Sashe 48
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nurse din ta daga shi saman jikina ta yanke masa cibiya ta goge masa jiki ta mikawa Dr Hamid ita kuma ta fita ta karbo kayan jarirai, wasu tufafi ne ta shigo da su masu matukar kyau wadanda na san ba nawa ba ne domin ba mu zo da kayan jariri ko daya ba, ta saka masa ta dora shi akan wani tawul mai laushi sai Dr ya karba ya doro min saman jiki, ina ta kallon fuskarsa shi kuma yana ta aikin kwashe min jini, sai da suka gama komai suka tsabtace ni sannan ya kalli nurse din yace.
ou can go, ki ce Mama a yayarta su shigo
Nurse din ta fice, sai ga Mama ta shigo tare da Yaya Maryam dukansu hawaye ne a fuskarsu sai ya mika musu
an.
Na tashi zaune ya cire drip din da ya saka min ina jin kamar ba zan iya zamaba saboda azabar ciwon da gurin yake min, audugar masu haihu ma da ya bani na saka sai na ke jin kamar ban zaka ta daidai ba.
Ficewa yayi ya bar mu mu kadai a cikin dakin.
ama duk wannan wahalar da na sha bada
an nan zan yi?
Na tambaya ina kuka.
o ya zaki yi da kaddara Zahra
Mama ta amsa ni tana kallon yaron, sai ta mikawa Yaya Maryam da ita ma kuka take Yaya Maryam ta miko min shi na saka hannu biyu na karba na kai bakina na sumbanci goshinsa, na yi sauri na bude nono na zan saka masa a baki sai Mama tace.
ahra ana son a fara bawa yaro danino da ruwan zanzan kuma sai an wanke nono ake ba shi
ama barta ta bashi dan Allah
Yaya Maryam ta fada ta saka hijabinta ta goge min nono na saka masa a baki a take ya daina kuka ya kama ya fara sha, sai na ji wani irin ciwo kamar na cire nonon daga bakinsa.
ada mishi suna Zahra ki yi masa huduba a both kunensa ki rada masa sunansa
Yaya Maryam ta fada, sai na cire nonon daga bakinsa na yi masa huduba sannan na rada masa nunan masoyina, na maida masa da nonon a bakina ina kuka.
Dr Hamid ya turo kofar ya shigo rike da kwali yana ganin ina ba yarona nono sai yayi saurin dakatar da ni ya aje kwalin da sauri ya karaso ya karbe shi.
ou shouldn't
Ya matsa da shi baya ya juya zai fita.
an Allah ka bari na sake kallonshi
Ya juyo ya dawo min da shi sai na kalleshi.
llah ya maka albarka
Na furta sannan na sumbance shi, ya karbe shi na rumgume shi ina jin kamar kar a raba ni da shi.
ane suna kika zon a saka mashi Zahra?
aharadeen...
Na fada muryarta na rawa saboda kukan da ke son ya ci karfina, sai ya karbe shi ya daga min kai hawaye na sauko masa ya fice da shi.
nnalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un
Shi ne abun da na ke ta furtawa na koma saman fadon na kwanta ya lumshe ido, sai Mama ta zo kusa da ni ta tsaya.
ahra
Na bude idon na kalleta.
ashi
Na tashi sai ta rumgume ni, wani irin sanyi na ji sai zuciyata ta samu sassauci na fashe da kuka da nake ta dannewa.
Dr be dade ba ya dawo ya bude kwalin daya aje dazun ya dauko wata matacciyar jaririya a cikin zane ya mikawa Yaya Maryam.
urse zata zo ta kaiki dakin hutawa, so that ki samu bachi kamin ku wuce gida
Ya fada sannan ya karbi jaririyar ya maida cikin kwali ya dauki kwali gaba daya ya mikawa Yaya Maryam.
Ina ji ina gani aka raba ni da
ana na fito dakin ina ta kuka zuwa wani dakin da aka tanadar min zuciyata kamar ta cire, ina jin kamar na yi ihu ga kukan da nake ma jin nake kamar be ishe ni ba, wani abu nake ji kamar na yi ihu.
ahra
Muryar Anty Zainab muka ji wato yayar Abiey, sai Mama ta juya ta kalleta ita ma hawaye take haka ma Yaya Maryam.
afiya?
n haihu ne abun da ta haifa be zo da rai ba
Mama ta amsa mata.
yyah Innalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un Wayyo Allah
Zuwa ta yi ta rumgume ta gabana tana sanye da rigar likitoci a iya sanina ba wannan asibitin Anty Zainab take aiki ba, wata kila wani abun ne ya kawo ta na dabam.
Fashewa na yi da kuka sosai na kankame ta ina jin kamar na fada mata damuwata amman ba hali, sai kiran nake
ana
ana har ta kalli Mama tace.
amiji ne?
ace ce
Mama ta amsa sai ta sake ni ta bude kwali ta kalli jaririyar.
llah sarki
Ta dawo ta sake rumgume ni, ita kai ni dakin da zan huta maimakon na zauna saman gadon sai na zauna a kasa na takure kuri daya ina jin wani jiri yana daukata.
Ta yi bani hakuro har ta gaji ta fita ban daina kuka ba, bayan fitarta wata nurse ta shigo tare da magani ta Mama tace likita yace bani, Mama ta kalli Maryam.
i tafi da jaririyar a gida a rufe ta, zan kira Hajiya na fada mata muna asibiti Zahra ta haihu abun da ta haifa be zo da rai ba, ki aje uwar sai na zo ayi gina a rufeta, zanen kuma ki wanke mata ki gyara gidan
oh Mama
Ni kuma na shura kafa a kasa ina kuka
i mai rai na haifa....
Mama ta yi saurin rufe min baki.
ahra ki dawo hayyacinki so kike ki jefa kanki a matsifa ne
Na cije bakina ina kuka sosai, su Hajiya ma suna isowa kukan suka kasa Bahijja har da dora hannu akai, a tare da su kuma koma gida domin ban iya yi bachin da ake son na yi ba, ban kuma yarda na bari yayi min allurar da ya nufo ni da ita ba, shayin da aka hada min ma ban sha ba, bana bukatar komai a lokacin sai mutuwa, nakudar da na yi da wani azabar ciwon da na ji sai na manta da komai
ana kawai nake gani a idona, dama ace mutuwa yayi da hankali zai fi kwanciya fiye da ace yana hannun wata da bata san zafin daukar cikinsa ba balle haihuwa.
ABIEY POV.
Zaune yake kan machine din motsa jiki yana motsa jikin da be samu yayi da safe ba, Bluetooth a kunnensa yana kallon katuwar plasma dake gabansa, ya hada gudu kamar wanda yayi gudun fanfanlaki.
Wayarsa dake kan dayan machine din a aje ta yi vibration sai ya danna Bluetooth din kunnensa.
ello
biey kana ina?
na gida gurin Ammy ya akai?
a shiga ban ganka ba
ari na fita ina dan motsa jiki ne
Ya tsayar da machine din sannan ya sauka ya dauki wayarsa ya fito daga dakin na motsa jiki ya bullo cikin babban falon Ammy, be samu kowa a falon ba hakan yasa ya wuce kai tsaye dakinsa sai da yayi wanka ya shirya cikin kananan kaya ya feshe jikinsa da turare sannan ya fito ya tura kofar bedroom din Ammy.
Sai da ya fara karewa Dr Zainab kallo sannan ya kalli Ammy.
afiya?
ai Zahra ta haihu abun da ta haifa be zo da rai ba
hh....
Ya furta not happy not sad, Dr ta juyo ta fuskance shi.
nother news yaushe ka aika neman auren Yasmin ba ni da labari?
lan ne kawai ba na gaske ba ne
Ya amsa yana zaunawa kusa da ita wato kan doguwar kujerar da take zaune.
oh Momy ta kira ni tace Mai Martaba ya tura manyan mutane nema maka aurenta
h Anty ta yi waya da ni kamin su tafi ai yace a tambaya ko Ammy zata bada wani daga Familynta
mman baku fada min Anty ta kira ba
a auren gaske ba ne kawai haka hakan ne saboda ya kare kansa, shiyasa ni ma ban bada kowa a cikin dangina ba
Wannan karon Ammy ce ta amsa mata.
o zai zama na gaske kuwa domin an tambayi yarinya ta amsa tana sonka kuma iyayenta sun baka, Momy ta kira ta fada yanzu nan ina kan hanyar zuwa
Dr Zainab ta karasa tana murmushi, Abiey ya mike tsaye da sauri yana kallon yar'uwarsa, kusan a lokaci daya wayarsa ta yi ringing kiran Anty ya shigo ya amsa kiran da sauri.
ello Anty
biey ba ka yi magana da Yasmin ba ne?
hat happen?
oh iyayenta sun ce sun baka yarinya ta amsa tana sonka
hat.....!!!?
Ya furta da karfi baki sake zuciyarsa na bugawa da mugun karfi.
10/9/22, 22:47 - Buhainat: *Littafin nan na kudi ne, karanta na sata daukarwa kanki hakki ne, domin sauke nauyi biya ki karanta cikin aminci, pay 500 to Zenith Bank Hadiza Abubakar 2451879008 and send the evidence of payment to 08036126660*
Ya cige lips dinsa ya sauke wayar ba tare da ya sake cewa Anty komai ba.
aya yarinyar nan zata min haka?
iyasa ka saka ta a ciki tun farko?
Dr ta tambaya, ya kalleta.
aboda ina tunanin mafita ce, i thought zata taimaka min
hat if tana sonka?
o my body my wealth my heart is only for Zahra and her alone
Ya fada yana nuna kansa, Ammy ta ce.
ata kila bata fahimci abun da kake nufi ba
kay bari na same ta yanzu na yi magana da ita
Yana fadar hakan ya nufi kofa kamin ya fita Dr ta ce.
asmin is innocent Abiey ka yi magana da ita yadda zata fahimta don't hurt her feelings, tana zaman zamanta ka saka ta a cikin maganar nan yarinyar nan marainiya ce please ka bita a hankali
Juyowa yayi yana mata kallon mamaki.
ta ta saka kanka, taya an tsara yadda za'ayi yarinya ta zo ta canja magana
Ya juya ya fice rai a bace.