Sashe 68
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Dr Hamid ya tambaya.
arka sake tambayar abun da yake tsakanina da ita, and karna sake ganin inuwarka a inuwarta, ke kuma tun har kin fi son haka mu zuba zuwa ni da ke i will show you my other side
Ya karasa yana kallona babu wasa a maganar shi kamar yadda fuskarsa ma ta nuna.
higa mota mu je
A nan kam Allah ya ba ni ikon karya sihirinsa na ki bin umarninsa amman ban iya furtawa ba sai hade hannu da na yi na juya na nufi gate ina takawa da kafafuwana a lokacin har an fara yayyafi, haka na isa gate din suka bude min na yi tafiyata na bar su can a tsaye sai da na yi nisa na fara jin tsoro ga ruwa ya fara karfi kamar na juya na koma sai ga motar Abiey ta faka gabana, bude motar yayi ya fito ya nufi bayan motar ya bude ya dauko hula da wata jacket ganin haka yasa na ja na tsaya ina kallonsa har ya karaso kusa da ni ya dora min jacket din saman hijab hular sanyin dake kansa hannunsa ya saka min a kai.
uce mu tafi Malama
i ba zan shiga motar ba
aya ce ki shiga?
Ya nuna min hanya sai na wuce gaba yana bayana, ina ta jiran ya fara rokona na shiga motar ya kai ni gida amman be yi ba har na wuce motar ina jin lokacin da ya rufe ta ya biyo bayana muka fara takawa a kasa ga ruwa sai karfi yake karawa, na san kuma idan na yi tafiyar lafa ni da isa sai Asubahi domin ni ba gwanar tafiya a kafa ba ce ga unguwar babu mutane sai mu kamar mayu.
a fiki zama bad boy ai, idan arziki be miki ba ai tsiya zata miki
Na juyo a fusace.
na ruwanka da ni wai?
Na tsane ka Abiey ka fita daga rayuwa
a zan fita ba, kuma idan an sake ganinki da wani namijin sai na ba ki mugun mamaki
Ya amsa min kamar zai doke ni yana matsawo kusa da ni har muna shakar numfashin juna ni da shi...
10/27/22, 08:47 - Maman Amirah left
12/28/22, 11:06 - Buhainat: Murmushi yake kamin dariya ta subuce masa sai ya saka hannunshi ya kare bakinshi yana girgiza kai, ni ma murmushin na yi na sauke kaina kasa ina wasa da yan yatsun hannuna, jin karar taba kofa ya saka na dago na kalli kofar, Hajiya Jamila ce ta shigo rike da Amir tsaye ta yi cirko tana kallonmu musamman ma mijinta da har yanzu yake dariya, a take murmushin da ke fuskata ya gushe na nemi natsuwata na maida ta a jikina.
afiya kuke dariya?
a ke yi dai...
Ya amsa mata still dariyar bata gama saukar masa ba, sai ta shigo tana kallona.
iya ya saka dariya Hubby?
Ya daidaita natsuwarshi ya nuna mata wayarsa dake kusa da shi.
ani labari na karanta
Ta kalli wayar ta sake kallona kamar mai zargi ta nufo ni da Amir.
arbi yaron nan Zahra
Na mika hannu biyu na karba shi sannan na mike tsaye.
aron nan yana kama da Zahra ko kin kula da haka
Da sauri ta kalleshi da duba irin na firgici da tashin hankali.
ama kama kama da Zahra kuma?
Miye hadinshi da ita da zai yi kama da ita?
Yayi murmushi yana kallona hankali kwance.
in ga ita ma fara ce da ta dauki yaron nan sai ma yayi mata kyau
Ta sake kallona ta dauki lokaci tana ba idonta abinci a jikina sannan ta ce min.
ahra ki tafi falo ki rarrashi Amir yayi bachi
Na amsa mata sannan na juya na fice zuwa falonta, safa da marwa nake ta yi a falon ina shafa bayan Amir, tunawa da Abiey ya saka ni murmushi.
Ina zaune a dakin har Amir yayi bachi sai na haura sama na shiga dakinta na kwantar da shi a hankali na sumbaci goshin ina kokarin kai hannu na shafa kanshi na ji ta ce.
arki sake, sumbartansa ko shafa jikinshi ko yi masa duk wani abu da zai sanya kusanci a tsakaninku aikinki a gidan nan bashi nono ne kawai, abu na gaba kuma karki sake kebewa da mijina ya zama na farko kuma na karshe, ke mai kula da yaro ce kawai ki saka wannan a zuciyarki
Mikewa na yi tsaye cike da mamakin furucinta da yanayinta ta ya sauya a take.
afiya Hajiya?
afiyar ce ta kawo haka you can go
Da mamaki na fito dakin har na isa bq tunanin be ayyana min komai daga canjin fuskar Hajiya Jamila ba, zuciyata bata raya min kishi take ba domin ban ga dalilinta na kishi ba ta fi ni nesa ba kusa ba, ita a yanzu matarshi ce tana da kudi kuma tana da jiki mai kyau, ni kuwa idan aka cire kyaun fuska miye na ke da shi da Alhaji Bashir zai duba yace yana so na, domin ko yar kibar nan ta matan aure ni Allah be bani ba yadda na ke lokacin da ina budurwa a yanzu ma haka nake a bushe musamman kwana biyun nan da nake cikin tashin hankali da rashin natsuwa.
Mama ma tayi mamakin furucinta a domin da na labarta mata abun da Hajiya Jamila ta yi min, sai dai ita ta dora awon a misalin kishi ne, ni kuma ina ganin kamar ba kishi ba ne bakin hali ne kawai irin nata, daman can farko ta nuna min daga baya kuma ta dawo neman taimakona har tana rokona tana kuka, wata kila tana ganin a yanzu ta wadatu da abun da take nema a gurin shiyasa ta fara neman hanyar wulakanta ni, a daren na kwana da begen Abiey a raina labarin da na tsakurawa Alhaji Bashir ya saka ni nisawa a duniyar begenshi.
Washe garin bayan na yi sallah na yi karatun kur'ane rana ta fito sai na kwanta kamin mu kulla alaka da bachi wayata ta yi ringing, kiran Sauban ne kai tsaye for the first time na ji ina bukatar amsa kiran cike da nishadi.
ahra
a'am An tashi lafiya
a lafiya ba, domin ban san yadda kika kwana ba, shiyasa na ce ba zan turo miki sako ba sai dai na kira na ji muryarki
a kwana cikin tunani da begen abokinka, Sauban kana da hotonshi ka turo min
Shiru yayi har sai da na dauka kiran ya tsinke ne, na cire wayar a kunne na duba sannan na sake maida.
ello
na jinki, bana son na ce miki ba ni da shi ne, na san idan na ce haka ba zaki yarda ba, kuma idan ma na hana ki zaki iya samu amman Zahra ki natsu akan abun da zai faranta ranki ya kwantar miki da hankali, i think tunanin Abiey ko kallon hotonshi ba zai kara miki komai ba sai damuwa, a yanzu babu abun da nake so kamar kwamciyar hankalinki
Samun kaina na yi da murmushi ko a munafurce Sauban yake nuna min kulawa ya damu da ni kuma hakan ya faranta min rai a yau, ko ba komai ya nuna min kauna da hanyar nuna kulawarshi a kaina.
an yi kokarin kiyayewa
ood ya kika tashi?
And tell wannan mutumen ya miki fadan ganinmu da yayi a tare?
o be yi min ba
e got lucky da ace yayi miki fada ba za mu kwashe lafiya ba, domin ba zan yarda kowa ya rika saka min ke kuka ba
Na yi murmushi.
ana da kudi fa ai ba zaka ita masa fada ba, kuma ya fika gaskiya domin kai ka tarar da shi a gidanshi kuma ka karya dokarshi
dan baya son ganina a gidanki ya sallame ki mana dokarshi dokar banza ce tun da har ya aje kyakkyawar mace irinki
Murmushin da ya kusan zama dariya na yi, ina ta saurarenshi har ya gama maganar da zai yi yayi min sallama, kiranshi na sauka na Dr Hamid ya shigo sai da na gyara kwanciyata sannan na amsa kiran sai ya sanar min cewar yana bangaren Hajiya Jamila na same shi a can, kamar wanda bata son motsa jiki haka na aje wayar na sauko saman katifar na fito waje, Mama na fadin na tsaya na karya na fada mata cewar ba zan dade ba.
A bude na tararda kofar part din da alama an shiryawa zuwa, abun ka da marar gaskiya kamin na shiga cikin falon tsoro ya kamani domin na san ni da shi da Hajiya Jamila duk muna cikin wani yanayi ne mai kama da kwai da zarar ya fashe zamu kunyata ba mu san iya abun da zai biyo baya ba.
Murmushin sa ne abun da na fara yin arba da shi, Hajiya Jamila tana zaune a kujerar dake fuskata ta shi fuskarta ba yabo ba fallasa.
arki tashi hankalinki ba laifi kika yi ba, na ga tsoro a tare da ke wani albishir na ce ni zan miki shi da kaina
Cikin rashin fahimta na karasa na zauna.