Sashe 12
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A take Hajiya Kilishi ta kada baki ta ce.
ubhanallahi farfadiya ta same shi ne?
llah ya tsare Hajiya fata ta gari Lamiri ce
Anty ta amsa da sauri domin ko kadan furucin da abokiyar zamanta ta yi be yi mata dadi ba.
dan ina son Bodyguard zan iya dauka i can hire them idan ina so, na gode da kulawarka amman bana bukata
Abiey ya fada cikin zafin rai da yake ta kokarin ya danne, taya zai kwanta asibiti ya shigo gaishe da Maihafinsa be masa ya jiki ba ya bishi da wannan furucin, sai dai the way da Abiey ya amsawa Mai Martaba be yi ma Anty dadi ba a ganinta be kamata ya amsa masa ta wannan hanyar ba.
a kulawa ba ce, gudun bacin suna ne, karka je wani gurin inda be kamata ba ka fadi ace dan masarauta ne
Mai Martaba ya fada yana kallon Abiey fuska babu annuri.
Abiey zai sake magana Anty ta tari numfashinsa.
llah ya kara maka lafiya da imani, mun gode wannan ma yana cikin kulawar duk ka ce ba kulawa ba ce, amman ni a gurina kulawa ce da kuma kauna, Allah ya saka maka da alheri ya sa a gama lafiya
A take Abiey ya mike tsaye ya fice daga falon fuuuu kamar walkiya rai a bace, Anty Amarya ta bishi da kallo tana murmushi.
Mama Lami da Hajiya Kilishi suka kalli juna sannan suka kalli Anty sam abun be musu dadi ba.
ZAHRA POV.
Duk yadda ya so ya hana kansa zuwa asibiti ban yarda na bashi ba, breakfast ma dan dole na yi saboda ya saka ni a gaba daman kuma dan ciki ko ya sun saka ni a gaba da motsin yunwa.
Muna gama karyawa na shiga bandaki wannan karon ban barshi shi kadai yayi dawainiyar yi min wanka ba kamar yadda ya saba saboda sanin cewar ba shi da lafiya, kana kallonsa ma ka san lafiyar bata ishesshe ba, domin yayi rama sosai kamar ba jiya ne kawai ciwon ya motso masa ba, ga jikin ma babu karfi sosai kamar yadda ya saba, sai a yanzu na fahimcin mijina ya dade yana boye min ciwonsa, domin lokaci zuwa lokaci ina ganinsa yana rama da rashin kuzari ko samun bachi sai yace min wai zazzabi yake damunsa, ni kuwa a zatona zazzabi irin na malaria wanda aka yi kwana biyu a warke, kamar yadda idan yayi kwana biyu yana shan magani sai ya samu sauki, sai dai ban taba tsaya na kwankwance wane kalar magani yake ba ko da na kwankwance taya zan gane tun da baya ajewa a inda zan gani.
A tare muka shirya muka fito gidan, sannan da katon hijabina mai ruwan kasa wannan karon facemask na saka ba niqab ba sai jakata dana riko.
Sai da muka fara zuwa gidan Hajiya muka fada mata komai sai ta ba ni goyon baya duk kuwa da irin hujojin da yayi ta kafawa saboda kar muje, sai dai ita ma tana son nemawa danta lafiya domin su biyu kawai ta haifa daga shi sai kanwarsa Bahijja.
Tare muka je da Hajiya asibitin Aminu Kano, mun yi latti zuwan domin rana ta dan fara dagawa sosai sai dai sa'ar da muka yi na haduwa da duty
n na safe mai mutunci yasa ya taimaka mana har aka shigar da mu liyin duba likita.
Ban yardar mijina ya shiga shi kadai ba sai tare da ni da kuma Mahaifiyarsa saboda gudun kar yaje ya hada kai da likitan a canja mana wani labari, a gabanmu ya ke fadawa likitan komai da yake ji da kuma yake damunsa har zuwa matakin da yake tsammanin ciwon ya kai masa.
ana shan giya ne
o Wallahi ban taba shan giya ba
a yi gadonta ne?
Ko kuma ka dauki ta jini ko kuma kana amfani da drugs
Ya dan aje numfashi a hankali kamar ba zai amsa ba, sai na kai hannuna na rika hannunsa har sai da likitan ya kalleni.
a yi shan drugs can baya, har allurar ina yi ma kaina ta maye amman tun da na yi aure ban zake shan ko sigari ba Wallahi
Likitan ya girgiza kai.
ai ka yi ma kanka illa, amman when last aje a dubaka asibiti?
n yi wata uku
ana shan magani
eah akwai wani magani da aka rubuta min tun da dadewa, to a duk lokacin da na ji ciwon ya ta so min shi nake siye na sha
a a haka ai, ciwonka is serious ciwo ba a wasa da shi kuma stage stage ne yanzu wata kila baka san stage din da naka yake ba ko ka sani?
ast yeah i checked ina stage 3
hat!?
Kake wasa da lafiyarka?
Likitan ya fada da karfi, wanda hakan ya saka hankalina ya kara tashi.
arka sake shan wani magani, zan rubuta maka test da hoto yanzu aje ayi su da gaggawa, secondly zamu baka gado dole ne a kwantar da kai saboda ka samu kulawa, dole sai mun san matakin da ciwonka yake tukuna zamu iya baka magani aje ayi duk abun da na fada da wuri
Ya ware wasu takardu a gurin ya fara rubuce rubuce ya mikowa Hajiya yana fadin.
ama ya aka yi aka kyale shi har haka?
oh abu ga talaka kuma, ai dole sai hakuri zamu yi duk abun da ya dace yanzu Inshallah
Ta fada tana mikewa tsaye, nima tsaye na mike hawaye na sauko min sai Deen yayi saurin mikewa tsaye ya rumgume ni a tsagensa na dama yana murmushi.
abu abun da zai faru calm down, zan samu lafiya Inshallah kin ji?
Na daga masa kai sai ya saka dayan hannunsa ya share min hawaye, likitan sai kallon mu yake be sake cewa komai ba har muka fice.
Kai tsaye muka nufi gurin da za'ayi hoton da kuma tests din, muna mika takardar suka rubuta mana kudin da zamu kashe kusan 30+ just for hoto and tests.
__________
Ni kan wai tsakanin Abiey da Deen waya fi son Zahra ne?
Which one is the most soyayyar da Zahra take yi ma Deen?
Ko wanda Deen yake yi ma Zahra?
Kuma Abiey da duniyar ta juye masa?
Allah masanin gaibu ko miya saka Mai Martaba ya tsani gudan jininsa Aliyu?
Miyasa har Gobe Abiey ke dorawa Dr Zainab yayarsa laifin auren Zahra?
Anya kuwa Abiey zai kai labari a cikin tarin makiya da suka zagaye shi?
To gamu gani dai wan yi ma
iya mugun miji
Lafiyar nan fa mai zafi ce, zazzafa ce mai zafi da dumu-dumi.
10/1/22, 21:59 - Buhainat: *
CIWON - SO
By Khadeeja Candy
Ajiyar zuciya na sauke na kalli mijina.
ana da wani abu a hannunka yanzu
Sai ya rika hannuna muka matsa nesa da Hajiya sannan ya soma yi min magana a hankali.
udin da nake ajiya na jaririna ne ba na ciwona ba
amu fara yin test siyen kayan jariri da wata hidima ba dole ba ce, idan na haihu Allah zai hore mana abun da zamu yi, ka fada min inda kudin suke dan Allah
Ganin na fara hawaye ya saka jikinsa sanyi, sai ya kara rike hannuna da kyau.
udin be fi 20 ba, ba zai isa ba, bana son mu yi jayayya ne amman Zahra....
Sai kuma yayi shiru.
ada min inda zan dauko kudin
20500 ne suna nan cikin jakar kayana
Na sake shi da sauri na nufi gurin Hajiya dake tsaye ita ma jiki a sanyaye.
ajiya zan samu wani abu a hanninki a hada?
Muna da 20k yanzu
allahi bada ni komai yanzu sai dan canji, amman dai ba za a rasa yadda za'ayi ba, bari na tafi gida na gani
an je na dauko kudin, idan na dawo sai ki tafi saboda zai iya guduwa idan aka bar shi shikadai
Ya karaso kusa da yana dariya.
ai ka ce karamin yaro, babu inda zanje
Na kalleshi sannan na sake kallon Hajiya.
u tafi inda likitan yace a bashi gado ku nuna musu sai su ba shi gadon
Ina fadar hakan na juya.
oh Zahra Allah ya miki albarka ya barki da mijinki
Maganar da Hajiya ta yi ya saka na juyo na kalleta sai na ji kamar tana min nuna da Deen zai tafi ya bar ni ne, sai dai ban ce komai ba na juya na fice daga gurin, a maimakon na wuce gidanmu kai tsaye na zabi biyawa ta gidan yayata domin na sanar mata halin da muke ciki kasancewar gidanta yana kusa da asibitin ne.
A bude na tarar da gidan daman kullum gidan a bude saboda Yaya Maryam mace ce mai son jama'a ba kamar ni, ni ma din ba son mutane ne bana yi ba jituwa da su ne bama yi.
Ina sallama danta Sadiq ya amsa min yana.
yoyo Mama ga Mama Zahra ta zo ta cinye miki abinci, acici
Haka muke wasa da shi, saboda idan na je gidan ina shigar har dakin yayata na binciko abun da ta aje ko ta boye na ci ko da kuwa na mijinta ne, lokacin da ban yi aure ba kuma har satar tufafinta nake na saka sai idan ta zo gida ta gan ni da su ko kuma ni idan naje gidanta ko kuma idan mun hadu a wani gurin, wani lokacin rantsuwa take sai na biyata ko tace sai na dawo mata da shi, wata rana kuma idan aljanun kwarai suna kanta sai ta kyale ni.
Yau kam uffan ban ce masa ba, domin hankalina ba a gurinsa yake ba kuma ban zo gidan dan na ci komai ba, gaba daya jin nake rayuwata babu dadi duniyar ma ta juye min.
ashi ko yau na yi dan gidanta ba, dan wake
Shine abun da Yaya Maryam ta fito daga kitchen tana fada sai dai ganin yanayi ya fadar mata da gaba, ta san da a da ne murna zan fara har da rawa yau kuma sai ta ga tsabanin haka a fuskata.
ahra?
Lafiya
Na karasa kusa da ita sai ta kama hannuna ta shiga da ni falonta, Amira da Umar da suke zaune ta kure su a falon ta zaunar da ni ta nufi tv ta kashe sannan ta dawo kusa da ni ta zauna.
iya faru Zahra?