Sashe 16
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Malam Zaharadeen dan zo dan Allah
Likitan ya fada a lokacin da muke daf da ficewa daga office din, kusan a tare muka waigo sai yayi alama da na tafi da hannu yana furtawa.
o ke zaki iya tafiya akwai abun da nake son na tambaye shi ne, wata kila a gaban ki ba zai iya amsa min ba you can go
Na saki hannunsa na juya na fice sai na samu su Mama da Hajiya tsaye dukansu fuska dauke da hawaye, Jinginawa na yi kusa da kofar ta kai hannu na dafe zuciyata da nake jinta a wani kalar yanayi marar misaltuwa, can kuma hannuna ya sauka a kan cikina, taya zan raini cikin da Deen ya dade yana kwallafawa rai ni kadai?
Hannu Mama na ji a kafadata ashe wai kuka nake yi ban sani ba
ahra karki saka damuwa a ranki, ciwo ba mutuwa ba ne kuma be zama lallai dan kana ciwo zaka mutu ba, ki kwantar da hankalinki babu abun da zai faru da yardar Allah
Na daga mata kai ina kokarin danne kukan dake kokarin fito min.
a ina zamu fara neman kudin maganin?
Shi ne abun da ya fado min a rai, miliyan bakwai fa ba daya ba, ba biyu ba, wana aje?
Me muke da shi?
hikenan Mama rasa mijina zan yi miliyan bakwai wa zai ba mu su a duniyar nan?
Na fada ina fashewa da kuka domin zuciyata ta karaya matuka, sai Mama ta kwantar da ni jikinta.
nshallah babu abun da zai faru, ki karfafawa mijinki guiwa karki saka shi ma ya fara jin wani iri
Tana rufe baki Deen na bude kofar ya fito, yanayin idonsa da fuskarsa kadai sun isa su karantar da ni irin tashin hankali da damuwar dake cikin zuciyar mijina.
iya faru?
Ya tambaya kamar be san damuwata ba, sai na yi saurin dagawa daga jikin Mama na share hawayena.
a komai
Na furta ina kallonsa hawayen dake sauko min sun ki su tsaya, ciki da karfi hali irin na namiji mai karfin zuciya ya sakar min murmushi.
u tafi
Ba musu na fara takawa Mama na rike da hannuna shi kuma yana tsaye gefena ina ta kallon yadda yake dauke kowace kafa yana taka dayar har muka isa inda ababen hawa suke.
Sai da muka fara saka Mama da Hajiya a wata napep dabam da zimmar ya fara sauke Mama kasancewar ita ce kusa sannan ya wuce da Hajiya.
Mu kuma muka shiga wata napep din, kwantowa na yi jikinsa sai na ji kamar ban taba jindadin kwanciya a jikinsa ba a irin yau, haka nan kawai na ke jin kewarsa.
Hannunansa ya saka ya kama nawa hannun ya rike yana kallon titi, ni kuwa hawaye suna ta yi min zirya a tsakanin idanuwana da kumatunta kamin mu isa gida na jika Hijab dina har gefen rigar Deen ya samu.
a na san haka zaki yi ta kuka da ban bari an shiga dake ba, wannan halin da kike ciki shi zai karasar da ni Zahra, wata kila da kina cikin farinciki nima zan iya saka ran samu farinciki, amman damuwarki ita ce matsalata a yanzu, ji yadda kika jika hijabinki idonki har ya kumbura
Ya fada yana kallon fuskata, Mai Napep din ma kallona yayi sai dai be ce komai ba har Deen ya ciro kudinsa ya bashi, sannan ya rika hannuna muka nufi gida, duk yadda na so dakatarda kuka Wallahi, to wai wace macen ce za a fada mata kusancin mijinta da mutuwa ba ta yi kuka ba?
Haka muka ratsa mutanen dake zaman kashe wando a unguwarmu muka bude gida.
Muna shiga cikin gidan ya rumgume ni sai na lumshe ido ina maida numfashi a hankali can kuma na mika hannu ina taba fuskarsa, sai na ji hawaye na sauko masa, saurin dagowa na yi na kalleshi.
amu samu kudin Inshallah
iliyan bakwai Zahra?
Ina?
llah zai mana hanya, kuma zamu samu
amuwata yanzu ba na samun kudin ba ne, na halin da zaki shiga ne, be zama lallai dan an samu kudin an yi maganin na warke ba, kuma be sama lallai dan ba a samu maganin na mutu ba, amman ke yanzu na san kin riga da kin yi damuwa muhalli a zuciyarki, damuwarki ita ce damuwata a yanzu, idan na mutu a wane hali zan barki?
Idan kuma na rayu a wane hali zaki rayu?
Kina kallona da wannan ciwon kullum, Zahra bana son na rasa farinciki da murmushin da na saba gani a fuskarsa, ina son ki Zahra soyayya irin wanda bata da magani so mai rufe ido ya saka mutum aikata komai, taya ni zan samu kwarin guiwa idan kina a cikin damuwa?
Kamar an yi ruwa an dauke haka na ji hawayen idona sun tsaya cak, me nake nema a yanzu da ya fi farincikin mijina?
een zo mu zauna
Na fada kamar ba ni ba ina kama hannunsa mu nufi kofar falo, sai ya saka makullin hannunsa ya bude kofar muka shiga, a kujera daya muka zauna sai ya cire min hijab din jikina ya gyara min fuskata, sannan ya jani jikinsa ya rumgume.
na zamu samu wannan kudin?
Shine abun da ya fara zuwa min a rai, kamar ya san abun da nake tunani kenan sai na ji ya shafa kaina yana fadin.
ina nan kina tunanin inda zamu samu kudi ko?
Ya dago na kalleshi ina murmushin karfin hali.
kwai gidan da Baban ya bar mana ni da Yaya Maryam, zan ce a raba a bamu nawa sai na saida, kuma yan'uwana mahaifina suna da rufin asiri na san za su iya taimaka mana
uk kudin da zamu samu ba zai kudin da ake bukatara ba, and bari na fada miki ba zaki sai da gidanku na gado saboda ni ba, i won't allow that, and please promise me duk halin rayuwa da matsin da zamu shiga ba zaki taba zuwa gurin Abiey neman taimako ba
Na girgiza masa kai.
o na rasa kowa a duniya bayan ba zan taba zuwa gurin Abiey neman taimako ba, ba zan sake yin arba da fuskar maketacin mutum kamar Abiey ba, balle har na nemi taimakonsa har abada Deen har ta abada
Na fada da kakkausar murya, ajiyar zuciya na ga ya sauke sannan ya sake rumgume ni.
Mun dade a haka kamin ya sake ni ya dago da ni jikinsa.
ari na je na yi cefa ne, na girka mana wani abu mu ci me kike so?
ai na ke so Deen kai na ke so
Na furta ina masa wani irin kallo na kauna da ni kaina ban san ta ina soyayyarsa take karuwa a zuciyata ba.
Murmushi yayi ya rika hannuna ya sumbata
i ai gani a kusa da ke, i love you
Kana ya saki hannun nawa bayan ya furta, ya shiga bedroom be dade ba ya fito ya fice zuwa yi mana cefane.
Fitarsa da minti biyar Yaya Maryam ta shigo gidan tana sallama, ni kuma na unkura da cikina na mike tsaye da zimmar fita na tarota sai gata ta shigo falon da kuzarinta.
Ina kallonta hawaye suka sauko mata ni kuma na yi murmushin karfin hali na koma na zauna.
aya Maryam
a'am Zahra
Ta amsa min da muryar kuka tana kallona cike da tausawa kamin ta kalli cikina.
a kike ji yanzu?
ana jin komai
Na amsa ina kokarin tare hawayen da suke son taruwa a idona, ta so ta yi ta dawo kusa da ni ta zauna.
a kira Mama zan je asibiti sai ta fada min kin dawo gida kuma ta fada min abun da likita ya ce
ani lokacin jarabawa takan zowa bawa ta fuskar da bai yi tsammani ba, zan yi zaton bayan bakinciki da Abiey ya saka min zan sake fuskarta wani ba, Yaya Maryam bana son na rasa mijina, shi ne rayuwata na saba komai Deen yake min ban san dadin zama da namiji ba sai da na auri Deen, rasa miji a gurin mai shekara ma akwai damuwa balle ni, cikin farin nake dauke da shi Yaya Maryam kudin hidima ma muna nema balle kuma samun kudi mai yawa haka yana da wahala na san rasa Deen zan yi
Na fashe da kuka, sai ta rike hannuna tana kuka.
anwana...
Kin tuna ranar da za a daura aurenki da Abiey
Na daga mata kai.
a so ya kunyata ya kunyata mutanen da aka tara da sunan aurenki, sai Allah ya kawo miki Deen kin tsammaci haka?
Na girgiza mata kai alamar aa.
ita ce Allah ya kawo miki ba tare da kin sani ba, kuma daya kawo miki sai ya zabo miki wanda yake sonki tsakani da Allah fiye da Abiey, wanda yake gudun bacin ranki yake kaunar farincikinki
Na daga mata kai cike da gamsuwa.
oh a nan ma shi zai kawo mana mafita, karki saka kanki a damuwa kina da dauke da ciki, zamu samu mafita da yardar Allah
nty Miliyan Bakwai fa...
Ina zamu samu wannan kudin?
i yi ta addu'a Allah zai kawo mana mafita, gidan da Baba ya bar mana zamu saka shi kasuwa na san zai yi miliyan uku ko sama da haka ma kin ga sauran sai mu nema gurin Allah
ar da na ki ka son?
iye amfanin duk wani abu da zan mallaka a duniyar idan ban taimaki yar'uwata ba?
Haba Zahra
Ban san lokacin da na kwantar da jikina a jikinta ba ina jin wani irin kaunarta na shiga raina, daman mun saba ni da ita idan matsalar wani ta taso a tare muka haduwa mu magance, wani lokacin kuma idan ka ga muna fada sai ka rantse da Allah zamu iya dabawa junanmu wuka, musamman lokacin da bata yi aure ba, sai mu kwashe sati daya muna gaba da juna, amman da zarar wani ya taba ta ko ya taba ni daga ranar gaba ta yanke.
10/1/22, 22:01 - Buhainat: *
CIWON - SO
By Khadeeja Candy
Yana dawowa daga cefane, Yaya Maryam ta karba ta girma mana shimkafa da miya da dan kifin daya siyo mana.