Sashe 122
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abiey be san lokacin da ya rumgume mahaifinsa ya fashe da kuka kamar mace, lallai a yau ya tabbatar mai hakuri mawadaci ne, kuma kowa yayi hakuri ya ce be ci riba ba to kadan yayi, abubuwa biyu masu matukar tsada a rayuwarsa sun zo masa a lokacin da be yi tsammani ba.
12/28/22, 11:23 - Buhainat: 7
Tun da na shiga falon ban yarda na kalli inda yake ba balle har mu hada ido, kaina an kasa har na zauna a kusa da kofar ba tare da na ce komai ba.
ahra na kira ki ne akan maganar yaronki, ke da Jamila dukanku ba ku yi tunani Mai Kyau ba kamin aikata abun, sai dai za a duba miki domin talauci da rashin mafita ne ya saka kika aikata, a yayinda ita kuma ta yi amfani da damar da take da shi ta aikata wannan laifi, wanda ya haifar mata da bakinciki a yanzu, ni ma kuma ya haifar min zai kuma haifarwa yan'uwana, kuma zai zame min abun magana a gari da dangi, abun da zai saka makiya na su jidadi su yi dariya, amman haka Allah ya kaddara ba mu sa mu zabi abun da zai faru da mu ba, kuma ba a mana ikon kawar da abun da bama so ba sai abunda Allah ya rubuta mana
Yanayin yadda yake magana akwai matukar tawakkali da tausayi, muryarsa har rawa take wata na hawa kan wata.
an aikata hakan saboda na cutar da daya daga cikinku ba, ban kuma yi tunanin nima hakan zai cutar da ni ba, idona ya rufe a lokacin da nake neman mafita akan rayuwar Deen, na manta da iyayensa, da kanwarsa da yan'uwansa, na siyar da Amir ba dan bana kaunarsa ba, sai dan ina ganin kamar hakan mafita ce a gareni, ina neman yafiyarki hakika mun cutar da kai na sani, kuma zaka iya daukar ko wane irin mataki amman baka dauka ba saboda hallaci irin naka
an hannata miki
anki a hannunki, sai ki tanadi bayanin da zaki gabatar ma kakaninsa da zai wanke ki ke a gurinsu
Na dago na kalleshi idanuwana cike da kwalla.
abu wani bayani da zan tana, abun da ya faru sirrina ne, babu wanda zai san da wannan sirrin har abada
an fahimci ki ba Zahra
dan har akwai wanda ya cancanta ya rike Amir a yanzu to kai ne, yan'uwanka sun san Amir a matsayin
anka, su kuma ba su san shi ba, ba su san dadinsa ba, amman kai kasan dadinsa domin ka rike shi na tsawon watanin a hannunka, duniya tana kallon Amir a matsayin
anka abun tozarci ne a gareka a yanzu labarin nan ya fita cewar yaron da kake ikirarin naka ne an gano ba
anka ba ne, nasadin haka labarinka da nawa da kuma na matarka zai fita, wata kila har ya janyo maka wata matsalar, idan har zaka rike Amir tsakani da Allah kamar
anka da ka haifa, ni kuwa zan bar maka shi kuma ba zan tana siffanta kaina a matsayin uwarsa ba haka ba zai san wani a matsayin ubansa ba sai kai, wannan sirrin zai cigaba da rufuwa har kasa ta rufe idona
Baki sake yake kallona, kamin ya girgiza min kai.
arki yarda ki sake aikata wani abun ba tare da neman shawara ba, ina tunanin yana daga cikin abun da ya haifar min da matsalar da kike ciki a yanzu, kuma idan mu ka yi haka kamar kin cutar da kakanin yaron nan ne, domin su ma suna da hakki akan dansu, kuma idan ban manta ba a cikin labarin da kika ba ni kin fada min cewar su biyu kawai ta haifa a yanzu kuma ya rasu, na tabbatar da ace ta san da cewar jikanta yana raye ba za ta bar ki da shi ba
mman kai kuma fa?
Ajiyar zuciya ya sauke ya kishingida jikin kujerar da yake zaune, yana kokarin magana sai ga Ummiter ta shigo hankali a tashi jikinta har rawa yake.
aya ban ga Amir ba, na duba a dakinsa ban ganshi ba
Mr Bashir ne ya riga ni zabura ya mike tsaye.
hat...!
Kin duba da kyau kuwa?
A lokacin ni ma na mike tsaye ina kallon Ummiter hankalina a tashe.
allahi na duba ko'ina a dakin ban ganshi ba!
in duba dakin Jamila
a ban duba ba
A gaba daya muka dugunzuma muka fice zuwa bangaren Jamila, da wani kalar sauri mai kamar gudu na bi bayan Mr Bashir na shiga dakin Jamila, sai muka sameta kwance a kasa rumgume da Amir tana rusar kuka, gaba daya ta hargitsa dakin ta watse tufafinta kamar dakin mahaukaciya.
Mr Bashir ya karasa kusa da ita da sauri ya saka hannu ya dauki Amir.
kan me zaki dauki yaron mutane
Sai ta tashi da sauri ta rumgume kafarsa ta fashe da kuka.
a yi hakuri dan Allah, ka yafe min mijina
i ba mijinki ba ne a yanzu, kuma ki yi gaggauwar fice min daga gida tun kamin raina ya kara bace
Martanin da ya maida mata ne na fahimci cewar sakinta yayi, ban san yadda saki yake ba ba a taba domin ba a taba min ba, amman na ji babu dadi musamman yadda take ta kukan nan akwai matukar tausayi, kamar ta san tausayinta ne ya cika min zuciya sai ta juyo gurina tana rokona.
ahra ki yi hakuri, ki ce yayi hakuri ya yafe min
a zan iya cigaba da zama dake ba Jamila, ko da na zauna da ke zuciyata ba zata sake natsuwa da ke ba, zan yi ta dubanki da wannan abun ne
Mr Bashir ya fada sannan ya miko min Amir.
a danki, hakan kuma ba zai hana na kyautata miki kamar yadda na yi alkwari ba
Sai na tara hannu biyu na karba ina hawaye.
kwai kyautatawar da ta wuce wannan ne?
Ni ka gama min komai tun da ka zabi rufa min asiri a lokacin da nake tsoron bayyanarsa
Uffan be sake cewa ba ya dauke kai ya fice daga dakin.
Ummiter kuma ta zo gabana ta tsaya tana kallon Amir ta kalleni
an ki rufa asiri karki fadawa kowa abun da ya faru, Saboda ba ma son sirrin nan ya fita, babban mutum kamar yayana ace haka ta faru da shi ba zamu jidadi ba
12/28/22, 11:23 - Buhainat: Ta juya hawaye na sauko mata ta fice daga dakin, sai ya rage daga ni sai Hajiya Jamila dake kuka ni kuma ina hawaye.
aninki be yi min rana ba Zahra, gashi yanzu zamanki a nan ya haifar min da ciwon da na dade ina tsoron ya kamani, da ace na san da zuwanki a gidan nan ba alheri ba ne, da na bar yaron nan a yadda yake ko kuwa idan ya sha nono mutuwa zai yi, da yanzu duk wannan be faru ba, da ban rabu da mijina ba, da yanzu asirina be tono ba, daman can kin ba ni dan ne ba da zuciya daya ba, shiyasa komai yake faruwa
aico yanzu duk abun nan da ya faru be isa ya saka ki nadama ba?
Baki fahimci kin aikata kuskure ba balle har ki tuba?
Sai neman kakabawa wani laifi kike?
Ashe ke din ba abar tausayi ba ce, na yi kuskure da tausayinki ya darsu a zuciyata a yanzu, Wallahi kin cutar da mijinki kin haifar masa da bakinciki da damuwa marar misaltuwa kuma ya kamata ki gane haka
Kamin ta sake ce min komai na juyo na fito
akin rumgume da Amir, har na iso BQ ban daina kallon
ana ba ina shiga da shi dakin sai ya fara kuka sosai har wani fisga yake.
Mama dake karyawa ta dago tana kallonmu.
au kuma ta barki kin taho da
ama Amir ya rabu da Jamila da mijinta a yau, ya dawo a matsayin
ana na asali, Mr Bashir ya mallaka min shi
A take Mama ta tsame hannunta a abincin da take ci ta mike tsaye.
iya faru?
a saki Jamila, saboda ya gane gaskiya tun da dadewa amman ya saka mana ido ya ga iya gudun ruwan mu, ya tambayi labarina na fada masa komai na rayuwata sai ya biyo min da abun da na aikata, shi ya nemi na fasa auren Sauban indai saboda tsoron tonuwar asirina ne har ya bukaci aurena a yanzu kuma da komai ya faru, sai ya mallaka min
ana kuma ya zabi rabuwa da matarsa
Mama ta saka hannu ta karbi Amir idonta na cika da hawaye.
ukunta ki zai yi kenan?
a yace ba zai yi komai ba, domin abun kunya ne a gurinsa, Mama tausayinsa ya kama ni, ban ga wani mutum mai hakuri da kawaici irinsa ba, wata kila da zai yardar da karbi Amir a matsayin
ansa ina da tabbacin zai rike shi amana
u kuma iyayen Deen ki yi yaya da su?
a su da Amir ba, na riga na sanar musu cewar
an ya mutu, babu san dadinsa amman Mr Bashir ya saba da shi, kuma ya riga ya nunawa duniya Amir a matsayin
ansa, idan Amir ya zauna tare da su zai samu rayuwa mai kyau ya kamu karatu da tarbiya, kuma na tabbatar idan ya girma ya san abun da na aikata ba zai jidadi ba, musamman idan suka nuna masa irin soyayyar da suka nunawa Deen wanda ta saka ya lalace ya zama ba shi da aiki sai shaye shaye da abokanan banza, wanda ya zama silar faruwar komai a yanzu.