Sashe 50
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ai ba zata kyale ki ba, kuma kin ga bamu san Wacece ita ba, macen da zata bada miliyan bakwai da wani abu a take kuma ta saka miki diyar miliyan ashirin idan kin karya alkawari ai kin san ba karamar mace ba ce, shi kan shi mijinta babban mutun ne shiyasa har take son haihu da shi, sannan idan maganar nan ta fita har ta kaiku kotu to ke da ita duk sai an hukuntaku
oh Mama zan yi magana da shi ya taimaka min na sake ganin yaro ko da sau daya ne
Ashe na yi sara akan gaba domin kuwa ina rufe baki, kiran Dr Hamid ya shigo wayar Mama da na saka line ne, jiki na rawa na dauka.
ello
ahra ya kike
lhamdulillah
a kamata na kira na tambayi lafiyarki ko na zo, sai dai na daga miki kafa ne saboda ki samu relief kar ganina ya sa ki rika tunani, ya karfin jikin na ki
a gode Allah
aa Shaa Allah akwai abun da kike bukata ne?
h ina son magana da kai
kay ina saurarenki
a a waya ba, a fili maganar mai muhimmanci ce
llah yasa ba akan yaron nan ba?
a akan lafiyata ne, akwai yan matsalolin da nake ji ina son na ganka face to face
a zai yiyu na zo gidanku a yanzu ba, amman ke zaki iya yin dabara ki same ni a asibiti sai mu yi magana
a yaushe zan same ka?
in ga ai ga waya sai ki kira ni kamin ki zo
an iya zuwa yanzu?
Yayi shiru kamar ba zai amsa ni ba har sai da na dauka kiran ya yanke ne.
ello
e da wa zaki zo?
i kadai
i same ni a Favor Hospital, asibitin da kika haihu, idan kin zo sai ki kira ni
Na amsa da sauri sannan na share hawayena na sauke wayar na mike tsaye da sauri.
ama zan je na yi magama da shi zan roke shi ya bar ni na ga
ahra wa kika taba ganin tana jego ta fita?
Jegon ma haihuwar fari?
aman zan fita da sunan zuwa asibiti ne, dan Allah karki hana ni ina son na ga little Deen ne, wata kila shi na dama ta karshe da na ke da ita ta ganinsa
Hawayen da suka sauko min kadai sun isa su saka Mama ta tausayawa min balle kuma har na hada da magiya.
o bari na tashi mu tafi tare
a idan ya gan ni da wani ba zai yarda ba, ki bar ni na tafi ni kadai
Daga bakina da nake magana da shi har jikina rawa yake, kana ganina kasan ina cikin yunwar son ganin
ana.
oh Allah ya tsare
meen
Na shiga daki da sauri na dauki hijabi na saka na fito rike da yan canji a hannu na hawan napep na nufi kofar fita ina kokarin ficewa ba tare da na ce da Mama na tafi ba, sai ta yi saurin rikoni.
ahra kina cikin hayyacinki kuwa?
Haka zaki fita kafarki babu talkami?
Kuma da wace waya zaki kira shi?
Sai a lokacin na kalli kafata ashe ban saka talkami ba, kuma ban dauki wayar kiransa.
Mama da kanta ta dauko min talkamin sannan ta mika min wayar, na saka talkamin na karbi wayar na fice ina jin kamar na runtse ido ya bude na gan ni a aibitin gaban Dr Hamid.
ABIEY POV.
ai Martaba zai ga rashin kyautawarka fa, ya kamata ka je ka yi masa godiya
Anty ta fada sai ya dago daga barin kallon agogon hannunsa na miliyan hudu ya kalleta.
odiya kuma?
es ko da ace ya saba yi maka ya kamata ka gode masa balle kuma yayi maka abun da be taba ba, kuma ya tsaya tsayin daka har sai da aka baka Yasmin
Ya busar da iskar bakinsa.
arinyar ina ganinta kamar Allah ashe tantiriya ce, tun lokacin da abun nan ya faru ta ki yarda mu yi magana da ita face to face, first day na je gidansu ta ki fitowa, na sake zuwa aka ce tana Islamiya na tafi har islamiyarsu amman yarinyar nan bata fito ba
Anty ta yi murmushi.
asmin fa sonka take, shiyasa ta amsa a lokacin da aka tambaye ta
Kamar wanda aka tunawa da wani abu sai ya mike tsaye da sauri.
ari na yi tafi gidan Momy
urin me?
need to talk to her
oh Allah yasa ta baka hadin kai, idan ba haka ba kam zata jefaka a matsala, ka san dai ba zaka fara zuwa ka fadawa Mai Maetaba cewar baka sonta ba, kuma idan ba daga gareta aka ji wata matsalar ba Mai Martaba ba zai taba magana biyu ba
Ya amsa mata kai, sannan ya fice sai kamshin tsadadden turare yake zubawa, taku yake irin na yayan manyan sarakai taku mai cike da kasaita da isa irin ta masu arziki da yake magana da kansa a jikinsu da kuma sarauta da ke cikin jininsu, one step yayi saura ya sauka daga entrance din Anty sai ya ji wata familiar voice ta kira sunansa.
biey....
Ya daga kai ya kalleta doguwar rigar abaya ce a jikinta sai wata yar karamar jaka makalle a hammantanta.
i...
Kamar wanda be ji abun da ta fada ba, ko kuma be san da yaren da take magana ba haka yayi mata ya cigaba da takunsa har ya isa gurin motarsa a daidai lokacin ne ita ma ta karaso.
Ya mata banza kamin ya kare mata kallon tun daga saman kanta da rabi ke waje saboda ya sha gyara har zuwa kafafuwanta, if he can remember ita ce yarinyar da ya gani a fadar Mai Martaba kuma ita ce ya gani a cikin jirgin lokacin da zai je Abuja, ba tare da ya ce da ita komai ba ya bude motar ya shiga yayi reverse ya fice daga gidan.
o i look ugly?
Ta tambayi kanta tana karewa kanta kallo.
A waje ya faka motarsa saboda gudun kar ya shigo da ita ciki Yasmin ta gani ko ta ji karar tsayawar motar ta gudu ta boya, slowly yake tafiya har ya iso kofar falon yayi knocked and he got lucky Yasmin ta bude masa da kanta.
Wani irin bugawa zuciyarta ta yi da mugun karfi shi kuma ya tsare da ido fuska ba yabo ba fallasa.
an we talk now?
Ta saki kofar ta dawo ta zauna rike da littafinta na islamiya da take home work, ya zauna a kujerar dake facing dinta.
irst of All Yasmin miyasa kika min haka?
Ta kasa dagowa ta kalleshi gabanta sai faduwa yake kamar zai cire.
hy?
And kika maida ni kamar wani dan'iska kullum idan na zo sai ki boye
Hawaye ne ya fara mata zuba.
alk to me ba kuka na zo ki min ba
an san miyasa na aikata hakan ba
s how baki san miyasa kika aikata haka ba?
Hankalinki ya gushe ne?
Ta girgiza masa kai.
o ta ya?
Zai da muka yi magana da ke ta fahimta tun kamin Mai Martaba ya aiko, amman kika lalata komai
Wannan karon da fada yake mata magana saboda ta bata masa rai sosai.
ine abun da ya faru ya faru, yanzu zaki iya gyara ki fadawa iyayenki cewar ke kin janye ba ni kike so ba kinji?
Ta dago ta kalleshi tana sauke wani irin wahalallen numfashi.
in ji?
Ta amsa masa kai hawaye na sauko mata sosai.
ood girl, daman ni na san indai ba sherin shedan da zugar zuciyata as pretty as you are me zaki yi da ugly man like me, yadda kika da natsuwa ai you deserve someone better than me, ni kuma sai na je na ji da Zahra ta
Ya karasa yana murmushi yana kallon fuskarta babu abun da take sai hawaye kamar ruwa, kamar ya tambaye wani abu sai kuma zuciyarsa ta hana shi.
ow zaki iya min alkawarin zaki fada ma iyayen ki haka?
Ta daga masa kai.
ood Thank you, ina Momy?
Bata iya amsa masa sai girgiza masa kai ta yi alamar Momy bata nan.
kay kar ma ki fada mata na zo
Ta daga masa kai sai da ya sake kallonta sannan ya nufi kofar fita sai ta juya ta bi bayansa da kallona zuciyarta na mata mugun zafi.
A compound din gidan ya ciro wayarsa ya kira Dr Zainab sai dai ba ta yi piciking ba har sai da ya sake kira.
ello aiki fa nake yi?
need to see you kina ina?
sibiti ya aka yi
Ya sauke wayar ya danna key hannunsa ya bude motar sannan ya shiga yayi mata key heading to Favor Hospital gurin Yayarsa.
10/10/22, 14:03 - Buhainat: *Littafin nan na kudi ne, karanta na sata daukarwa kanki hakki ne, domin sauke nauyi biya ki karanta cikin aminci, pay 500 to Zenith Bank Hadiza Abubakar 2451879008 and send the evidence of payment to 08036126660*
Ban san gurin da zan same shi a aibitin ba, hakan ya saka lokacin da na shigo na kira shi a waya sai yace min na samu guri na zauna a daya daga cikin kujerun da suke ward din female surgical ward na jira shi, ba musu na zauna, jiki babu karfi ina ta kallon mutane, wasu da suke zaune kusa da ni suna ta hira kamar ba su da damuwa a tare da su masu tafiya ma kallonsu nake, ni kuwa tawa zuciyar kunshe da bakinciki da tunani kala kala, na zauna a gurin for moren 3 hours ina jiransa, na sake kiransa sai yace min na jira shi aiki yake, da na gaji da zama a ciki sai na fito waje ina zagayawa rumgume da hannayena, a wajen ma na yi awa daya ina jiransa be kira ni be kuma fito ba, hakan yasa na kira kiransa sai ya sake ce min aiki yake na jira shi.