro ne sai ki sake matsa nonon naki ki ba shi
a gaskiya
Na amsa kai tsaye kamin na dora da cewa.
awan matsar nonon zai iya sakawa mutane su gane, kuma ni ina jin zafi ba zan iya cigaba da yin hakan ba
ai ya kenan?
dan tana son na bashi nono sai dai ta kawo shi ya rika sha idan ya koshi sai a maida shi gurinta, shi ma kuma a bisa sharadi
ane irin sharadi?
ata biyani na shayar da yaronta, domin hakkin shayar da shi a yanzu ba a kaina yake ba
ahra ya kike magana kamar ba ke ba?
Ko kina ganin kamar kin samu wata damar da zaki wasa da hankalin mutane ne?
na zancen wasa da hankali a muhalin da zan taimaka muku?
Ban ce dole ba fa idan kun ji kuna iyawa ne kawai
Wani uban tsaki yaja ya kashe wayar.